Sashe 13
Zaujun Majunun Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Sannan *Dad* yace idan babu damuwa inaso naga daughter *Balkisun* domin na nemi yafira abinda nayi mata, *Abbu* yace badamuwa bari nakirata yana me mikewa *Abba* yace kafad'awa Fatima abinda ke faruwa amatsayinta na uwa ko?..."eh gaskiya, yau kace kuma tazo inason ganinta to sannan yafita.
********
Koda *Abbu* yafad'ama *Ammu* yanda duk sukai dasu *Dad*, batace komai ba saidai aranta bataso su *Abbun*sukai saurin yafe masuba, taso sai tanuna masu cewa yarta tanada gata sannan ba mutumiyar banza bace kamar yanda suka dauketa, amma yazatai tunda mijinta da yaya sun rigasun yanke hukunci.
"Saidai duk da haka sai ta fad'a masu magana kallon *Abbu* tayi wanda shima kallonta yake, yanason yaji tabakinta tace bakomai muje naji kiran yayan, yace yauwa ninasan fatimata macece me matukar jin maganar mutane tareda girmamasu shiyasa kullum kaunarki take sake shiga cikin raina Allah yabarni dake har abada.
"Cikin jin kunya "tace ainima haka kullum kaunarka tana sake shiga raina musamman saboda irin kyautatawar dakakeyi mana nida yarana", shiyasa kullum nake rokon Allah yabarmu tare har abada cikin jin dad'i yajanyota jikinsa, tareda fad'in da gaske fatimata kema kinayin iri addu'ar dana keyi mana kenan?...
kai ta gyad'a cike dajin kunya cikin murmushi yace ameen fatimata Allah yai maki albarka cikin jin dad'i tace ameen, yauwa to ina *Beenazar* din take?..tace ai tana chan part dinsu yayan yace ok to muje.
********
Koda Nan *Abba* yafad'a mata hukuncin dasuka yanke, na komawar *Beenazar* din d'akinta batareda sunji tabakinta ba, cewa tayi to yaya sunci arzikinka sosai dan haka duk yanda kujayi dai-dai ne, saidai yaya su sani cewa kamar yanda suke takama d'ansu yanada gata to hakan itama *Beenazar* tanada gata,
sannan mun bata tarbiyya me kyau tayanda ko kad'an bazata ta'ba aikata abinda ba dai-dai ba, dan haka karsu sake jifanta da kazafin zina domin wlh bazanmu sake dauka ba ehee! da sauri *Dad* yace Subhallahi zina kuma da yaushe mukayi mata kazafi zina?...
wani kallon tayi masa tareda cewa cikin dakace bana d'anka bane dashi tazo gidanku me kuke nufi da hakan eye?...,ajiyar zuciya yasauke tareda cewa kiyi hakuri, nine nace hakan kuma wlh ban fadi da nufin abinda kike nufiba amma insha'allah hakan bazaya sake faruwa ba, wancanma sharrin shaidan ne da rashin kwankwaran bincike.
"Har zata sakeyin magana *Abba* yace Fatima ya'isa hakan ayi hakuri komai yawuce, ciki sanyin jiki tace shikenan yaya yawuce Allah yabasu zaman lafiya, yauwa to ameen inda aka amsa duka dakin sannan tamike tafita inda sukaci karo da *Beenazar* zata shiga, tana dauke da *Baffa boy* wanda tashinsa d'aga barci kenan, tace mata idan kinfito kizo inason ganinki tace to *Ammu*.
"Sannan tashiga bakinta dauke da sallama suka amsa, kusada *Abbu* ta zauna cikin girmamawa had'eda jin kunya ta gaidasu suka amsa fuska dauke da farinciki *papa* masha'allah abokin namune nan?...,kai ta gyad'a tareda mikashi yakarbesa yana cewa kai masha'allah! yasunansa?... Barr ne ko Dr eye?...yayinda *Dad* yaketa kallonsa yana murmushi cike da sha'awa....
cikin dariya *Abbu* yace a ah takwarana ne tunda Barr da Dr sunce basuyin abotar dan haka sai nikuma nace inayi, cikin dariya *papa* yace kumafa gaskiya ne to yanzu kam muna cikin manyan-manyan abokai ko Dr?... murmushi yasaki me kayatarwa tareda cewa kwarai kuwa, yauwa to gashi ku gaisa nan yakarbi *Baffa boy* wanda yaketa bulbula dariya abisa, gwanin sha'awa.
