Sashe 22
Yar Tsakar Gida Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kecewa da Dariya Nusaiba tayi jin maganan Amrah . Kinji nusaiba zauna me kike so a girka Miki ?. Bude baki Nussy tayi kana tace " Tab waye zai yi Girkin ba dai ke ba , Ni kin ga yanzu dai lemu zan sha , zuwa Anjima da kaina sai na shiga Kitchen din , ta ƙare maganan tana nufar fridge tare buɗewa . Assalamu alaikum muryar Zaid ya katse wanda cikin sauri Nusaiba ta juyo tana kallon sa. A'a ikon Allah yau ya Zaid ne a gidan.? Amrah tayi maganan tana sakin Murmushi cike da fara'a Nurayn yace " A'a shine baka faɗa mun zaka zo ba ?. Wuce su Zaid yayi yana zama a daya daga Kujerun Falourn ganin haka yasa su duka takawa Nurayn da Amrah suna zaune a 2ster yayin da Zaid ke zaune a 3str . Nusaiba ne taho tana zama gyegen Zaid tare da aje masa Lemu da ruwa tana faɗin " Ya Zaid sannu da zuwa ......!
[9/6, 4:55 PM] Anty Aisha Mmn Teddy Marubuciya: *Yar tsakar gida*
Book 3
Final ✋🏻🙏🏻.
Amrah kece haka.? Zaid yayi maganan yana kallon yanda ta haye sosai . Murmushi Amrah tayi Yayin da Nurayn ya furta “ Amrah na fama da Nauyin jiki amma an kusa ai ko ? Ya kare maganan yana kallon Amrah. Murmushi ita dai Amrah tayi bata ce komai ba . Yayin Nusaiba ta katse tana cewa " Nifa nazo ne nagani don ina zaune nace Momy Bara na leka Amrah kila fa ta haihu . Dariya suka saka duka harda Amrah . Zaid ne ya katse su da cewa “ Lallai har yanzu Nusaiba da yarinya ce ke , Amrah ba'a faɗa maku ba . Humm Ya Zaid kenan baka san Waye ya Nurayn ba , zai fa iya ta haihu yaki faɗa na kwana biyu yace bai so a dame ta . Dariya Nurayn yayi yana cewa " Kaman kin san abin da nake tunani kenan , saboda hayaniyar nan da baby zata ji ko da jikin ta . Humm masu mata wannan kulawa haka .? Cewan zai yana masa dariyar shakiyanci . Muma dai Bara muzo muyi auren nan don nurayn kwanan zaka zama Daddy . A'a ka zauna dai . Nurayn yayi maganan yana murmushi . Muryar Amrah ne ya katse tana cewa " A'a Ya Zaid waxa ka Aura.? . Kallon Nurayn Zaid yayi yana masa Alama da ido . Kawai sai nurayn ya fara dariya yana cewa " Wannan to gashi nan dai ƴammata n nasa Ni dai Baga daya da yace zai aura ba ,amma ban san Ni ba yanzu ...wacece ciki Meema ko Nafee ko ....A'a Noory ba wanda zai Aura a cikin su , Ni da fa Nusaiba nake so ya Aura hakan zaifi kaji ya Zaid.
Ɗauke wuta duka sukayi har da nusaiba . Wanda ganin haka da sanin waye yayyun nata yasa ta cewa " Kai Amrah zaki ja mun cin mutumci ina zaune lau , Nima ina da Wanda nake so . Wani irin dariya Zaid da nurayn suka kwashe dashi , don Dai Nusaiba tasan Zaid ba tsaran ta bane ko ƴammatan shi b Ajin ta bane sun ɗaran mata . Kici² tayi da fuska ...wannan yarinyar zan Aura Amrah , a hannuna aka haife ta , wai ma ta isa Aure ne .?
Idon Nusaiba ne ya kawo ruwa , miƙewa tayi kunsan ta da fushi tana ɗaukar jakan ta . Dama na faɗa Miki cin mutunci zasu yi mun . Sai Anjima dadin Abin Nima baka mun ba . Ƙarya kike yi Nussy romantic guy kama na Kice ban Miki duk samarin ki babu kamana kin san dai nasan su ko.? Kallon su ba tayi ba , Amrah ne take fadin Nusaiba don Allah ki dawo ki rabu dasu....Amma ina Nusaiba fa tayi gaba . Miƙewa Zaid yayi cikin sauri yana ɗaukar Keys ɗin sa . Bara na maida ta gida,amma Amrah kin kawo shawara matsalar haukar Autanci ke dawainiya da ita . Murmushi Amrah tayi tana faɗin yauwa Ya Zaid ka rarrashe ta ,don Allah kar ka tsokane ta irin yanda ka mata yanzu. An gama Matar Boss . Yayi maganan yana kallon nurayn. Murmushi Nurayn yayi yana faɗin " Wai tafiya zaka yi ?. Aaa dole na naje na Rarrashi Babyn Momy kar ina zaune yanzu naga kiran Mommy . Dariya suka sakawa yana ficewa daga Falourn cikin sauri kar nusaiba ta bar gidan .
