Sashe 32
Uncle Datti Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zama yayi a k'asa ya tankwashe k'afa yana suka hau hira da Inna, Nana kam gaban ta sai luguden bugu yake yi, lamarin mutumin nan na d'aure mata kai mai yasa tafi jin muryar shi tafi dad'i da fitowa yanzu compare to d'azu........., haka dai take ta tunamin nan har suka gama hira da Inna yayi mata sallama yace ma Nana ta fito ta same shi a waje karta b'ata mishi lokacin sauri yake yi, sai kuma ya mik'e ya fita.
Bayan fitan shi Nana ta gyara kwanciyar ta akan bed d'in Inna ta batsar da shi.......da Innar ta ga bata da niyar tashi ta daka mata bugu a gadon baya ta ce kinci gidan ku ba da ke yake magana ba?
"Cuno baki tayi ta mik'e tana kunkuni ciki-ciki", Allah Inna na tsane wannan mutumin bana k'aunar ganin shi".
" Munafurcin banza ina ce d'azu tsabar kin k'osa da son ganin shi kika saka ni a gaba kina tambayar yaushe zai zo?
Fitowan ta kenan daga d'akin taga NEPA sun kawo wuta, tana fitowa kofar gidan ta hange motar shi daga nesa kad'an ta tako a hankali tana tafiyar hawainiya ta zo ta bud'e motar ta shiga.
" Difffffff numfashin shi ya d'auke, cikin motar babu haske ya kai hannu ya lalumi nata ya had'a cikin nashi yana wasa da su........., tayi saurin janye hannun ta cikin matuk'ar fad'uwar gaba da ya zamar mata kamar al'ada a duk sanda ta ganshi ko taji muryar shi".
Sautin murmushin shi taji ya doki dodon kunnenta yana cewa" wannan bugun zuciyar na menene amanata?
Sai taji kunya ya rufe ta ashe shima yana jin heart beat d'inta.
Ba tare da ta amsa mishi ba tayi shiru tana murza hannun ta".
Shiru shima yayi yana mai jin wani abu a ranshi" ba dan burin da yake da shi a kanta ba da he will let her go".
"Haushi na kike ji ko Nana kina ganin kamar banyi miki adalci bane da na tsare ki a nan ko?
" Har yanzu bata tana mishi ba ji tayi ta cika da tsananin jin haushin shi, ai tambayar rainin wayo yake yi mata".
Doguwar ajiyan zuciya ya sauk'e ya fiddo da takarda guda d'aya mai d'auke da rubu a ninke ya rik'o hannun ta yana murzawa a hankali...... wani irin force of attraction ya kama su lokaci guda, a tare suka lumshe ido" uhmmmmm", suka fad'a.
Amintacce kuwa was carried out by tattausan fatar jikin Nana, yarinyar she gather soft skin d'in da ko gani kayi mata zata d'auke maka hankali balle ace had'uwar fata da fatar da zaka yi da ita".
Kan kace me idanuwan shi suka kankance, shi mai sha'awar mace ne hakan yasa ya d'an ji marar shi ta murd'a yayi saurin sakin ta yana maida numfashi.........., ganin idan suka ci gaba da ita a hakan zai jawo ma kanshi matsala yayi saurin sallamar ta ta koma gida.
D'akin ta ta nufa direct ta fad'a saman gado jikin ta duk a mace yake......taji wani irin shauk'i ya kama ta......... takardar da ya bata bata bud'e ba ta had'a da wanda ya bata a baya ta maida ta ajiye........daren daren ranar duk runtsawar da zata yi zuciyar ta na karanto mata fuskar Amintacce, kunnuwan ta kuma ya karade mata da amon muryar shi.
B'angen Fu'ad da Datti kuwa zasu kwana da Datti a guri d'aya su tashi tare babu mai ce ma wani ci kanka..........shi dai Datti yana so sun sulhunta amma ba fuska.
Zaune yake a parlourn da ke d'akin su idanuwan shi na kan TV yana sauraran news ko zai ji wani labari game da b'atan baby d'in shi.
Fu'ad ne ya shigo ta kofin a hannun shi wanda ban san ko me nene a ciki ba yana sipping.........,,
Wuce Datti yayi ya koma inna room ya zauna abunshi tare da d'auko eye piece ya connecting da waya ya manna a kunnen shi, yana kurbe abun cikin kofin yana lumshe ido".
Daga parlour Datti ya kashe TV d'in ya nufi inda Fu'ad yake ya zauna a gefen shi yana magana amma ko kula shi baiyi ba".
Da ya gaji ya fizge wayan a hannnun shi ranshi a b'ace yace" ba da kai nake magana ba kayi banza dani".
Sai a sannan ne ya d'ago ya jefa mishi mugun kallo".
"Duk da ranshi ya b'aci da irin rainin wayon da yake yi mishi sai ya dake ya sassauta murya."
"Please Fu'ad mu ajiye gaba a gefe duk abunda ya faru kuskure ne ba yin kaina bane, idan kana min haka Umma da baba babba na min haka ina kuke son na sa kaina?
"Jini na ne kai idan wani ya juya min baya bai kamata kai ma ka juya min ba"
"Kallon shekeke Fu'ad ya watsa mishi, lallai Datti baida kunya da har zai iya tunkarar shi yace zaiyi sulhu da shi bayan irin abunda yayi ma masoyiyar shi, yet baya so ya amsa laifin shi a gaban parents d'in su".
" Murmushin yake wanda yafi kuka ciwo yayi" bana yin sulhu da kai har sai zuwa ranar da zaka amsa laifin ka ya mik'e zai fita har ya kai bakin k'ofa ya juyo yana kallon Datti" idan kuma baka amsa laifin ka ba i assured you sai na tilasta maka ka amsa da bakin ka".
