Sashe 8
Yar Tsakar Gida Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kutumelesi kambabbabba bala'i.
Muryar Zulai da Hajara ya katse su ,wanda suka sha ɗan mara suna kallon kowa daya bayan daya ,kai ko ba'a faɗa maka ba kasan Babu tarbiyya . Ai Wallahi baba babu inda zaku tafi ,zama a gidan mahaifin ku daram , idan kuma da wanda zai fitar daku to sai na ganshi . Cewan Zulai tana kama ƙugu tare da wani irin Girgiza kai da gani ba sai an faɗa maka ba . Hajara ce ta juya tana kallon inda yalwa mai daddawa take kana ta nufe ta tana faɗin Yau sai kin san kin shigo cikin gidan yawa . Ke ga munafuka ko.? Duka zaki sha .
Kamin Iyaye matan suuyi wani magana tuni ƴammatan gidan Ɓaidu sun danne Yalwa suna sauke mata power 💪🏻 ƙusshhh ƙushhh ƙushhh kake ji suna jibgar ta har da masu haɗa mata kai da bango duka na rashin ilimi da jahilci. Nan take fuskar yalwa yayi chinchin Goshin ta yayi tsini suntum, ko ihu ta kasa yi sai idanun ta daya dake tsiyayar hawaye . Salatin mazan gidan ne da yanda suka rifo ma su Zulai yasa su dakatawa da dukan Yalwa wanda mazan gidan suka amshe ta . Su kuwa matan iyayen cewa suke su kara ma ta .
Cikin kuka yalwa ta Juya tana faɗin dama ba zaku taba sauyawa ba , Allah ya saka mun , don naga gaskiya na faɗa shine aka mun haka... Gaskiyar Uwar ki inshallahu sai kin ga sakayyar Larai . Cewan baba Zuwai tana daga hannu tare da zanbarma kaman zata duke Yalwa .
Ita kuwa Inna larai Maganan gaskiya hankalin ta ya tashi amma kuma kawai Dakewa tayi don Tabbas tana jin bakon al'amari a tare da ita . Muryar Baba Yusufu ne ya katse su wanda yaji komai dake faruwa . Gyaran murya yayi irin nasu na manya kamin yace " larai daga yau zaki koma sasan dan lami da zama , har na tsawon wata guda , kar ki ƙara fita dake da Zuwai. Maganan kuma zaku bar gida duka bai taso ba . Shi kan shi Kanol ba zai ji dadin hakan ba , laifi ne kun yi shiyasa Baba Adamu ya yanke wannan hukuncin.amma komai zai daidaita inshallah .don Allah kowa ya watse . Ku kuma Zulai ku same Ni a soro ina jiran ku yanzu .
Yana Gama Maganan ya juya yana Ficewa yayin da su zulai suka bi bayan sa .
**
Ɓangaren Nurayn kuwa sai da ya yaga Nana na shiɗewa don azaba sannan ya barta anan yana rufo Bedroom din tare da saka key. Resting room ɗin sa ya nufa yana kimtsa kan sa kamin ya tafi masallacin dake kusa dasu . Bayan ya dawo ne ya kuma wuce su Joseph dake ta aikin raba ido jikin sa sai kyarma yake yi . Oga Good morning....banza Yayi masa bai tanka sa ba. Yana nufar Falo kaman mintuna sha biyar ya fito ciki shigar sa na track suit marasa nauyi yana shigewa moton sa tare da barin gidan .
Tafiya kawai yake yi a Moton amma Hankalin sa baya jikin sa , a hankali ya gyara zaman Ear phone din kunen sa kana yace " ina ne kace gidan Alh Muhammad tama yake ?. Ohk . Ohk ya kara furtawa a karo na biyu kana ya cigaba da Driving ɗin yana kai hannun sa tare da ƙara sautin cool music din dake tashi na wakar Alaan .
Bin gidan yake da kallo kana a hankali ya fara horn tamkar zai shiga gidan iyayen sa a gadarance a kuma cike da Arrogancy nan nasa shi ga isashe😎.
Sorry ooooooo ba yawa 😜 .
[9/3, 5:54 PM] Anty Aisha Mmn Teddy Marubuciya: *🛖ƳAR TSAAKAR GIDAA🛖*
Romance love and Sympathetic Story.
BOOK 3
*Anty Aysha Mamanteddy*
🤞🏻
Romance 💋.
Securities din dake gadin gidan Alh Muhammad tama (Kanol Auwal Ɓaidu) ne suka yi saurin ware masa Katafaren Gate Din gidan yayin da Moton sa kiran TL accura ya fara shigar da ita Izuwa Farfajiyar gidan wanda Girman sa yafi babban wani estate House din . Fitowa yayi yana gyara zaman baƙar Gilashin fuskar sa , fuskar sa kaɗai ka kalla zai tabbatar maka da Nurayn a hautsine yake ba bu mutumci...Ni kaina mamaki nake yi to me ya kawo sa ? Sannan kuma me ne zaiyi.? .
Cike da mazantaka irin nasa ya fara kutsa kan sa izuwa hanyar da yake tunanin zai kai shi ga Falourn gidan , don yanda yake nufar ko ina na da ƙarfin sa ko a ma'aikatan babu wanda ya kawo cewa wannan shine the first time da ya taɓa shigowa cikin gidan .
