← Book details Uncle Datti Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 52

Sashe 52

Uncle Datti Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Matsala ce babba Usman ban san yanda zan cire baby a raina ba......,
"Hmmmmm Datti this time around ya zama dole ka d'auki k'addarar zama da Aina'u, dole ka koya ma kanka son ta ina tunanin so yana iya saka sha'awa, a ganina idan ka fara son Aina'u akwai yihuwan zaka iya jin sha'awar ta, sannan kuma ka bige da rok'on Allah ya magance maka komai.

Shiru yayi na tsawon mintuna yana nazartar maganar Usman, kenan idan ya fara son Aina'u zai iya sha'awar ta?

Me yasa tun farko bai tab'a jin feelings a kan
kowa ba sai Nana?

B'angaren zuciyar shi yace" saboda Nana ka tab'a so kuma har yanzu kake son ta.......baka tab'a son halittar mace ba sai ita..........

Inaaaaa idan haka ne kuwa bf d'in da yake kallo fa........ai shi sha'awa na tashi idan kana kallon bf ko vedio chats duk wad'annan abubuwan ya yi su amma bai ji komai ba........

Amsar da zuciyar shi ta ba shi shine" Sha'awa sai da nutsuwa ake jin ta.....shauk'i na samar da sha'awa, sannan ba ko wani jintsin halitta bane bf ko sexxx video ke d'aga mishi hankali......wani zai ga abun emotional wani kuma ba haka ba......,
Datti da lafiyar ka da tunanin ka kayi aiki da hankalin ka.......idan har Nana zata iya biya maka bukatar ka......to kai lafiyayyen namiji ne kamar kowa sai dai ba kome ne ke d'aga maka hankali akan mace ba sai dai idan kana son ta shine zaka yi sha'awar ta idan kuma baka son ta abu ne mai matuk'ar wahala ta baka sha'awa.

Pills d'in da yake sha fa?

Me yasa basa mishi amfani.....ba sa d'aga mishi sha'awa?

Kana da k'arfin jinin da yake danne wasu magungunan.......idan kayi amfani da wani magani ba lallai ne ya kama ka ba sai dai ka sha fiye da yanda ya dace ka sha,
Me yasa ranar ka sha tayi maka aiki?

Datti ba akan Nana kad'ai magani ke d'aga maka hankali ba bisa ga yanayin jinin ka ne.......

"Dafe kai yayi a hankali anya kuwa zai yarda da abunda zuciyar shi ke fad'a mishi?

Zancen zuci ya kama yi "ta yaya zai fara koya ma zuciyan shi son Aina har yaji sha'awar ta?, bai sani da ashe Usman yana jin shi sai ya bashi amsa.

Ta hanyar janta ajiki kana had'a gado da ita kana wasa da ita.......dole sai kun shak'u da juna ta hakan ne zai jefa soyayyan ta mai k'arfi a zuciyan ka.............

" Ummmm, ya sauke ajiyar zuciya irin ta relief" Aina i'm coming for you!!!!!! zan jarraba na gani ko zan baki abunda na kasa baki a baya........zan ci ki naji kalar naki dad'in , ki jira ni na tabbatar da lafiya ta idan na samo solution sai nayi miki cin da ban tab'a yi wa wata mace ba........,
*eedatou*
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
03c1c5d329284d6ab4fd335e5de9d7bf
Chapter 52 · 0% Book details