← Book details Uncle Datti Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 52

Sashe 48

Uncle Datti Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun Mardiya na ra ran ganin ango har ta gaji ta mata sallama zata tafi Nana take tambayar ta da wa aka d'aura auren tace itama bata sani ba su baba basu fad'a mata ba.

Shiru tayi har Mardiya ta tafi ta barta kana ta koma tayi lamo a ranta tana fargabar had'a ido da wanda zata gani a matsayin mijin ta wanda zata yi rayuwar aure da shi, to ko ma waye ta d'auki zaman ta da shi a matsayin k'addara cuz iyayen ta baza su tab'a zabar mata abunda zai cutar da ita, kuka taji ya zo mata ba ta hau sheshshek'awa..........
*eedatou*
SHINNING STARS WRITERS ASSOCIATION*
```The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.```
https://m.facebook.com/110896360504039/photos/a.110896457170696/110898470503828/?type=3&source=45
*UNCLE DATTI*
```JIKINA YAKE SO!```
*eedatou
```Follow and
ote me on Wattpad```: *eedatou*
~Today na today, yaune ranar losers da winners wanda aka kada jarumin shi yayi hak'uri kamar yanda na fad'a haka na tsara littafina tun daga farko har k'arshe.....ku rungumi komai yanda yake......., tsarin labari na da rubutu na ne ya zo da hakan~
4
Jikin ta yayi matuk'ar sanyi da wannan zab'in da aka yi mata cuz bata san a wani hali zata fad'a ba, sai da taci kuka son ranta kafin nan ta shiru
tare da kare ma d'akin kallo, yau itace aka kawo a gidan miji da sunnan raya sunnah?

To wai me angon nata yake jira da har yanzu bai bayyana a gare ta ba?

Anya kuwa ya san yanda zuciyar ta ke azalzalar ta da son sanin ko shi waye?

Sai ga hawaye ya fara bin kuncin ta.

B'angaren Fu'ad kuwa yana nan akan mota he cried bitterly knowing that har abada Nana baza ta zama mallakin
shi ba....,tsabar tashin hankali jikin shi har suma yake eyes d'in shi suka yi jazurrrrr da su har baka iya kallon farin cikin.

Yafi awa uku a wajen tun yana koka da hawaye har suka kafe suka daina zubowa........, pains yake ji na dafi a ranshi, tunda yake a duniya bai tab'a fuskantar tashin hankali irin na yau ba........, domin yau ce ranar mafi muni da barazana a gare shi.

Jajayen idanuwan shi ya sauke akan wristwatch d'in shi ya ga k'arfe sha d'aya da rabi na rana dai-dai da lokacin da aka d'aura auren Nana da mijin da aka zabar mata da sauri ya
dafe saitin zuciyar shi yayi a sakamakon mugun bugun da take mishi ba shiri ya fara hakki like wanda yayi wasan tsere.

Shikenan Nana ta zama mallakin Datti, ta haramta a gare shi, sai yaji sabbin hawaye masu d'umi sun fara rolling a saman fuskar shi.

Wayar shi ya kunna yayin da gaban shi ke tsanan ta bugu yana gargad'in shi kan karya sake ya kunna what if ake k'ira aka fad'a mishi ba shi aka aura mata?

Sai ya dake ya bud'e cuz a lokacin zuciyar shi ta bushe sosai ya ma cire tsammanin mutuwa da rayuwa.........cuz idan bata zam mallake shi ba anything can happen.

Messages alart ne suka fara shigowa daga mutane da dama, sai hankalin shi ya k'ara tashi , a yanda zuciyar shi ke bugawa a lokacin hakan ya tabbatar mishi da cewa Nanar shi tayi mishi tazarar da har abada ba zai iya kamo ta ba.

Lumshe ido yayi tare da matso hot tears lokaci guda yana jin turirin k'una a ranshi.

Ji yayi ba zai iya jurar karanta sakonnin ba yana shirin kashe wayan sai ga call d'in Kamal ya shigo gaban shi ya tsinke ya fad'i zuciyar na bugawa da k'arfi da k'arfi, da kyar ya iya dai-daita nutsuwar shi ya d'aga" helo friend kana ina ne tun d'azu ake ta faman k'ira ka kashe wayan ka.

"Numfashin shi ne ya fara fita da kyarrrrrr cikin dakiyar zuciya yace" na nesan ta kaine da ku bana son kowa ya san inda nake, su baba sun ki samar min farin ciki na........., baby ba tawa bace ......., sai kuka ya kwace mishi ya hau rerawa.

"Alright naji amma yana da kyau ka fad'a min wajen da jake sai na zo na same ka".

" Me zaka min ne bayan ka k'ara d'aga min hankali fiye da wanda nake cikin ta yanzu?

Ko so kake ka min albishirin rashin mallakar ta a matsayin mata?

Kaiiiiiii inaaaaaa ba zan fad'a maka inda nake ba balle ka fad'a min mugun abunda zai jaza min hankali........,
"Waiittttt Fu'ad bana son taurin kai tell me a ina kake dukan ku kun tashi hankalin mutane an neme ku an rasa babu wanda ya halarci d'aurin auren,,
