← Book details Yar Tsakar Gida Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 23

Sashe 3

Yar Tsakar Gida Book 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*Littafin na kudi ne ₦500 kacal 👌🏻via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 Vtu transfer via 09061466409...ga masu ɓukatar complete book 1,2 shima ₦500 ne🙏🏻.*
*Aƙwai maganin matsi Supplement Mai ƙyaun gaske amma gaskiya na iyaye mata ne wanda suka zazzage 😹 idan kina so HQ din ki tayi kaaam² wallahi ko na wata budurwar da ta sha gyara albarka , yana ƙara ni'ima Da tsuke ko ina na Virgina da dandano da Daɗi 😋 ₦6500 wannan maganin yake guda 30 ne sha da Matsi. To Hajiya Kar ki bari ayi babu ke , Kema at least you're are still Oga's baby girl 😻 kar kice ai mun girma no Rayuwar Aure babu wannan 🤪 . Kisha Magani kisha gyara yayi ta zuba Miki sambatu da sambaɗa Miki Albarka ki ga jikin Oga na ɓari akan ki ...Oya common taho kisha magani...🤞🏻 gyara shine mace , badai ki zama jana baya ba kullum kece a gaban gaba😘 . Wannan Supplement din ƴammata ma wanda ƙaddara ya faɗa masu ta hanyar rasa Budurcin su ,suma zan taimaka masu wurin basu suyi Amfani da shi ₦6500 yake. You can contact me call or WhatsApp 08081202932 taku dai Uwar teddy.*

Only 5 pages zanyi for free ,sannan masu buƙatar na tallah masu hajar su a wannan tafiyar don ALLAH kuyi haƙuri ba zan Ɗaura tallahn kowa ba a wannan final book 3 din ba, sai dai kuma idan mun tara a sabon littafi na in Allah ya bamu iko....don haka masu ɓukatar na tallah masu hajar su a littafi na sabo na gaba You can come for the bookings 😅. Inshallah next kowa zan sanya mata tallahn ta na gode .!

**
Kallon Aslaam Amrah tayi wani irin Sanyi na ratsa gaba ɗaya ilahirin sashen zuciyar ta . Bin sa da kallo take yi sosai take tsintar kan ta cikin jin dadi da walwala ganin Annuri da farin ciki bayyane saman fuskar sa . Gani tayi Aslaaamm ya kai hannun sa yana riƙo duka hannayen ta biyu tare da furta “ Taho mu sauka daga ƙasa , nasan kin gaji da Kwanciyar amma kina lapiya sosai ko?. Lumshe idanun ta tayi cike da dan Dauriya irin na Majinyata kana ta ware masa Lulun idanun ta tana gyaɗa masa kai Alamun “ Eh ” .

A hankali ta miƙe daga tsaye yayin da har a wannan lokacin still hannun shi na zagaye da nata , Tsayawa yayi yana kallon yanda tayi dan kumu² na rashin lapiya yana Kafe ta da dara daran idanun sa . Ƙurr tayi masa itama tana kallon sa tare da dan Fahimtar duban da yake mata, Hannun ta takai tana Girgiza shi tare da furta “ What....? Tana sakin masa wannan dariyar nata😹 wanda Gyefen kumcin ta suka loɓa (Dimple). Murmushi Aslaaamm yayi yana furta “ Kin fi kyau Idan kika yi Dariya my lab ” . Ahmmmm....ta ɗan ja masa gyaran murya a Tsokanan ce. Dariya yayi yana furta " Oya common kin san Meye ma , Amm bari dai Mom ta dawo , itace zata faɗa mana gaskiya ,idan da gaske na fadi zakiji daga bakin ta . Shiru tayi masa tana gani ya kama ta yana barin Bedroom din da ita. Sosai ya riƙe ta musamman da suka taho sauka daga Wani irin Stairs mai Golden Ohhhhh.....🤫 Humm kuɗi na hannun masu dashi , talaka shi ne yasan babu . Amrah dai fa ta fara zama yar ƙauye dama Nurayn ne ya ɗan Wayar mana da ita 😹 , Har suka sauka daga stairs din bata sani ba tana can tana duban Wurin da akayi masa ado tamkar na sarautar gadai shi gidan kudi ne da boko amma wannan Falon karyan ka ka ganshi ko a wani gidan Sarautar . Dai dai da Stairs din da suka sauko Adon Royals ne golden a wani cure yana walwal. A tsakiyar falon kuwa Carpet din tsakiyar Wurin kadai a bin kallo ne . Muryar Mommy Aslaaamm ne ya katse su wacce shigowan ta kenan , Aslaam sauko da ita kayi , bayan kasan bata da lapiya? , Ta yi maganan tana saurin takowa Izuwa inda Amrah ke tsaye tana saka hannun ta tare da Hugging din ta sosai tana Rungumo ta jikin ta ....Sorry my Baby sorry kinji...? Muryar Mom ya Katse su tana maganann tare da shafa bayan Amrah a hankali . Murmushi Aslaaamm yayi yana cewa " No mom taji sa....Shiiit....! Ta katse shi ta hanyar daga masa hannu tana furta " Itace Tace maka Taji sauki ko kuwa Sarai nasan Damunka , Ka dameta dai ka fito da ita , baka tambaye ta ko tana fama da ciwon kai ba , Cox wannan hayaniyar kaɗai zai iya sanya mata ciwo da zazzabi . Idan kana ciwo kai kan ka Ganin mutane baka san yi amma saboda zakwaɗi ka kama fito da ita . Oya tafi Ɗakin ka Good Night . Da safe ma haɗu. Ta ƙare maganann tana dago Amrah daga jikin ta , tare da duban fuskar ta ita dai Amrah bin mom take yi da kallo ,ga kuma magana cike da bakin ta , don itama uwar surutu ne idan ta samu wuri, ganin Mom Baƙuwa a fuskar ta yasa ta juyawa tana kallon Aslam wanda ya narke fuska a shagwaɓe da rigima irin nasa ya furta " Mom , tun yanzu ne zan kwantan? Saboda kinyi Sabuwar Baby, yau tare dake zanyi barci ....Haahhhhh bude baki Amrah tayi da sauri tana watso da Lulun idanun ta waje wanda bama Tasan ta yi ba. Nan take Mom ta fara wani irin dariya har da tafa hannu kana tace " Amrah wannan kaɗan ne daga halin yayan nan ki , Kullum treating din shi nake like a small boy . Ya girma bai girma ba .

