Sashe 4
Uncle Datti Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya ta hau tace" na ga wacce zata k'ara tab'a kan Nana da sunan wanke kai tunda abun ya zama da tsokana".
A wajen ne yake fad'a musu su shirya ya kaisu family house, sunyi murna sosai da d'oki har rige-rige suke tsakanin Aina da Nana shi kan me zaiyi in banda dariya har suka fito suka nufi hanyar fita a tare suka shige mota sai gida.
Ko da suka iso d'akin tsohuwa suka fara nufa suka tarar da Alhaji Abubakar(baba Karami) da wan shi( baba babba) suna hira da mahaifiyar su cikin shauk'i da jin dad'i.
Sallama suka yi suka shigo ko da tsohuwa ta gansu da sauri ta mik'e ta tare Nana tace" oyoyo jikalleta ta", Aina tace" matsa ni kam tsohuwa na gaida iyayena kin tare min waje, Nana kad'ai kika gani a nan?, ta fad'a da tsigar wasa tab'a botsarewa.
"Iyeeeee ka ji min ja'ira kikayi wasa iyayen naki na naha su amsa gaisuwar taki naga ta fad'in k?"
Dariya Aina tayi" haba aminiyar ai bama haka da ke".
Gara dai......., ta ja kwafaaa su duka suka saka da dariya banda Nana da tayi jikin baba babba ta fad'a tana cewa" oyoyooo babana.
Bayan duk sun shigo suka zazzauna, Datti da Aina suna zaune a kasa yayin da har ila yanzu Nana ke jikin baba Karami yana mata wasa yana cewa wai bata san ta fara girma bane?
eedatou.......
SHINNING STARS WRITER'S ASSOCIATION*
'''The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.'''
https://m.facebook.com/110896360504039/photos/a.110896457170696/110898470503828/?type=3&source=45
*UNCLE DATTI*
JIKINA YAKE SO!
*eedatou
'''Follow and
ote me on Wattpad''': *eedatou*
Masoya littafin Uncle Datti jikina take so bana ganin comments and votes d'inku shi yasa jikina yake mutuwa da yin typing Allah had na canja littafin na fara typing wani sabo sako muku ne kawai banyi ba.
Ku daure ku dinga karfafa min gwiwa tunanina ya fara karkata na daina typing littafin UNCLE DATTI JIKINA YAKE SO.
Banga laifin kowa ba duk Datti ne ya gama sangarta ta, cewar tsohuwa kenan.
Turb'une baki tayi kamar zata fatsa kuka Datti na ganin haka ya taso har izuwa gaban mahaifin shi ya tsuguna gaban ta yana lallashin ta ita kamar dad'a k'ara ingiza ta yake yi" shtttttt shtttttt yi shiru mana baby angel kyale tsohuwa fad'a take nema, nan ne ya samu Allah ya taimaka ta maida hawayen da kiris ya rage su zubo mata.
Kwa dai ji da shi, ni kunga tafiya ta ba zan iya da shiriritar ku ba tayi hanyar d'akin maigidan ta.
Ganin haka ya sa su baba Karami da baba Babba suka mik'e suma" tunda kun kuran mana uwar mu muma kunga tafiyan mu.
Bayan fitan su suma suka mik'e suka yi cikin gida, Nana d'akin mahaifiyar ta tayi da gudu tana kwala mata k'ira ita kuma Aina tayi d'akin sirikarta, a parlour ta tarar da ita ta tsugunna har kasa tana gaishe ta.
Cike da farin ciki ta amsa mata tana tambayar lafiyan su ta amsa mata da cewa duk suna nan k'alau.
Hamdala tayi kafin ta shiga yi mata nasiha sosai mai ratsa jiki Aina banda godiya babu abunda take mata.
Jimmm kad'an sai ga Datti ya shigo ya samo wuri ya zauna a gefen kujerar mahaifiyar shi tare da sakin k'ara washhhhh umma na gaji".
Ta sakar mishi hararar wasa tace" ban son sakarci banza aikin me kayi?
Hira ne ya b'arke a tsakanin su har har Fu'ad wanda tun shigowan su yake d'akin shi bai sun zo ba ya fito yana latsa waya ya tarar da su, sosai yayi murnar ganin su dan shi mutum ne mai faram- faram da mutane saidai ko kad'an baya son raini ba kamar Murja ba wacce take miskila, idan ba wanda ta sani sosai ba bata fiye sakewa da mutum ba.
Laaa auty ashe kun taho?
Ehhh wallahi Fu'ad yanzun nan ma kuwa".
Nemo wuri yayi ya zauna ba tare da ya d'auke idanuwan shi a kan wayan ba".
Wai ina mutuniyar ne ban ji duriyar ta ba? yana nufin Nana kenan, Datti yayi mishi harar k'asan ido yace" me zaka mata?
" Yaya kenan da ka tambayar wajen Nana sai kace me zan mata?
Me ma nake dashi da zan bata". umma ki ji min yaya fa?
Ya juyo ya shagwab'e fuska yana kallon mahaifiyar shi wacce tun d'azu sai murmushi take yi.
"Hmmmmm ka ma dai da taka kalar fitinar, kai ma ka dai san halin yayan naka sarai, ni dai na ga ranar da Nana zata bar gidan nan ayi mata aure ko binta zaka yi gidan miji ohoo"?
Dariya suka saka su duka banda shi da
Rad'e rai yayi sosai, bai san me yasa ba yaji zuciyar shi ta tsaya cakkkk, ba komai ne ya ya sa hakan ba illa maganar umma, sannin kanshi ne duk son shi da Nana dole watarana sai tayi aure ta koma karkashin wani, to wai ma me ye na suka wannan tunani?
Idan tayi aure me matsalar ka aciki? jefo ma kanshi tambaya yayi yana mai tuhumar kanshi.
