Sashe 11
Uncle Datti Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To ki sani ko mutuwa tana shakkar idon mahaifiya".
Tsohuwa da ta cika tayi fammmm tace" kyale ja'ira sakarya, ince ba shine ke sangarta ki da ranki ya b'ace yayi fushi da mu amma kya zo da wani zance marar dad'in ji?
Umma dai na jin su bata tanka musu ba har saida tsohuwa ta gama maganar ta kafin tace" abu d'aya ne ya b'ata maganar ki ya kuma hana mu gaskata zancen ki, yanda kika san dutse haka Datti ya d'auki jintsin mata shi yasa baza mu yarda da abunda kika fad'a ba".
Guntun hawaye ne ya zubo mata", me yasa rayuwa ke neman turning mata up side down ne? even her mother that suffered during her pregnancy bata yarda da ita ba?
Me yasa ba za su gaskata ta ba?
Sai yanzu take gaskata maganar Aina da tace babu wani k'ofa da zai tabbatar da cewa jikin ta yake so".
Tunowa tayi da cizon da tayi mishi ta share hawayen tare da jan majina tace" shikenan zan ko tabbatar muku da gaskiyar maganata ina so a k'ira min Datti yanzun nan ku duba bayan hannun shi na dama idan har aka ga shattin yatsu ajiki, to dole ne ku yarda da ni..........., Dole ne ku yarda da cewa JIKINA YAKE SO!
Manage please bana jin dad'in jikina.
eedatou
SHINNING STARS WRITER'S ASSOCIATION*
'''The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.'''
https://m.facebook.com/110896360504039/photos/a.110896457170696/110898470503828/?type=3&source=45
*UNCLE DATTI*
'''JIKINA YAKE SO!'''
*WRITER OF*
*1.MAGANIN MATA(DAMUWA)*
*2.WAYE MACUCI?*
*3.RAYUWAR SUMAYYA*
*and now*
*4.UNCLE DATTI(JIKINA YAKE SO)!*
*eedatou
'''Follow and
ote me on Wattpad''': *eedatou*
*FREE PAGE* *WHATSAPP DA FACECEBOOK*
*WATTPAD DUKA LITTAFIN FREE*
Kaiiii Nana kiji tsoron Allah ki daina jifan d'an uwanki da sharri,,
Ummi kam kunya duk ta isheta cike da takaicin d'iyar ta tace" barta kawai tsohuwa ai gara ta nuna mana cewa ita tantiriyar butulu ce, mai manta alkhairi.
Kaiyya!
Kaiyya!!!
Ummin Aina'u bai kamata kina fad'ar haka ba, kamata yayi ki bita a hankali yarinya ce ai".
Cewar babba babba, mutum me shi mai sanyi da sanyin rai baida wani zafi.
Idanuwan ta ta sauke akan fuskar mahaifiyar ta tana jin ina ma da zata fahimce halin da ita ciki, ina ma da zata yarda da abunda take fad'a amma sai gashi ita kanta mahaifiyar ta tafi yarda da yaudaran datti fiye da ita.
Da dai Umma taga abun ba mai karewa bane tace " ummin yara tunda tace a kira shi muyi hakan ko zamu fita daga watsi-watsin da muke ciki".
"Yanzu dan Allah yaya sai a biye ta yarinyar nan, mu masu hankaline kuma masu aiki da shi bai kamata mu
saurare shirmen ta ba, kin sani, na sani, kowa cikin familyn nan ya sani cewa Datti baida cikakkiyar lafiya balle ya nemi yayi lalata da ita, infact ma me take da shi da zata bashi?
Ko nace me tafi matar shi da ita ta kasa bashi bashi sai Nana?
Wannan air shirmen banza ne".
Dan haka ni kunga tafiya na".
"Kinga zo nan", ina ga da gaskiyar umman Datti a k'ira shi d'in kawai shi zai wanke zargin mu, cewar tsohuwa kenan ita duk takaicin Nana ya isheta, babu musu ta koma ta zauna ba wai dan ranta ya so ba.