Sai kallonsa yakeyi sosai yake ganinsa tamkar lokacin da *Bilal* yake yaro, aika take yaji kaunar yaron tashiga cikin zuciyarsa sosai ya rungumeshi akirjinsa, sannan yakalli *Beenazar* cikin kwantar da murya yace "yata *Balkisu* kiyi hakuri da dukka abinya yafaru abaya kinji?...kai ta gyad'a, sosai yaita bata baki kafin ta tashi zata fita danufin tabarsu da *Baffa boy* saidai me.
Kuka yasaki tareda mika hannu wai ta d'aukesa, dariya suka saka gaba daya inda *Dad* yace a ah babana 'kiwane haka to karbeshi kutafi, bayan fitar *Beenazar* ba da dad'ewa ba su *Dad,* sukai sallama dasu *Abbu* suka tafi bayan sun sanar dasu cewa su *Bilal* na nan zuwa.
*******
"Adaren ranan *Bulama* yaje gidansu *Beenazar* batareda yatsaya jiran suje tareda *Blue* ba, tunda yace bayajeba to ko yatabbatar bazayaje dinba dan haka sai tafiyarsa abunsa, inda ko akayi masa tarba me kyau domin kuwa har cikin gida yashiga yagaidasu *Ammu* da Umma inda yasanar masu cewa d'azu tafiya takama *Blue* zuwa U.K sukace eyya to Allah yadawo dashi lafiya yace ameen.
sannan aka kaishi d'akin saukar baki, inda *Beenazar* ta iskeshi cike da girmamawa tagaida shi, ya amsa tareda daukar *Baffa boy* yanai masa wasa cike da kaunar yaron dayaji yad'arsu aransa cikin kankanin lokaci, yayinda shikuma yaketa kyalkyala dariya.
"Tsawon mintuna yanayi masa wasa chan kuma sai yafara daukarsu hoto da wayarsa, duk tana kallonsu yayinda zuciyarta take cike da tambayar ina yah *Bilal* dinta me yasa bai zoba?....to ko jikinsa ne har yanzu, da sauri sai kuma takauda tunanin hakan daga ranta to hanyar fadin a ah kam bajikin bane tunda ance" yaji sauki, har yaci gaba da harkokinsa kamar yanda yakeyi chan da ila dai wani abin ne yahanashi zuwa, murmushi tasaki cike da gamsuwa da abinda zuciyarta tafad'a mata.
Dai-dai lokacin da *Bulama* yace sis *Beenazar* yabayan rabuwa?...cikin murmushi tace sai alkhairi ya *Buhari* ya aiki yasu mama?...yace alhamdulillahi tana lafiya tace" nagaida ke, ina amsawa yakuma gurin mom?...itama tana nan lafiya lau da auny *Bebe* dasu Jiddo ko dayake aisu suna nan abuja ko?..."eh duk suna nan kalau, sai kuma tayi shuru tareda sun kuyar dakai kasa tana wasa da yatsun hannunta cike da jin nauyinsa kana cewar ko dama chan tanajin nauyinsa.
"Cikin murmushi yace sis dafatan anyi mana afuwa akan abinda yafaru?...,cikin murmushi tace lah! yah *Buhari* wlh komai yawuce, yauwa to muna godiya me yawa saidai ya'akai ne kin tambayi "kowa amma baki tambayi yah *Bilal* friend dinki ba, meyasa ko kina fushi dashi ne saboda bai zoba eye?...
cikin dariya tace a ah yah *Buhari* bana fushi "dashi tunda abaiyi mun komai ba, sannan kuma kilan akwai abinda yahanashi zuwa ne dan haka nayi masa uzuci shima cikin dariya yace haka ne to ai banji kince ina "yake bane", cikin d'an jin kunya tace umh umh! dama inason na tambayeka sai kuma.... yace sai kuma baki tambaya ba ko?...nan yafad'a mata kamar yanda yafad'ama su" *Ammu* wato dai wani uzurin ne yahanashi zuwan.
Cikin sanyi murya tace Allah yadawo dashi lafiya yace ameen, sun d'an ta'ba fira sannan yawuce inda abin mamaki yabar *Baffa boy* yana kuka wai zaya bishi.