Nana kam tana can b'angaren mahaifiyar ta tunda ta shigo gidan ta lik'e mata sai surutai take mata, Sallama aka yi aka shigo" Fu'ad ne ya shigo Nana ta wani had'e rai kamar wanda bata tab'a sanin shi ba, yana sane da hakan amma ya fuske cuz shi dai haka kawai yarinyar bata wani burge shi, ya rasa dalilin da yasa brother d'in shi ke nan da nan da ita tamk'ar duk familyn itace kad'ai gare su".
Kallo d'aya yayi mata ya d'auke kai ya koma gefen ummi dama a parlour suke ya bi lafiyar three seaters ya kwanta tare da fad'in" Ummi yunwa nake ji ko zan samu ragowar abinci a wajen ki?
Murmushi tayi
mishi tace" Fu'ad kenan me zai hana?
Idan ma babu ai sai na saka Nana ta dafa maka".
Saurin mik'ewa yayi ya zauna da mugun mamaki yace" what?
Wata Nanar ba dai wanan ba?
" Ita d'in dai da ka gani a gaban ka?"
"Me wannan zata iya dafawa banda jagwalgwale?"
Dariyar sosai ta saka dama da wasa tayi maganar banda abunshi du-du-du nawa Nanar take da har zata saka ta dafa mishi abinci ita da ko tafasa ruwa ba'a koya mata ba?, mai da wukar wasa fa nake maka." Ga mamakin su, ji suka yi Nana ta saki tsaki mai k'arfi duk suka bita da kallon mamaki, magana ce ta hau yi a zuciya bata sani ba ashe ya fito fili tana cewa", Allah ya sawwake ma na dafa ma abinci, wallahi ko yunwar kashe ka zata yi ba zan dafa ma ba gara ka mutu............ummi saurin buge bakin ta tayi da k'arfi tana cewa" ja'ira sai dai ke ki mutu amma ba shi, banda bakar zuciya ma d'an uwan ki kike ma fatan mutuwa?,
Sosai yayi mamakin rashin kunyar Nana yarinya k'arama kamar ita ace ta gasa mishi magana dan rashin kunya har da ja mishi tsaki? nan da nan yaji ranshi ya mugun b'aci idanuwan shi ne suka sauya launi saboda b'acin raiya, kyale ta kawai ummi zanyi maganin rashin kunyar ta, yaja kwafa ya koma ya kwanta".
Ba tare da ta bi ta kanshi ba ta hau wa Nana fad'a ta inda take shiga ba ta nan take fita, Nana kam ta sa kuka da gudu tayi b'angaren umma, hira suke yi amma tun daga nesa yake jiyo sautin kukan ta yaji gaban shi ya mugun fad'uwa, iso wajen su tayi na ganin Datti ta dad'a k'ara saurin kukan ta ta fad'i k'asa tana birgima tana cewa" an tsane ta, dama ba son ganin ta make a gidan ba", a rikiceyayi wajen ta da Sauri" ya Salam !!!!!! da wata irin dashashiyar murya yayi maganar me ya same ki kike kuka?
Wa ya tab'o min ke?
Yi shiru Nana ta ki fad'a min".
Jawo ta yayi a jikin shi yana lallashin ta ita kam tamkar ingizata yake haka take ji, ta dad'a lafewa a jikin shi cike da shagwab'a ta cigaba da rera kukan ta".
Shiru yayi na y'an wasu dakika yana sauraran ta, yayin kukan nata ke dad'a rasa shi, k'irjin shi yayi mishi nauyi da yawa kamar an aza mishi dotse a ka.
Ba komai ne yafi d'aga mishi hankali ba illa kukan Nana da ko kad'an baya k'aunar ji.
Ganin ba zai iya jure hawaye a fuskar Nana ba yayi saurin raba ta da jikin shi ya dunk'ule hannun shi ya kaiwa iska naushi yana huci kamar mayunwacin , su ummi kam banda ido babu abunda suke binshi da shi, ita kam ba ma kukan Nana bane, yanda duk ya rikice akan ta ne ya mugun bata mamaki har ta fara zargin cewa gaba akwai kallo tsakananin su, ba dan Aina shakikiyar Nana bace wallahi babu abunda zai hanatayi zargin cewa Datti na tsananin son Nana, ba so irin na wa da k'anwa ba, so na auratayya".
Hannun shi d'aya ya aza a saman kafadar ta, dayan kuma ya d'ora a saman lab'an shi yayi da tsigar lalashi yace" sheeeee......., kana ya tausasa murya a hankali yace" kukan ki nasa nima naji kamar nayi kuka angel, kina so nayi kuka ne Nana?
Ta girgiza kai tana sheshshek'ar kuka, to idan bakya so nima nayi dan Allah ki fad'a min, wa ya saka ki kuka?"
Sai yanzu ta samu damar tsagaita kukan nata, ta hau kora mishi bayani har ta gama, ji yayi ranshi ya kuma baci sosai fiye da na farko a zuciye yayi hanyar b'angaren Ummi duk suka bi bayan shi cuz a tsorace Duke da lamarin shi".
Tarar da su yayi hankalin su kwance suna hirar su har ga Allah sun ma manta da mai ya faru dan Fu'ad had ya tashi ya sako abincin yana ci yana zuba santi wai ya rasa tsakanin ta da Umma wa tafi iya girki, banda tsiya da dariya babu abunda take mishi, ga zaton su sai ji suka yi Datti ya damko Fu'ad da k'arfi ya sharara mishi mari ji kake tasssssss, ya nuno shi da hannu yana wuci idanuwan shi had rufewa suke cuz of tsabar b'acin.
How dear you!!!
Wa ya baka dama ka saka baby angel kuka?