Sashe 1
Yar Tsakar Gida Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*🛖ƳAR TSAKAR GIDAA🛖*
Romance love and Sympathetic Story.
Book 3
Free page 1
*Anty Aysha Mamanteddy*
*Littafin na kudi ne ₦500 kacal 👌🏻via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 Vtu transfer via 09061466409...ga masu ɓukatar complete book 1,2 shima ₦500 ne🙏🏻.*
*Aƙwai maganin matsi Supplement Mai ƙyaun gaske amma gaskiya na iyaye mata ne wanda suka zazzage 😹 idan kina so HQ din ki tayi kaaam² wallahi ko na wata budurwar da ta sha gyara albarka , yana ƙara ni'ima Da tsuke ko ina na Virgina da dandano da Daɗi 😋 ₦6500 wannan maganin yake guda 30 ne sha da Matsi. To Hajiya Kar ki bari ayi babu ke , Kema at least you're are still Oga's baby girl 😻 kar kice ai mun girma no Rayuwar Aure babu wannan 🤪 . Kisha Magani kisha gyara yayi ta zuba Miki sambatu da sambaɗa Miki Albarka ki ga jikin Oga na ɓari akan ki ...Oya common taho kisha magani...🤞🏻 gyara shine mace , badai ki zama jana baya ba kullum kece a gaban gaba😘 . Wannan Supplement din ƴammata ma wanda ƙaddara ya faɗa masu ta hanyar rasa Budurcin su ,suma zan taimaka masu wurin basu suyi Amfani da shi ₦6500 yake. You can contact me call or WhatsApp 08081202932 taku dai Uwar teddy.*
Ɓaidu House
5:30pm . (Ƙarfe biyar da rabi na yammaci).
Shiru duka yara kwansu da kwarkwata na wannan gidan a babban tabarma, kowa ya halirta ciki har da Baba Zuwai wacce Tasan a yanzu sunan sakakka , sai dai duk wannan zaman babu Inna Larai don ba'a San duniyar da ta shiga ba. Wani irin Gwauron numfashi Alh Tama ( Kanol Auwalu Ɓaidu) ya sauke mai fidda Zazzafar Huci kana ya kalli Mommyn Aaslaam wacce ta sauke Wayar Hannun ta daga Kunnen ta , Sakin Murmushi tayi cike da nuni da farin ciki tana cewa " Alhamdulillah Daddy Ammie Mu gode ma ALLAH, yanzu Aslaam yake sanar mun Amrah tana lapiya yanzu haka ma ta samu barci suna tare a can Gida . Alhamdulillah...! Wurin duka suka ɗauka , har da matan gidan dake jin labarin Auwalu Ɓaidu tamkar ba wannan duniyar aka yi ta ba . Gyara zama Mommyn Aslaaamm tayi tana fara kora masu bayanin rayuwar ta da Namijin nata Wato Cononel Auwal Ɓaidu ,wanda bata san Asalin sa ba tsawon shekaru Ashirin da kusan biyar sai a yau tasan mijin nata gwarzo ne kuma jajirtaccen Soja babba Wanda ya ɓace a aka neme sa aka rasa babu rayuwa ba mutuwa a lokaci guda.
Cigaba Mom Aslaam tayi da cewa " Tun da na taso Ni a rayuwar boko na tashi , Bana tunanin Rayuwar Aure , Ni kawai karatu neman kudi duk da Kasantuwar mahaifina Alhaji Tama mai arziki ne ainun, Wannan yasa har na kai wasu shekaru wanda ya kamata na kasance mai iyali amma ban yi ba , inada shekaru 33 a duniya na bar gida Nigeria inda na samu aiki a kasar Spain....acan na cigaba da rayuwa ta a ƙarƙashin wata babban ma'ikata na sarrafa Gold . Na debi kusan shekara Biyu a ƙasar Spain ban dawo Nigeria ba , sai a wani lokaci wanda ya zama mun lokacin haske a rayuwa ta , hasken da har a yau yake haskaka mun duniya ta . Wato haduwa ta da Daddyn Aslaaamm Wanda ake masa Inkiya da Alhaji Muhammad tama.
A garin benin a wani hanyar daji Ni na tsinci Miji na , Cikin hali mawuyaci cike da gushewar hankali , a takaice a hauka na bar maku zancen . A haka na dauke shi na kaisa ga Iyayena Wanda karamci ban ga tamkar su ba , Suka amince mun wurin daukar nauyin sa hankalin sa cin sa shan sa lapiyar sa . Wanda Duka wannan Yaya na ne ya dauki kular mun da hakan tayi Maganan tana kallon Gyefe inda Alhaji Bukar yake , shima yana jinjina kai don a halin yanzu sai Al'amarin suka dawo masa sabo tamkar yanzu abubuwan ke faruwa . Ba tare da munsan komai nashi ba , don baya magana kuma babu alama daya da zai nuna mana ga daga inda yake ,haka Mahaifina da Family na muka cigaba da kulawa dashi , sai da nayi tsawon wata hudu kana na koma Spain wanda acan Ban ƙara dawowa ba sai da nayi kusan Watanni bakwai . A lokacin da na dawo , Daddy ya chanja don ban gane sa ba , ya koma mutum cikakke mai hankali sai dai har a lokacin baya iya tuna komai na rayuwar sa , Da aka fitar dashi Kasar China anan suka tabbatar da kar a dami tuninn sa na son tilasta ta masa inda ya fito, saboda hakan na iya jawo masa babban matsala wanda daga haka a Haukar har rayuwar sa za'a iya rasawa . Wannan yasa mahaifi na yayi brain washing Ƙwaƙwalwar sa ta hanyar saka masa suna " Muhammad Tama yana Amfani da sunan Mahaifina wanda a yanzu sunan Daddy ya danne na mahaifin nawa ALLAH yayi masa rahama.
