Sashe 3
Zaujun Majunun Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan duk sun gama cin abincin sannan duk aka had'u aka cigaba da fira, tsawon wani lokaci sannan *Abbu* yace akira Abban Abdul da maman Abdul *Abbu* dan suka fad'a masu komai, nagame da tashin dazasuyi sukoma abuja dazama sosai sukaji ba dad'i, nan aka ba Abban *Abdul din kalihun gidan yasa yan haya yace bakomai inasha'allah zayasa.
daga nan suka fara shirin kayansu wanda
koda karfe hudu zatayi tuni sun gama kintsa komai, har ansaka kayansu adaya daga cikin motar da'akayo shata guda biyu, bayan sun idar da sallar la asar sannan suka fito dan tafiya.
inda *Ammu* umma dasu *Beenazar* da *Basma* dasu *Bana* suka shiga dayar mota, sukuma su *Abbu* da su *Abba* da *Bassam* da sauran yan mazan suka shiga motan dasu *Abban* suka zodashi, wanda *Bunayya* ne yakejan inda suka tashi zuwa abuja cike da kewar su maman Abdul wanda dakuka akarabu.
Koda suka isa abuja dare yayi tuni har ayi isha'i dan haka kai tsaye gidansu *Abban* suka sauka idan gari yawaye, sai sukoma nasu wanda agyare yake sannan gida biyune atsakaninsu danasu *Basma*, hakon ko akayi washegari suka koma cike da farincikin wannan kenan.
******
"Aban garen aunty *Bebe* kuwa zuciyarta cike takeda farincikin da jin dad'in marar musaltuwa, tun ranan data maida *Blue* gurinta dasunan tana jinyarsa, kimanin wata biyu kenan wanda hakan bakaramin damar sake cuta mashi takeyiba, cikin ruwan sanyi idan kaganshi sai kayi masa kuka saboda tsabar tausayinta.
Shikam *Dad* yanachan Zaria yanata aikinsa hankalinsa kwance, tin bayan dayakai masu ziyara sau uku besake zuwaba koshi tin lokacin dabata dad'e da daukan *Blue* yakoma gurinta ba, dan haka besan abinda ke faruwa da tilon d'ansa ba, tunda atunaninsa yana hannu nakwarai kuma kullum sukai waya idan ya tambayi *Blue* din sai tace yanaji sauki, idan kuma yabukaci ganinsa sai tace yasha magani yana barci,
kuma wai likitan dayake dubashi yace" kar atadashi saboda cikin barcin yake samun sauki, to kasan cewar sa likita yakuma san da hakan sai yakwantar da hankalinsa sosai, tareda tabbacin cewa yaronsa" zaya samu lafiya yakoma yanda yake sosai tunda tace likitan yatabbatar mata da hakan. dan hakan ne *Dad* yaciga da aikinsa hankalinsa kwance.
*Bayan wata biyu*
******
Ranan wata juma'a tunda gari yawaye *Dad* yakejin san ganin tilon d'ansa, dan haka bayan ansako daga masallaci juma'a suna cikin tafiya amota shida *Papa* da *Bulama* kasan cewar dama tare suke zuwa sallar ko alokacin da *Blue* yakeda lafiya, dan haka ko yanzu da bayanan tare suke zuwa.
Cikin sanyi jiki yace *Barr* idan bakada shari'a mutafi abuja mana yau tunda na tashi nakeson ganin my Boy, yace a ah banida shara'a so mutafi kawai, da sauri *Bulama* yace yauwa *Dad* muje nima inason ganinsa nayi miss nashi over kaima haka ko *Papa*?..,
cikin murmushi *papa* yace gaskiya we really miss him alot I know "shima yayi kewar mu sosai, cike da farin ciki *Dad* yace sosai makuwa so direba kaimu kaduna mu hau jirgi yace ok Sir dan haka suka kama hanya, *Bulama* yace *Dad* ka kira aunt *Bebe* kafad'a mata gamu nan zuwa.
cikin dariya yace no son surprise zamuyi masu cikin dariya yad'aga babbar yatsa tareda cewar yes! my *Dad*, tafiyar awa daya takaisu kaduna cikin kankanin lokaci suka gama komai jirginsu yad'aga zuwa abuja.
*******
Suna isa abuja *Dad* yakira direban gidansa na nan abujan yazo yadaukesu kai tsaye yace yakaisu gidan aunty *Bebe* dan haka yadauki hanya, tafiyar minti shabiyar yakaisu unguwar hon yayi me gadi yabude yashiga bayan sun fito suka nufi ciki *Dad* nagaba *Papa* na bayansa yayinda *Bulama* yake biye dasu.
