Sashe 2
Zaujun Majunun Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Cikin murmushi tace nayi maki mana *Beenazar* irin wannan sha'ka danayi maki idan da tsautsayi na illataki fa koma kika mutu gaba daya fa?....,tace *Ammu* ko na mutu na cancanci hakan kuma kisani babu abinda zaya faru dan kin kasheni, kinyi hakan ne saboda kina kaunata.
"Kai ta girgiza cike da kaunar 'yartata tace hakane saidai hakan zata farune kasan cewar ina acikin tsananin fushi, wanda bayan na aikata hakan zan kasance cikin nadama matuka tareda yin kuka me tsanani wanda har karshe rayuwata.
Da sauri tace *Ammau* saboda me?...kanta tashafa tareda cewa saboda ban dauki faruwar, hakan amatsayin kaddaraba wacce bata wuce kan kowaba tunda babu wani d'an Adam da be san da'ita ba aduniya, cikin sanyin jiki tace haka ne *Ammu* saidai kisani Ita *ZINA* bashice duk wanda yaci sai yabiya komai daren dad'ewa, ta hanyar idan kayi da matar wani ko 'yar "wani sai anyi danaka",
ko idan kayi dajikar wani sai anyi da jikarka *Ammu* Ita *ZINA dakike gani saboda tsabar masifarta da bala'inta idan har bakada d'an ko jika sai anyi da bangon gidanka.
"Nikuma na tabbatar da cewa iyayena basuci bashinta ba balle subiya damu iyayansu, dan hakan kisa aranki hakan bazaya ta'bafaruwa akaina ba ko akan kannai na da izinin Allah, sai dai ko kaddara wacce bawa baya tabba kauce mata, wanda ko dayaushe muke fatan Allah yahadamu da kyakkawa kaddara ba mummuna irin wannan ba tace tabbasa haka ne to ameen yah Allah.
"Sannan cike da kulawa ta taba wuyanta tareda fadin sannu naji jikinki yai zafi yanzu ina yake maki ciwo?...,cikin sanyi murya tace *Ammu* lafiyata kalau saidai yanzu inajin kaina yana yinmun ciwo kad'an, tace sannu tsoro dafargafan abinda yafaru yanzu ne amma inasha'allah zayadaina, kinada maganin da ki keshane?...
"eh *Ammu* akwaisu ina suke?...nan tanuna mata inda tad'auko tabata tashi, bayan tasha tasake cemata sannu inafata dai kina zuwa asibiti ganin likita ko?...eh *Ammu* yauwa ina nufin kina awo domin dai naga cikin kamar yakai wata bakwai ko?....eh *Ammu* alissafin dana keyi yanzu ina cikin wata na bakwai din.
tace yauwa ko danaji domin naga irin cikina zakiyi idan yakai wata bakwai duk sai yashige cikin cinyoyina, sai idan yashiga watan haihuwa wato wata tara sai yafito, kai *Beenazar* ta gyad'a a alamar gamsuwa domin tafashimci hakan ne akan cikin *Banu*.
"Sai kuma cikin fargaba tace saidai nakwana biyu banje asibintin ba, da sauri tace saboda me?.. cikin d'an shagwaba tace *Ammu* ni banason maganin nan dasuke bawa mutun warisa babu dadi.
Dariya *Ammun* tayi tareda fadin aikam dai kuma dole kije ki karbosu tunda suna taimakama me juna biyu sosai, cikin d'an turo baki tace "eh dama *Abbu* yace" *Bass* zaya rakani muje nayi masu bayanin rashin barcin da banayi idan dare yayi.
Tace "eh hakan nima sai dayawan lokuta idan inada ciki bana barci da dare sai gari yawaye, dan haka yanada kyau kuje kiga likita sai kiyi masa bayani saidai nakula ke" rashin barcin naki" yanada nasaba da tunani, wanda natabbatar kina tunani ne akan abinda yafaru ko?..., saidai kisani Ita me ciki ba'asonta da yawan tunani saboda hakan yana iya haifar matada matsala tareda abinda yake cikinta.
"Dan haka inaso ki kwantar da hakalinki ki daina duk wani tunani, kifita batun "mutanan nan tunda sun din butulune masu rama khairi da sharri, ai *Abbunku* suka samu inda ina nan aisu basu" isaba wlh dasai nayi masu wanki babban bargo, nakuma kaisu kara kotu dagama sun samu antaimaka masu an auri *MAJNUNIN* "d'ansu, shine zasuyima mutane rashin mutunci amma bari da "yaya zan had'asu zasu gane kurensu wlh.
