Sashe 14
Zaujun Majunun Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_SLM barka da zuwa matar *MAJNUN* fatan kindawo gidan *majnunin naki* lafiya?...saidai kuma kashhhh! kinyi rashin sa'a yanzu babushi *majnun* din naki agidan, domin kuwa yazama tarihi so kisani yanzu wannan gidan na *Bilal Lawai Usman*, ne shi da "sarauniyar mafarkinsa dan haka kisa aranki bagidan zamanki bane aro akabaki, nadan wani lokaci domin kuwa me gidan tana nan tafe, wacce Ita ce abar kaunarsa dazaran "tabayyana zaki barmata gidanta ne" dan haka ki rubuta ki ajiye wannan sakone, daga mutumin dabaya ra'ayinki balle yaso zama dake wato shine *Bilal Lawan Usman* (Blue*)_.
Tana gama karantawa tazube kasa ragwajab cike da tashin hankalin, yayinda zuciyata yashiga wani irin bugawa cikin tsananin tsoro tafurta innalillahi'wa'inna'ilaihirraju'un ni *Balkisu* meyake shirin faruwa dani?....,yah ilahi mutumin da zuciyata tamato akan kaunarsa ashema baisan inayiba wato ma shi watacan yakeso baniba,
wayyo Allah na sai kuma tafashe da kuka me cike da tausayin kanta sosai take kuka taname rokon Allah karyasa tazamo meyin san maso wani, sai da taci kukanta sannan tamike ahankali alokacin karfe shabiyu harda rabi, toilet tashiga ta wanke fuska tafito dai-dai lokacin da *Blue* yashigo atunaninsa tayi barci dan haka ahankali yanufi d'akinsa domin ko kad'an bayaso yaganta.
"Jin motsisane yasa tayi sauri taleka ta window, saboda itakam so take taganshi domin tayi kyawarsa tsawon lokaci, aikam tayi sa'ar ganshi cikin kyakkawar shiga takamala ahankali yake takowa, sanye yake cikin wata dakakkiyar shadda sky blue da akaima dinkin zamani wacce tayi matukar yimasa kyau ajikinsa,
sosai *Beenazar* take kallonsa cike da sha'awa, inda taga yakarayi mata girma tareda wani irin kyau naban mamaki, sannan gawani irin kwarjini dataga yakarayi mata fiyeda lokacin da yake cikin halin hauka.
Wani irin so da kaunarsa ne taji suna sake bin Jini da bargonta, ahankali ta lumshe ido dai-dai lokacin dayawuce gurin window, taname shakar daddad'an kamshin turaransa datayi bala'in kewarsa tsawan wani lokaci, sai kuma wasu sababbin hawaye suka zubo mata saka makon jidatayi wata zuciyarta tace da'ita ke! *Beenazar* raba kanki da wahala domin yanzu yah *Bilal* yafi karfinki, dan haka ki zauna dashirin barmasa gidansa shida sarauniyar zuciyarsa kamar yanda yace" maki.
hakan yasa taja kafa ahankali tanufi bed takwanta tareda jan *Baffa boy* ta rungumeshi kam ajikinta tamkar wani zaya kwace mata shi, yayinda takejin kaunar yaron da ubansa acikin rai fiyeda tunanin me karatu, ahaka dai sarkin barayin duk duniya yadauketa wato barci.
*******
"Aban garan auny *Bebe* kam
komai yasake kwa'be mata musamman yau, da *Dad* yakirata yafad'a mata komai game da *Beenazar* din kasan cewar sam yamanta bai gaya mataba, sai yaudin inda yake fad'a mata aima *Beenazar* din tana nan tadawo, inda azahiri tanuna farincikita akan hakan, har tana cewa Allah sarki ashe cikin *Bil boy* ne?..,
yace "eh wlh kedai yaron ku yana nan kamar kaninki yai kaki, cike da farinciki tace Allah sarki yayinda achan kasan zuciyarta kuma wani irin bakin ciki taji yakamata, nan dai suka ta'ba fira har yana fada mata cewa sun shirya da mom din *Boy* harma ansake daura aure jiya dan haka itama zata dawo jibi idan Allah ya yarda,
tace kai masha'allah *Dad* ka kyauta dama inata ce maka kamaida ita tunda dai auran ku bai kare ba, cikin murmushi yace aikana shima *Boy* yaketa damuna to agashi nan yauna maida itan, bayan sun d'an yi magana sannan sukayi sallama akan cewa sai tazo goben ganin *Beenazar* yace to sai tazo.
