← Book details Yar Tsakar Gida Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 23

Sashe 23

Yar Tsakar Gida Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fitowa Mom Aslaaamm tayi tana zama gyefen sa tare da kai idanun ta tana leƙa wayar hannun sa inda yake chart da ƴammatan sa . Humm da dai Auren kayi ka huta da ɓata lokaci . Ga ƙanwar ka nan da yara har biyu . Kallon Momyn sa yayi yana cewa " Kin manta ga Zulai nan da su Hajara har yanzu basu yi Aure ba ,kamata baba ya auran dasu sadaka . Na shiga uku .! Cewan Momy aslaam tana kai masa duka . Laifi na dana tsaya magana da kai . Takare maganan tana mikewa tare da nufar falon tsakiya . Dariya Aaslaam yayi yana cewa" Ba gashi yanzu kin bani Wuri ba Momy . Muna nan inshallah zamuyi auren nan ba da jimawa ba . Suma ALLAH Ubangiji ya basu Mazaje na gari . Ita kuwa dai baba Zuwai a yanzu an koma sayar da kunu da La'asar rayuwa kenan dama duk abin da mutum ya shuka wallahi sai ya girba ko yaki ko yaso. Allah ka Bamu ikon aikata alheri Amin.

Bayan wasu shekaru .
Ina wasa dake ne Daneen...? Ba zaki bani ba ...? Naji Muryar Amrah ya katse Ni da nake kutsa kaina ixuwa falourn . Da gudu naga Daneen ta sauko hannun ta dauke da Wayar Amrah wacce take saukowa daga stairs din tana biyo bayan Daneen . Rohaan ne yayi karaf yana riƙe Daneen tare da cewa “ Mommy na kama Miki ita bata da kunya yarinyar nan ,kuma Daddy ne ke goye mata baya , ita wai ga Daddy girl . I'm not a girl Rohaan stop it . Baka ji me Daddy yake ce kun Young lady . Sakin baki nayi ina ƙare ma Daneen kallo yarinya wacce bata fi shekaru Bakwai ba take da wannan iyayen , hummmm ko da yake su nusaiba ne iyayen ai😹 barewa batayi gudu dan ta ya rarrafa ba . Takowa Amrah tayi tana faɗin kama mun ita ai yana can Resting room da Azmi a hannun sa sai na yi maganin rashin kunyar nan naki yau...kin san Meye lady ma kuwa ƙwailan ki dake . Kuka Daneen ta fashe dashi tana sakin wayan a ƙasa da gudu tana nufar Resting room tare da nufar inda Nurayn yake , yana nan Tsayayyen namiji Arrogant ya tara ƙasumba dai dai yayi dan ƙiba ga wani yar tumbi da ya saki . Har a lokacin bai kai 40 ba . Ihun ta yasa shi saurin kallon Hanyar shigowa cike da rashin ƙwaɓo don ya sargantata sosai yar gatan sa ce ko a school sunan Daneen Daddy's Girl. Faɗawa jikin sa tayi tana fashewa da kuka tare da cewa " Daddy Mommy ne . Mommy ...! Ya furta yana kai hannun sa cikin sauri tare da Rungume ta a jikin sa . Rarrashin ta yake yi tare da cewa " Laifi kika yi ka momy ko.? Gyada masa kai tayi alamun eh kana cikin shashsheƙar kuka irin na yara tace " Game nake son yi a phone Din ta Daddy kuma ta hanani wai Rohaan zata ba saboda ɗazu ya taya ta aiki Ni kuma bana son aiki Daddy ciwo nake yi. Murmushi yayi don yasan ƙiwuya ne da ita ,halin Daneen sosai yake dauke masa kewar nusaiba tana yarinya shi kam Rohaan Haka yake da Mom Sa'adah a lokacin yarintan sa . To yi shiru kiyi barcin ki zan samu Mommy Anjima zata bata ki wayan . Wani wayan ai ta kashe mun yanzu . Yau kuma sai na zane yarinyar nan . Muryar Amrah ya katse sa wanda ta dauko Bulalan chaji wai zata bugi Daneena .

Tsayawa nurain yayi yana kallon ta kana Daneen ta ƙara shigewa jikin sa a tsorace . Hade giran sama yayi dana ƙasa yana cewa " Na faɗa Miki Daneen Bata isa duka ba ,kar ki Kuskura koda wasa ki buge mun Daneen . Jin haka yasa Daneen mikewa da gudu tana barin Resting room ɗin . Kallon sa Amrah tayi tana daure fuska tare da yarda bulalan ƙasa . Murmushi yayi yana aje Azzmi a kujerun sa tare da miƙewa yana takowa zuwa inda take . Kauda kan ta tayi gyefe yana tsayawa Amrah na Fushi kike yi ? . Wani kallo tayi masa tana cewa " Dama kullum sai mun yi faɗa da kai har yanzu . Dariya yasa yana kai hannun sa tare da sakawa a tsakiyar Nonuwan ta yana karkaɗa mata Amrah Amrah Amrahn Noory....yayi maganan yana jan ta Tsokana . Don dole ta sakin masa dariya tana faɗin " Meye haka Noory ka bari yanzu fa mun fara girma . Waye fara girman ? Shekaran ki nawa suke yar Yarinyr ki dake ALLAH ya baki yaya a sama har uku . Kallon sa tayi zata yi masa magana taji ya rungume ta yana haɗa bakin shi da nata yana Tsotsan laɓɓan ta hannayen sa yana zura su cikin ƙirjin ta yana wasa da nonon ta .