"Hmmmm ina jiye maka wannan ranar da haske zai mamaye du, gaskiya ya ringaje k'arya, ranar da zaka cika da tarin kunyar abunda ka aikata........., yayi saurin barin d'akin ya nufi d'akin Alhaji.
Yana kwance akan carpet ya d'ora kanshi a saman pillow yans reading news paper, tsohuwa na gefen shi itama a k'asa ta zauna, gefen ta kuwa yankakkiyar fruits ne tana yi ma mijin nata hira tana d'auka tana taunawa a hankali, sallamar shi ne ya saka su d'agowa da sauri suka dube tare da amsa mishi".
Samo wuri yayi ya zauna ya had'a kai da gwiwa yana rusar kuka.
Hankalin su ya gashi sosai suka hau tambayar shi cikin had'in baki.
"Ya Sallam, Fu'ad me ya faru kake kuka?
"Alhaji an salwantar min da rayuwar Nana ta gashi ta gudu an gaza samun ta, wayyo kun raba ni da farin cikin na har abada zuciya ta zata dawwama cikin kunci.........Inna ma da a sanda take fad'a muku cewa" *JIKIN TA YAKE SO!* kun saurare shi......., ina ma da tun farko baku yarda da yaudarar da yake muku ba..........ina ma da baku bada amanar ta a hannun shi ba........... kasa cigaba da maganar yayi a sakamakon wani irin kukan da ya kwato mishi.........Tsohuwa ma ta hau kuka cikin tsananin tausayin shi da kuma jikar ta da ta bata aka yi cigiyar ta aka rasa".
Alhaji ma kanshi Fu'ad d'in ya bashi tausayi sai dai maganganun shi sun d'aure mishi kai......tabasss dole akwai wani abu a k'asa".
"Rashin Nana tamkar anyi miya ne babu ingredient ita ce d'and'anon da zata k'ara ma abincin zaki........Abba who knows irin halin da take ciki........? who knows wani irin rayuwa take ciki........yarinyar with an early stage kamata yayi ace tana gaban iyayen ta but our Nana tayi nisa da mu..............
" Cikin mazantaka Alhaji yace" kai da Datti da kuma Nana ku zaku fidda mu a cikin rud'anin da muke ciki, ita Nanar ta gudu kai da yayan ka kuma kunki fad'a mana gaskiya ta ina kake tunanin zamu san abunda kuke b'oye mana?
"Abu d'aya muka sani kafin Nana ta b'ace ta sha kawo mana wasu maganganu cewa" Uncle Datti jikin ta yake so!!!! kuma na tabbatar ba gaskiya bane..........Datti ba lafiyayyen namiji bane yaya kake tunanin zamu yarda da hakan?
"Da hawaye tafffff ya d'ago yana kallon Alhaji da dishashahiyar murya" karka manta da bakin shi fa ya furta cewa ya cuci Nana kuma ya cuce ku?
Tunanin ka wani irin cuta ne yayi mata da har zata baro gida ta shiga duniya.........
Shiru yayi ya kasa bashi amsa, tsohuwa na sharar tata kwalla tace" ba hujja bane Fu'ad abun da muka tabbatar ne, haifar shi aka yi da hakan ba daga sama ya samo lalurar ba.........da ace daga sama ya samo zamu iya cewa wata k'ila ya warke ne shine har yake sha'awar jikin ta,
"Kuma da ya warke ta dalilin Aina zamu sani cuz ba zai auro ta ya ajiye yana kallon ta ba tare da ya nemi hakkin shi ba..........
" Babu yanda baiyi ba ya fahimtar da su sun k'asa fahimta dama ya san za'a rina duk wanda ya tunkare shi da maganar ba yarda zaiyi ba..........idan ba Dattin ne ya amsa laifin da bakin shi ba ba lallai ne su ammince ba........ta ina zai samo hujjojin da zasu tilasta wa Datti ya amshi laifin shi............ba tare da ya samo mafita ba ya fice daga gidan gaba ki d'aya da car key a hannun shi ya shige mota ya hau tuk'awa ba tare da sannin inda zai je ba............., sai da yayi tafiya mai nisa ya bar garin kafin nan ya nemi guri ya parking ya fito, idanuwan shi ne ya d'aga yana kallon tsararin samaniya, gajimare ne yake kallo a hankali ya maida idanuwan shi kasa yana cizon libs d'in shi lokaci guda yana jin iskar wajen na ratsa shi.
Kullum haka ya kasance idan kanshi ya d'au zafi wurin yake tahowa har sai yaji ya koma normal kafin ya koma gida.
Cikin kwanakin tunda Datti yayi ciwon cikin nan bai motsa mishi ba.
Wata rana da yamma ya dawo daga hospital kenan ya nufi d'akin Fu'ad ko abinci bai tsaya yaci ba ya kwanta, rabuwan shi da wajen tun ranar da Nana ta b'ata cuz shi d'in kanshi yana bukatar treatment hakan ya saka Usman ya dage sai da aka bashi hutu mai tsayi.
Kwanciyar shi ke da wuya tunanin Nana ya fad'o mishi a rai, he missed her ya
missing komai daga gare ta........ya missing moment d'in da suka raya shi tare.
Y'ar yaji tsigar jikin shi ya soma tashi har ya fara jin changes a jikin shi, matse k'afa yayi cikin wani irin yanayi na zazzafar feelings, dole ne sha'awa ta dame shi tunda babu mai d'auke mishi.