Sashe 49
Uncle Datti Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Usman ka samar min maganin da idan na gamu da baby a daren yau sai taji a jikin ta, tsumi zaka min irin wanda zai fasa amare kaiiiii dole na ci baby........dole mu ci juna mu raya daren amarcin mu na duje mata kayan da nake dako domin ta.............., Idan Allah ya so sai mun samar ma Sadeeq k'ani a daren yau.........kittttt ya ja ya kashe wayan, cikin zumud'i ya kinkime Sadeeq sai mota, yana murmushin mugunta a ran shi yana cewa" yaro mamakar ka ta shigo hannun mu za tayi bayani ne......., sai mun d'au fansar sakamu kuka da barin mu cikin kad'aicin da ta yi........., Allah son ba fa zan saurara mata ba dan haka yau zamu buga final ni da ita, d'an kukan nan na dare da kake yi ka mana uzuri yau
na jefa kwallo na a ragar ta sau shida ko biyar son", ya kuma
sakin killer smile shi kan shi yana imagining irin cin da zai yi ma baby yau.
Cikin zumud'i yayi key ma motar ya tada ta a 360 ya nufi gidan Usman daga bakin k'ofa yake shouting irin na alamun nasara, Usman d'in ya fito yana mishi kallon mamaki....., yaushe suka gama waya har ya iso?
Magana yake kamar zai d'aga Usman sama ya shilla shi k'asa ina maganin cin baby Usman bani na je ga amarya ta".
Shiru yayi yana kallon shi lamarin Datti sai addu'a wannan idan ya samo abunda yake so sai ya kashe y'ar mutane".
"Me zaka yi da maganin feelings friend kai da bata maka aiki?
" Ina ruwan ka? yaushe kayi aure da zaka san sirrin kai da kake cin bati a waje".
"Ohhhhhh haka ma zaka ce?"
"Ehh an fad'a, kai dai had'o min na tafi ka san tana cikin kwalliyar amare tana jira na.
" Tsaki ya ja mai k'arfi ya shige d'aki shi dai ya gaji da jin shirme.
D'aga kan da Datti zai yi ya sauke akan TV stand sai ya ga magunguna da rawar jiki yayi wajen ya bud'e yana dubawa.
Yana gamawa yayi murmushi ya waro wasu gefe yaje fridge ya bud'e ya d'auki goran ruwa ya kai bakin shi ya k'urb'a kad'an kana ya b'alla magungunan ya watsa a bakin shi tare da k'afa goran ruwan a bakin shi ya had'iye.
Duk abubuwan da yake yi Sadeeq na nan mak'ale a jikin shi har ya gama murya da k'arfi yayi ma Usman sallama daga d'aki Usman d'in ya fito domin yayi mishi rakiyar angwaye yana fitowa ya ga wayam.
"Girgiza kaiii yayi tare da jan kwafa zaka yi bayani ne."
Mamaki ne ya gama lulluba shi da ya ga irin ta'asar da Dattin yayi, waro ido waje yayi wato sai da ya sha magungunan nan hmmmmmmmm, sai ya maida su ya rufe ya koma d'aki yana tunanin abunda zai je ya biyo baya.......
Gudu yake ta zafgawa a hanya kamar zai tashi sama, duk irin uban gudun da yake yi ji yake kamar ana k'ara mishi nisan wajen tsabar zumud'i ji yake tayun motar maimakon su dinga tafiya gaba sai ma dawo da shi bayan da yake yi.......duk ya k'osa ya kai ga baby ya ji d'umin jikin ta, ya shaki ni'imtaccen k'amshin jikin ta, gidan shi ya nufa cikin ya san nan za'a kawo mishi naby d'in shi da kyarrr ya samu ya gidan.
Daga baking gate ya tsaya yake ta zuga horn babu kakkautawa maigadi ya fito ya bud'e da rawar jiki ya san yau ogan nashi babu sauk'i......tsabar ya k'osa ya shiga gidan saura kad'an ya buge maigadi yayi saurin matsawa Datti bai ma lura da hakan ba ya danna hancin motar cikin gidan ya bar shi daskare a guri daya cike da mamakin ganin shi da kuma yanayin da ya tsince shi a ciki.
Parking yayi ya fito da gudu k'afan shi har sarkewa suke yi da sassafa ya k'arasa cikin gidan, d'akin ta ya nufa ya ga bata ciki........yana bud'e d'akin shi ya ga amaryar nashi zaune a kan bed ta rufe fuskar ta da mayafi tana shshshek'ar kuka.......nannauyan ajiyar zuciya ya sauke yayi saurin maida k'ofan ya rufe ya tako a hankali ya zauna a gefen bed d'in tare da kwantar da Sadeeq a gefen gadon ta yanda idan suka fara bud'a babban aiki ba zai tak'ura musu ba.
Kallon ta cikin wani irin yanayi yayi ya lumshe ido ya bud'e a hankali yayin sanyin dad'i ke ratsa shi.
"Alhamdulillah da wannan baiwa da yayi mishi.....yau ga shi ga ta sannan ga Sadeeq a inuwa d'aya a matsayin mallakin shi.
Gemun shi ya shafa yana sakin birkitaccen murmushi.
" Baby kinyi kyau so sai", sai taji gaban ta ya mugun fad'uwa kamar ta yaye hijabin ta sai kuma ta fasa".
Hannun ta ya zira a cikin rigar ta ya kamo bobs d'in ta yana shafa, a take kasala ya kama su suka hau sakin ajiyar zuciya a hankali.