Ke Daneen baki sa hankali ko ? Mommy fa tayi fushi dake yau kin lalata mata waya. Gashi ke bakiyi game din ba nima ban yi ba. Mommy tayi fushi sosai ne .? Daneen ta katse Rohaan . Of course yes . Kije ki bata haƙuri . Kice momy sorry ba zan ƙara ba . to muje tare sai ka tayani bata Haƙuri. Riƙe mata hannu Rohaan yayi yana cewa muje to .

A hankali suke raba bakin su kana ta juyo saurin kallon Su Rohaan tayi wanda suke tsaye suna kallon su . Kai me kuke yi anan .? Mommy sorry..... Sorry Kuma.? Ta maimaita tana kallon Nurayn Wanda yake bin bi da murmushi, wai noory me suke nufi yaran nan. Haƙurin mene kuke bani , bana ce idan zaku shigo wuri kuna taking escuse ba babu sallama kun faɗo kuma kun tsaya kuna kallon mutane . Momm sorry laifin Rohaan ne . Cewan Daneen kamin tace " Hakuri yazo tayani na baki . Amma kika ce kuma laifin sa ne Amrah ta katse ta . Jin Hannun Nurayn tayi yana rike nata tare da matsa mata dan yatsan ta a hankali . Yana kai Fuskar sa tare da shaƙar ƙamshin ta yana kai hancin sa zuwa saman wuyan ta a hankali yake kissing ɗin ta . Woww 😍 Cewan Daneen Tana ware ido tare da hade hannayen ta irin na yaran nan masu Azaban wayo . Rohaan Daddy love mommy so much . Janye jikin ta Amrah tayi tana masa Wani irin kallo kamin tace " Halin ka halin wannan Yarinyar dukan su basu da kunya . Dariya Nurayn ya hau yana furta haƙuri fa suka zo su baki . Yayi maganan yana riƙe hannun ta juyowa tayi tana kallon sa kana taga ya daga mata Gira yana furta " I love You forever . We love you Mommy forever Muryar yan biyun nata ya katse su Rohaan da Daneen . Murmushi Amrah tayi tana ware Hannun ta tare da rage tsawon ta da gudu duka suka faɗa jikin ta tana Rungume su . Kusan mintuna biyu kana ta ɗago tana kallon Nurayn a hankali idanun ta suka fara zubo da hawaye na farin ciki da ganin abun Allahnta . Nurayn ta kira sunan sa Wanda a yau shine rana na farko a rayuwar sa wanda ta taɓa kiran sunan sa dai dai yanda yake . My lab . Ya furta yana kallon fuskar ta tare da kai taffan hannun sa duka biyun yana shafa Kuncin ta da hawayen dake bin Kuncin nata. A hankali ta motsa laɓɓan ta tare da cewa “Na gode.....!

Tammat bi hamdulillah.
Alhamdulillah
Alhamdulillah 🙏🏻💃🏼 done and dusted.

A yau na kammala maku wannan littafi nawa na yar tsakar gida na gode na gode sosai da Soyayyar da kuka nuna mun a wannan littafi ALLAH Ubangiji ya bar zumunci ya ƙauna. Taku har kullum mai maku fatan Alheri har abada Aysha Mamanteddy. Sai kuma mun haɗu a sabon littafi na gaba wanda zai zo maku very very soon.....💃🏼 .

To masoya na mabiya wannan littafin kaɗai nake so suyi mun comment base on this novel Yar tsakar gida .

Na daya ☝🏻
Mene ne abun da ya ƙayatar dake a cikin wannan littafi na YAR TSAKAR GIDAA.?

na biyu ✌🏻
Wani faɗakarwa kika ɗauka a cikin wannan labarin nawa na ƳAR TSAAKAR GIDAA.?

Na uku 🤟🏻
Wani abu ne ya ɓata Miki rai game da labarin ? Manufa na wani wuri ne kika so ace ya kasance yanda kika so amma kuma sai ban yi hakan ba .

Na hudu 👌🏻
Ina so ko wannen ku ya faɗa mun kallon salon labarin da kuke na gaba . Kaman Irin ace Sympathetic Story ko sexy story ko Romantic story . Sannan ina so muyi labarin na gaba ne base on how Nigeria is now......👺komai a faiyace so i need your loving and support , zan yi hakan ne a yanayin yanda kuka yi sharhin ku . Don haka koya kika ga labari na if You're interested just read it , don komai ina yin shine with my experience ba labarin Gizo da ƙoƙi nake yi ba , faɗakarwace da kuma halin da muke ciki nake haskawa na nuna don haka Ni baƙuwar sanyi ce a wani lokaci amma idan kika yi la'akari da sunana Aisha kar kiyi tsammanin zaki faɗa mun na kasa mai da Miki , social media nake kika kun zanci uban ki .....Wallahi wallahi wallahi rantsuwa uku nayi inada fara'a da haba haba da jama'a amma bani da kirki ga wanda bai san kirki ba . Don haka kowa yayi zagi a kasuwa yasan da wanda yake yi , riƙe alƙalamin ki in riƙe nawa that's is best solution idan kunni yaji gangar jikin ya tsira ko nace kin tsira daga tijara na 😏☹️ . Bari mu dawo kan hanya ya labarin yar tsakar gida ya ƙayatar dake ko kuwa akwai inda bai Miki ba just feel free and told me, I don't have any with you my people maman teddy taku ce 💯 .

Na ƙarshe kuma wani irin fatan alheri zaki mun addu'a kawai nake so daga gare ku idan ba damuwa . Sannan wannan maganan da nayi zaku iya yin sa ta comment GRP wanda basa GRP kuma na Comment zasu iya mun magana private ,haka akwai wanda basa da ra'ayin magana a comment section Suma zasu iya mun magana private a kowa Ni lokaci , Before I start my new novel . Lab You all🥰.

*Anty Aysha Mamanteddy*
Chapter 23 · 0% Book details