"Kuka *Beenazar* din tafashe dashi tareda cewa dan Allah *Ammu* kiyi hakuri tabbas basu kyautaba, sun kuma cancanci hukunci daga uwar da aka zalunci 'yarta ta hanyar yimata kazafin *ZINA*, domin dai kazafi sukai mun saboda ni tunda nake ban ta'ba tarayya da wani d'a namiji ba idan ba *yah Bilal* ba,
dan haka duk hukucin da zakiyi masu kiyi masu amma dan Allah karki hukunta "*yah Bilal*, saboda shi bayada laifin komai asalima bashida lafiya dan haka kinga baruwanshi". Kingama ranan dazan taho yanata kuka yana fadin karna tafi gwanin tausayi Allah *Ammu* koke kikaga halinda *yah Bilal* yake ciki na rashin lafiya wlh sai kin tausaya mashi.
"Ni yanzu ma tunanina bansan halin dayake" ciki ba gashi sai nayi ta mafarkinsa yana cikin wani hali kuma kinsan me *Ammu*?..., "Kura mata ido *Ammun* tayi zuciyarata cike da mamakin yanda tazama me magana haka, wanda ta tabbatar duk haduwarta da wannan *MAJNUNIN* ne ta iya, sosai take kallonta inda tagano tsantsan kaunar mijinta acikin kwayar idonta.
"Kai ta girgiza mata alamar a ah bata saniba sai tasanar da'ita yanzu, tana me cigaba da kuka tareda share hawaye sannan tace *Ammu* lokacin danake chan gidansu, kullum cikin dare sai kanshi yayi ciwo sosai sai yaita kuka yana "cewa narike masa kan, Allah *Ammu* abin tausayi sai idan narike kan nayimasa" addu'a sannan yake samun yin barci,
takarashe fadi tareda kwantar da kanta akan kafad'ar *Ammun* tame cigaba da kukan, zuciyata cike da tausayin mijinta had'eda kaunarsa.
"Jikin *Ammun* yai sanyi inda taji cewa duk wani abu da ta'kudirta aranta zatayi akan ahalinsu *Blue* din, duk sai taji tazama wani iri kamar bazata iyaba saboda ganin halin da 'yarta take ciki, saidai kumafa yazama dole tayi wani abin.
Ta hanyar tauna tsakuwa dan aya taji tsoro, domin su gane cewa halinta sunada kima da daraja sosai. Dan haka cikin sigar lallashi tafara shafa kanta cikin sanyi murya tace to kiyi shuru kidaina kukan haka nan, ki kwantar da hankaliki inasha'allah zayaji sauki kedai kiyi masa addu'a kinji?...
cikin shashshekar kuka tace to *Ammu* ai inayi, yauwa to ki kara sosai akan wanda kikeyi kinji inasha'allah zayaji sauki, tace to *Ammuna* nagode inasonki over. Shiyasa da bamusan inda kikeba muketa kuka, Allah dai yabar manake da *Abbu* domin kune farinciki mu.
"Murmushi *Ammu* tayi tace nima inasonki *Beenazar* dita dake da "yan'uwanki kune farincikin mu, tun ranan danadawo hayyacina nake tunaninku, saidai kirike wannan kalmar shine Allah baya BARIN WANI dan WANI, kinsan hakan tunda kin karanta ko?....
cikin sanyin jiki ta gyad'a kai alamar "eh tace yauwa dan haka ki kwanta kiyi barci, tace *Ammu* saboda farincikin ganki naji barci yafita daga idona.
Cikin murmushi jin dad'in tace to shikenan tunda bakijin barci bari nakira maki, *Basmatina* kuyi fira dama tuni na kulla maku kawance saboda ina kaunar yarinyar kamar yanda take kaunata,
tanada natsuwa sosai kamarki haka take kulada lamurana tun ina cikin gushewar tunani, har lokacin da tunanina yadawo gareni. dan haka inaji da'ita" sosai kamar yanda nakeji daku 'ya'yana nakuma bata labarinku musamman ke dakike tsaranta, saboda haka ki kulamun da ita sosai kinji?...
ta karashe fadi tareda kama kunnanta cike da zolaya ciki dariya tace inasha'allah *Ammuna*, yanda kikace hakan za'ayi nitunima naji ina kaunarta tunda take kaunar *Ammun* mu.
tashi tayi tareda gyad'a kai tace yauwa haka nakeso yar albarka to bari naje gurin yaya, domin nasan yanda za'ayi da maganar gidan nan.
