Sashe 27
Uncle Datti Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi kan tsamm hankalin shi baya jikin shi bai ma san da Fu'ad d'in bama balle ya damu da hakan.
Gad'an gadan ya nufi gaban iyayen nasu da gwiwa biyu ya zube a gaban tsohuwa yana cewa" tsohuwa ina Nana take?
Kinga ta boye ko ta tsane ni bata son ganina".
Ba tsohuwa kad'ai ba hatta iyayen nasu sai da suka cika da mamaki".
Baba babba yace" kaci gidan ku, kai ba'a tambaya inda take ba dan ka raina mutane kake tambayar ta?
Ince Nanar a gidan ka take?
Shikenan na kad'ai wallahi baba babba guduwa tayi.......Nana ta gudu ta barni babu inda ban duba ba amma ban ganta ba".
Salati suka doka su duka tsohuwa ta rik'e hab'a tana tafawa," garin yaya hakan ta faru me kayi mata ta gudu?
Cewar Umma kenan ta mik'e a fusace tayi maganar.
" Ummaa ku yafe min a halin yanzu ba zan iya fad'an mugun abubuwan da na aikata muku ba.......na cuce ku na cuce ka ina..........ba zan yafe ma ka ina a bisa abunda na aikata ba".
Umma da zuciya ya gama d'iban ta ta kai hannu zata kwala mishi mari Alhaji yayi saurin dakatar da ita.
Koma ki zauna Umman Datti ba za aiyi abu cikin fushi ba.
Baza ta iya jayyaya da shi ba tana ganin girman shi ko ba komai mahaifine a gare ta tunda uban mijin ta ne, ba dan ta so ba ta koma ta zauna tana jan kwafa" ai raini ni ne ban da haka me yasa zai dubi saban
idon su yace ba zai iya fad'an musu abunda ke faruwa ba?
Baba babba ma ji yake kamar ya kai mishi bugu wata kila idan yaci uban shi da kyau zaiyi bayani".
Fu'ad kam bai san sanda ya mik'e ya shak'o kwalan rigar Datti ba duk irin tsawar da Alhaji yayi hakan bai hana ya sake shi ba, aka hau bam-bare Datti daga jikin shi" wallahi k'arya kake....
Kayi kad'an ka salwantar da rayuwar Nana ......dole you must pay for it".
"Enough baba k'arami ya daka mishi tsawa yayi saurin sakin Dattin jikin shi na kad'awa.......
Baba karami ba dan na san cewa kaine mahaifin Nana ba da cewa zanyi tsintota kuka yi?
Kai da Ummi kun cuce Nana da kuka bada yardar ku ma Datti........
I warn you several times without number amma ga irin ta nan yanzu wa gari ya shafa?
Ku sani baku ji komai ba tukunna sai zuwa gaba zaku yi dana sani wanda zai zamo marar amfani".
Yana gama fad'a yayi hanyar d'akin shi ya had'a kai da jikin bango yana rusar kuka".
Ba komai ne ya tsaka shi hakan ba illa tsananin tausayin Nana da ya gama mamaye ilahirin bargon jikin shi.......Allah yayi gaskiya da yace idan zaka so mutum kaso shi d'an dai-dai, idan zaka k'i mutum ka k'i shi dan dai-dai masoyi na iya zama makiyi haka zalika makiyi na iya zama masoyi, gashi duk irin soyayyar da Datti yake ikirarin yana nuna wa Nana he end of hurting
and ruined her life.
Magana yake a k'asan zuciyar shi" Duk inda kike ina tare da ke Nana idan bana tare da ke zuciya ta na tare da ke na kudurta a raina sai na kwace miki hakkin ki, ko ta wani hanya sai na ka amsa laifin ka Datti,, da ka ki da ka so sai na fallasa asirinka".........
Bangaren Nana kuwa satin ta biyu tayi ba tare da ta san inda kanta yake ba a lokacin babu irin cigiyar da su baba Babba nasu bayar ba a kafafen yad'a labarai, har hotunan ta an buga a jarida sannan kuma ana haskawa a akwatin talabijin amma ba wani takamammen amsa da zai bada tabbacin an gano inda take".
Datti ya birkice ya koma wani iri magana d'aya biyu zai yi sai ya had'a da sunan ta suma mutanen gida hankalin su ya tashi sosai, Ummi wani sa'in ta fake idon su Umma ta lab'e a wajen da babu mai ganin ta tayi ta rusar kuka, addu'a iya addu'a suke yi kuma suka bada taimako almajirai na taya su yi, Aina ma ansha fama da ita sosai dan sai da ta tattara ta koma gidan har zuwa yanzu
cewa take Datti ne ya kashe Nana ta d'auki k'aran tsana ta d'ora mishi, ta wajen Aina baya samun sauki haka ta bangaren zuciyar shi ma dafi ne na rashin babyn shi, ga wani mugun sha'awar ta da yake mugun bijire mishi har yana jin cikin shi nayi mishi ciwo time-time.
Ko kad'an bai bari iyayen shi sun fahimci halin da yake ciki ba cuz idan suka gano cewa sha'awa na damun shi zasu suspecting d'in shi k'arshe ma dole su yarda da abubuwan da Nana take fad'a a kanshi idan kuma hakan ya faru dole kowa ya tsane shi.
Dana sani iya dana sani yayi kan muguwar kaddarar shi ji yayi ma da ace sha'awar ne ma kwatata baya ji da yafi mishi sauki kan ace sai mace d'aya take iya biyan mishi bukatun shi".
