Sashe 10
Yar Tsakar Gida Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon ta baiyi ba ya don tafiya ce ya dauka miƙaƙƙiya wanda bata san ina zai kaita ba . Bata kare mamaki da al'amarin nasa ba sai da taga ya kara daga sautin waƙar Alaan yana cigaba da Driving hankalin sa ƙwance .
**
A wani irin gudu Na tashin hankali Aslaam ke yi da moton tuƙin ganganci a haka ya nufo layin Kanol Auwalu Ɓaidu. Ba tare da ya tsaya kallon kowa ba ya wuce kan sa tsaye cike da sassarfa da zafin jini irin nasa yana kutsa kan sa izuwa cikin gidan . Tsaitsaye ya gansu kowa cirko² ciki har da Mom Aslaam su baba Adamu da Shi kan shi Alh Tama . Mommy ina Amrah....? Ina take ...? Tana ina ..??? Ya jero mata tambayoyin a lokaci guda. Wani irin gumi Mom ke ratso ta , sam ta kasa magana , sai Muryar baba Yusufa ne ya katse su yana cewa " Aslaaamm Amrah a ko ina take zata kasance ne cikin aminci inshallah, tana tare da mijinta Nurayn ya tafi da ita ,ba kuma musan inda ya kai ta ba . Who's that nonsense..? Waye Nurayn mijin ta ...? Ya maimaita maganan yana kallon baba Yusufu kana yace " Ba mijinta ba ne . Saurin dafa shi Daddy Tama yayi kana yace " Calm down My Son . Ka natsu kaji Zamu bincika mu gano inda ..... Dad a haka ne kuna tsaye kuke tunanin ganin sa . Ina da masters akan ilimin psychology na karance shi in and out a Maganan na yan Daƙiƙu . Wannan ya wuce inda kuke tunani , akwai abun dake Zuciyar sa , kuma it's hardly ku gan sa a sauƙaƙe . Ni ba zan jira wani ya nemo sa ba ,Ni da kaina zan nemo sa . Sannan Amrah ta gama zaman Nigeria, ana SO dole ne....? . Maganan Aslaaamm yake yi a zafafe cike da ƙunar rai wanda kamin yaji na bakin su Ya juya yana barin cikin gidan .
Kallon su Baba Yusufu Mom Aslaaamm tayi idanun ta na kawo ruwa cike da nuna tsoro tace " Shikenn na shiga uku , Aslaaamm kar ya dawo mun da halayyar sa ta da ,wanda naga sauyi tun dawowar mu . Ki kwantar da hankalin ki Inshallah babu abun da zai faru . Cewan Daddy Tama yana kallon Fuskar Mom wanda suka fara fidda hawayen masu ɗumi . Sauke Numfashi yayi cike da hikimar sa duk da Furucin Aslaaamm ya ɗaga masa hankali yasan kafiya da naci irin nasa ,amma a haka ya danne Zuciyar sa don kar su fahimta wani Abu ya cigaba da cewa " kowa yayi karin kumallon sa kuwa ? Dan kallon kallo aka hauyi , kana su tsinkayi Muryar sa yana Cewa" Ina Larai da Baba Zuwai sune manya su fito ina son Magana dasu , yanzu kowa Na cikin gidan nan bana buƙatar ganin ya ƙara ɗaura sanwa da kuɗin jikin sa . A kira mun Zuwai da Larai . Yana Gama fadin haka ya juya yana barin tsakar gidan yayin da Mommy Aslaaamm tabi bayan sa da kallo , a Zuciyar ta tana cewa " To wai Meke shirin Faruwa ne? Nurayn ya gudu da Amrah bai damu ba . Dama fa.....Kasa kare Maganan zucin nata tayi kamin ta yi saurin juyawa tana kallon matan gidan da suke ta farin ciki da kwarara ma Daddy tama godiya .
Ficewa tayi daga gidan tana shiga moton ta inda ta Kalli driver tana faɗa masa ya kaita gidan Daddyn Nurayn nan take .
**
Tun da suka shiga gidan Amrah ke kuka haka ta zauna a tsakiyar Falourn tana miƙe ƙafafunta tare da cigaba da rera masa kuka , amma sai gani tayi ya juya yana nufar Wani hanya mai kaman Corridor duka wurin wani transparent Glass ne , zuuuuuuuuuuu taji ya bude tsoro ne ya kamata ganin da kati yake amfani wurin Sarrafa komai na cikin wannan gidan , a maimakon key . Yana shiga wurin ya mai da ya rufe tana zaune, fiye da Mintuna Hamsin ta kuma jin motsin fitowan sa . Kallo Ɗaya yayi mata yana kauda kan sa cikin nuna mata baƙuwar Sabuwar halayya ya furta " Zan dawo nan ba da jimawa ba . Bin bayan sa tayi da kallo sam ta kasa masa Magana tana gani ya tafi ya barta da shaƙar ƙamshin sa kawai sai Amrah tasa hannu tana fashewa da kuka tare da furta " Wayyo Ni Amrah.!