"Da sauri tace *Ammu* me za'ayi da gidan?....tace sayarwa ko kuma asaka 'yan haya, cikin zaro ido tace sayarwa kuma *Ammu* ko asaka 'yan haya kikace fa?.. "eh to mu zauna a ina?..., zamu tafi abuja dukanmu zamu koma chan dazama adaya daga cikin gidajen da'aka bani cikin gadona ,
ahankali tace Allah sarki *Ammu* ashe kawu Muda yabaki gadonki?...cikin murmushi tace eh yabani yi hakuri banfad'a maki yanda akai har yabani ba ko?...eh *Ammu* nan tafad'a mata komai, tace Allah sarki Allah yasakama *Abba* da alkhairi shida ahalinsa tace ameen, sannan tafita tana cewa bari naturo maki *Basman* tace to tareda kwantawa, tafad'a kogin tunanin halin da *Blue* yake cike da kaunar shi had'eda tsananin tausayisa, dayagama bin Jini da bargonta tun ranan da tafara ganinsa.
"Sallamar *Ammu* da *Basma* ne yakatsema *Beenazar* tunaninta, inda *Ammu* ta tsaya daga bakin kofa tace to ga *Basma* nan kema ga *Beenazar* nan asha fira lafiys, Kallon juna sukai itada *Basman* sukai murmushi sannan *Ammu* tafita tabarsu.
*********
Koda *Ammu* takoma falon ta'iske tuni *Abbu* yaima alkali godiya sosai wato *Abba* akan abinda sukaima *Ammu*, yace aiba komai yiwa kaine.
sannan *Ammu* ta zauna tafad'a masa komai akan abinda halinsu *Blue* din sukai, aikam sosai *Abban* yaifad'a saidai yace dasu *Ammu* karsu damu inasha'allah dakansu zasu nemeta, tunda dai cikin d'ansu me suka ce to.
Daga nan kuma sai suka fara fira wacce rabinta duk akan abinda yafaru da *Ammu* ne, wacce tuni ta tashi tashiga kichin don yinmasu girkin rana cikin sa'a kuma taga akwai komai, dan haka tace bari tayi jalof din shinkafa da wake.
Bayan takunna gas saita tadora ruwa atukunya sannan tad'ebo kayan miya ta'ajiye gefe, tana kiciniyar debo wake tawanke sai ga *Basma* tashigo. kallonta tayi cikin murmushi tace a ah *Basmatina* ya'akai ne badai har kungama fira da yar'uwar takiba?...
cikin dariya tace a ah ummata yaufa muka hadu, dan haka bamu faranba balle har mugama, dariya tayi tace au! hakane kumafa to yanaga kin fito?...tace eyya ummata kinsa sis ba Ita KAD'AI bace, so muna cikin firan sai barci yakwasheta shiyasa nafito nabarta tahuta, sai na natayaki aiki ko ummata?,. ta karashe tareda rungumeta tabaya.
Cike da kaunar yarinyar ta shafa kanta tana murmushi tace Allah sarki *Basmatina* aidakin huta, cike da shagwaba tace a ah nidai zan tayaki tace yanzu kiyi jajjage nan tace to tareda karba tafara.
*****
Su *Abbu* kuwa shida *Abba* fira suke sosai kamar dama sun chan sun sannan juna, sai da aka kira sallamar azahar sannan suka tashi zuwa yin sallamar inda *Abbu* Abba dasu *Bassam* da *Bunayya* suka tafi masallacin.
yayinda umma dasu *Banafsha* suka nufi daki danyin sallah, suma su *Ammu* cikin lokaci kankani suka gama had'a komai, bayan sun gaman ne suka fito dan gabatar danasu sallah, inda suka iske su *Umman* suna sallah suma sukaiyo alwala sukabi sahu.
"Bayan sun idar *Ammu* taje taduba girkinta wanda tuni yatsotse, nan tazuzzubama kowa *Abbu* da *Abba* *Bunayya* *Bassam* da *Bash* sai *Bana* da *Banu*, sannan *Beenazar* da *Basma* bayan *Basma* takaima kowa nashi. sannan tadauki nasu kasan cewar tuni *Beenazar* ta tashi hartayi sallah dan haka suka zauna sukaci abinci gwanin sha'awa.