Sashe 7
Yar Tsakar Gida Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amsa wannan please daga yau duk girki kar a kara Amfani da kwai Bama buƙata . Ohk sir . Murmushi Mom Aslaaamm tayi tana dafa hannun Amrah tare da dan kafe ta da ido kaman mai Tunanin wani Abu sai kuma tace " me yasa baki faɗamun bakya son kwai ba , sorry Bara na dauko Miki Maganin ki maza gama karin kumallon naki . Kamin Amrah tayi mata magana ne Muryar Daddy ya katse su Alh Tama wanda Hakan yasa Amrah zuba ido tana ganin shigowan sa ,wanda da'alama yanzu ya dawo Gidan... Morning Daddy .' Aslaaamm ya katse shi , kamin Daddy ya dafa Ƙafadan shi yana furta " how was your night?. Kayi barci mai daɗi na farin ciki yau kaga Familyn Daddy . Murmushi Aslaaamm yayi cikin dan gurɓataciyar Hausan sa ya furta " Eh Daddy yanzu ma Baby Amrah take....Huuuuu Aslaaamm barsa ya ƙariko mana yaga baby Itama ko.? Muryar Mom Aslaaamm ya katse Su .
Dariya Aslaaamm yayi suna takawa inda Su Amrahn ke zaune . Daddy yanzu ta daina ji dani ALLAH. To ka girma yanzu . Barka da Sapiya Abba. Muryar Amrah ya katse su cikin sanyin nan nata . Kallon Ta Kanol yayi yana zama Gyefen ta tare da kai hannun sa yana riƙo ta a hankali ta kwantar da kan ta bisa jikin sa . Kusan mintuna uku suna a haka shi kadai yasan yanda yake ji a zuciyar sa . Amrah jikin naki da Sauki.? . Eh Dad taji sauki amma sai dai bata son kwai ko kaɗan i think har yanzu da zazzaɓi a jikin ta . Ko za'a kaita asibiti . ? Muryar Aslaaamm ya katse su . Ohhh Mommy ta furta kana tace " Hohoho Ni ...! Murmushi Duka suka yi Aslaaamm yana jan kujera tare da zama . Amrah kina Son Ganin Ammien ki ko.? Kiyi Haƙuri a satin nan zan dawo da Ammie zaki zauna da ita kema kiji dadin mahaifiya.... Saurin Ɗagowa Amrah tayi tana kallon Dad tama nan take idanun ta suka ciko da Ruwan hawaye .
Wasu irin ƙwallah ne suka fara bin Kuncin ta 🥹 A'a Daddy Aa...Aa Abba don Allah kar ka dawo da ita rayuwar mu , bana Son ta , bata da tausayi ... Saurin aje tea mug Mom Aslaaamm tayi bakin ta na Rawa tana son dakatar da Amrah , amma kuma Sai Dad Tama ya daga mata hannu Alamun ta dakata . Cikin kuka Amrah take fadin , Abba na indai don nice zaka dawo Ammie Rayuwar ka kar dawo da ita bana buƙatar bude ido nagan ta a matsayin Mahaifiya ta . Ta rabani da Noory Abba wallahi bata da imani ...! Kawai sai ta fashe da kuka har da cira . Saurin shafa bayan ta Mom Aslaaamm tayi tana furta " is Ok . Ya Haƙuri Amrah na .
Humm Gwauron numfashi Daddy tama ya sauke kana yace " Ohk Amrah abin da kike so shi Zanyi kinji ya isa haka ,ki daina kuka, Kina Son Nurayn..??
Ba Amrah kadai tayi mamakin Maganan Daddy ba har Mommy kallon sa tayi kamin Amrah tayi Magana ne Aaslaam yace " SO Kuma Dad .? Wani irin so , bata son shi yanzu , mutumin da ya mare ta wani irin namiji ne shi wanda baya iya sarrafa fushin sa , wai kuma akan matar ka wacce kake kirarin You Really love her , wannan wani irin Namiji ne ? Ko tana Son shi Ni ba zan yarda ta koma wurin sa ba , ina so ƙanwata ta samu miji mai kulawa da ita WHO will take good care of her ,ko muna tare ko Bama tare . Amma Nurayn bai cancanci Zama miji ba . Ko Amrah na Son shi sai na cire mata son shi .
Aslaaamm Muryar Mom ya katse shi wanda tayi maganan cike da dan daga murya . Daddy ne ya kuma katse ta ta Hanyar daga mata hannu . Ohk that's very Good kuyi Breakfast yanzu Ni zan magana da Mommy .
Shiru Amrah tayi tana gani su Daddy suka fice daga Dinning Room ɗin yayin da Aslaam ke kallon ta ya na observing mood din ta a wannan lokacin . Ɗago da Lulun idanun ta tayi tana zuba su a kan sa kana ta narke masa fuska tana furta " Ya Aslaam Noory bashi da laifi , Ammie ce mai laifi . Kafe ta yayi da ido kana ya Lumshe idanun sa yana furta " Ehem go ahead . Dan narai ² tayi da idanun ta kaman zata yi kuka tace " Ina jin kewar Noory Sosai ne .
Ohk yi breakfast za muyi magana . Gyada masa kai tayi tana Goge Ƙwallahn da suka zubo mata .