**
A hankali take saka ƙafafun ta cikin tafiyar ta irin na masu ƙiba da jikin mata Mommy Aslaaamm ta kutsa kan ta Izuwa cikin Falourn Mom Sa'adah . A tsaitsaye ta gan su wanda ko ba'a faɗa maka ba kasan Babu lapiya . Assalamu alaikum. Ta furta tana kallon su Daddy Mommy da nusaiba wacce idanun ta sunyi lugu² Saboda Tsaban kuka . Ihu take yi tana faɗin " Mommy ki ba Ya Nurayn haƙuri Wallahi Ni kashe Ni zai yi da duka Mommy... Mommy Daddy na tuba Wallahi ina son Amrah, kar ku bari nima yayi mun irin na Naana . Jan numfashi Mommy tayi tana maida idanun ta ga Inda Mommy Aslaaamm ke tsaye .
Kune Warhaka sannu da zuwa . Mommy ta Furta Maganan tana kaƙalo murmushin Dole . Girgiza Kai Mommy Aslaaamm tayi a sanyaye ta Furta " Ba lapiya ba zan iya ganin Nurayn?. Kallon Daddy Mommy tayi kana ta cija laɓɓan ta da yar karfi idanun ta sun yi ja , a hankali ta fara labarta masa aika ² n da Nurayn yayi ma Naana wacce ake tunanin hada auren su , yanxu haka tana gadon asibiti,bayan yayi mata dukan Tsiya ya kuma dauke ta ya kaita har Farfajiyar gidan su ya wurgar . Yanzu Familyn Naana da Iyayen ta sun ce basu yarda ba ,rikicin da ake ciki kenan . Sannan mun kan mu neman Nurayn muke yi Bamu san ina yake ba . A Halin yanzu zuciya ta ta karaya na fara yanke wa da dukan wannan al'amarin . Kawai sai Mom ta fashe da kuka tana jan numfashi da kyar zuciyar ta na mata ba daɗi .
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un . Mom Aslaam ta furta tana sakin hangbag din ta tare da dafa Royal cushine din falon tana zama jaɓar akan daya daga ciki tana mai kai hannun ta tare da dafe Saman Goshin ta .
**
11:05am.
Tun da ya fita bai dawo ba har zuwa wannan lokacin , don sai da ya gama ƙaddamar da aikin sa kana ya nufo gidan inda babu kowa daga shi sai Amrah ko ma'aikata securities Duka basu fi shida ba suma iyakar su gadin wajen Gidan , don gida ne wanda aka narka arziƙi amma baiyi shi cikin mutane ba . Shigowan Nurayn yasa Amrah saurin Ɗagowa tana kallon sa . Miƙewa tayi tana bin sa da kallo cikin kuka ta furta " Noory don Allah...... Fadi maganan ki kai Tsaye. Yayi mata Maganan yana kafe ta da Sexy eyes din shi na rashin mutunci . Cikin kuka ta furta " Ka mai Dani Gida na hakura da kai Wallahi tsoro kake Bani yanxu . Takowa yayi yana isowa inda take kana yakai hannun sa yana jagowa tare da kwantar da Taffan sa bisa ƙugun ta . Kiss me😘 .....” . Ya furta Maganan yana kafe ta da idanunsa babu alamun wasa , sakin baki da idanu tayi tana kallon sa . Zaki yi ko kuwa nayi Miki? Still kina so na Amrah,ba zaki taɓa daina so na ba . Oya matso nan kusa yayi maganan yana kai laɓɓan sa tare da kama Lips din ta yana fara tsotsan mata cikin wani irin salo , Tabbas a yanxu tana jin banbanci ba ya mata komai cikin tarairaya kaman da , ya koma mata Arrogant man , wanda idan yana bukatar abu yin sa yake yi ko kina so ko Bakya SO. Hannu sa taji yana motsa ta tare da shafa gadon bayan ta zuwa Manyan Mazaunan ta Still yana wani irin mata kiss na Ƙwartanci wanda bata san shi da irin wannan halayyar ba . Jan jikin ta tayi da ƙarfi tana yin baya tare da sakin masa Sabon kuka tana cewa " Noory ka rabu Dani . Tayi Maganan tana cigaba da saka masa kuka .
Wani irin kallo Yayi mata kana ya tako yana zuwa inda take , cikin Muryar sa na babu Wasa ya furta " kece zaki yi mun ma , bani zan Miki ba . Hummmm Dan huci ya furzar kana ya cigaba da cewa " Ina tunanin mun baby a tare dake , so idan nace zanyi zan iya takura ma bbyn mu but idan kene i will manage. Wani irin kallo Amrah tayi masa sam ta rasa Fahimtar inda zancen nasa ya nufa . Ni zan maka mene.? Ta Furta tana ƙara narke fuska , shiiittt sex 🍌 ya furta yana kafe ta da idanun sa ,kana yace Ni zan iya taimakawa da yin romance . Wayyo na shiga uku Wayyo........!
Littafin Yar tsakar gida it's ₦500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932. Masu ɓukatar complete 1&2 shima ₦500 ne .
#Anty Ayshatou Mamanteddy.
[9/3, 5:55 PM] Anty Aisha Mmn Teddy Marubuciya: *🛖ƳAR TSAAKAR GIDAA🛖*
Romance love and Sympathetic Story.
*Anty Aysha Mamanteddy*
Littafin na kuɗi ne ₦500 book 1&2 book 3 ₦500 duka ₦1000 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .
Ga masu buƙatar Audio books ɗina zaku iya subscbing to my YouTube channel #maman teddy tv .