Sashe 11
Yar Tsakar Gida Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
9-10
Yanda take masa Ihun ya kusa saka sa Dariya ta koma tamkar ba ita ba , wannan dan fuffuzgar duka ta watsar tana masa ihu iya ƙarfin ta , tamkar wanda taga Abin tsoro . Danne Dariyar sa yayi kamin yace " Ihun me kike yi haka Amrah? Kukan ki banza a wurin nan , saboda babu mai ceton ki a nan , gwara ma kiyi shiru kar kiyi ta wasting energy din ki a banza. Kallon sa Amrah tayi kana tace " Noory me nayi maka don Allah? . Babu abun da kika mun , kawai dai ina buƙatar matata kusa dani ai ba laifi bane don na buƙaci yin hakan dake . Noory nifa ba matar ka bace a yanzu .! Haka ake auren ? A gaban kowa ka sake Ni , ta yaya zaka dauko Ni daga.....Keee Ya isa da ALLAH. Ya katse ta cikin ɗaga murya , lokaci daya fuskar sa ta Sauya . Ke me kike taƙama dashi Amrah? Saboda ina son ki ne zaki ja mun rai ? Ko kuwa Saboda Ammie tayi Miki laifi ba zaki yafe mata ba har kike faɗin kar Daddy ya dawo da ita Rayuwar ku ? Ko kuwa don kin fahimci ina Miki makantacciyar soyayya .? Maganann yake a zafafe tare da nuna mata wani irin fushin sa wanda bata taɓa ganin yayi mata irin shi ba . Hasali ma ita gaba ɗaya ganin sa take tamkar fa bashi ba bane Nurayn ɗin nan nata .
Jikin ta ne ya hau kyarma na tsoro don ita har ga ALLAH bata son tashin hankali . Muryar sa ta ji yana katse ta da cewa " Ba zan ƙara Neman ki ba ko wani Abu naki ba , tun daga kan ki har jikin ki , ki tsuma kayan ki kisha . Juyawa yayi fuuuuu yana ƙoƙarin barin Falourn,sai kuma taga ya ja ya tsaya yana juyowa tare da mata wani irin duba, yana mai sauke wani wahaliyyar Numfashi da ya jawo ta da kyar . Kiyi farin ciki. Ya furta Maganan ya saka kan sa tare da barin Falourn yana barin Amrah nan tsaye baki bude . A hankali Amrah ta sulale anan ƙasa kukan ma ta gagara yin ta , Motsa laɓɓan ta tayi a hankali tana furta " Wannan wacce irin rayuwa ce nake ciki Ni Amrah? . Yau NOORY ne ya da kan sa yace.....kasa ƙarika Maganan tayi Sakamakon zuwan wasu irin hawayen da bata shirya zubowa su ba . A hankali ta ja jikin ta cike da sanyi irin nata don jikin ta yayi sanyi Qlau nadama take yi akan kalamanta bisa gare sa . Ya zanyi babu yanda Zanyi da kai Noory tun da ina Son ka ..! Ta furta zancen tana saka hannun ta tare da goge Hawayen fuskar ta . Idan ka Dawo zan baka Haƙuri Ni taka ce har Abada . Tayi maganan tana mai watsa idanun ta zuwa hanyar da taga ya fice , a tunanin ta Nurayn zai dawo , sai dai kuma tasha mamakin ganin tun wannan lokacin har rana tayi sanyi Babu nurayn sai daga karshe ma Wani ne ya kawo mata abun da zata ci da hantsi. A haka har yammaci shiru babu Nurayn . Tsoron gidan ne ya kamata gani tayi komai yayi mata faɗi Still wannan Mutumin ne daya daga cikin masu tsaron gidan ya kawo mata dinner. Duk da taso tayi masa tambaya ina Nurayn amma kuma sai ba tayi hakan ba , don yanzu ta fara Fahimtar waye Nurayn da kuma zafin kishin sa ga zuciya , wannan yasa ko Magana bata yi ma secutin ba .
Bedroom ta nufa tana Shiga ta kai tsaye ta wuce Privacy Tare da watsa Ruwa tana dauro Alwala . Bayan ta ida sallah ne ta zauna kan sallaya tana kai kukan ta gurin mahalicci na tsawon lokaci kana Daga bisani ta nufi inda ta aje Dinner din nata tana fara cin abincin don kuwa kwana biyu bata iya zama bata ci Abinci ba sam . Duk da tsoro a zuciyar ta amma a haka ta kammala koman ta tana saka Sleeping drees tare da nufar Ƙayataccen Bedroom din ta tana kwantawa .
A hankali Ta Lumshe idanun ta wasu irin hawaye na bin Kuncin ta , To Noory zai dawo ? Ko kuwa fushi dani yayi ..? A'a dole ba zai barni ba , kila yana cikin gidan nan , kuma nasan ko mun dare zai zo inda nake don baya iya barci ba tare da Ni ba . Haka tayi ta saƙa zancen zuci a haka har barci ɓarawo yayi Awon Gaba da ita .
Sapiyar Laraba
8:05am...
