Sashe 39
Uncle Datti Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wasu sabbin hawaye ne suka fara rolling a saman fuskar ta ya tsuguna a gaban ta tare da ciro hanky yana goge mata" a da na tsane ki sosai na sha alwashin ganin bayan ki daga baya tausayin halin da kike ciki ya kama ni tun daga lokacin na fara jin son ki na kudurta a raina sai na samo ki daga halin da kike ciki".
Yanzu kin fahimci dalilina na zama Amintacce kin?" Ta gyad'a mishi kai tana kuka ya rungumo ta yana lallashin.
Lokaci na dad'a tafiya cikin Nana yanzu ya kai kimanin wata tara a lokacin ne ta ta fara nakuda ta haufo yaro namiji santalele lyakkyawa da shi.
Ranar sunan shi Fu'ad ne ya rad'a ta mishi suna"Sadeeq".
Bacin Fu'ad da Nana babu mai yarda ya d'au yaron ko da sau d'aya har ya fara girma yayi wayo yana rarrafe.....idan ya rarrafo ya zo gun tsohuwa ta buge hannun shi sai ya sa kuka daga baya ya gane ya ma daina
zuwa wurin ta, daga mamar shi sai shi.
Haka kawai Allah ya d'ora ma Datti son yaron idan Nana ta ajiye shi a parlour yana wasa ta tafi ta barshi sai ya turo Usman ya d'au ko mishi ya ya rungumo yaron tsammm cikin jikin shi yana kuka....laifin shi ne da yayi sanadiyar kawo shi duniya a kazamtacciyar rayuwa......., yana sane da ko wa baya son shi......ko da yake shi ma da yake uban shi bai bayyana ma duniya ba ya k'arb'e shi a matsayin shi na d'an shi ba balle wasu da ban......, tausayin kanshi da yaron yake ji.........da dai bai so zuwan shi duniya ba ashe da rabon shi ma zai ajiye nashi ne yake mu'amala da Nana.......
So tari idan ya fito parlour yana wasa Datti na jin muryar tsohuwa tana sheganta mishi d'a da marar asali.......hakan na yi mishi zafi sosai a ranshi.....amma babu yanda ya iya.
Wata rana yana d'aki bayan Usman ya kawo mishi shi ya tafi, Datti na wasa da yaron har yayi barci a gefen kafad'an shi.........Nana da taji shiru ta fito tana neman shi ta duba ko ina bata gan shi ba.......gashi babu wanda ya damu da ya san inda yaron ya tafi.......sai taji kuka ya zo mata mai tsananin k'arfin gaske" da ace d'an sunnah ne a yanda aka ji wurin shi shiru da hankalin kowa sai yafi tashi amma da yake ba ta hanyar aure aka same shi ba babu wanda ya damu duk da dai suma sun san ya b'atan.
Dabara ne ya fad'o mata ta duba d'akin Fu'ad ko zata gan shi...., haka ta haye sama tana sharar hawaye.......ga mamakin ta tana shiga ta ganshi yana sharar barcin shi hankalin shi kwance shima baban nashi barci yake yi......da masifa ta zo zata kwace d'an ta Datti ya bud'e ido ya sauk'e su fessss akan ta.
" Ina zaki kai min d'a?
"Maganar sai ya bata haushi taja tsaki" au dama kana da d'a ne ban sani ba.......,
"Hannu ta kai zata d'auke Sadeeq yayi saurin rik'o hannun ta yana murzawa a hankali," babyna i'm sorry na putting d'in ki through much pains kiyi hak'uri rabon yaron ne ya sa".
Sai ga hawaye ya fara bin saman fuskar shi" Uncle kenan baka ji kunyar fad'a min maganar ba ina ce tun yana ciki ka sheganta min shi kuma kayi niyar kashe shi at the end kuma kana beginning d'ina bayan har yanzu kana claiming baka san komai ba.......kuka ne ya kwace mata ta hau sheshshek'awa.....Uncle me jikina yayi maka kake so?
Me yasa ba zaka amsa laifin cewa Jikina kake so ba.........., Uncle ka saka rayuwa ta cikin bakin ciki.......
Yaure tsakanina da kai bashi yihuwa ko da ace ba jinin mu d'aya bane da aunty Aina........, kamar yanda ka d'auki lalurar ka a matsayin k'addara ina so ka d'auki rabuwa da ni a matsayin k'addara, bana son ka Uncle i hate you!!!!!!
Yanda yaji maganar ta a ranshi kamar saukan mashi ya runtse ido da sauri zuciyan shi na mishi azabar rad'ad'i......k'almar rabuwa da baby shi ya fi komai d'aga mishi hankali a duniya.......gashi k'arfi da yaji so ake a raba shi da ita.
"Baby da nayi miki laifi amma na tuba ki yafe min.......Sadeeq jinina ne ina k'aunar shi fiye da yanda kike tunani......wallahi baby da kin san irin k'aunar da nake mishi baki isa ki furta hakan ba".
Murmushin yake tayi wanda yafi kuka ciwo tace" da kana k'aunar shi tun kafin yazo duniya baka yi yunkurin hana shi zuwa ba........, kana ganin irin tsanar da ake mishi a cikin gidan nan amma baka yi yunkurin komai ba........,
"Shiru yayi yana tunani shi kan shi ya san abunda ta fad'a gaskiya ne shine wanda ya kamata ya share mishi hawaye tunda shi ya yi silar kawo shi duniya ta gurb'atacciyar hanya.......yana cikin tunanin ne har ta d'auki Sadeeq ta tafi da shi bai sani ba.