A farfajiyar gidan ya tadda ita drivern ta na kokarin buɗe mata moto . Ammm kana ji dakata . Cewan Zaid yana takowa zuwa inda suke . Kallon nusaiba yayi wanda Fuskar ya duk ya kacame da hawaye idanun ta sunyi luhu² . Ka bari Ni zan kawo ta kai ta fi . wane babu inda zai tafi wato na koma ku cigaba da faɗa mun magana kuna mun dariya kawai sai ta cigaba da kuka har da shashaƙa . Ohhhh I'm sorry Nussy wasa fa nake yi shima nurayn wasa yake Miki , Ni na isa nace bana son ki ? . Waye kake son ? Don Allah Ni dai ka rabu Dani Ya Zaid ai nasan ƴammatan naka sun fini to dama Ni wai ma meyasa Amrah tayi hakan . Abun dake zuciya ta ne ta gani wanda Ni kasa fadi sai kuma ita ta faɗa. Kallon sa Nusaiba tayi cike da mamaki kana yace " Eh Nusaiba ina son ki ba wasa ba. Su kuma girlfriends dina wannan soyayya kawai na shan minti yanda kika sani bana aure ba . Kece zan Aura don haka ki aje tunanin bana son ki ,ina son ki , kuma nasan kema kina Sona ,idan bakya Sona a hankali zan saka ki soni zuciyar ki ta amince da hakan .
Kana so na fa kace ? Wannan ba gaskiya bane ya Zaid kullum tsoka na ta kuke yi kaida Ya nurayn sai yanzu kace kana so na ..? Tsiwan ki nake so da duka komai naki ma . Yayi maganan yana Tsokanan nata . Shiru tayi tana kallon sa , kana yace " Nusaiba Munyi rayuwa nasan fiye da yanda nurayn ya sanki ya kuma san halinki saboda Nine kike kawo ma ƙaran duk wani da yayi Miki ko mukayi miki kaman haka dai , kin san me yasa nake jin son ki , saboda tare muka yi rayuwar America kina rawar kai amma baki taɓa lalata da kowa ba . Rayuwar ki ya burgeni, Muje moto muyi magana ". Kallon drivan tayi a Tsiwa ce tace " to sai ka tafi tun da duk ka gama jin abin da zaka ji😹 . Dariya Zaid yayi yana kai hannun sa tare da Amsan jakar Hannun ta , Murfin motonn ya bude mata tana shiga ya rufe yana komawa mazaunin nasa tare da yin horn yana barin cikin gidan .
Haɗa Ido Nurayn da Amrah suka yi yayin da Amrah tace " Noory kaga Abin da na gani kuwa .? Dariya ta bashi hakan yasa shi murmushi yana cewa ' Ni ban ga komai ba . A'a noory ka gani mana jaka fa ya riƙe mata hummmm Su Ya Zaid manya . Amma noory gaskiya ya kamata ko Idan Nusaiba ta yarda ayi Auren nan kamin na haihu . Kafe ta yayi da ido kana mata alamun kiss 😘 da labɓan sa , itama yi masa tayi tana ɗariya ne taji Muryar sa yana cewa “ Dadi na dake Hauta I like you . Hummmm ta gimtse Fuska tana juyawa ciciɓi² irin tafiyar masu juna biyu . Amrahn Noory baki ce komai ba . Like You too ..... I love you ....! Share sa tayi don ta san idan tabi tana sa to sai su ɓata lokaci a haka yana aikin tsokanan ta ya kuma nace mata . Ko tayi fushi sai yasa ta sauka . Rayuwar su abun burgewa. Hohoho ALLAH sarki rayuwa wai kun tuna Amrah kuwa ?? Kun tuna da rayuwar su na ya makaranta? Yau gasu a lemar aure matsayin mata da miji masu ƙaunar junan su da Bama junan su kulawa. Ni kaina burgeni suke🤪 .
Tun daga wannan rana soyayya fa tayi karfi tsakanin Nusaiba da Zaid don ba'ayi sati biyu ba Iyayen Zaid suka zo neman Auren Nusaiba inda aka basu tare da tsaida lokaci ba mai tsawo ba .
Ana haka ne Amrah ta haife yaran ta yan biyu masu matuƙar ƙyau kaman su kaman mahaifin su nurayn mace dana miji . Namijin sunan sa Rohaan ita kuma macen aka sanya mata Daneen . Mashaallh abu sai hamdala yara sun ga gata mai jego taga Gata ta bangarori daban daban . Mom Sa'adah kuwa kaman zata zuba ruwa ƙasa tasha don farin ciki . Ƙyautar ta ga mai jego har da mukullin moto kayan jirarai kuwa motonn su guda shima anan aka bar motonn na mejego ne . Fadin farin cikin da Nurayn yake a wannan lokaci ba'a magana . Su baba kanol wuuuuuu hummmm mun ga arziki an kuma barin sa . Ammie Hafsat Allahu Akbar har da kukan farin ciki haka ta Rungume yaran nan duka ajikin ta . Anan Amrah kuka ita kuka ,abun nasu duka abun tausayi ne da kuma muce Alhamdulillah .
Bata yi wata biyu da Haihuwa ba cikakke Nurayn da Amrah suka ɗaga zuwa ƙasar Switzerland don Hutawa na musamman da yawon bude ido wanda basuyi ba lokacin Amarcin su . Kwana ki talatin suka yi suka dawo don Auren Zaid da Nusaiba wanda Alhmdlh aure ya dauro amarya ta tare gidan mijin ta kula da soyayya ba'a magana . Komai kam sai dai muce Mashaallh .