Sashe 28
Uncle Datti Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannu Nana ta mik'a ta karba takardar zuciyan ta cike da tunanin wannan bawan Allah da ya taimake ta,, haka suka yi ta zama inna na bata labari tun tana nokewa har ta d'an saki jiki da ita, ba laifi matar tana da kirki sosai.
Da daddare d'akin da ta farfad'o ta ganta a ciki shi ta nufa tayi lamo akan gado ta fara yunkurin bud'e takardar d'aya bayan d'aya, har ta warware duka sai ta fasa ta ninke ta ajiye cuz a halin yanzu bata da lokacin da zata karantawa ta koma ta kwanta da tunani kala-kala a kasan zuciyar ta zata so ta san. *WAYE WANNAN MUTUMIN DA YA BOYE SUNAN SHI YA KIRA KANSHI DA AMMINTACCE?* *ME NENE DALILIN DA YA SA YA TAIMAKEcomment
Kwanan ta hud'u a gidan ba tare da ta had'a ido da Ammintacce ba, da ta gaji da zuba ido ta tambaye Inna" wai wannan mutumin baya bayyana kanshi ne?
Dariya inna tayi tace" kece dai kawai bakya ganin shi amma ko d'azu da kike d'aki ya shigo kuma ya tambaya lafiyar ki, nace mishi mishi kin farfad'o ma".
Hmmmmm Inna wannan mutumin da ban ala'jabi yake ace har yau ban san wa ke taimakona ba?
"Ke dai bari kawai nima dai da farko lamarin shi tsoro yake bani daga baya kuma na fahimce shi mutum ne mai saukin kai marar son fitina".
Don Allah Inna idan mutumin nan ya sake zuwa ko me nake yi ki had'a ni da shi".
" To idan har ya ammince da hakan babu matsala.
Washe gari da safe bayan sunyi breakfast Nana na kwance a akan kujerar three seater tayi pillow da cinyar Inna, suna hirar su, a cikin kwanakin sun saba sosai har Nana ta kan manta wasu abubuwan da suke damunta duk da dai cewar har yanzu da gurbin mik'in da ke fame a heart d'inta.
Inno hawaye ne ya gangaro saman tsiririyar fuskarta, Inna taji d'umin hawaye ta mirgina kan Nana tace" Subahanalillah?
Y'ar nan me ya faru kike kuka?
" Wa ya tab'an min ke? duk ta rikice.
Maimakon da ta amsa mata sai ta hau sheshshek'ar kuka hankalin tsohuwa ya dad'a tashi" Ya salam! don Allah kiyi ma Allah ki fad'a min idan da wani abu da nake yi miki wanda bakya so sai na daina".
Ganin yanda hankalin Inna ya tashi sosai ta share hawayen ta" babu komai Inna ina so naje gida ne, ina son ganin Ummana".
Shiru Inno tayi ta sani da gaskiyar Nana duk inda take dole tayi kewan mahaifanta amma
a halin yanzu bata da ikon da zata bata izinin tafiya, da ita da Nanar duk a karkashin wani suke".
Cikin hikima tace" kwantar da hankalin ki idan ammintacce ya zo zan fad'a mishi, insha Allah zai maida ki gida kamar yanda kika bukata.
Da wannan tunanin ta samu har Nana ta hakura ta tsaida kukan, zama suka yi shiru-shiru bai shigo ba gashi yanzu wajen k'arfe biyar na yamma.
B'angaren Ammintacce kuwa yau tun safe ya ke son ya ga ammanar shi amma ba hali abubuwa sun d'an shige mishi gaba hakan ya saka bai samu daman shigowa da wuri ba, sai wajen k'arfe tara da rabi ya samu daman isowa gidan a lokacin har Nana ta gaji da jiran tsammanin fatu tana gyangyad'i Inna ta raka ta d'aki ta kwanta".
