Sashe 6
Uncle Datti Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamo hannun ta tayi suka nufi parlour ta suka zauna suka tarar ashe an gama shirin "Labarina", Kamar dama da su aka canja program d'in aka saka "akushi da rufi", program na yau dai akan miyar agusi za'a yi shi, murmushi Aunty tayi ta d'an gyara zama tare da kallon Nana wacce d'ungurugum hankalin ta na ajan Tvn bangon kana ta maida kai itama tare da tattara nutsuwar ta, a take aka hau gabatar da shiri tiryan-tiryan ake bayani da kuma gwada yanda ake sarrafa miyar duk inda Nana bata gane ba ta na tambayar Aunty Aina ita kuma ta mata bayani yanda zata fi d'auka.
A ranar kusan abinci kala uku Nana ta koya a wajen Aunty Aina sai bitar shi take yi a kwakwalwar ta tana imagination ga ta nan a kitchen tana dafawa."
B'angaren Datti kuwa majalisar su ya nufa ya zauna a gefe shi kad'ai ya na sauraran maganganun abokan nashi", shauki!!! shaushi shi yaushe zai ji shauk'in nan?
Yaushe ne zai d'auke mace a matsayin abokiyar more rayuwa?
Yaushe ne zai ji dad'in mace, ya nuta ta da ita, mace ta jiyar da shi dad'in da maza suke ji a jikin su?
Yaushe ne zai ji son sexxx a ranshi?, tunowa yayi da Ainar shi mace mai kyau da kyaun diri amma ko kad'an baya jin sha'awar ta kamar yanda yake ji akan sauran mata, sosai ya nisa a tunanin ya gama mantawa a inda yake sai ji yayi an buge kafad'an shi, da sauri ya dawo cikin hayyacin shi yana bin shi da kallo.
Mumin ya kayi shiru muna chatting ka matsa gefe kayi shiru kana tunani?" "Kyalle shi dai Yusuf kaima ka san halin mutumin namu, kulli yaumin zaka zauna da Datti amma baya cikakken minti goma ba tare da ya fad'a tunani ba".
Cewar Usman kenan cikin rashin jin dad'i da kuma tausayin abokan shi.
Kafe su da ido datti yayi kana yace" mene sha'awa?
Yaya aje jinta, ma'ana alamomin ta?
Kuma yaushe ake jinta? har zucuyan shi ya fad'a tare da jaddada k'almar a zuciyan shi".
Tambayar ta daki zuciyan su sosai duk suka yi shiru aka rasa Wanda zai amsa musu tambayar, can Fahad ya ya ja dogon numfashi ya sauk'e a hankali yace" Sha'awa abu ne da kuma wajibi ne ga namiji da mace, wanda Allah(S.A.W) ya hallice su su bauta mishi sannan kuma ya saukar da sha'awa a tsakanin su domin suyi aure su hayayyafa ranar gobe kiyama yayi alfahari da su".
Usman cikin dakewa yace" Alamomin sha'awa sun kasu kashi-kashi kuma kowa da alamar da take saukar mishi da sha'awa, ma'ana ga namiji akwai wajen da idan yayi arba da su yana saukar mishi da sha'awa ya ji idan ba ya kusance ta ba bai samun sukuni."
" Sha'awa tana saukar da kasala, duk gab'ob'in mutun suyi sanyi har sai hakan mutum ya cimma ruwa".
Sau tari akan ji sha'awa idan aka samu body contact wato had'uwar fata da fata na jikin jintsi biyu, idan kana son mutum ma kana sha'awar shi da dai sauran su.
Yana k'are maganar Yusuf yayi k'arbe zancen tace"
Sha'aya tana iya zuwa ma mutum ko da yaushe kuma a duk lokacin da ta so, ta hanyar yin barci ma tana iya zuwar ma mutum ta mafarki, Office, Shago wani lokacin ta saka mai shagon kulle shago cikin gaggawa idan kuma akwai mai taimaka mishi to sai ya koma gida ya tunkare matar shi domin samun nutsuwa".
A hankali cikin dabara da salon iya furta bayanai suka hau fahimtar da shi abubuwa da dama game da sha'awa ya yaji ya gamsu matuk'a, amma taimbayar da suka gaza amsha mishi a nan shine yaushe zai fara jin sha'awar shima kamar yanda dukkan mazaje suke ji.
Ba wai amsar ne basu da shi ba kwata-kwata, zuciyoyin su ne yayi rauni dayawa cuz tambayar ta narka zuciyoyin su sosai hakan ya saka bakin su yayi tsananin nauyi har suke jin baza su iya amsa mishi ba.
Haka dai ya koma gida tun a mota yake ta jujjuya maganganun da suka yi ranshi har ya iso gida, tarar da parlourn yayi babu kowa ba shiri ya haye sama ya shige d'akin shi ya zauna a gefen bed d'inshi ya rik'e kanshi da zuwa yanzu ya fara tsara mishi, ga uban gumi da ya had'a lokaci guda hak'oran shi suka soma kad'awa da k'arfi tamk'ar zasu b'alle".
Wrist watch d'inshi ya duba ya ga ashe lokacin sallar la'asar tayi a hankali ya mik'e tsaye dafe da kai ya nufi band'aki da sauri ya d'aura alwala ya fito, da kyar ya iya jan sallah, yana idarwa ya koma ragwaffff ya kwanta barci, ba shi ya farka ba sai k'iran sallar isha'i, ya bud'e a hankali tare da addu'ar ta shi daga barci daga nan kuma ya shiga band'aki ya d'aura alwala yayi sallah".