Muguwar sha'awa yaji ya fuzge shi dick d'in shi ya fara motsawa alamar yana so a danna shi a HQ, easy ya fad'a a lokacin da ya kai hannu ya kamo.
Matso nipples d'in ta yayi yana fidda numfashi"ummm, baby d'ina fatar ki akwai taushi, rufe bakin shi ke da wuya yaji hawaye ya gangaro mishi a hannu".
"Ummm bakya sona ko baby!,/ya fad'a ba tare da ya daina wasa da ita ba lokaci gudu nustuwar shi ya d'auke numfashin shi na neman d'aukewa hakan ya tabbatar mishi da cewa aikin magani ya fara.
A hankali ya rufe idanuwan shi tare da yayi rufin kanta yana ya bud'e ido a hankali yana murmushin bud'e ido ya kalla kyaun fuskar babyn shi.......whattttt ya mik'e zumburrrrrr yana nuno ta da yatsa jikin shi har rawa yake" me ya kawo Aina gidan shi?
Dama ba Nana bace ita ce aka kawo mishi a matsayin matar shi?
"Kenan su Alhaji sun gyara auren su?
" Me yasa Usman bai fad'a mishi ba har sai da ya gama dirka magunguna ya tarar da ba hakan bane, gashi maganin ya fara mishi aiki so sai shin zai iya biya ma kan shi bukata akan Aina?
A taje jikin shi ya hau suma yana kallon ta tsabar takaici ya rasa abunda zai ce, itama ma shi d'in take kallo tun shigowan shi ta so ta bud'e fuskar ta da ta ga yanda yake ta zumudi sai fargaba da tsananin tausayin shi ya kama ta shine taji hawaye ya zo mata".
Ka k'arb'e ni a matsayin matar ka kamar yanda na k'arb'e ka a matsayin miji na zauna da kaiiiiii, ka cire min sha'awar ka da ke damun na.......Datti kaima ka sani nayi hak'uri da kai abaya tunda kaji na furta maka ka san cewa na kwad'aitu da kai........ka cire min kishirwar da ke damun na,sai muryarta ta ya soma cracking yana breaking into pieces ".
Shi dai yana shiru kamar mutum mutum ya k'asa kwakkwaran motsai, ji yayi abu na damun shi cikin wando, har ga Allah idan bai kusanci mace ba zai iya shiga cikin wani hali,
Lokaci guda ya soma k'ok'arin janye jikin shi daga nata, yayin da ahankali yake d'an yin nesa da ita, tare da soma
arin sakin hannunta dake cikin nashi.
Wani irin fitinannen yanayin da take gani acikin idanunsa ne, ya sa ta soma girgiza kainta, Datti kar kayi min haka!!!! ka dauri yau guda ka bani hakkina.......ka koya ma kanka son jiki na mu more auren mu........don Allah karka min haka a kullum kwad'aituwa nake da kai.......ka bani hakkina ina tsananin bukatar ka miki na..........
Maganganun ta sun mugun tab'a mishi zuciya hakan yasa
hawayen da suka cika idanun shi suka samu daman gangarowa kan fuskar shi,
saurin dafe kan shi yayi cikin wani irin yanayi lokaci guda
kuma wani irin matsanancin kuka ya kwace mashi,
Aina ba zan iya miki komai ba, ba zan iya baki hakkin ka ba laifina bane gashi su Alhaji sunki fahimtar cewa bamu dace da juna ba...........,
tabbas so take ta rungumesa ko zata ji sanyi a ranta, saidai yaki bata daman hakan, ganin cewar dagaske sakin hannunta dake cikin nashi zaiyi ya sa ta tsananta kukanta, kana cikin wani irin muryarta da bata fita da kyau tace.
"Kar ka sake hannuna, Datti ina azaftuwar da sha'awar ka....
. dan Allah Kada kayi nesa dani ka bani dama idan baka kusance ni ba katsaya atare dani pleaseee...!!!"
Ta k'are maganar cikin matsanancin kukan daya riga yaci k'arfinta..
Sosae kukanta ke ta
a masa zucia, saidai kuma abun da yake ji a k'irjin shi ya wuce duk wani gaban kwantance.
Kan shi ya shiga girgizawa had'e da yi mata nuni da daidai saitin zuciyar shi,
kana ahankali ya zare hannun shi dake cikin nata, tare da juya mata baya.
Ganin ya juya mata baya ne yasa cikin matsanancin kuka ta tafi da gudu dan ta fa
a jikin shi, saidai kuma kafun kiftawar ido tuni ya b'ace wa ganinta,
Bata san sanda
ta sulale k'asa ta fashe da wani irin kuka ba cikin k'aryayyar muryarta tana cewa" haka zata yi zaman aure da wanda baya sha'awar ta?
Me yasa Datti ba zai mata adalci ya koya ma zuciyar shi sha'awar ta ba?
Yanzu ta kai lokacin da take tsananin bukatar namiji a rayuwar ta sai dai gata ga miji amma su d'auki juna a matsayin hoto wata marar amfani.
Haka kalar nata k'addarar kenan ta aure mijin da baya jin sha'awar ta.......wayyooo Allah ina zata saka kanta taji dad'i.
B'angaren Datti kuwa d'akin shi ya nufa ya fad'a kan gado cikin wani irin yanayi.........mai yasa dick din shi ba zai iya amfana da kowa ba sai yarinyar da yanzu ta haramta a gare shi?
Ta yaya zai iya cire muguwar sha'awar da take dumun chi wanda baida maganin shi.......murtsik'e k'afa yayi yana sandarewa a kan gado yana lumshe ido....sha'awa ce mai tsananin k'arfin gaske yake damun shi a lokacin.