Sashe 20
Yar Tsakar Gida Book 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Shigowa Nurayn yayi a dai dai wannan lokacin tana dan motsa Shinkafan ta , rufe tukunyar tayi kamin ta Juyo ne taji yayi Hugging ɗin ta ta baya . Amrah amma dani kike yi ko?. Juyowa tayi tana kallon sa murmushi tayi masa tana cewa " Ehummm amma ina zuwa . Janye jikin ta tayi tana nufar chopping board tare da fara yanka Salad ɗin ta . Cucumber yakai hannun sa yana dauka tare da Amsan Wuƙar let me help you . Ya yi maganan yana fara daddatsa cucumbern . Dariya ta yi masa tana cewa " Noory dama ka iya yanka 🥒 cucumber . Eh mana lokacin A America da Mommy idan tana kitchen ina ganin abubuwan da take yi ina tayata tun ina ƙarami ma . Nusaiba ce bata san aiki ,baana tsammanin ko Cofee ta iya haɗawa . Bude baki Amrah tayi tana Dariya kana tace “ a'a Baka sani bane , lokacin da take yi baka wurin . Hummmm shiru yayi mata yana gama yankawa bai kuma ce mata komai ba , don ya lura bata so abama nusaiba laifi . kallon ta yayi yana kallon Cucumbern alamun ya gama . Dariya ta sa tana kai hannun ta tare da Rungume sa tsawon ta ko kafaɗan sa bata kai ba don shi mutum ne dogo sexy Kun fahimta ai mun yi bayanin yanda yake a book 1 . Hannun sa yasa yana dawo da ita ta gaban sa sumbatar saman Kuncin ta yayi yana faɗin “ Amrah buɗe mun naga abun da kike girkawa, nice and pleasant smell . Murmushi tayi tana cewa " A'a kai dai kaje falour ka jira Ni ,idan na kawo zaka gani , ba wani abinci ne fa irin wanda kake tunani jaloap Rice ne .
Murmushi yayi yana faɗin ohk .
**
Tun da Inna larai aka kawo ta gidan nan ya zama na babu matsala tsinke hankula ya tashi , a dan kankanin lokaci Mommyn Aslaam ta iso, Su Ammie Hafsat Kanol kuwa Shi yaga abun ta'ajibi gaba ɗaya Hankalin sa a tashe yake bai ma gane Masu yi masa gaisuwa don ba'a San komai game da cikin Larai ba sun rufa mata wannan babban sirrin don ko matan sa su ammie Hafsart basu sani ba. Matsalar daya shine Bayan zuwan Mom Sa'adah tayi kiran numbern nurayn sau babu iyaka amma bai shiga don yana can ya rufe Wayoyin sa da koma sa a cewan sa shine yana cin Amarcin sa baya son a dame su . A haka a dan kankanin lokaci an gama shirya Inna Larai an kai ta makwancinta na Gaskiya . Sai muyi fatan ALLAH ya gafarta mata ya kuma kai haske makwancin ta .
**
Zaune suke a Dinning Area tana zuba jaloap din a wani Plate mai kyau fari Gyefen sa golden. Ajewa tayi a gaban ta tana kallon sa tare da cewa “ Norry kaga irin abincin da nayi, kuma nasan ku masu kudi wanda suka saba rayuwar ƙasashen Waje Abroad baku saba cin irin wannan ba . Ba nama ba kifi. Ni kuma kaga wannan ganin sa nake ban san ma me zance maka ba saboda Ni bamu da kudi bamu saba .....Amrah rowa kika fara .? Ya katse ta yana duban ta da kyau mu . A'a Noory fa gayinan a bowl na dauka ba zaka ci bane . Amma me yasa baki saka Naman ba ? Ko ga sunan komai zaki iya sakawa ba dasu a fridge ba .?
To ai Ni NOORY bana cin kifi ko ƙwai bana so , Nama kuma bana jin ci ne yau . Kallon ta yayi yana cewa “ to yanzu dani da nake yawon Abroad dake wayafi alamun jin dadi ? Hutu ne yayi Miki yawa . Kallon sa tayi tana cigaba cin abinci ta . Amrah kece matata ke zaki sa mun a plate ai . Ohh Noory na manta ne ina zuwa . Tayi maganann tana kai ruwa bakin tare da sha . Ganin haka yasa Nurayn matsowa da Kujeran sa kusa da ita yana ɗaukar spoon tare da sakawa a Plate din suna ci tare don ya lura ...............!
