Sashe 6
Yar Tsakar Gida Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannun ta tasa tana shafa Gyefen ta a hankali kewar sa ke ratsa ta , tuno da yanda kullum take barci a ƙirjinsa yana shafa ta tare da nuna mata kulawa a haka Barci ke ɗaukar ta , amma a yanzu gashi ta buɗe idanun ta sam bata ganin sa , kece Silar komai Ammie Hafsat me nayi Miki...? Wani irin kuka ta kuma fashewa dashi mai tsuma zuciya da ban tausayi . Kusan mintuna Uku tana a haka , a hankali ta sauke ƙafafun ta tana Nufar Privacy don ta Ɗauro Alwala ta kai kukan ta gun mai duka .
**
2:30am.
Ƙarfe biyu da rabi.
Ƙwance take Tsawon dare suna masha'an su . A haka Barci ya dauke Nurayn ba tare da yasan me suka Aikata ba ko kuma wacece a tare dashi ba . Ita ko Naana wannan dare ya zama mata wani dare da ta tsinci kan ta ciki matsanancin farin ciki . Sam ta kasa Barci ta Juya ta kwanta a gyefen sa ta kwanta a Kirjin sa ta yi kissing din nan tayi na can . A yanxu ma kwance take tana tsotsan Pink lips ɗin shi tana wani jan masa cikin salo na tsaban iskanci uhmm💋. Ware sexy eyes ɗin shi ya fara yi yana mutsika lumsassun idanun sa , cikin wani irin sauri Nurayn ya tashi yana bin Fuskar Naana da kallo ...Hi lab😘 tayi Maganan tana kai bakin ta tare da kokarin kissing Kuncin sa .
Naana...!
Ya furta sunan nata cike da wani iri mamaki da ta'ajibi da tsantsan ɓacin rai . Waya ce kizo nan.? Uban me ya kawo ki har Bedroom ɗina.? .
It's Ohk darling, laifi ne don mata ta zo ta kula da mijin ta.? .
What....?
Mijin ki..? Ya Furta kalmar yana bin ta da Kallo ganin yanda ta sauka daga Bed ɗin nasa tana tsaya masa Tsirara, wani sarawa kan sa yayi da ƙarfi, a hankali abubuwan da suka faru suka fara Dawo masa . Ohhh my God...! Ya furta yana wani rintse idanun sa da ƙarfi .
Murmushi Naana tayi tana juyawa tare da ɗaukar Wani rigar suit din sa tana kokarin saka ma jikin ta .
Miƙewa Nurayn yayi cikin wani irin rashin sanin me ma zai mata ya furta " Naana yaushe kika raina Ni haka ? . Shekarun ki nawa suke ? Ni Sa'an wasan ki ne ? Ƙanwa ta Nusaiba ta girme Miki nesa ba kusa ba , wanda Ni kam tsakani na da nusaiba shekaru ne kusan Goma. Topa me ya kawo wanna Maganan kuma ? Naga ai nan da dan lokaci kadan za mu zama Real life couple. Wani irin Mari tasssss wanda sai da wuta ya gilma mata , tana wani saurin dafe Kuncin ta tare da sakin wata irin ihu . Juyawa yayi yana zaran belt Wanda bata san dashi ba .
Yau zan Miki tarbiyyar da baki samu ba a wurin Iyayen ki , sai na kwana uku ina gana Miki azaba daga Ni sai ke , zan koya Miki tarbiyya daga baya sai ki nemi miji kiyi Aure . Ni Mijin Amrah ne , daga ita babu wata mace da zata samu gurbi a zuciyar Nurayn .
Cikin wani irin kuka Naana ta Furta " Nurayn Mari na kayi ? Wallahi koda Masifa sai na zama matar ka . Wani irin duka ya kai mata da belt yana samun Jikin ta , nan take ta zube tana fara masa kuka irin na su na ƴaƴan babu ƙwaɓo a Tunanin ta Nurayn ba dukan kirki zai mata ba , wani irin duka yake mata Wanda ko wani daya sai shatin belt ya bayyana . Wannan yasa ta fara ihu iya karfin ta , tana kiran sunan " Mommy Daddy duka a banza . Domin gaba ɗaya Nurayn ya burkice mata ya koma mata wannan fusataccen da ta sani mai taurin kai irin sa ,wanda a yanzu ta dauka ta sauya ashe rashin imanin nan nasa yana nan . Dukan ta yake tamkar zai kaita lahira yana faɗin " Ni nace ina Son ki..? Kece kika ce kika so since before now , yanxu Kuma bana Ra'ayin ki , sai na gana Miki Azaban da babu mahalukin da ya taba yi Miki irin shi a rayuwa .
Nurayn zan mutu na tuba Wayyo Mommy....! Koda ma bakin ta mari yayi nan take baki ya kumbure yana fidda jini sharrrrr......"
Ihun da ya cika House compound din ne yasa Joseph da Gate man din sauri Fitowa Joseph na wani irin girgir da kai tare da kallon Side din da Suke Jiyo Ihun . Jikin Gate man din ne ya hau Rawa kar² Muryar sa na Rawa yace “ Joseph ina tunanin babu lapiya fa ?. WHO told you that.? Just forget bro ...! Komai lapiya yake , kawai dadin sex ne yasa ta wannan Ihun, cox kasan Oga da iya aiki...." Tab amma tun da nake ban taɓa sanin inyamuri mahaukaci bane sai akan ka Joseph 😹 . Kana jin duka da bulala kana maganan banza wai dadin Sex wannan wani irin daɗi ne kuwa ? ,Cewan Gate man yana kallon Joseph dake ta raba Idanu yana jin tamkar ya je ya shiga Bedroom din Oga yaga yanda ake wannan aika aika , a tunanin sa shi fa Sambatu ne da Ihun daɗi Naana keyi . Kai baka ji Ƙaran yanda Oga ke bugun ta da Gwatso ba .?