Wani irin tuntu'be *Dad* yai da abu sauran kad'an yakifa sai yai saurin rike hannun kofa tareda yaye labulen cikin zafin nama, dan yaga me haka *Bebe* ta ajiye akan hanya yake shirin fad'arda mutane, ido yazaro saka makon ganin *Blue* kwance akan tayis kamar matacce, sanye da riga t-shirt baka da wando three quater fari,
cikin zafin nama ya tsallakasa tareda zubewa agansa yad'agosa yana kallon fuskasa gaba daya yarame yayi duhu kamar bashiba,
gawani uban kasunba dayataru akan kyakkawar fuskarsa me cike da haiba da kwarjini bakinsa yayi fari fat, wanda kallo daya zakai masa kagane bayada lafiya ga cikinsa yasake d'ahewa alamar yanajin yinwa cike da tsoron ganinsa haka *Dad* yace.....
Muje zuwa
*MEENAL or LUFHAT*
_Allah kasa sukace da imani ameen ya hayyu ya kayyu_
🎍🎍🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍
🎍
🎍 *ZAUNJUN MAJNUN* 🎍
(Miji mahaukaci)
*BOOK 2* 1️⃣1️⃣to1️⃣5️⃣
🎍
🎍🎍
🎍🎍🎍
🎍🎍🎍🎍
WRITTEN BY
🎍 *AMINA UMAR FARUQ* 🎍
OR
🎍 *MEENAL*🎍
Marubuciyacer
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*HASKE BAYAN DUHU*
*ZAUNJUN MAJNUN part 1*
*TAWAKKALI*
*TASEERI*
and now
*ZAUNJUN MAJNUN part 2*
_SADAUKAWAR GA_
Iyayena abin alfarina ina godiya bisaga tarbiyyar dakukai mu, dan haka ina rokon Allah yasaka maku da alkairi yakareku daga sharrin mutum da aljani, ubangiji yasa kugama da duniya lfy ameen ya rabbi.
Wannan littafin na kudi ne akan farashi me sauki, 200 naira only zaku iya turo kudin tawannan account no 0047769671 Amina Abdullahi A., sai kuturo shaidar kuta hanyar yin screenshot kuturo da wannan layin 09022880912 dan kuma katine sai ku tuntubi wannan lambar 08161850024, sai naji ku.
✍🏼
_Bismillahirramanirraheem!_
""""""""""What! my Boy kaine ka zama haka Oh! god najima jikinka yai zafi alamar zazzabi yakamaka, yakarasa fadi tareda rungumeshi yana sake fadin wai! ina mutanan gidan ne "eye?..ke! *Bebe* inakuka shigane ku kabarmun yaro shid'aya agida eye"?....
Shuru ba amsa dai-dai lokacin da su *Bulama* suka karasa shigowa *Papa* yace Dr ina ganinfa kamar babu kowa agidan.
"Cikin sauri *Bulama* yace "eh da alama basunan yaname tsugunnawa agaban *Blue* din, wanda yaketa lumshe" kyakkawan fararan idonshi dasuka sakeyin fari kalkal alamar bayada lafiya sosai ga numfashisa sai fisga yake, da sauri *Bulaman* yata'ba wuyan *Blue* din cikin rawar murya yace *Dad* my guy fa bayada lafiya ga jikinsa nan yai zafi sosai.
yace "eh son taimaka mun mud'agashi mukaishi asibiti *Papa* yace yanada kyau hakan gaskiya, saidai kuma amatsayinka na kwararran likita be kamata ace sai mun kaishi asibiti ba, tunda da alama zazzabine so zaka iya bashi taimakon dayadace ko?... *Dad* yace hakane kumafa Barr duk na rikice ne ganinsa haka ko banza dama kasanni duk wani abinda zaya taba *Boy* komai kankantarsa baso nakeyi ba, ciki murmushi *Papa* yace haka ne.
*Dad* yace saidai ni abindama yake bani mamaki to wai ina duk "suka tafine suka barshi shikad'ai alhalin sunsan cewa koba zazzabi bayada cikakkiyar lafiya. "Ke! *Bebe* wai "kuna ina ne" eye?...dai-dai lokacin dasuka dago *Blue* din yana kokarin zubewa, alamar babu wani karfin kirki atareda shi sai kuma jikinsa yafara jijjiga tamkar wanda kwamboshan keson kamawa.