Wanda ya karanta bai biya Ni ba shida ALLAH don ban yafe ba🥺 ga masu buƙata duka 12&3 ₦1000 idan 1&2 ₦500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932
*Anty Aysha Mamanteddy*
[9/6, 1:34 PM] Anty Aisha Mmn Teddy Marubuciya: Book 3
#yar Tsakar gida
Don ya lura Amrah ba ta kansa take yi ba . Tasss suka cinye tare ɗagowa tayi tana kallon sa ,kana tace " Noory wai ina wannan inyamurin ne ? Ya sunan sa ma ...? Yauwa Joseph. Ta ƙare maganann tana kallon sa . Ohh Joseph ya furta yana kai hannun sa tare da Ɗaukar bowl ɗin jaloap din yana juye masu a Plate cigaba da cin Abincin nasa yayi bai bata amsa ganin haka yasa Amrah itama burus da zancen , a zuciyar ta tana cewa " Ko yana Wani hali Oho don hulɗa da Nurayn sai mai haƙuri . a tare suka mike daga Dinning room ɗin bayan sun kammala suna nufa falour . zama Amrah tayi a kujeran falon tana kallon Nurayn kana a hankali cikin sanyin Murya tace Noory baka kira mun Baba ba , ka manta ne?. Hannun sa yakai yana ɗan Tallabo jikin sa kana yace “ Wayoyin nawa na rufe su ne saboda bana son damu ,amma taho muje Bedroom na dauko sai na kira. Kallon sa Amrah tayi kamin ta ɗan Girgiza kai tana cewa " A'a bari kawai zuwa Anjima . Dariya Nurayn yayi mai sauti kana yace " Amrah kenan , Duk abun da zan Miki a Bedroom to ki sani anan ma zan Miki shi daga Ni fa sai ke ne . Kallon sa Amrah tayi a siyasance tace " A'a haba Noory kai tunanin da kake yi kenan ? Kawai dai na zauna ne bana kuma son tashi amma tun da kace haka muje to . Ki huta zuwa Anjiman . Da gyefen ido ta kalle sa tana gyaɗa masa kai alamu to . Ammm Amrah ɗaxu kin mun magana akan Joseph sai kuma ban baki Amsan tambayar ki ba haka ne ?. Gyara zama tayi tana kallon sa sosai kamin tace “ eh haka ne ,amma gashi yanzu kayi mun ”... Murmushi Nurayn yayi yana shafa Kuncin ta a hankali, Amrah kiyi Haƙuri ki yafe mun nayi Miki babban laifi . Lulun idanun ta ta zuba masa kana tace “ Kar ka damu noory tuni fa Indai wannan na yafe maka . Babu riƙo ko jin haushi tsakani na da kai ko nace zan yi ba zan iya ba . Idanun sa ne taga sun fara sauyawa Annurin fuskar sa na dauƙewa . Amrah Joseph na sallame sa ,bana buƙatar sa Dalili kuwa a ranan da muka dawo daga Lagos na wuce Guest House ɗina nan take Nurayn ya fara bata labarin duk abun da ya faru a Wancen ranan da yanda suka yi masha'an su da Naana . Kallon Amrah yayi wanda take kallon sa fuskar ta yana nan yanda take bata sauya ba shi kawai take kallo . Please Amrah ....Noory don Allah ya isa. To Meye na bani hakuri bayan son ran ka kaje kayi . Wai Ni kam ma me ka ɗauke Ni ne ? Ko mene zaka yi mun ka zalunce Ni kazo kana Cewa nayi hakuri? To ban haƙura ba ,kuma Sannan Ni bani zaka ba Hakuri ba kaje ka tuba ma Allah idan ba haka ba lahira da kallo .
Yanda ta rufe ido tana sirfa masifa yasa Nurayn kan sara masa , Muryar ta ya kuma ji tana miƙewa daga tsaye tare da kallon sa har da kama ƙugu na gaji da wannan halin naka wai dama Nurry har giya kake sha ? Dama mashayine kai kuma mazinaci? Kai ni Wallahi ji nake kaman bani da Sa'a a rayuwa ma . Dama ai Ni nasani da baka faɗa mun ka bata mun rai ba, nasan Kun daɗe kuna aikata masha'an ku dakai da Naana ka manta Wancen ranan ganin ka na farko bayan dawowan ka Nigeria a gaban ido na , a gabana kuke iskancin ku . Ashe abun ma har kwananan an kuma wani . To meyasa Aure ta ba ....??? Ta yi masa maganan cike da ɗaga murya cikin ƙaraji. Saurin dafe kan sa yayi kana cikin ƙasa da murya yace “ A'a Amrah ba ita nake so ba ,ke nake so .
Ya kamata ka daina wannan wasan kwaikwayon naka haka .! Ni kake so kaga fuska ta a matsayin matar ka ,ita kuma kana so ka kare rayuwar ka kuna masha'an ku tare ita sha'awar take kake yi Ni kuma so kake na zama matar ka . To na gaji ka Auro ta kawai Ni idan ma zaka koma Dani gidan mu ne shikenan yafi mun da zama da kai indai kana cigaba da wannan halayyar.....Tayi maganann idanun ta na ciko da ƙwallah .