" Lumshe ido Fu'ad yayi a nutse ya bud'e a hankali cike da kokwanton ya fad'a mishi ne ko kar ya fad'a?

Jikin matuk'ar sanyin jiki ya bud'e baki ya hau karanto mishi yana gamawa ya ja wayan ya kaishe.

Minti ashirin da biyar sai ga Kamal ya danno a adai-daita tsaho ya fito ya sallame mutumin kacakon yayi kan Fu'ad suka zira ma juna ido yayin da Fu'ad tsoro ya gama cika mishi zuciya har ya fara jin k'amshin mutuwa.

Bud'e baki Kamal yayi zaiyi magana Fu'ad yayi saurin dakatar da shi ta hanyar d'aga mishi hannu" waiittttt ba sai ka fad'a ba na san nine loser, na san nine wanda na rasa Datti ya d'auka.

Matso hawaye yayi tare da kallon abokin nashi, gani yayi soyayya na d'awainiya da shi like ba friend d'in shin da ya sani ba, ji yanda akan mace ya zafge ya rame, sai ya mugun bashi tausayi ba tare da ya ce komai ba ya rik'o hannun shi ya shigar da shi mota ya zagaya driving seat ya zauna Fu'ad dai na ta bin shi da kallo ba tare da ya furta komai ba har Kamal ya tada motar suka bar wajen da mugun gudu.

Ganin yanda Kamal d'in ke ta ratsa unguwanni da gudu ba tare da ya fahimci unguwar da zasu tsaya ba dan kanshi ya gaji yace" where are we going?

Me yasa kake bin hanyar nan da mu?

Zai yi magana kenan phone d'in shi ya ringing ba shiri ya d'aga wayan ya manna a kunnen shi cikin girmamawa ya gaishe da wanda ya kira daga nan ban k'ara sanin ko me suke fad'a ba har ya gama wayan ya ajiye, ya kalle Fu'ad yace unguwa zamu je ka raka ni.

"Anya ka san yanda nake ji a raina kuwa?

Wallahi da ka san halin da nake ciki a yanda nake d'innan baza ka ce nayi maka rakiya ba.......Kamal anya kana tausayina kuwa".

" Ko me kake ji a ranka ya zama dole ka min rakiyar nan matuk'ar kana son d'orewar amintar mu.", a takaice yayi maganar, daga nan babu wanda ya kuma tanka ma d'an uwan shi har suka iso gaban wani gida, horn yayi mai gadi ya bud'e musu suka shige ciki Fu'ad dai hankalin shi bai gama kwanciya da gidan ba, sannan bai fahimci dalilin kawo shi gidan ba, bai kara jin hankalin shi ya tashi ba sai da suka tunkare k'ofa suna shiga nan ne yaji matsanancin bugun zuciyar da bai tab'a jin irinta ba.

B'angaren Datti kuwa hotel ya je ya kama musu wanda suka saba zuwa da baby a lokacin baya cikin sa'a d'akin da suka fara zama a ciki shi ya aka ba shi.

A bakin gadon ya zauna ya d'ora Sadeeq a saman cinyar shi.......tunanin duniya ya kama yanda ya more rayuwa da baby d'in shi, moment d'in da suka spending suke faranta ma juna rai, yanzu duk abubuwan da suke yi da ita zata d'inga yi da wani?

Zata mallaka ma wani jikin ta ya zama mamora a gare shi......, a take bak'in kishi ya turnuke shi ya fuzar da huci mai zafi, deap inside his heart yana jin azabar rad'ad'i na ratsa shi.

Cikin dare da kyar ya rarrafa ya kunna wayar shi, hotunan baby d'in shi ne ya nemo yana kallo d'aya bayan d'aya" zai yanke jin dad'in rayuwa da wannan samb'aleliyar jikin, wa zai samu bayan ta wacce zata iya d'auke mishi hankali har ya kusance ta?

Wata mace ce zata maye mishi bayan baby wacce ko kallo yayi mata dick d'in shi zai mik'e yaji mugun feelings d'in ta na kama shi har ya kwad'aitu da jikin ta".

Ido ya k'ura ma hoton ta yana kallon tattausan fatan ta, lumshe mayatattun shanyayyun sexy bold eyes d'in shi yayi ya bud'e a hankali yana mai jin wani irin yanayi na ziyar ta shi............, yana cikin moment d'in ne wayan Usman ya shigo yayi saurin picking yana shafa suman kan Sadeeq yaron sai barcin shi yake hankalin shi kwance.

"Ango ango ka sha k'amshi" k'almar da Usman kenan ya fad'a a take farin ciki ya lullub'e shi yayi wani irin murmushi mai cike da annuri tare da daka tsalle ya diro daga saman bed d'in, da ya san ma shi za'a bama baby da babu abunda zai hana shi halartar auren,
Tsabar farin ciki jikin shi har rawa yake muryar shi ya d'auki rawa" Alhamdulill....ah nasara na tattare da ni.......Allah yayi min bayyawa da kyakkyawar halitta......ya had'ani inuwa d'aya da maganina........

Usman pills nake so ka sama min zafafa wanda cikin minti biyu zasu fara aiki......so nake na jik'u na tsumama na jure ruwar da ta cika min mara wanda ta saka dick d'ina kullum cikin tsikara na yake
yana neman inda zai juye ruwa ya huta........
Chapter 48 · 0% Book details