Rufe bakin Amrah tayi cike da dan rashin sakin jiki na baƙunta tayi ƙasa da kan ta tana wasa da yan yatsun ta, Aslaaamm ne ya tako inda suke yana Daura Hannun sa kan na Momy kana yace " Mom zan Rage ai , Tun da yanxu ina da ƙanwa .

Ɗan cabe baki Mom tayi kana tayi masa kallon Anya.? , sai kuma ta ɗan gyada masa kai tana furta “ Better ” . Amm juyawa tayi tana ɗan jan Maganan kana ta riƙo Amrah tana faɗin taho muje na duba Bayanin da Doctor Frank yayi akan ciwon naki, don nasan my Baby Boy Bai duba ba . Amrah Good Night... Aslaaamm ya furta ganin Tuni Har Mom ta janyeta sun fara komawa Bedroom din nata wanda a yanzu zamu iya kiran Wannan lokacin da 8:50pm... Ficewa yayi daga Falon yana nufar wani hanya inda Wani irin fitinannen ƙayataccen Falo na ƙara gani .

Barka da Dare sir.
Muryar Madam Ikeni ya katse shi , wacce take sanye cikin shigar ta ta house cook . Kallon ta yayi yana daga mata hannu ba tare da ya tanka ta ba yana wucewa don nufar hanyar da zai sada shi da room ɗin sa. Saka kafarsa da yayi ne a wani Romantic Corridor Mai ƙyaun gaske yasa shi saurin Juyowa cikin dan daga Murya ya kira sunan “Madam Ikeni..”.

Da sauri har da dan gudu Madam Ikeni ta tako zuwa inda yake tana hade hannayen ta biyu tare da lanƙwashe yatsunta na ma'aikata tana furta “ Yes Sir ” .

Sajen fuskar sa ya ɗan shafa da hannun sa tamkar mai tunanin Wani Abu kana daga bisani yace “ Meye akayi na Dinner ?”.... There's white rice with Vegetables soup, Peppe meat and ...Ohk ya katse ta yana cigaba da cewa “akai ma Baby Amrah sannan a haɗa mata da tea . Ok sir . Goodnight . Ya furta yana wuce ta ba tare da ya jira jin me zata kuma fadi ba .

Cikin sauri Madam Ikeni ta juya tare da nufar Dinning room don ƙaddamar da Maganan Sir Aslaam .

Team Zaid
we are back 💗 .
Zaune yake a Resting chair din sa wanda ke daga can ɓangare guda na Bedroom din nasa , ƙafafun sa a miƙe haka idanun sa ke sanye cikin gilashi Transparent mai ɗan fadi irin na samarin zamani musamman kun san shi din fa Indai Gayu ne to kowa yayi saluting din sa , he's 💯 Romantic. Ko ina na wurin fari ne ƙal ga haske ko ina duk da Kasantuwar Dare ne yanzu 11:pm . Amma a haka Gyefen sa takardu ne na aikace² nasa si wani ƙaramin table dake ɗauke da Laptop din sa wanda yake operating tamkar an masa dole. Fuskar sa kaɗai zaka kalla ka Fahimci baya da mood sannan da akwai Abin dake damun shi da zuciyar sa .
Chapter 3 · 0% Book details