**
Gidan Ɓaidu
Tun daga Farkon gidan mutane ne kowa ya Shigo ya fita ana ta tayasu murnar dawowan Kanol Ɓaidu, inda a tsakanin jiya har labarin dawown canonel Ɓaidu ya koma ma gwamnatin inda Tun karfe Goma na safe motocin jami'an sojoji dana gwamnati sun gama cika tun daga farko har ƙarshen Layin . Sai dai duk wannan abun Daddy tama baya a wannan wuri .
Assalamu alaikum
Muryar Yalwa mai daddawa ya katse su , wacce tayi Rayuwa a layin daga Bisani ta koma wata ƙaramar hukuma hunkuyi da zama da mijin ta . Irin yan kauyen nan ne na titik . Gidan ne ya amsa ciki har da su Baba Zuwai wanda acewan ta zama salamun alum da kanol . Yalwa Barka kece a gidan.? Gamunan gafara dai . Yalwa tayi maganan tana sauke kullun Buhun kayan ta dake bisa kan ta .
Inna Larai ne ta Fito daga daki tana wannan juyi a dole yanxu fa gwamanti nasu ne . Gaiswa yalwa tayi tana masu sam Barka , kana cike da jimami ta kalli Inna Larai tana Cewa " Allah sarki larai ashe kin yi Aure , sai kuma gashi Allah ya dawo da kanol rabon wani ya kori na wani. Saiii duka aka yi kamun Larai tace kaman ya nayi Aure waya faɗa Miki? Wannan wacce irin magana ce . Cike da gidadanci na yan kauye Yalwa tace " A'a ikon Allah jama'a wai larai ba tayi Aure ba , to Meye abun rufe mun Larai,Ni fa bakaramar yarinya bace , dama juna biyu na ganki dashi , Amma tun da baki so nasan kinyi Aure sai nace Allah ya raba lapiya 😱...............to yanzu labarin book 3 zai fara✍🏻 what are you waiting for? Jiran me kk yi anan na kawo last Free page na book 3 shafin kyauta ya kare . Ga masu ɓukatar littafin ₦500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 . Ga wanda suka yi payment na book 2 su nayi masu discount ₦300 zasu bada . Ga kuma masu buƙatar ƴar Tsakar gida complete 1&2 shima ₦500 kacal . Na gode taku har kullum Anty Aysha Mamanteddy.
*Jama'an paid group vip special payment yau zamu koma yin update kaman da yanda muke yi ,tun da mun kammala Free page na book 3 😹 a rana muyi posting sau biyu, uku ,hudu 😻 to kun san ana Hutu babu aiki ...Gwara na faran ta maku yanda kuke faran ta mun da Soyayyar ku . Much love to you all 💋.*[9/3, 5:54 PM] Anty Aisha Mmn Teddy Marubuciya: *🛖ƳAR TSAAKAR GIDAA🛖*
Romance love and Sympathetic Story.
BOOK 3
*Anty Aysha Mamanteddy*
☝🏻
*Wanda ya karanta mun bai biyani ba Allah yana nan...Masu buƙatar payment ₦500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932. Kuyi manage....bani da network ne wahala nake sha jiya da yau😹 ... Masu jiran na bati ku ƙara miƙe ƙafa🤨 Ni dai na gama magana duk wanda ya karanta mun bai biyani ba ALLAH ya saka mun .!*
Comedian page😸 good night lavs.
Wani irin kallo Inna larai ke bin yalwa dashi kana Baba Zuwai ta muskuta cikin sauri tana faɗin " A'a haba yalwa kara duba dai da kyau . Tsawon sheƙaru Muna cikin gidan nan , kuma munaa zaune ne a matsayin matan Kanol Auwalu Ɓaidu . A'a a'a Fa da sake A dai duba Maganan nan fa na yalwa . Inna Lanti ta katse su wacce take da gindin rijiya tana zaune da Buta a gaba tana Alwala . A wani irin harziƙe Inna Larai ta kalli Lanti kana tace " Au yanzu har sharrin da za'a yi mun ya kai haka? Oh Ni Larai me nayi maku a cikin gidan nan? Kawai sai ta daga hannu tana kwarma ihu tare da tuma a nan ƙasa . Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Baba Zuwai ta Furta da sauran mutanen gida da sukayo kan Inna Larai... Caɓe baki Lanti tayi tana cewa " A juri rafi dai .
Gaskiyar Magana Lanti abubuwan ki sun fara yawa dana mijin ki Malam Adamu ,abun naku yayi yawa , wannan cin mutuncin ya isa haka nan . Wallahi bani da mutunci Ni kin sani , kawai saboda abun duniya idanun ku ya rufe ehhh wannan fa miji namu ne , idan ba zai dawo damu ba babu Komai , Allah ya bamu yaya zasu kula damu gasu nan, dama ai haka rayuwa take mun gama wahala tun kamin ya zama har ya zama muka kuma wahala da ya'yan Kanol amma yanzu ana nema ayi ma larai sharri da tsufan ta ta manyantan ta . To don Allah duka a bar wannan magana ce ta aure Ni dai na Haƙura babu Komai Allah ya duba al'amaran mu , amma Tabbas a yau zan bar cikin gidan nan , ba za'a yi min sharrin da zai taɓa mun yaya da jikoki ba . Cewan Baba Zuwai tana sababi da Tijara .