Bayan sun gama wayar ciki tsananin bakin ciki da hassada da kyashi, tace kan uba yanzu saida "yarinyar nan tadawo cikin rayiwar wannan d'an iskan yaro, watoma tahaifi cikin nan danaso yazama shege sannan kuma d'a namiji, shikenan tawa kare duk dukiyar *dad* zata sake zama tashi da uwarsa kenan ko?...tuda gashi uwar tashi zata dawo?....
tabdijam ina bazata sa'buba wlh wai bundiga aruwa, yaudin nan sainaga bayan shegen yaron na shida "uwarsa da wannan matar tasa da idan naganta .
"Da sauri tamike tadauki tukunyar tsafinta tanufi toilet, saida takunna fanfo kamar yanda tasaba sannan tafito tukunyar tafara gudanar da tsafinta, nan tukunyar tafara rawa kafin duk tayi wani yin kuri tuni tukunyar tafad'o tadaga hannunta ta tarwatse.
"Wani irin kara tasaki cike da tsoro takoma gefe, tana zana zaro ido cikin mugun tsoro take kallon tukunyar jikinta sai kerma yake, inda tana gani wani din kulallan bakin hayaki yafito acikin tukunyar yafita tawundo kai tsaye hayakin nan, yanufi falo, su Jiddo suna kallon t.v aikam hayakin nan yashige jikinta take tasaki wani irin mugun kara tareda zubewa kasa sume...
Gani hakan yasa suka saka ihu tareda kiran momi wanda jin ihun nasu dakiran sunanta ne, yasata fitowa daga toilet din dasauri abinda tagani ne yai mugun d'aga mata hankali, cikin rawar jiki tanufi gurinsu tareda d'agota tana fad'in nashiga uku meyasa meta?...,cikin kuka sukace basu saniba sunadai cikin kallo sukaga tasaki kara tareda zubewa asume.
"Da sauri tace subata ruwa, koda suka bata tazuba mata afuska sai gashi tafarka tana yamutsa fuska chan kuma sai tamike tayi zaune tana wasu harare harare, sai kuma tamike tana tsaki tashiga daki batareda tace dasu komai ba cike da mamaki suka bita da kallonta, itakam aunty *Bebe* wani iri tsorone yakama ahankali tamike tashige daki zuciyata yana mugun bugawa.
*******
Washa gari ko kafin *Beenazar* ta tashi tuni *Blue* yarigata kasan cewar ranan lahadi ne, babu zuwa aiki dan haka yana idar da sallar asuba yatafi motsa jiki, shiyasa koda tafarka bata ganshi sallarta tayi tareda d'an ta'ba karatun al'qur'ani,
sannan tamike dai-dai lokacin da*Baffa boy* yatashi dan haka tad'aukeshi taje tayi masa wanka itama tayi, sannan tashirya ciki riga da zani na atamfar english shima tashiryasa cikin kananan kaya riga da wando, sannan ta goyashi tashiga kitchen tadora karin kumallo, inda cikin kankanin lokaci tagama inda taje tad'ora akan dinning table.
sannan tad'auki *Baffa boy* tareda daukan kolar abincin *Dad* tanufi part dinsu dan takai masa alokacin karfe goma shad'aya nasafe.
"Bakinta dauke da sallama tashiga falon inda ta iske *Dad* zaune yana Kallon t-v, fuska dauke da annuri ya amsa mata sallamar tareda fad'in *Balkisu* ne?...tace "eh *Dad* sannun dahutawa yauwa *Balkisu*, tana me nufar dinning table tadora kulan.
Sannan tanufi gurin *Dad* tana cewa ina kwana *Dad*?...lafiya lau *Balkisu* fatan kun tashi lafiya keda babana?....eh *Dad* alhamdulillahi, ga breakfast chan nakawo maka yace madallah sannun da kokari.
To yabakunta?...ko dayake nan din gidanki ne so dan haka ba bakuwa bace ke, ko?... yakarasa fadi yana dariya, cikin murmushi ta gyad'a tareda mikashi *Baffa boy* cike da farinciki ya karbeshi yana fad'in Babana zo mugaisa.