Zaune Amrah take tana bisa wani irin kujera mai kama dana Hutawa, gyefe Mom Aslaam ce take gyara mata ribom din kan ta tana ɗan jan ta da hira... Amrah Bakya jin komai a jikin ki yanzu ko?. Kallon Mommy Aslaaamm Amrah tayi kana ta juya tana kallon mirror din tsakiyar Falourn tana kallon fuskar ta tare da sakin Murmushi kana tace " Mommy Ina lapiya yanzu babu inda ke mun ciwo . Mashaallh... Mommy Aslaaamm ta furta kamin tayi Wani magana ne Amrah tayi Saurin miƙewa daga Tsaye. Meke faruwa ? Mom ta katse ta tana miƙewa itama .
Lumshe Lulun idanun ta Amrah tayi kana ta fara jin ƙamshin sa yana isowa zuwa inda take . Gaban ta ne taji ya yanke ya faɗi wani abu na diran mata , a hankali Zuciyar ta tafara cewa " wannan babu shakka ƙamshin Noory na ne , Amma ta yaya zai zo nan? Yayi fushi dani saboda na tsani Ammien sa . Hannu Mom Aaslaam tasa tana Girgiza Amrah tare da furta " Amrah tunanin mene kike yi?. Juyawa Amrahn tayi tana kallon Mommy Aslaaamm kamin cikin sauri ta furta " Mommy ina zuwa ".
Kamin Mommy Aslaaamm tayi mata wani magana Tuni Amrah ta fice daga wannan Falon tana nufar babban Falourn gidan ,don Zuciyar ta yaƙi natsuwa mata .
Amrah...!
Ta kuma kiran ta tana kokarin bin bayan ta ne Muryar Aslaaamm ya katse ta wanda fitowar sa kenan . Tsayawa tayi tana kallon sa kana ya furta " Mommy meke faruwa? Ina Amrahn take...? Kallon sa Mom tayi kaman mai tunanin Wani Abu na yan sakanni kana ta sauke Numfashi tana cewa " Yanzu ne ta fita tace mun tana zuwa .
Tana Zuwa kuma .? Ya furta Maganan yana kallon Mommy kana ya yi saurin takowa yana bin bayan Amrah haka itama Momy Aslaam din .
A hankali take saka ƙafarta tana isowa tsakiyar Falourn dai dai Nurayn na shigowa . Idanun su ne suka gauraya dana juna wanda sai da Amrah tayi shock ganin sa ya bata mamaki ainun . Ware masa Lulun idanun ta take tana watsa masa shi tamkar wacce tayi ƙarya . Sam ta kasa daga koda yar yatsarta daga inda take . Amrah...! Ya kira sunan ta cikin wani irin murya wanda yasa Amrah a hankali ɗago da manyan Idanun ta tana zuba masa . I miss you my wife . Ya furta Maganan a wahalce tamkar ransa zai bar jikin sa . Maganan irin wanda baka ma san kana yin shi ba . Tsayawa tayi tana masa Wani irin duba , wanda kusan mintuna Biyu shima ita yake kallo dukan su baka ce ga abun da suke tunanawa ba .
Ganin tana tsaye bata iso gare sa ba , hakan yasa Nurayn takawa yana isa inda take tsaye . Hannun sa yasa yana dago da fuskar ta wanda hawaye suka fara wanke mata su . I love You Amrah yayi maganan cikin nuna wani irin masifar so makantacciya . Gyada mata kai yayi tamkar wacce ta tambaye shi wani abu idanun sa sun sauya sun yi ja,dan cizan labɓan sa yayi na ƙasa yana cigaba da cewa " You to me are everything. I really love you Amrah...Hawayen idanun ta ne suka ƙara zubowa🥹 Sam ta kasa masa Magana..... Amrah fushi kike da Noory? . Girgiza masa kai tayi alamun a'a . Hummmm .
Sauke Numfashi yayi yana kai hannun sa tare da kama Kuncin ta a hankali yakai bakin sa yana fara tsotsan laɓɓanta cikin wani irin salo💋 . Sosai yake manna ta da jikin sa yana shan lips ɗin ta sam hankalin sa ya gushe , ya manta da wai a inda suke..... Wani irin ɗauke wuta Aslaaamm da Mommy suka yi a lokaci guda....Rainin hankali 🤨 Aslaaamm ya furta da ƙarfi a kuma zafafe . Au lalata mana yarinya kazo yi har cikin gida....? Wannan wani irin salon ƙwartonci ne🤥😹 .
Muryar Aslaaamm ya katse su cikin ɗaga Muryar sa yana nufo inda Nurayn ke riƙe da bakin Amrah har a wannan lokacin kissing 😘 din ta yake yi , kwartancin sa ya😱......
Littafin Yar tsakar gida na kuɗi ne₦500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 #Ayshatou Maman teddy.
[9/3, 5:55 PM] Anty Aisha Mmn Teddy Marubuciya: *🛖ƳAR TSAAKAR GIDAA🛖*
Romance love and Sympathetic Story.
BOOK 3
*Anty Aysha Mamanteddy*
*Don Girman ALLAH ki daure ki biya naki kar ki karanta mun littafi a Bati...Littafin yar tsakar gida na kuɗi ne ₦500 kacal book 3 book 1&2 shima ₦500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan Vtu transfer ne sai ki tura ta Wannan number 09061466409 na gode ..!masu buƙatar Audio book na liffafin #fyade zaku iya samun shi kai tsaye a YouTube channel ɗina @Maman teddy tv.*