Dawowa nan nawa ne Ni da kaina naji ina son zama da Daddyn Aslaaamm zama kuma ta har abada ,wanda koda mahaifi na yaji haka yayi farin ciki ban kuma kara komawa Spain ba sai da Auren mu da kuma Mijina acan muka fara rayuwa , dama ya fara kasuwanci da mahaifina yana taimaka masa sosai kamin mu dawo Spain After all bayan mun koma Spain anan ya koma taimaka mun yana rage mun ayyuka a haka Allah ya bamu cikin Aslaaamm har na haife shi , kamin nan Daddy ya zama babban dan kasuwa a cikin wannan ƙasa , wanda yakai ga manyan Masana'antu yake saka jari daga Bisani har ya mallaki companin sa da tarin Arziƙi wanda ya zarce Ni da ma Ahali na baki daya . Tun daga nan sai mu debi shekaru goma bamu zo Nigeria ba. A takaice har Aslaaamm yakai shekara 20 bai taba zuwa gida Nigeria ba , saboda bana son duk wani abu da zai hautsina rayuwar mu dana Daddyn nasa . Allah da ikon sa kwatsam Muna zaune Aslaam yazo mun da Maganan Amrah , shifa yaga matar Aure mai kama dashi a shafin Twitter . Maganan gaskiya at that moment hankali na ya tashi matuƙa , because I know the beginning of all Tama's life...Muna middle circle a halin Wancen lokacin wannan yasa Hankalina tashi naji bana buƙatar Dawowan ma namu, amma abun ka ga rashin Sani sai shi ya nuna yana son mu dawon saboda a lokacin so yake Aslaaamm ya dawo ƙasar sa Nigeria sannan yana so yaga ya Auri Cikkiyar Hausa fulani ba sauran yaran turawan can ba . Don tabbas da badon Amrah da ta Shigo rayuwar sa ba , da yanda yaga wata Yarinya nan Nana Fiddausi Maalam da Nussy dan cabe baki Mommy tayi na son tuno da yanda abun ya faru , kana tayi saurin cewa " Yess Some thing like I think Nusaiba sune yaran da suka yi posting pictures din Amrah akan suna so a salwantar da Rayuwar ta , to alhmdlh sai gashi Sanadin haka Naga a halin miji na uban yaro na , Kuma miji na ya dawo yanda yake ba tare da ya manta da mu da rayuwar mu ba .
Wani irin jan numfashi Mom Sa'adah tayi Zuciyar ta na mata zafi tsanar Halin Nusaiba na shigar zuciyar ta , Tabbas Wallahi Koda Nurayn zai mutu Babu Mata ba zai auri Yarinya mara tarbiyya azzaluma kaman Naana Fiddausi ba .! Tayi Maganan a zuciya kamin ta tsinkayi Muryar Baba Adamu na godiya tare da Addu'aoi . Muryar Baba Yusufu ne ya katse su yana cewa " Alhamdulillah Alh Bukar mun gode kwarai bamu da bakin godiya yanzu ku huta , a daga hannu ayi ma annabi Salati yanda ya sauƙa S.A.W . suka furta a tare kana kowa ya fara ana shafawa 🙏🏻 .
Ammmm cike da wayewa irin na Mom Aaslaam ta muskuta tana kallon kowa tare da murmushi to Ni dai zan tafi yanzu , Hankali na yana wurin Amrah baby zuwa gobe zan dawo inshallah . Sai da safen ku saduwar alheri . Cikin Karamci ba wai don sun isa ba Inna Lanti ta furta " A'a haba Hajiya ki dakata yanzu za'a gama tuwon dare , an gama miya ce ma tayi saura . Dariya Momyn Aslaaamm ta ɗan sa irin nasu na manyan mata kana ta gyara Mayafin ta cike da wayewa ta furta " Tom badamuwa ai ,kin san kuwa na dade ban samu Tuwon ba . Muje daga ciki sai naci in yaso na yi sallar Magriba a gida . Daddy ga Ammie Hafsart nan zuwa safe zakuji Ni da Baby Amrah .
Sunkuyar da kai Ammie Hafsat tayi ita kunyar duniya da Haushin kan ta duka sun ishe ta , har kunyar hada ido da Daddy tama take yi ,wanda tun tuni har Mommyn Aslaam ta fahimci so yake suyi magana ,amma kunya ya hana Ammie yin hakan. Murmushi Daddy Tama yayi yana kallon Ammie Hafsart kana cike da Barkwancin nan nasa wanda suka saba yi da Mommy Aslaam yace " Ai yau Hafsart kunyar mai gidan nata take ji 😹😻. Dariya Duka aka saka , yayin da Mommyn Aslaaamm tace a'a Ammie dai taga ka chanja kama ne , Soja ne fa da kai Arrogant irin Sirikina Nurayn. Ɗauke Wuta su Mom Sa'adah da Ammie sukayi , sun kasa magana sai bin Mom Aslaam da kallo . Wannan wacce irin mace ce mai Karamci haka ? Abun da Mom Sa'adah ke furtawa kenan a zuciyar ta . Dariya Baba Adamu yayi yana cewa " Ai shima zai sauya . Wallahi kuwa Yaya Haukar SO ne.! Mommy Aslaaamm tayi maganan firfir tamkar ba sirikanta bane a wurin ,don ita bata ga abin da tayi ba .