Shigowan shi ciki yayi dai-dai da lokacin da inna ta juyo kenan zata koma d'akin ganin shi da tayi ta hau washe baki tana gaishe shi, cikin girmamawa ya amsa mata.
"Ya amanata Inna?
Da fatan bata yi miki rigima"?
" Murmushi tayi cikin jin dad'in yanda yake ganin girmanta tace" hmmmm ammanar ka na nan lafiya cikin amminci sai dai yau ta so ta bani matsala yau".
Fitina ta sakar mini har da kuka wai tana son ganin Umman ta".
Shiru yayi for some minutes yana tunani sai ya mik'e yace ina zuwa, ya sa kai ya shige d'akin.
A kwance ya tarar da ita barci ya fara d'aukan ta, ya zauna a gefen bed d'in in a cool voice din shi cikin barcin ta taji muryar shi yana cewa" *BA YANZU ZAKI KOMA GIDA BA IDAN LOKACI YAYI DA KAINA ZAN TAIMAKA MIKI WAJEN HAD'A KI DA MAHAIIFAN KI"*, ya bada baya zai fita kenan ta mik'e a zabure kafin ta kai ga tsaida shi tuni ya fice daga d'akin yayi sallama da tsohuwa ya fita, cikin rashin sa'a ta fito ta tarar babu shi, tsohuwa kad'ai ta gani a parlourn ta koma tana maida numfashi da kyerrrrrrr har sai da tsohuwa tace lafiya kike irin wannan numfashin?
Innaaaa sai ido muryar da taji ya rikita ta sosai idan ba mafarki take yi ba ta so ta gane mai irin muryar nan.
"Ammintacce", ta furta da wani irin dishashshiyar murya, wani buri yake da shi akan ta wanda yake son cimmawa?
Anya bata kuma fad'awa wani mugun tarkon d'a namiji ba?
Me yasa bai
bayyana mata ko shi wanene
ba da dalilin da yasa ya boye ainihin sunan shi, yake amfani da " Ammintacce a matsayin sunan shi"?
Pls share votes and comment
*eedatou*
SHINNING STARS WRITERS ASSOCIATION*
'''The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.'''
https://m.facebook.com/110896360504039/photos/a.110896457170696/110898470503828/?type=3&source=45
*UNCLE DATTI*
'''JIKINA YAKE SO!'''
*WRITER OF*
*1.MAGANIN MATA(DAMUWA)*
*2.WAYE MACUCI?*
*3.RAYUWAR SUMAYYA*
*4.UNCLE DATTI(JIKINA YAKE SO)!*
*eedatou
'''Follow and
ote me on Wattpad''': *eedatou*
~Comments d'inku na jiya sun rikirkitana ni, wannan page kyauta ne na ware ma dukkan masoyana
Tana cikin wannan tunanin taji an dafata kafad'an ta ta baya, ko ba'a a fad'a mata ba ta san cewa Inna ce, fuskarta tafffffff da hawaye ta juyo tana kallon ta, hanken da ke gauraye da illahirin parlourn ne ya Inna ta fahimci halin da take ciki".
Girgiza mata kai Inna tayi alamar kar tayi kuka amma ina kuka ya kwace mata ta shige jikin Inna tana sheshek'ar kuka".
Ummana Inna, ina so na ganta na san a duk inda take hankalin ta a matuk'ar tashe yake, idan zanyi fushi da kowa bazan iya yi da ita ba".
Bayan ta Inna ta hau bugawa cikin hikima tana zancen zuci, ita kanta zata so ace an sada yarinyar nan da mahaifan ta amma ganin yanda Ammjntacce ya fice da kuma yanayin Nana ya tabbatar mata da cewa bai ammince da bukatar Nanar ba".
"Kiyi hakuri kici gaba da zama damu Nana Allah shi yasan nufin hakan, idan da rabo wata rana zaki koma ga iyayen ki".