"Nan yafara masa wasa shikuma yana dariya, can sai yakalleta yace ina "mijinki ne wai ni tunda muka gaisa dashi amasallaci, kuma ban sake ganinsa ba har yanzu, ko har yanzu yana chan yana barci ne tunda yau lahadi, kallonsa tayi inda taji gabanta yafadi domin batasan amsar da zata bashi ba, har zatayi magana sai kuma yace "Ok natuna duk ranan yau yana zuwa gurin motsa jiki, sai yadawo ne sannan yakoma barci amma nasan yana nan yanzuwa yanzu, tunda shad'aya tayi. kai ta gyad'a alamar eh tana me sauke ajiyar zuciya.
"Sannan tamike tana cewa *Dad* kaje ka karya kumallo, yace to *Balkisu* muje kizuba mun tace to *Dad* tana cikin zuba mashi ne, kamshi turaran *Blue* farayin sallama kafin duk yashigo, bakinsa dauke da sallama yashiga dukkansu suka amsa saidai *Dad* abayyane ya amsa, sa'banin itada ta amsa acikin rai tanajin faduwar gaba.
"Sanye yakeda riga t-shirt brown color me hoton zuciya agaban rigar wacce akai da white color, sai yasa wandon jeans dark blue kafarsa sanye cikin takalmi boot fari brown ta gefe-gefe, kai gaskiya shirin yaimasa kyau sosai kashin kansa sai kwalkiya yake, hannusa dake daure da kyakkawan agogo dashi yake rikeda wayoyinsa kamshin daddad'an turaransa kuwa gaba daya yacika falon.
Cikin nutsuwar da kamala yaja kujera yazauna yana fad'in *Dad* barka da hutawa, batareda yakalli inda *Beenazar* take tsaye ba yazuba wayoyinsa akan table din, dai-dai lokacin da *Dad* ya amsa da yauwa barka kadai *Boy* katashi "eh *Dad* amma yakamata yanzu kadaina kirana *Boy*, cikin murmushi yace gaskiya ne kuma fa tunda yanzu kai baban *Boy* ne gashinan yanata famanyi mun kiriniya.
Cikin murmushi yace "eh mana shidin big boy ne like he father ko?..yana kallon *Baffa boy* din tareda mi'ka mashi hannu, yace good morning my sweet darling boy how are u?... cikin dariya *Baffa boy* yakai hannunsa cikin na *Blue* yana bugawa tatata, dai-dai lokacin *Blue* yace *Dad* nifa yinwa nakeji, yinwa kuma son?....
yes *Dad* ban karyaba, ok to aiga breakfast nan da ma....dai-dai lokacin da *Beenazar* tace da *Blue* yah *Bilal* ina kwana.....da sauri yad'ago yakalle
aikam yamike zumbur cikin bugawar zuciya, yake kallonta tareda nunata da yatsaya cikin rawar murya yace Ita ce! ita ce!! wlh *Dad* Ita ce!!!!, cike da mamaki *Dad* yamike yana kallonshi,
sai kuma yamaida kallonsa ga *Beenazar* wacce itama kallon *Blue* takeyi ciki bugawar zuciya had'eda mugun tsoro, yayinda shima kuma sai kallonta yakeyi yana cigaba da fadin Ita ce! *Dad* tabbas wannan ce, yace a ah! Son wai me kake nufine da Ita ce eye?... murmushi yai me kayatarwa tareda sake cewa wlh *Dad* Ita ce aidama nafad'a maku zata bayyana.
Shuru *Dad* yai aransa kuma yake fadin badai Son bai taba ganin *Balkisu* ba sai yau?...,take zuciyarsa tace tabbas lallai kuwa biri yai kama da mutum tunda ga alama nan kagani, kenan son *Buhari* ne keta zuwa gidan batareda shiba?...take yaba kanshi amsa da "eh mana tunda gashi nan yanuna bai santaba, tunda gashi nan sai fadin yake Ita ce! ita!! ce to Ita ce!!! wa?...
wato yaron nan duk irin hakurin dana bashi baiyi ba kenan ko?...take yaji ransa yabaci, hakan yasa yakallesa dai-dai lokacin da yake matsawa gurinta fuska dauke da matsananci annuri, yana fadin ninasan zaki bayyana kamar yanda kikai mun alkawari gashi kuma yau kin tabbatar mun da hakana ko?....itakam *Beenazar* batagane inda zancanshi yadosa ba, dan haka cike da tsoro yajuya tafita da gudu daga falon.