Sashe 8
Uncle Datti Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gwalalo ido tayi waje " mutuwa?" Tabbbb idan haka ne fara ayi was tufkar hanci gara tun wuri mu samo mafita tun kafin abubuwa su fi k'arfin mu".
"Kwarai kuwa".
Bayan sun gama tattanawar ne yayi sallama ya koma b'angaren su, tarar da umma yayi ta fito daga kitchen kenan suka had'e a hanya.
Kokarin wuce ta yayi tana ganin hakan ta fahimci ba lafiya ba hakan ya saka tambayar lafiya?
Baban yara ya na gan ka haka?
Ba tare da ya bata cikakkiyar amsar da zai gamsar da ita ba ya girgiza mata kai tare da fad'in babu komai sai kuma ya wuce cikin abinshi ta bi bayan shi da kallo tayi girgiza kai tace" to Allah ya kauta".
Shigewar ta tayi ta k'arasa dukkan auyukan ta daga nan bata kuma bin ta kan shi ba.
B'angaren Fu'ad ko kad'an bai damu da gargad'in da mahaifin shi yayi mishi ba, maimakon da ya jange k'udurin shi sai ma dad'a saka mugayen tugu da hanyar da zai bi ya saita Nana, dan shi babu ruwan shi da yarintar ta tunda itama bata ga girman shi ba ta yaga mishi rigar rashin kunya.
Yau tun safe yake ta sauri za shi cafe akwai wani document da yake so ya sending ma wani through internet.
Sanye yake da white shirt da kuma blue d'in jeans trouser hannun shi rik'e da site bag fitowan shi kenan ya tarar da sister d'in su Mardiya ita kad'ai a dinning tana breakfast, nufar wurin ta yayi da sauri yana zira phone
d'in shi a aljihun wandon har ya isowa wajen ta ya tambaya ta su umma fa?
"Amsa mishi tayi da cewa basu fito ba" own to idan sun fito kice musu na wuce cafe.
Toh yaya", daga nan ya wuce yayi tafiyan shi.
Bayan tafiyan shi da kusan rabin awa umma ta fito time d'in har Mardiya ta gama breakfast ta fito parlour tana latsa waya da alama tana playing game ne, gashi ta saka volume na TV amma gabaki d'aya hankalin ta baya ga kan Tvn".
Fitowan umma kenan take ta kwala mata k'ira bata ji ba har sai da ta zo kusa tace" wai Mardiya ba k'iran ki nake yi ba kin k'ure volume?
Zumbur ta mik'e "ummm uhmmm umma sorry banji bane", cikin marairaice fuska da murya tayi maganar.
Je ki k'ira min Fu'ad kice yazo maza-maza yanzun nan na aike shi gidan yayan Ku".
" To umma", ta juya zata tafi sai ta tuno ashe ma baya nan tayi saurin juyowa da baya" afff
ffffff kin ga ashe na manta wallahi d'azun nan ya fita har ya bani sak'o idan kin sauk'o na fad'a miki cewa ya tafi cafe".
" Kashhhhhh kin ga da daga nan
sai ya biya kenan, yi maza-maza ki shiga room d'ina ki d'auko min waya ta na k'ira shi.
Da sauri ta bar wajen ta Shiga d'akin umma jimmm kad'an sai gata ta fito hannun ta rik'e da wayan umma ta kawo ta mik'a mata, ta k'arba ta hau latsawa tana duba number din shi ta hau dailing tare da rage k'arar TVn.
Cikin sa'a ringing biyu tayi ya d'aga, bayan ta gama fad'a mishi sak'on ta kashe waya.
A cafe kuwa sai wajen 12 na rana lokacin sai da ya tabbatar ya gama duk wasu abubuwan da zaiyi kafin nan ya nufi gidan Datti domin isar da sak'on umma ba wai dan ranshi ya so ba.
Ko da ya iso ya tarar da Aina da Nana a parlour suna cin abinci, Aina ta tura mishi kujera ya zauna.
Bayan sun gaisa take tambayar shi mutanen gida yace duk suna nan lafiya sun CE agaida su.
Nana ba jin su ko d'ago da kai bata yi ba balle a a sa ran zata gaishe shi, shi kam ko ajikin shi gaisuwar tata ma baya so".
Aunty Aina tana so ta aike Nana kitchen ta d'au plate a zubo ma Fu'ad abinci sanin hali irin na Nana ya sa ta mik'e tace ina zuwa, sai gata ta dawo da plate a hannun ta ta bud'e kula ta serving d'in shi.
Babu musu ya karb'a ya hauci yana cewa kamar kuwa kin san yunwa nake ji, rabuwana da abinci tun daren jiya, ya hau zuba santi yana yaba dad'in girkin, banda Aikin harara babu abunda Nana ke bin shi da shi.
Wayar Aunty Aina ce ta soma k'ara daga wajen tana iya juyo sautin wayan ta mik'e da sauri ta, Nana na ganin haka ta saki killer smile taja kwafaaaaaaaa, har sai da ya ji ya juyo yana kallon ta baki bud'e.
Ga zaton shi sai ya ga ta sirtar da miyau acikin abincin tana cewa" dabbba bai dace yaji abincina ba, Ashe har zaka iya cin jagwalgwalen kwaila kuma kayi santi?
Hmmmmm to idan baka sani ba nice nan na girka
dama wancan karon bashi kaci kuma ka biya, nasha alwashin sai kaci girkin kwaila kuma kaci ya kaji girkin?
Akwai bukatar ka bani maki ko?
Ta k'are maganar tare da d'aga girar ta kamar wata babbar mace.
