← Book details Yar Tsakar Gida Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 23

Sashe 17

Yar Tsakar Gida Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hannun ta takai tana share hawayen fuskar ta cikin sanyin Murya ta juya tana cewa Tom zan mata maganan ,Bara na saka kaya a jiki na . Hannunta ya riƙo yana mata Wani irin kallo tare da bin ko ina ma jikin ta da kallo musamman Nonuwan ta wanda suka fi tsole masa ido . A'a a haka zaki yi . Ko Ni kike ɓoye mawa jikin naki? Yanzu fa kika gama cewa uhmmmm .....Danciza laɓɓan sa yayi kana ya ware Lumsassun idanun sa akan nata yana dakatawa da maganan . Gani tayi ya katse mata ido daya wannan yasa jikin Amrah fara rawa kar³ ...............

Littafin Yar tsakar gida na kuɗi ne Complete ₦1000 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932
*Aysha Mamanteddy*
[9/5, 5:44 PM] Anty Aisha Mmn Teddy Marubuciya: Cikin rawar murya ta kuma cewa “ Wai noory me kaka yi haka ne ? Wallahi Nidai bani da ƴan ci....Wani dariya ya sheƙe mata dashi Wanda sai da Hushiryar sa suka bayyana . Baki da ƴan ci fa Amrah kika ce ? Ke matata ce . Yan ci kuma kina dashi amma sai kin bi abin da Mijin ki yake SO . Fakaitan idon sa tayi tana miƙa hannun ta da Sauri tare da ɗaukar Towel ɗin da ta aje gyefe tana kaiwa jikin ta da zummar ɗauraawa. Hannun sa yasa yana riƙe Towel ɗin yana mai zuba mata idanun sa tare da mata kallon Ina wasa dake ne ? Ba tare da ya tanka mata ba amma a kallon sa yasa Amrah Sakin masa Towel ɗin tana fara Matsar hawaye . Hannun sa ɗaya dauke da Towel ɗin dayan hannun sa kuma yana latsa kiran Numbern Ammie wacce bugu daya biyu ta daga . Assalamu alaikum Nurayn.! Humm sauke Ajiyar zuciya yayi yana wurgi da Towel ɗin hannun sa tare da kama hannun Amrah suna zama a Resting chair din dake Gyefe . A hankali cike da natsuwan sa ya fara faɗin " Ammie ga Amrahn . A amsa kuwa yasa Muryar Ammie don ya fahimci Amsan da Amrah zata bata . Amrah....! Ammie ta kira sunan ta a sanyaye. Miƙa mata wayan Nurayn yayi yana kai hannun sa tare da Rungumo ta Jikin sa . Shiru Amrah tayi bata amsa kiran da Ammie tayi mata ba haka Hawayen fuskar ta ke zuba don ta fahimci a yanxu Nurayn kokarin ta kura ma rayuwar ta zaiyi da Ammie . Sssssiiii Taji Muryar nurayn wannan yasata kallon sa . Gani tayi yakai hannun sa yana fara yin ƙasa da bra ɗin jikin ta , wannan yasa ta tuno da maganann sa na fyade fa zai yi mata abun da ake mutuwa ta hanyar shi . Cikin sauri ta furta “ Ammie Ina kwana ya Baba na ? ” . Wani irin Ajiyar zuciya Ammie ta sauke Idanun ta na fidda Wasu irin ƙwallah . Amrah duka muna lapiya fatan Kema haka ? Kina kulawa da Nurayn sosai ko?.

Dan waigawa Amrah tayi tana kallon Side din da nurayn yake , wanda a yanzu yama cire bra ɗin daga ƙirjin ta . Rintse ido tayi tana ƙoƙarin fashewa da kuka , amma sai ta daure kawai ji tayi bata son Ammie ta fahimci wani Abu . Ammie duka muna lapiya. Ta bata amsa tana kai hannun ɗaya tare da Riƙe na Nurayn wanda yake Aikin matsa mata Breast yana yi idanun sa na kan fuskar ta . Kallon sa tayi tana saurin ƙasa da idanun ta don tana jin nauyin haɗa idon ta da nashi akasin shi da ya kafe ta da kallo . Muryar Ammie ne ya katse su tana cewa “ Ku kula sosai Kinji Amrah ,Kina son magana Da Baba ne? . Saurin Washe baki Amrah tayi wanda Bama Tasan tayi ba Fara'ar ta na bayyana . Eh Ammie don Allah Baba na yana kusa ne ? , Ki bashi Ammie Kinji ?. Yanda Ammie taji Fara'ar ta yasa ta jin sanyi a Zuciyar ta a hankali ta furta “ A'a Bama kusa sai dai zuwa anjima zan kira Nurayn sai kuyi da Shi . Ammie Ya Aaslaam? .