"Da sauri *Papa* yakai hannunsa suka rikoshi dukkansu yana cewa Dr bafa kowa gidan nan, so mu daukeshi kawai mutafi dashi gidanka sai kadubashi tunda dai nasan kanada first aid box acan ko?..yace "eh, suka fito dashi da sauri me gani yanufosu ganin yanda suka fito da *Blue* din ranga-ranga, yana cewa Subhallahi! meyasami Alh *Bilal* din?...
*Dad* yace malam barau muma kwance muka ganshi afalo alamar bayada lafiya, Allah sarki beko dad'e daya shiga ciki ba damuna nan munata fira.
tsaki *Dad* yai mtww! tareda cewa to wai shin malam barau ina masu gidan ne?.. cikin girmamawa yace Alh da Haj duk basanan, dama su Nana basu kwana gidan ba chan gidan aminiyar Haj suka kwana amma dai ita shalelen hajiya tana nan bata dad'e da dawo daga makarata ba, _yana nufin Jiddo_.
*Dad* yace ikon Allah to aibamuga Ita *matar tawaba da sauri yace to ko "takwanta ne?....ok badamuwa idan *Bebe* ta dawo kace tasameni gida inason ganinta, to Alh Allah yabashi lafiya to ameen.
Har zasu tafi sai malam barau yai saurin yasake cewa Alh dama inason naganka, yace to malam barau yi saurin kafada menene kaga boy bayada lafiya inason naje nadubashi, cike da girmamawa yace Alh dama nace" ne ko za'a gwada yima Alh *Bilal* maganin addini tunda anatayin na asibiti Allah besa andace ba, kila wannan din Allah yasa adace.
"Shuru *Dad* yai chan yace to shikenan zan duba nagani, yace to Alh Allah yasa adace ameen sannan yashiga mota kasan cewar tuni su *Bulama* sun shiga shi suke jira kai tsaye gidan *Dad* suka nufa..
*******
Cikin sauri me had'eda tsantsan kwarewa akan aiki *Dad* yake bawa *Blue* din, taimakon gaggawa kasan cewar kafin duk su karaso kwamboshan yakamashi sosai, saidai kuma cikin kankanin lokaci *Dad* yaimasa abinda yasauka.
Sannan yadaura masa drip domin yaga yana bukatar hakan tareda zuba wasu allurai masu saurin saukar da zazzabi, aiko sai gashi barci yadaukesa yaname sauke numfashi ahankali cikin natsuwa bakamar daba, da numfashi yake kai kawo tareda jijjiga cikin jin tsantsan zafin zazzabin.
Sannan suka koma gefe suka zauna tareda zuba mashi ido cike da tausayin halinda yake ciki musamman *Dad*, cikin kwantar da murya *Papa* yace Dr da sauri *Dad* yakallesa tareda cewa na'am Barr yadai?.. Saida *Papa* yagyara zama sannan yafara magana dafadi dan girma Allah Dr wannan karon ka fahimceni akan maganar dazanyi, cikin sanyi jiki yace inajinka Barr.
"Yace akan rashin lafiyar "Son ne wlh Dr banajin dad'in ganin Son haka ciwon nan nasa yana damuna shine nakeson muyi magana akanshi, kai *Dad* yagyad'a alamar yana sauraransa,yace tunda anyi na asibitin ba adaceba me zayasa baza mu gwada na islamin ba eye?..., to Barr mugwada din mugani nidai burina boy yaji sauki yakoma yin harko kinsa kamarda,
Yace inasha'allah zaya koma dan haka idan yafarka zazzabin yasauka, dan Allah mutafi dashi zaria idan mukaje zankira wani malamin addi yadubashi, mutum ne dayake iya gane duk wata laluran datake damuwar d'an Adam data ciki da ta waje, kuma da izinin Allah ana dacewa sosai kaji?...
"Cikin sanyin murya yace shikenan badamuwa idan yafarka sai mutafi dashi, domin nikaina laluran nan tashi yana matukar damuna wlh cike da jin dad'in*Papa* yace yauwa nagode.
Nan kukun gidan yazo yace masu ga abinci chan yashirya masu akan dinning table, nan suka mike dukkansu sukaje sukaci bayan sun gama cin abincin ne, sannan suka fita danyin sallar la'asar kasan cewar ankira sallar la'asar din.