Sai da Nana ta shafe wajen
sati biyu da kwana hud'u kafin nan ta farfad'o ta bud'e ido a hakali tana kallon wuri......yunkurin mik'ewa tayi taji kanta nayi mata wani irin zogi tayi saurin dafewa da sauri sai ga hawaye na bin kuncinta.
Tunowa tayi da abunda ya faru da ita ta matso hawaye mai uban d'umi Shikenan Datti yayi nasarar zubar mata da cikin ta, she lost her baby,
wani irin rashin imani ne ace at this early edges of hers abubuwa na faruwa da ita beyond her expectations, she didn't deserved this at all, rayuwar da zo mata b'aragurbi wanda ake k'ira bahaguwar rayuwa".
He puts her through much pains da kwakwalwar ta sunyi kad'an su d'auka.
Tana cikin tunanin ne taji muryar wata mata tsohuwa wacce tayi sa'an k'akarta tsohuwa tana cewa sannnu baiwar Allah, masha Allah kai mun gode ma Allah da ya saka kika farfad'o lafiya..............., hawaye ne ya mak'ale a fuskan ta na tare da ta furta komai ba ta d'ago mata.
Abinci matar tasa aka kawo mata mai ji da lafiya ta taimaka mata ta kaita band'aki tayi brush tare da sheka wanka ta fito sai taji kamar yan zare mata kaya wani iskan dad'i ne ya soma shigan jikin ta ta lumshe ido ta bud'e a hankali tare da nemo towel ta d'aura a k'ugun ta ta fito.
Ga mamakin ta ta ga har matar ta fito mata da sabbin English wears guda biyu duka dogayen riguna, hannu ta mik'a ta d'auki d'aya daga ciki ta saka, sosai tayi mamakin yanda aka yi matar ta kawo mata kaya dai-dai size d'inta Tana gama sakawa taji an bud'e kofan an shigo, matar ce ta ta shigo dan ta duba ko ta gama, muje kici abinci na san zuciyar ki cike da tambayoyi kafin na amsa miki nafi son kici ki k'oshi", babu musu ta bi bayan matar suka fita tana gaba Nana na bin ta a baya har dinning area.
Makeken gida ne na gani na fad'a ko mai na gidan rassssss tsayawa fad'an kyau da tsaruwan gidan ma b'ata lokacin ne an kashe dukiya iya dukiya komai na gidan was well arranged.
Tun daga nesa take jin kamshin abincin duk ya cika mata hanci, sai taji wani irin mugun yunwa ya addabe ta kamar taci babu".
Kujera matar ta jawo mata tace zauna a nan itama ta jawo ta zauna ta hau serving din ta ita dama a koshe take shiyasa wa Nanar kad'ai ta saka, ba shiri Nana ta hau kaftar abinci tana ci sai tausayin ta ya kama matar ai dole ta dinga dagargazar abincin cuz tunda aka kawo ta gidan banda drip babu abunda take sha".
Sai da ta cinye tass kafin taji cikin ta ya k'oshi ta kora da ruwa tayi gyatsa matar tace" a k'aro miki ne?
Da tsiririyar muryar ta tace" na koshi".
Parlour suka koma suka zauna Nana dai Allah-Allah take matar ta fad'a mata yanda akayi ta tsinci kanta a gidan amma ta kasa tambayar ta da matar ta fuskanci hakan tayi murmushi cikin zolaya tace" da kin kwantar da hankalin ki yammata ba gidan yanka mutane kike ba, na ga kin zaku ki san yanda aka yi ki zo gidan nan ko?
To bari na baki labari, ta gyara zama Nana ta gyara zama itama kafin nan ta fad'a bayani kamar haka " sunana Sumaiya amma ana k'irana da inna, nayi aure da mijina tunda muke bamu tab'a samun haihuwa ba har mijin nawa ya koma ga Allah".
Kafin mijina ya rasu hamshakin mai kud'i ne na gaske bayan rasuwar shi dangin shi suka kwashe komai da ya mallaka suka rik'e na takaita miki na sha fama sosai da wahalar rayuwa kafin nan Allah ya had'a ni wani yaron kirki shi yayi sanadiyan zama na a nan
a matsayin na dinga kula da ke, tunda aka kawo ki gidan nan yake hidimar jinyar ki doctor ne ya neman miki na musamman har gida yake zuwa duba ki, jinyar sati d'aya cikakkiya aka yi miki kafin nan aka shawo kan matsalar, likitan ya tabbatar mana cewa a kowa lokaci zaki iya farfadowa kuma insha
Allah baza ki farfad'o da wata matsala ba Alhamdulillah sai gashi kin farfado lafiya.
Shiru tayi ta mik'e a hankali ta d'au goran ruwan faro a fridie Nana na bin ta da ido ta b'alla ta sha kafin nan ta rufe murfin ta d'ora a kan table ta koma ta zauna.
Haka yayi ta faman jinyar ki sau d'aya yake zuwa a rana yana duba lafiyar ki tun da nake bai tab'a fad'a min sunan shi ba kuma nima ban tambaya ba.........., da dai naga baida niyan fad'a min da kai na na tunkara mishi yace min"ammintacce", da sunan zan dinga k'iran shi kenan.
Jira ni ina zuwa ta fad'a ta mik'e ta shige d'akin da yake a matsayin mallakin ta ta fito ta wasu takardu guda hudu d'auke da rubutu a jiki ta mik'a wa Nana"
Ga wanan shi ya bani yace a duk sanda kika farfad'o na baki.