Ranshi ne ya mugun b'aci sosai ta yaya yarinya k'ara zata raina mishi hankali, tayi mishi irin wulakancin da ko k'are ba zai d'auka ba?
Kamar shi wai ashe nana ta watsa mishi miyau a abincin da yake ci, wanda ko da a k'asa ta wasa mishi alamar raini ne tukuru balle a binda yake ci?"
Wallahi billahilazim da ya san itace ta girka babu abunda zai saka ya ci abincin balle ta samu daman raina shi..............., bai idda zancen zucin da yake yi ba yaji saukan ruwa a jikin shi yana d'aga ido yaga Nana ce rik'e da kofin joke tana juye mishi a jiki tana kyalkale dariya", habaaaaaaaaa bai sai sanda zuciya ya d'ibe shi ba ya damke ta da hannu d'aya yana wunkurin ciro belt na wandon shi,
habaaaaaa!!!!!
Nan ne idon ta ya raina fara ta hau mutsi-mutsi da ido kamar zata yi kuka, sai yanzu taji dana sanin abunda tayi mishi ya kama ta gashi ba Datti a gida ita kam yau ta san ta banu".
Kan kace meye ya hau lafta mata belt da iyakacin k'arfin ta kuma randomly ba shiri ta fasa ihu tana kuka.
Aunty Aina na daga cikin d'aki tana waya taji muryar Nana ya karad'e ko ina a gidan bata san sanda tayi wurgi da wayan ba ta fito ko katsewa bata yi ba, abunda ta gani ya mugun bata tsoro ta rasa yanda zata yi ko ba'a fad'a ba ta san Nana ce ta kaishi bango har hakan ya faru".
Bata yi yunkurin hana shi ba sai
da yayi mata lilissss ya farfasa mata jiki kafin Nan ya fita daga gidan yana wuciiiiiiiii, aikan da bai yi ba kenan ya wuce gida ya shige site d'in shi yayi ma kofan d'akin shi key.
Bathroom ya nufa ya sakar ma kanshi shower a take ruwa ya hau bin jikin shi suman kanshi ya jik'e yana sauko da ruwa, hannu ya sha ya maida suman baya yana murtsike su ranshi na mishi tururi.
Why?
Me yasa yarinyar ta bala'in raina shi?
Me yasa ta maida shi abar wulakantawa?
I hate you!!!!!
I hate you Nana!!!!
Na tsane ki!!!!!!!, cikin d'agun murya yayi maganar tare da fashewa da kuka.
Sai da ya shafi fiye da rabin awa kafin nan ya fito ba wai dan ya samu sassauci a zuciyan shi bane illa gajiya yayi da zaman bathroom d'in.
B'angaren Nana bayan tafiyan Fu'ad Aunty Aina ta taimaka mata ta d'ago ta tana cewa" ai kece Nana bakya jin magana, baki d'auki Fu'ad a matsayin jinin ki ba, idan kin ki Fu'ad kin so Datti kamar aikin banza ne domin su d'in y'an uwan juna ne jini guda ne ke yawo a jikin su".
Kuma muddin kika b'ata musu zumunci Allah ba sai barki ba".
Nana dai banda matsa kwalla babu abunda take yi tsabar taci bugu muryar ta har ta fara d'ishewa, jikin ta duk farfashe yayi tsami da kyar take iya jan jiki har Aina ta taimaka mata ta zauna.
Kafin kace meye sai ga zazzafi mai tsananin zafin gaske ya rufa ta ta hau b'arin sanyi, a cikin wannan halin ne Datti ya shigo ya tarar da ita a hakan, ranshi ya bala'in baci".
Tambayar Aina yayi wa ya dakar mishi Nana tayi suruuuu da ido tana tsurun fad'a mishi gaskiya ta sani sarai za'a iya haifan d'an da ba ido.
Kinkimar ta yayi da gudu ya fita da ita kamar mahaukaci, asibiti ya kaita aka karb'eta aka hau dressing d'inta tare da mata alurai kafin nan zazzab'in ya fara saukowa.
Sai da aka gama kafin nan suka dawo gida ko ta kan Aina bai bi yayi d'akin shi da Nana.
Tun daga lokacin ya zame mishi hanya mafi sauk'i da zai cimma burin shi akan Nana domin d'akin Datti shine ya zama makwancin Nana.
Jinyar kwana hud'u tayi ta mik'e ta fara samun sauk'i.
A ranar da zata shiga kwana na biyar a ranar ne abubuwa suka d'inga faruwa masu kama da almara......., a ranar ne Datti ya zamar mata tamk'ar dodo......., a ranar ne ta zama tamk'ar zautacciya a wajen mutane........., a ranar ne fuskar Datti ya dusashe mata ta daina ganin hasken fuskar..........., ranar d'aya daga cikin bak'aken ranaku mafi muni d'acin su tamk'ar mad'aci wanda baza ta tab'a manta su ba, daga wannan ranar ne ni eedatou nake cewa wasa farin girki.......
Muje zuwa...............
*eeadatou*
SHINNING STARS WRITER'S ASSOCIATION*
'''The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.'''
https://m.facebook.com/110896360504039/photos/a.110896457170696/110898470503828/?type=3&source=45
*UNCLE DATTI*
JIKINA YAKE SO!
*eedatou
'''Follow and
ote me on Wattpad''': *eedatou*
Yau tun da ya tashi da safe yake jin zuciyar shi na bijiro mishi da son jin d'umin Nana a jikin shi, ji yake kamar ya ganta a jikin shi ya rungume ta ko zai samu sauk'i, babbar matsalar shi d'aya shine Aina ita ce zata hana shi rawar gaban hantsi domin kuwa idan tana gida ba zai tab'a cimma burin shi.