Bayan ya iddar ne ya lek'a parlour nan ma bai tarar da kowa ba, d'akin Aina ya nufa ya ga itama ta iddar da sallah kenan tana cire hijjabin jikin ta, bayan ta cire ta ninke ta ajiye tare da ninke sallayar ta zauna a gefen shi sai kuma ta d'an k'afe shi da ido har cikin ranta ta fahimci akwai alamar damuwa tattare da maigidan nata".
"Tausasa murya tayi tace" dear d'ina me ya faru da kai me ke damun ka? na ga duk kayi wani iri ba kamar d'azgare ka shigo ba".
Har cikin ranta tayi maganar.
Maimakon da ya bata amsa sai ya lumshe ido ya bud'e su a hankali, hannun ta ya rik'e ya d'ora a saman goshin shi taji zafi sosai ba shiri ta janye daga gare shi tana fad'in subahanalillah, duk ta rikice".
" Na k'ira doctor ne?
Kai ya girgiza mata alamar a'a, dabara ne ya fad'o mata ta d'ebo ruwa mai sanyi amma ba can ba ta shigo da shi, ta taimaka mishi ta rage mishi kayan jikin shi ya koma ya kwanta a gadon ta, ta d'au d'ankwalin ta ta tsoma a cikin ruwan ta matse ta manna mishi a saman goshin shi nan ma ya lumshe ido, haka ta dinga yi mishi har ta samu zafin jikin ya ragu sosai har ta samu yayi barci.
Cikin dare taji motsin shi yana shirin farkawa ta mik'e ta zauna ashe yunwa ne ya dame shi, yace ta nema mishi abinci marar nauyi ta kawa mishi, zai yanzu ta tuna bai ci abinci ba jiki na b'ari ta shiga kitchen ta dafa indomie ta kawo mishi, karb'a yayi ya hau ci loma d'aya yayi ya mik'a mata yana yamutsa fuska", cikin damuwa tace" ka daure kaci please ko bai yi maka dad'i bane na dafa maka wani?"
Ya girgiza kai ya koma ya kwanta ya rufe ido rufffffff kamar mai yin barci, plate d'in ta kai kitchen kana ta koma ta kwanta itama tare da rufa musu bargo.
Ya jin ta fara gwarti alamar barcin ta yayi nisa ya zame bargon a hankali ya mik'e, har ya kai k'ofan d'akin shi yaji ba zai iya jurewa ba cuz zuciyar shi na bijiro mishi da hoton Nana ba shiri yayi d'akin ta da sauri ko da ya shiga ta tarar har tayi barci, kinkimar ta yayi ya kaita d'akin shi da ji yake yafi kyaunar ta kwana a d'akin shi a cewan shi hakan zai rage mishi yawan tunanin ta ranshi.
A bed d'inshi yayi mata masauk'i shima ya kwanta a gefen ta ya ja ta jikin shi.
Tsintar kanshi a cikin wani irin yanayi yayi, yaji jikin shi ya d'auki rawa sosai zuciyan shi na rawa mishi abubuwa da yawa.
Saurin sakin ta yayi ya koma bakin gado ya dafa kanshi da hannu biyu" what else is happening to him?
Kar dai ace yana jin feelings na Nana ne?
Noo it can't be".
Fuskan shi ya mayar akan ta ya zuba ma jikin ta ido, yana kallon surar jikin ta a fili cuz rigar sharara-shara ne yakan ya sa hatta pant dinta sai da ya ga colour d'in shi.
"Ya sallam yarinya nan Ashe dama haka take da kyau sura?
Me yasa yaje tsinci kanshi a cikin yanayin da ya tabbata iron wanda friends d'in shi suka fad'a mishi ne d'azu?
Nutsuwar shi ne ya soma gushewa numfashin shi kuma ya hau fisgewa da k'arfi da k'arfi, ya lallab'a a hankali ya koma yabkwanta a gefen ta kamar d'azu ya rungumo ta yana shafa cinyar ta, jefi-jefi yana sakin ajiyar zuciya, da haka har barci b'arawo ya d'auke shi.
Barcin shi yake shararawa hankalin shi a kwance, har mafarkai yake yi da Nana bai sani ba ashe duk ya jik'e wanda tunda yake bai tab'a jin irin hakan ya faru da shi ba, ba shi ya farka ba sai misalin k'arfe 5:30 ya nufi band'aki ya tsarkake jikin shi kafin nan ya d'aura alwala yayi sallah.
Yana idar da sallah ya koma ya kwanta ya rufe ido ruffff yana tunanin abunda ya faru.
Sai wajen k'arfe 7:00 na safe ya rige ta tashi, a hankali ya ziro k'afarchi a k'asa ya sauko tare da yin mik'a mai k'arfi ya bi inda Nana take da kallo yana murmushi, zuciyar shi ne ya raya mishi na yaje gun Nana ba shiri ya tsugunna a gefen ta ya sumbace kuncin ta, tayi wani irin mik'a a hankali kamar zata tashi ta koma barcin ta.
Kasa d'auk'e idanuwan shi yayi daga gare ta yana mai jin wani irin kasala ya kamashi, gata dai yarinya ce amma ta tara abubuwa da dama Wanda duk namijin da ya d'ora ido a kanta sai hankalin shi ya d'auke.
Jikin shi yayi matuk'ar sanyi sosai, ba dan ya so ba ya mik'e a hankali ya tsungume ta bai tsaya a ko ina ba sai d'akin ta ya dire ta a tsakiyan bed kana ya jawo mata bargo marar nauyi ya rufe ta dashi tare da barin cikin d'akin da sauri gudun karta farka.
D'akin Aina ya nufa ya tarar bata nan ba shiri ya nufi kitchen ya tarar da ita tana had'a break fast.
Daga bakin k'ofa ya tsaya, jikin ta ne ya bata kamar akwai mutum a kusa da ita, ta juyo tana kallon bakin k'ofar.