Umma ce ta cire waya ta shiga neman number d'in Dattiiii suka yi jigummm suna jira ita kuma Nana bata da wani buri illa ta wanke kanta daga zargin da ake mata sannan kowa ya gaskata addu'an ta, sai addu'o'i take ta karantowa a zuciyar ta babu addadi tana neman Allah ya kub'utar da ita..........
B'angaren Datti kuwa ai aiki tukuru ya kama ba shi ya samu hutuba sai wajen k'arfe sha biyu na rana shi d'in ma dan sun gama da patient d'in su ne, Tun a hanya yake ta zafga sauri yana sharar zufa cuz zafi ake yi ga uban rana mai bushe makoshi har ya iso Office ya bud'e ya shiga ya zauna.
Kayan jikin shi ne ya soma ragewa dama su hand glob da sauran kayan aikin shi tun a operating room ya cire.
Zama yayi a kujera a hau juyi yana lumshe mayatattun sexy eyes nashi wanda a koda yaushe suka kwad'aitu da son ganin Nana.
Turning seat d'in yake slowly yana k'akad'a k'afa ba komai ne yake tunawa ba illa Nanar shi mai ababen more rayuwa, tunowa da moment d'in da take jikin shi yake romancing d'inta yayi sai yaji yanayin jikin shi ya canja, a take kwantacciyar sha'awar shi ta motsa tsigan jikin shi ya tashi, suman jikin shi suka mimmik'e tsake, all he need shine ya huta da jikin Nana, sai dai yarinyar na neman ba shi matsala idan bai bita a hankali ba zata iya tona mishi asiri.
Dai-dai Nan wayar shi ta soma ruri yana ji yayi kamar ba zai d'aga ba zai da aka jero k'iran kusan say Bihar kafin nan ya d'aga yaga an rubuta" umma na", a saman screen d'in yayi saurin d'agawa kar ta katse".
Sallam yayi yaji an amsa mishi da wani irin murya, bata jira me zaice ba tace ka taho gida yanzun nan and don't watse time, kitttttttt ta kashe wayan.
Jikin shi ne ya mutu sosai kar dai yarinyar nan ta fad'a ne?
Damm dammm dammmmm yaji zuciyar shi ta buga, to me yasa umman shi ke neman shi kuma her voice sounds like something is wondering her but he can't fish out".
Mik'ewa tsaye yayi ya maida shi har ya rufe k'ofa yaji muryar Usman na magana ta bayan shi ya jiyo da sauri suka bama juna hannu".
Bad guy, ka sha romo har ka canja kamanni, ka shigo system din kaji abinda ake ji, ya kece da dariya.
Datti ya bishi da kallon takaici shi da ko kwakkwaran romancing Nata ma bata bari anyi ba ina ya samu daman shan romo?
Mtwwww kaji tsiyata da kai kenan daka ganin mutum ka yanke hukunci,,
"Au haka ma zaka ce ai ", bani bani bayani mutumin wani dad'in ni'ima kaji?
Hmmmmm kai dai bari kawai man, yarinyar nan y'ar rainin sense ne kwata-kwata taki bani had'in kai duba yanda ta jike ni dan na danne ta zan kwata da k'arfi", yayi nuni da gurin.
Shatin hannunta na nan rad'au kamar yanzu ne abun ya faru hakan ya dad'a k'ara mishi haushi ya cika yayi fammmm kamar zai fashe.
Dariya na neman sub'uce mishi yayi saurin gimtsewa cuz ya san jalin guy d'in shi sarai akan haka sai su b'ata yace garin yaya hakan ta faru, kai da cikin dabaru zaka lallab'ata ka rabata da pride d'inta, kana da sauran fighting friend dole ka san yanda zaka yi ta zame maka abokiyar holewar ka..