Sai da ta ci kuka son ranta kafin ta share hawaye ta dubi inna cikin kuncin zuciya tace" Don Allah a wani gari nake yanzu?
"Hmmm Nana ba hurumi na bane na fad'a miki garin da kike, ni dai aikina a nan na baki dukkan kulawan da kike bukata".
Zata kuma yin wata tambayar Inna ta ja hannun ta da sauri muje ki kwanta dare ya fara nisa", ba dan ranta ya so ba tabi bayan ta suka shige d'akin ta.
Makeken gadon ta ta hau ta kwanta Inna ta d'auko bargo ta rufa ta dashi kasancewar hunturu ne ana sanyi sosai
yasa tayi hakan cuz bata son sanyi ya cutar da lafiyan ta", ta koma ta zaune a gefen gadon tana mata hira can kuma
barci ya fara d'aukan ta tana gyangyad'i
Sai tausayin ta ya kama Nana ta san cewa duk dan tsaron lafiyar ta take yi, cikin hikima ta lumshe idanuwan kamar mai barci komai ne yasa ta hakan ba sai dai dan ta ba ma Inna damar da zata je ta kwanta tayi barci, bayan haka itama kanta Nanar tana bukatar kad'aici".
Inna dai na nan a haka idan ta gyangyad'a sai ta bud'e ido, da dai taga alamar barci ya d'auke Nanar tayi mata addu'ar barci ta fita tare da rufa mata k'ofa, ta nufi d'akin ta ta kwanta ta hau sharara barci abin ta.
B'angaren Nana tana ganin Inna ta bar d'akin ta mik'e a hankali ta zira k'afarta ta a k'asa ta taso a hankali tana takawa taje jikin tagar d'akin tana lek'awa, dan k'arfin hali duk da tana jin sanyi na ratsa ta, jikin ta na
rawar sanyi
kattt katttt katttt bata yi yunk'urin kare kanta ba ko tsoron dare bata ji ba balle taji darrrrr a ziciyan ta ta fara tunanin kar tayi gamo......ance tsananin bakin ciki na cire tsoro idan mutum yaji tsoro to bai had'u da bakin ciki bane tabass hakan ya faru ga Nana a wannan lokacin."
Hawaye ne masu uban dumi suka hau zubowa ta kasa tsaida su
zuciyan ta falllll cike take da tunanin........tayi dana sani mai tarin yawa na ba ma Datti kanta da tayi, duk da dai ta san cewa a lokacin bata da wata cikakkiyar wayo amma duk da hakan sai da taji haushi da zafin
kanta na sakin jiki da tayi da tayi da shi sosai, ta bashi damar da zai sarrafa ta ya driving d'inta to his test".
Tsiraren hawaye suka sake yankoma mata da ta tuna da Auntyn ta Aina, wata k'ila alhakin ta cin amanar da tayi mata ne yake binta gashi nan an killace ta a gida da bata san ko na wanene ba bata da damar fita".
Kaiiiiii ba zai yihu ba ko ta halin yaya sai ta nemo hanyar guduwa baza ta ci gaba da zama a gidan shi ba cuz bata san wani irin buri yake so ya cimma akanta ba".
Wannan dare ko runtsawa Nana bata yi ba banda aikin kuka babu abunda take yi har sai da taji kanta ya fara yi mata ciwo kafin nan ta hak'ura ta koma ta kwanta.
Da safe bayan ta idar da sallah ta nufi d'akin Inna har kasa ta tsuguna ta gaishe ta ta amsa mata".
Tana lura da yanda fuskar Nanar yayi luhu-luhu alamar taci kuka sosai daren jira, Inna ta d'an had'e rai tace wato baza ki hakura ki saka wa kan ki salama ba?
Yanzu haka kike so ki ta zama kina kuka?
Gaskiya idan kina haka baza mu shirya ba tsammm banji dad'in haka ba sai ki saka na fara zargin cewa da wani abu da nake miki wanda bakya so amma kin kasa fad'a".