********
*Bulama* kam tin kafin ya'isa gida yad'ora hotuna dayai da *Baffa boy* a status, aikam *Blue* ne first din wanda yafara kallon cike da mamakin yanda yaron yai mugun kama dashi, Infact masai kace shine lokacin yana yaro tsintar kansa yayi dasakin murmushi tareda furta yes! this is the *Blue* Junior, ahankali yaketa kallon hoton tareda yin zumin dinsa yana sake kallo sosai, take yaji wani irin mugun kaunar yaron yashiga cikin ransa yai kane-kane fiyeda tunanin me karatu.
d'aga chan *Bulama* yarubuto masa cewa malam meye nakallon mun status eye?..bai bashi amsaba sai yadauka daga whatsapp din bayan yacire hotuna.
*Bayan sati daya*
********
Sosai *Ammu* ta gyara 'yarta ciki da waje indako tayi wani irin kyau me ban sha'awa, sai walkiya take kamar kwalba yayinda jikinta yake santsi kamar tarwad'a.
Yaune *Beenazar* zata koma d'akinta kamar yanda aka fad'a, inda tuni angama gyara mata d'akin kasan cewar anan abujan zata zauna saboda karatunta, duk dacewa akwai komai amma hakan bai hana anzo mata danata kayan d'akin ba, wanda *Abbu* baiyi mataba awancan lokacin saboda rashin hali dan haka yanzu yasa akayo mata odansu daga Dubai, had'eda kayan kitchen masu kyau da tsada.
"Inda su Umma dawasu kawayenta sukaje suka gyara mata d'akinta tsaf, misalin karfe takwas darabi nadare *Bulama* dawasu abokansu sukaje daukota, kasan cewar har zuwa wannan lokacin *Blue* baije ba inda kuma yatabbatarma da *Bulaman* cewa bafa zayaje dinba, dan haka cike da bacin rai ya kyalesa saidai kawai yanata cewasu *Beena* aiyuka ne sukai masa yawa.
"Kamar yanzuma dasukaje umma tace ina angon newai?...cikin murmushi yace umma adai sakeyima angon nan hakuri wlh yau dinnan tafiyar gaggawa ta kamashi zuwa Dubai, amma insha'allah jibi zayadawo tace to shikenan Allah yadawo dashi lafiya yace ameen, nan suka daukesu *Beenazar* *Basma* *Bana* *Banu* hardasu *Bassam* da *Bash* duk *Abbu* yace suje su rakata, tareda wasu kawayensu Umma kusan dai takwas suka rakata d'akinta.
"Sosai su Umma da kawayanta sukai mata nasiha me shiga jiki, aikam tanata kuka sannan suka tafi inda su *Banu* suma sunata kukan rabuwa da yar'uwarsu me kaunarsu, inda sukarta itada *Basma tana lallashita. Anan waje kuwa *Blue* ne shida *Bulama* suketa kwasan fad'a, akan yace yatashi suje yarakashi gurin *Beenazar* din, amma ya'ke'kesa kasa yace bazaya je ko'ina ba wlh yace kada Allah yasa yaje din, dan haka rai bace yanufi part din.
"Bakinsa dauke da sallama yashiga *Basma* ta amasa wacce *Bulama* yana ganinta yajin dukkan bacin ransa yagushe, kasan cewar tin ranan dayaje gidansu yaganta yaji takwanta masa arai, dan haka batareda bata lokaci ba tuni yagabatar dakamshi gurinta inda akai sa'a itama yakwanta mata arai dan haka tuni suka fara soyayyar su.
Fuska dauke da annuri tace sannun dazuwa, cikin murmushi yace yauwa my dear ke kad'ai aka bari?...tace "eh Allah sarki ina my Boy, tace gashi chan yai barci nan dai yasake yima *Beenazar* nasiha akan tayi hakuri, sannan yace da *Basma* my dear tashi muje nakaiki gida, tace to tareda yima *Beenazar* din sallama tana me cewa sai tadawo gobe tace to tareda rakasu,
bayan tadawo sannan tadauki ledar da *Bulaman* yashigo dashi taduba inda taga kaza da fresh milk me sanyi kitchen tashiga tadauko flet tazuba taci tasha milk, takoshi sannan taje tayi wanka tai brush tazo tasa kayan barci har zata kwanta kenan, sai taji karan sako yashigo cikin wayarta dake kan tabur d'auka tayi tabude tareda fara karantawa, atsaye kamar haka.....