Ba ita ta zame ko ina da shi ba sai d'akin ta da yake b'angaren tsohuwa kusa da na Aina ta dire Sadeeq akan gado time d'in har ya tashi a barci yana kuka........., nono ta bashi ya k'i k'arb'a sai kuka yake yi da ta rasa abunyi sai itama ta rushe da kuka tana mishi wasa tana wak'a ko zai yi shiru.......taho taho d'an yaro nayi maka gata.........,kowa baya sonka yace kai shege......,duka hantara da kyamar ka suke yi.........tunda uban.....ka ya k'i ka......ba wani mai....maka gata.
Ta jima sosai tana wakar ta bata sani ba ashe Fu'ad ya shigo ya tsaya yana sauraren ta......haye mai uban d'umi yaji ya sauko mishi sai ya rungumo ta ta baya yana kuka kamar k'aramin yaro......." Ni zan bashi kulawan da ya rasa a wajen mahaifin shi......ba zan bari ya wulakanta ba dai-dai da rana ba zan bari ya san cewa bani na haife shi ba..........d'an Datti nawa nima.
"Ya Fu'ad Uncle Datti mugune.....duk da dai na san cewa ba ta hanyar aure muka same shi ba amma na tabbata babu uban da zai kyamace d'an shi......., Sadeeq bai da wani gata a gidan na, kiyayyar shi tayi yawa a gurin kowa na gidan nan.........
"Banda ni da ke Nana idan kowa ya k'i shi mu muna son shiiiiii.
Kuka suke yi sosai daga su har yaron kamar dama can yana ya san abunda suke fad'a .
Shirye-shiryen bukin Nana ya kankama a lokacin ne Datti ya d'aga hankalin shi ya fito musu b'aro-baro yace shi zai aure Nana.....mamaki sosai suka yi har suke zargin anya kanshi d'aya?
Ya aure ya, ya aure k'anwa.
Ana gobe d'aurin auren hakalin shi idan yayi dubu ya tashi.....da dai ya ga tabbas
da gaske ake za'a d'aura auren nan ya shiga rokon Nana akan karta amince a d'aura mata aure da Fu'ad shi zai aure ta......tace aure babu fashi da yana son ta ya zalunce ta.
Da abu ya dame shi ya same su Alhaji yana kuka yace" zan fad'a wallahi baby d'in nan nawa.......don Allah ku karku raba ni da ita........, daga nan ya kwashe komai ya fad'a musu har da hotel d'in da yake kaita suna hutawa duk ya fad'a musu"
"Sosai suka firgita da jin abunda ya fad'a" da gaske ne kai ka yi wa Nana ciki".
"Eehhh ehhh wallahi nine don Allah ku yafe min".
Inalillahi wa ina ilaihiraji'un sai yanzu suke jin k'amshin gaskiya akan abubuwan da Nana take fad'a a baya......garin yaya suka yi sakaci har hakan ya faru? tambayan da kenan suke fad'a a zuciyoyin su.
Alhaji da ya cika da tarin al'ajabi da b'akin ciki yace" kai da muke tsammanin ba lafiyayye bane yaushe ka samu lafiya ka aikata wannan b'arnar.
"Lalura ce nima ba da son raina bane na d'aura ma kaina sha'awar ta.......
Aina taji wani irin mahaukacin kuka ya zo mata ashe dama Datti cin amanar ta yake bata sani ba?
Ina alkhawarin da ya d'aukar mata a baya na cewa ba zai cutar da ita ba?
Me yasa ita da take mace ta rik'e mishi kanta shi kuma bai rik'e mata kan shi ba yayi taraiya da k'anwar ta".
Kallon Nana ta yi wacce tun d'azu take rusar kuka tace" Kaico na da na yarda da yaudarar d'a namiji fiye da rayuwar k'anwata........duk irin abubuwan da Nanar take fad'a ta toshe kunnuwan ta k'arshe ma tace k'azafi take mishi ashe yaudarar ta yake da kalama ta.
Ita dai bata ga amfanin zaman aure da shi ba bai amfane ta da komai ba......tana nan tana rik'e mishi kanta amma shi jikin wata yake so ba nata ba..........
Tsohuwa dai baki ya mutu sai suma take yi tana farfad'owa, duk irin tsanar da take nunawa Sadeeq ashe da uban shegen a gidan, kaiiiii Datti baiyi halin bugun girma ba..... ba a banza abar shi ya dame shi da ciwo ba, a d'au yarinya a bashi k'arshen sakamakon da zai nuna musu kenan.
Mari baba Babba ya wank'a mishi ya had'a mishi naushi da k'afa kan kace me sai ga jini ya b'alle mishi a baki.........
Ka ban kunya wallahi ban tab'a tsam
manin haka daga gare ka ba........sirrin da kake boyewa kenan da baka nuna ba ka sa muna zaluntar yar uwar ka".
"Umma dai kunya had'e da bak'in ciki duk ya ishe ta ace d'an da ta haifa da cikin yayi tarayya da k'anwar matar shi uwa d'aya uba d'aya?
Tausayin Nana da Sadeeq ya mugun kama ta musamman Sadeeq da bai san komai ba suka d'auki k'aran tsana suka d'aura mishi.
Hawaye taji ya soma zubo mata ta matso cike da tarin takaici tace" ba mu da muka baka amanar yarinya ka cutar ba kanka ka cutar........, tana gama fad'a ta d'auki Sadeeq ta mik'a mishi d'auki d'an ka tafi da shi daga yau mun cire ka acikin family d'innan bama son sake ganin ka.
"Sai a sannan ne hakan shi ya mugun tashi , don Allah Umma kiyi hakuri ta rainar min shi idan yafi haka wayo sai a dawo min da shi".
" Uban ka nace, ba za ka d'auke shi ba ko har sai ka hasalini nayi maka baki.......da muka baka amanar ta mun had'a da shi ne ina ce kai ka samo shi daga baya........don haka ka tafi ka bamu wuri.