Sashe 15
Yar Tsakar Gida Book 3 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Takaici ne ya kama Amrah kawai sai ta fashe da kuka tana ihu tare da cewa " Ko me zaka ce Wallahi zan bude maka ba , sai dai idan kayi fushi ka maidani gidan iyaye na . Har ka manta me kace mun a Wancen ranan ? , Cewa kayi na tsuma na sha, to ka barni har yanzu tsumawa nake ban kai ga shan ba tukuna . Muryar Nurayn ne ta kuma ji yana katse ta da cewa “ No mah babe ni ne zan sha Miki please open the door my Amrah...". Dafe kai Amrah tayi maganan sa na mata yawo a ka , Ni zan sha Miki . Ya fara rashin kunyar nasa kenan . Mikewa tayi daga Resting chair din da take zaune tana masifan tana kama bakin ta ta hanyar masa banza tana mai takawa tare da nufar tsakiyar gadon ta . Ƙwanciyar ta tayi yayin da Nurayn ke ta mata magiya da bata Haƙuri amma duka banza don yafi mintuna arba'in dama kun san shi da naci haka yayi ta yi ya kasa yin wannan zuciyar nasa har ya gaji don kan sa ya koma Falour yana zama tare da kumshe idanun sa . Gaba ɗaya ya rasa duk wani emotion nashi . Tabbas nayi Kuskure amma dole Ne Amrah ta dawo mun yanda take da baya ,shine zaman mu zaiyi dadi . Maganan yake a sarari yayi da Zuciyar sa ta basa amsa da “ kaine ka jawo duka matsalar ai ”. But Amrah ki fahimta ina Son ki ,duk kuma abin da na faɗa Miki gaskiya ne ,kin fa san Ni kin san soyayyar da nake Miki,Ni kaina bana da Walwala rayuwar Bata yi mun dadi ba a lokacin da na barki . Hummmm . Numfasawa yayi yana ware sexy eyes ɗin sa tare da bin side din bedroom ɗin nata da kallo .
**
A hankali take zuba kayan ta cikin Trolly idanun ta suna zubda hawaye Masu zafi da raɗadi . Cike da jin zafi Momyn Naana ta kalle ta kana tace “ Fiddausi Naana na yanzu Tafiya zaki yi ki bar mu?. Kawai saboda Nurayn? Me aka yi aka yi Nurayn wannan tantirin mara mutuncin yaron mara kuma tarbiyya wanda bai san darajar ƴa mace ba . Mom who told you that? Wa ya faɗa Miki Nurayn bai san darajar mace ba ? Jan Majina Naana tayi irin natsaban kukan nan , kana tasa hannun ta tana share hawayen da suka ƙara gudu wurin sauko ma Kuncin ta . Mom Har duniya ta naɗe ba zan taɓa daina son Nurayn ba . Ya iya tarayraya but da wanda yake so . Wato Amrah itace yake SO yake kuma shirye da yin komai a kan ta . Maganan mutumci kuma sa kika ce bashi dashi tabbas kinyi gaskiya don da yana da kirki ba zai mun abun da yayi mun ba . Tayi maganan tana kallon hannun ta wanda har a lokacin yake naɗe da bandeji na majinyata .
Numfasawa Mommyn Nana tayi tana furta " Kiyi Haƙuri Naana na ki zauna tare da Momyn ki , har zuwa lokacin da ALLAH zai kawo Miki miji Kema mijin nuna ma Sa'a . Wani irin kallo Naana tayi ma Momyn kamin ta Girgiza kai tana dan cije laɓɓan ta , Momy ai mijin nuna ma Sa'a presented Husband na rasa Shi , Nurayn shine nake SO amma kuma yaƙi Ni , please mom ki barni kawai na bar Nigeria Abroad zan tafi na Rarrashi zuciya ta Acan . Ganin yanda ta Rintse ido tana gyara jakar ta tare da sauke ta ƙasan tiles din yasa jiki a ba kwari Mommyn Naana tace “ Shikennan Allah ya sauke ki lapiya... ALLAH kuma ya saka mana kan Abun da Nurayn yayi mana , Wallahi ba don Ni babba ce ba zan tsaya bi takan sa ba , da koda zan karar da kaf a bin da na mallaka sai naga an gurfanar mun dashi . Hannu Naana ta ware tana dan Rungume Momyn nata ba tare da ta tsaya bi takan maganan da take yi ba , a hankali ta furta “ Mommy Bye ”.
Tana maganan tare da janye jikin ta tana dan sunkuyawa tare da ɗaukar Trolly ɗin nata tana ɗaukar handbag din ta tare da fitowa daga Bedroom din nata suna nufar Farfajiyar gidan nasu .
**
Wani irin duka Su Salamatu ke mawa Adamu Ƙwarto😹 suna jibgar sa da tabare tamkar wanda yayi Ma yar shekara sha shida Fƴaɗe . Wayyo jama'a ku taimake Ni zasu kashe Ni...wayyoooo ihu yake yi iya ƙarfin sa tare da neman agaji amma babu ma ceci don duka mata ne suka rufe sa ,wasu da hannu suke duka wasu kuma da badokin su . Salamatu ne ta kalle sa tana kallon 🍌 Tanɓadaɗɗen ƙwarto kawai dan iska Dan hau . Hannun ta tasa tana kama Sandar Girman nasa tare da murɗata tana faɗin Yau sai na karya tsinane naga gobe da uban abun da zaka yi iskanci da lalata da matan mutane . Wani irin ihuuuuuu Adamu ya yanka numfashi sa na sama . Ai baya karyewa ba ƙashi bane , cewan Wata daga cikin su kamin Salamatu ta saki tana Amsan muciyar hannun Uwani tare da ɗagawa tana bugawa a gaban Adamu nan take Muciyar ya sauka a gindin sa . Wani irin ƙara ya saki yana sumewa gauuuuu nan take . Tsinanne dan iska . Haka matan suke fadi kamin su juya suna fara barin Dakin Salamatu cewa take " Yana farfadowar zai gudu shege baƙon ƙwarto .
Mamaki ne ya kama baba Adamu Ganin Matan gidan nasu furjanjan a jere kaman wanda suka je barkar haihuwa . Sum³ suka wuce sa kowa tana fadin " Malam Barka da Rana .....” . Yauwa Sannun ku da zuwa . Ya furta suna shigewa cikin gidan tare da faɗawa ɗakin da Inna larai take .
Ƙwance suka tadda Inna larai cikin jini tana haki da numfarfashi . Innalillahi wa'inna ilaihir raji'una Muryar su Salamatu ya ɗauka kamin suyi saurin nufar inda Larai take . Uwani ce mace mai Kamar maza zuwa daya ta caba Inna Larai tana yo waje da ita ,tare da ihu tana faɗin a nemo abun hawa ayi na Asibiti . Jin wannan Hayaniya yasa sauran matan gidan fitowa ciki har da Baba Zuwai wacce take ganin ikon Allah . Ihu matan gidan suka saka ganin halin da larai ke ciki wannan yasa su saka hijabi mazan gidan da suke nan suna fitowa cikin sauri aka nufi da Inna larai asibitin da yafi kusa dasu .