A hankali take Ware idanun ta wanda suka tasa tare da dan kumbura na Tsaban kukan da tasha daren jiya . Sauke ƙafafun ta tayi a hankali zuwa Carpet din dake gaban gadon ta . Kan ta na mata Wani irin nauyi da ciwo . Ganin Al'amarin take tamkar a mafarki yau fa tsawon kwana ki Takwas bata saka nurayn a idanun ta ba , tun wannan Maganan da yayi mata , har yau bai kara zuwa inda take ba . Ba kuma Tasan halin da Yan uwa da shi kan sa yake ciki ba . Tunanika iri iri sun adabi Ƙwaƙwalwar ta. Tayi kukan har ta gaji, sannan ko tayi mawa securities din magana Amsan daya ne " Oga bai zo ba . Kuma Maganan haka take don baya zuwan , yana can gidan Hajiya Kaka ya tare suma sun rasa ya zasu yi da kafiyar Nurayn.
Anyi anyi ya faɗa inda Amrah take yaƙi sai dai kullum yace " Matar shi tana cikin koshin lafiya.......! Abun da Amrah ba ta sani ba , sunan Nurayn baya cikin gidan ba kuma ya zuwa inda take ,amma duk wani motsin ta babu abun da baya gani don gaba ɗaya inda take wuri ne da ya zuba basira ta hanyar na'uran ɗaukar duk wani abu dake Faruwa yana daga inda yake yana connecting da system din sa zai ga komai . Wannan yasa zuciyar sa jin sassauci bisa ga Kewar ta da yake yi . Ya kuma saka mawa ran sa dangana, duk da yana azabtuwa da hakan , amma so yake sai Amrah ta gane kuren ta , tasan Matsayin sa da kuma Matsayin Ammie , so yake duk wani tsana ya kau na Ammie a zuciyar ta .
[9/3, 5:55 PM] Anty Aisha Mmn Teddy Marubuciya: *🛖ƳAR TSAAKAR GIDAA🛖*
Romance love and Sympathetic Story.
*Anty Aysha Mamanteddy*
Book 3
Littafin na kuɗi ne ₦500 book 1&2 book 3 ₦500 duka ₦1000 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .
Ga masu buƙatar Audio books ɗina zaku iya subscbing to my YouTube channel #maman teddy tv .
13-14
Tsayawa Zaid yayi yana kallon Nurayn ganin yanda yake huci tare da hura hanci na Jaraba , Oh Allah ya huci Zuciyar ka Oga sir . Zaid ya maida masa da Maganan yana ɗaga masa hannu alamun jinjinawa . Ɗan murmushi Nurayn yayi yana sasasautawa kana yace " Oh ka rama kenan . Dama ka isa kayi mun ban rama ba . Yanzu mu shiga daga ciki , cewan Zaid yana mai kallon Nurayn Wanda yayi ɗan jimmm Kanan mai tunanin Wani Abu sai kuma ya furta “ Bana tunanin zan shiga wurin Mommy, saboda ina zuwa maganann ɗaya zata yi mun , shine Maganan Amrah . To Meye Don tayi maka Maganan Amrah ai dama abun da ya kamata kenan Nurayn, ka dawo da Amrah cikin Mutane . Ya isa Zaid ...! Nurayn ya katse Zaid yana mai bin sa da wani irin kallo kana yace " muyi magana iyaka magana tsakanin mu , kar kara mun magana akan matata , saboda Nasan har yanzu kana son Amrah ....na dawo da ita cikin Mutane dama daji na kaita take rayuwa eh ? Ko kuwa so kake ka ganta kai da kan ka . Kawai kayi magana kai tsaye ba kunbiya ƙunbiya . To Amrah tawa ce..! Wani Abu ne ya tokare Zuciyar Zaid amma sai ya dake yana sakin wani yar murmushi kamin yace " Nurayn Da Gaske na so Amrah soyayyar da ban taba yi ba , amma kuma na barka maka ita saboda Matsayin ka na Amini na , ban ji zafin maganan ka ba , cox tun ba yau ba tun kamin Nasan Amrah haka tun kafin ka fara soyayya da Amrah kake kishin ta . So for now ba laifi don ka nuna kishi akan matar ka . Amma please ka fahimce Ni , a yanzu mu aje duk wani abu da ya faru Allah ya ƙaddara Amrah ba tawa bace taka ce ... To ka sassauta fushin nan da kishin nan akan ta . Itama zata so . Kaga kaga Zaid ya isa Don Allah...! Nurayn ya kuma katse Zaid cike da gajiya da maganganun sa . Wai magana kake yi akan na daina kishi akan Amrah? Abotan mu tana nan har abada Zaid ,amma kuma Ni ba zan taba lamuntar kana mun maganan Amrah ba .
Nurayn Na Barka maka Amrah fa .! Saboda Ni Nasan girman soyayyar da kake mata , Ni nawa soyayya Nasan yanda yake haka Nasan Nurayn ka rasa Amrah a wannan lokacin komai zai iya faruwa dakai , don Allah ka bar wannan zancen ka natsu ka gyara komai naka . Kana Hauka baka sani ba . Ohk Ni ne mahaukacin Zaid? . Nurayn yayi Maganan yana kallon Zaid , Ohk naji ka Kirani da koma Meye indai akan Amrah ne .