Doguwar ajiyar zuciya ya sake kana yace" ina fuskantar barazana da yawa, yanzu haka ma umma ce ta k'ira ni tana cewa wai naje na same ta tsoro nake kar dai ta san abunda ke faruwa ne".
" In ko haka ne yakama ka san matakin da zaka d'auka akan cizon nan da tayi maka cuz zai iya zama evidence".
Rad'a yayi mishi a kunne suka kece da dariya wanda su kad'ai suka san dalili
Hmmmm yanzun bata da wata daman da zata ce JIKIN TA KAKE SO!, gira ya d'aga mishi tare da kashe mishi ido d'aya Ohhhhhh yesssss! mun rufe k'ofofi a gaban kowa, amma a gaban ta na yarda JIKIN TA NAKE SO!
I
dan da hali ya zam wajen hutawana".
Dariya suka kuma kwashewa kamal yace shegen kaya ma ga ranar da zaka san mace ta sanka, kaji dad'in ta itama taji naka, ka shiga lambu tayi ta shawaki kana d'iban shuka, mu jiyar da juna dad'i".
Kirissss ya rage na yaga Nana na rabata da budurcin ta, na shigeta na sha ni'imar ta, sai da suka ci dariya son ransu daga nan suka yi sallama Datti ya shiga mota a hankali yake waina steering d'in har ya samu ya bar harabar asubitin.
Tuk'i a hankali yake yi cikin kwanciyar hankali yasa wakar Hamisu breaker yana maiming d'inta yana sakin hot smiles har ya iso gidan yayi horn gateman ya fito ya bud'e, danna hancin motar yayi ya nemo guri ya parking ya fito cikin takun kasaita irin kwararrun talented and brilliant Doctors d'in nan ya shigo cikin gidan.
Ganin su da yayi suna binshi da kallo sai da gaban shi ya fad'i amma ko kad'an bai bar alamar tsoro a fuskan shi ba balle ya saka ya kwafsa har ya zauna ba su daina bin shi da ido ba, suna saka abubuwa da yawa azuciyoyin su.
Sosai ya tsargu da irin kallon da suke mishi musamman umma, gaban shi ne ya fad'i a lokacin da suka had'a ido da Nana.
Ji yayi baba babba yace" Nana ta zo mana da magana mai cike da rud'ani Abubakar", saurin d'agowa yayi ya kalle mahaifin shi cuz ji yayi ya baci sunan shi kai tsaye abunda bai tab'a yi ba kenan".
* Ommm Baba inaji", Datti kayi ma Allah kayi ma annabi ka fad'a mana Jinta kake so?
"Subahanalillah babba, wa......, ni.......?
Banta ba jin son jikin wata ba balle na Nana wallahi ba jikin ta nake so ba.........., cikin rauni da nuna gaskiyar shi yayi maganar.
Hawaye taji ya zo mata a lokacin da taji furucin shi tace" kaji tsoron ka fad'a musu gaskiya.........., ka san Allah baya zalumci kuma yana sakayya ma wanda aka zalunta.........,ummaaa , ammi dan Allah kar ku yarda da abunda yake fad'a aradun Allah JIKINA YAKE SO! tassssssss taji an d'auketa da mahaukacin mari, baba karami ne yake huci tun d'azu bai tanka musu ba cuz ya san idan yace zai furta magana to sai ya had'a da mari cuz shi mutum ne mai tsananin zafin rai.
Kinci gidan ku.......
Nace kin ji gidan ku! mu zaki maida shashashu wanda ba su san me suke yi ba?
Yarinta ba hauka bane kuma duk wanda kika ga ya girma sai da ya had'a da yarinyar, namu ba irin naki kalar yarinta bane......., D'an uwanki......., jinin ki..........., mijin yar'uwar ki gudan jinin ki kike mishi sharri............, wallahi ko ciki muka ga Aina'u dashi baza mu na datti bane, balle ke tatsitsiya da ke kice JIKIN KI YAKE SO! mu yarda".