Joseph You don't have Sense? . Ƙwaƙwalwar ka akwai matsala babu shakka wannan duka take sha bana wasa ba , na fitar rai ma kuwa . Ni fa ina tunanin Ƙwaƙwalwar oga da Matsala . Wai ma Oga ya kirata yace tazo ?. Wani irin bugawa ƙirjin Joseph yayi , cikin sauri yace " A'a nine..." Kai ne .?
Gate man din yayi Maganan yana zare Idanu tare da daga Muryar da bai sani ba da wannan daren . Ba Oga yace baya buƙatar kowa ba ? . Idanun Joseph ne suka Fito cikin wani irin murya ya furta " Jesus... Yana wani hade hannayen sa biyu kamin Gate man kawai yaga Joseph ya juya yana rugawa tare da nufar Hanyar Gate. Haba nan shima ya bi bayan sa yana riƙe Joseph kai inyamuri me kake nufi.? .
Don Allah Ka taimake Ni , laifi na ne , Ni na sanar mata inda Oga yake , kuma ya faɗa mun baya buƙatar kowa , amma nayi tunanin zai buƙataci mace a tare dashi Cox You know oga is wominizer...🤥 . Gaba da banbamenen hanci Gate man din yayi tare da rike Rigar Joseph . Baka isa ba Wallahi, ai muna nan tare da kai , har safe Oga kaima ya Fito ka amshi naka hukuncin ...kar ka damu yanzu karfe Uku ne na Asuba. Haba Gate man ya zamiyi haka dakai.? This is not good for you please my brother....Kai Da'allah rabu Dani, ba zaka saka Ni Nima a matsala ba ,yanda ka debo sai dai ya kare maka .
**
A hankali yake kallon Nusaiba wacce ta Fito daga Palourn Mom Sa'adah fuskar ta babu walwala don tana gaida Mom Sa'adah da mata Barka da Sapiya amma Mommy sam bata kalle ta ba , sai ma daga karshe wani irin kallon ƙiyayya da tsana da take ta aika mata dashi ba uhm' bare uh'um . Sanye ta tadda shi cikin ƙayataccen Shigar sa wanda bata taɓa ganin sa da kaya na al'adun mu ba sai a yau . Ya Zaid....! Ta furta tana kare masa kallo Ganin shi sanye da wani irin yadi na maza mai ƙyaun gaske mai dauke da launin skyblue . Yayi ɗinkin su na zamani har da hular sa wanda matasa masu fama da Giyar kuɗi suke sakawa Tangaran, Ƙamshin nan nasa yake yi na musamman. Sosai yayi masifar kyau da kwarjini . Ganin sa take a lokacin tamkar Nurayn don kuwa duniyar tayi mata zafi ainun, Fashe masa da kuka tayi da gudu tana nufar sa tare da faɗawa jikin sa tana sakin masa Kuka tare da Furta " Ya Zaid Mommy ta tsane Ni Ya Zaid."
Saurin kai hannun sa yayi yana ɗago ta cike da kulawa kana cikin Arrogant Muryar nan nasa ya furta " Nussy me kike fadi haka , ya za'a yi Mommy ta tsane ki ? Laifi kika yi mata ne muje ki bata Haƙuri...ina Nurayn.? Ya jefo mata tambayoyin nasa a lokaci guda . Kallon sa Nusaiba tayi tana kara Fashewa da kuka kana tace" Ya Zaid Saboda Amrah ne Mommy take mun haka, sannan ya Nurayn bai kwana a gida ba . Ya Zaid ka taimake mu ka taimaki family ɗin mu a karo na biyu ka Auri Amrah , a yanzu ya Nurayn babu aure tsakanin sa da Amrah. Ka bari Naana ta Auri ya Nurayn.
Wani irin kallo Zaid ke bin Nusaiba da shi , kamin cikin Kullewar kai ya furta " Nurayn ya saki Amrah..? Gyaɗa masa kai tayi kamin tayi Wani magana ne taga Zaid ya saki ƙayataccen murmushi kamun yace" Nasan dama ke tawa ce Amrah . Saurin juyawa yayi yana komawa harabar compound din gidan yana shigewa moton sa cikin Sauri ba tare da kuma nasan inda ya nufa ba . Wani irin murmushi Nusaiba tayi tana hade hannayen ta biyu tare da goge Hawayen fuskar ta . Alhmdlh. Ta furta tana saka kafarta tare da komawa Izuwa Falon Mom Sa'adah .
**
Zaune suke a Dinning room ko wannen su fuskar sa cikin Annuri yake , Mom Aslaaamm,Amrah da kuma Aslaam . A hankali Amrah ke cin Irish din tana kai fork din bakin ta tare da shan tea din da Momy ta haɗa mata . Ba zaki ci Ƙwan ba Amrah.? Ɗan kallon Mom Aslaaamm Amrah tayi kana cikin sanyi tace " Mommy bana Son Ganin ƙwan duka wallahi kaina ciwo yake yi , ko za'a iya Ɗaukewa.? . Kamin Mommy tayi magana ne Aslaam yayi saurin saka hannun sa yana dauke bowl din kwan tare da miƙewa yana furta " I'm coming....! Ikeni...! Madam Ikeni....!! Ya hau kwaɗa kiran sunan Madam Ikeni wacce ta shigo da sauri kaman kuma kullum sanye Da Kayan ta na masu Girki . Yess sir .