Aslaam jiya da dare duka yana gidan amma Nasan idan bai zo da dare ba to zuwa safe . Saurin kallon Nurayn Amrah tayi ganin yanda ya ɗago ta cak yana zaunar da ita tsakiyar cinyoyin sa. Abu nasa tsoro ma ya fara bata kaman bunsuru bai gajiya da taɓa jikin ta kuma ko ina na jikin ta abin so ne a wurin sa . hannayen sa biyu yasa yana shafa ko ina na jikin ta . Tare da kai fuskar sa yana shaƙar saman wuyan ta . Hannun ta tasa da ƙarfi tana ture kan sa tare da masa Alama da Ammie tana kan layi . Gani tayi yakai bakin sa yana kama Pink lips ɗin ta yana fara tsotsa cike da Salon sa....Amrah ...! Hello...!! Muryar Ammie ya katse su ,amma still bai dakata daga mouth kissing din da yake mata ba . Hannun ta takai tana kama Sajen fuskar sa tare da jan sa da ƙarfi har tana rintse ido . Wannan yasa shi saurin janyewa yana cire bakin sa daga nata . Ammi...ammie network ne ya ɗauke....😹 Dariya Nurayn yasa wanda hakan yasa Amrah kallon sa cike da jin ba dadi ,wannan wani irin jaraba ne .? Murmushi Ammie tayi irin nasu na manya kana tace " Shikenan ku kula sosai . Tom Ammie sai Anjima . Amrah tayi maganan tana Datse kiran tare da cilla masa wayar jikin sa tana sauke ƙafafun ta ƙasa tare da fara bubbuga su tana fara kuka Wayyo Nurry Yanzu abun naka yakai ma haka dama ? Kalli fa ka ga Ammie fa kaman ta gane ka hanani sukuni....Dariya ya gintse a hankali cike da rarrashi yace “ kin san nayi missing din ki ne sosai ” .

Ɗago idanun ta tayi tana zuba su a Fuskar sa tare da motsa labɓan ta da sunan tayi magana ,amma kawai sai taga ya ƙwanto ta bisa ƙirjin sa yana saka hannayen sa tare da matse ta . A'a noory....ta furta tana shagwaɓe masa fuskar ta . Muryar Nurayn ne ya katse ta yana cewa “ Muyi cikin jin daɗi Kinji Amrah ta..........!

#yar tsakar gida
Maman teddy.
[9/5, 6:22 PM] Anty Aisha Mmn Teddy Marubuciya: Yanda yake mata magana Muryar sa ya fara sauya mata . Cikin tsoro ta kuma cewa “ Noory fa nayi magana da ita , kuma ai kace idan banyi bane . A'a ni fa hauka nake nayi Miki abin da zan cutar dake Amrah ,har abada abin da kike so zan Miki ba zan taɓa son naga na ƙuntata Miki ba . Ki yafe mun Abun da nayi Miki . Ni ba zan haƙura ba . ! Ta furta tana kauda kan ta gyefe tare da cuno masa ɗan mitsulun bakin ta don sosai tasha kuka kuma tayi fushi dashi . To mene zan Miki yafe mun .? Eh Amrah faɗa mun zan Miki . Yayi maganan yana zuba mata idanun sa , wanda suka sauya dama abu ka ga mai sexy eyes Yanda yake lumshe idanun nan nasa kaman zai zubda mata da hawaye yasa Amrah jin wani iri a zuciyar ta . Tsayawa tayi tana kallon sa tare da kasa basa amsa . Hannun sa yasa yana riƙe nata kamin yace “ Kinji Amrah ki faɗa mun Wallahi ko Breakfast ba zan iya yi ba , indai ban samu Biyar buƙata na ba. Faɗa mun da sauri ....Hummmm Ɗan sauke Ajiyar zuciya tayi kana cikin zazzaƙar Muryar ta tace “ To idan abun da zaka mun zai ɗauke ka tsawon yini kuma ɗaya fa ? Sannan in yafe ma . Cikin Ƙasa da murya na karyar da Zuciyar mai sauraro yace “ Zanyi Miki wannan Abin , zanyi My love indai Zaki yafe mun ,zan iya riƙe Feelings ɗina nake tunani...Faɗa mun zan Miki .

Kallon Sa tayi tausayi ma ya bata ganin yanda tsikar jikin sa ke tashi wannan gargasar duka sun mimiƙe tabbas kawai dauriyar magana ma yake mata , wanda inda Wani namijin ne haiƙe mata zaiyi sai dai daga baya suyi maganan kuma . Noory na ko a haka nasan kana so na , na yafe maka .! Ta furta tana kwantawa jikin sa tare da sakin masa murmushi Dimples ɗin ta na loɓawa . Wani irin sanyi ne yaji ya ratsa Zuciyar sa mara Misaltuwa a hankali ya sauke Ajiyar zuciya yana hura mata iska a fuskar ta . Kumshe Lulun idanun ta tayi tana sakin masa yar Dariya. Hannun shi yasa yana haɗawa da nata tare furta " Ina son ki Amrah na . Murmushi tayi tana juyowa tare da kallon idanun sa Fuskar ta takai tana karawa da nashi tana zare masa idanun ta kawai sai ta sheƙe da dariya , you're so funny yayi maganan shima yana Dariyan . Ina son ki NOORY sosai fa?. Tayi maganan tana masa kallon ya ma san da hakan kuwa ?. A ɗan Miskilance y gyaɗa mata kai alamun ya sani sai kuma taga yayi kissing din bayan hannun ta yana miƙewa tare da kamata yana rungume da ita . Amrah kinyi breakfast kuwa?. Idan zaka iya yin breakfast a yanzu muje to . Ta basa amsa tana kallon sa . Har ga ALLAH ba zai iya cin komai ba , indai yana fama da Wannan Jarababbiyar sha'awa nata , a'a Ke dai muje kiyi breakfast Amma Ni sai dan Anjima .

A'a Noory muje anjiman Mayi breakfast din tare .
Chapter 17 · 0% Book details