Sashe 43
Uncle Datti Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin da tayi mishi ta so ta fahimci wani abu sai ta batsar, zama yayi a gefen ta ba tare da ya tanka mata ba itama bata bi ta kan shi ba har sai da ya gaji ya kalli Mardiya da ta zauna gefen Umma yace" keeeeee me yasa baku fita tare da Nana ba kika barta ita d'aya ta tafi?
"Dai-dai ta d'au cukali ta d'ebo fruits d'in ta kai baki tana tattaunawa yayi tambayar, a hankali take taunawa sai ya kulu" ba da ke nake ba kin yi shiru kina jin mutane?
Cikin had'e rai yayi maganar".
"Wai kai me yake damun ka ne yau? baka ga tana taunar abu bane so kake ta kware?
" Amma ai sai ta amsa min ba ta yi shiru tana jina ba".
"Da abunda ke ba kin ta zata bud'i baki tayi maganar?
Kaiiii Fu'ad fita ka bani waje na lura yau da bori ka tashi........., banda zancen wofi tare suke fita ne?
" Ganin yanda Umma ta d'au zafi sai ya yayyafa ma kan shi ruwan sanyi ya sa kai ya fita yana magana ciki-ciki" yarinyar nan ina ta tafi ne zata dawo ta same ni sai ta had'u da fushi na.
Garden ya nufa ya zauna daga wajen yana kallon bakin gate d'in ko zai ga gilmewan ta ta shigo ciki har kusan k'arfe biyu bai ji d'uriyar ta ba su Ummi kam basu lura da cewa bata ciki ba cuz always a d'aki take yini tun dawowan ta gida, haka ma tsohuwa da Nanar take zama a b'angaren ta a tunin ta ko tana d'akin ne.
Zumburr ya mik'e ya nufi site d'in tsohuwa nan ya had'u da Aina ta shawo kwana shi kuma zai fita ta matsa gefe ta bashi waje.......a'a yi a hankali karka buge ni man Fu'ad, lafiya na ganka a hakan duk ka rud'e.
"Mtssew wallahi Aunty Nana ce ta fita tace min Ummin ta aike ta, to bayan fitan ta nayi ta jiran ta bata dawo ba shine na zo na duba ko tana d'aki.
"Shine duk ka wani d'aga hankalin ka?
Muje to ko zamu same ta sai dai matsala na da ita d'aya bana son jin kukan nan nata wallahi.
" To ya zata yi ai dole ne a hankali zata adopting system d'in rabuwa da d'an ta.
A tare suka shige d'akin suka duba basu same ta ba, Aina har bandaki ta duba nan ma bata nan suka fito k'ofar gidan, nan ne hankalin Fu'ad ya fara tashi gashi yanzu yamma yayi.
"Ina zuwa aunty....., car key d'in shi ya d'auko ya fito ya nufi parking space suka shige mota yace ma Ainar itama ta shigo su tafi zo za su same ta a hanya.
Bata yi musu ba ta shige ya tada motar da mugun gudu ya bar gidan.
Tuk'i yake a hanya bai ma san inda za shi ba daga k'arshe ya fita bayan gari inda ya saba tafiya ya refreshing brain d'in shi ya fita ya bar Aina da mamaki ya cika ta tayi shiru tana kallon abunda zai biyo baya.
Sassarfa yake a gurin he was totally confused ya rasa ta ina zai bi gan ta, wawan naushi ya kai ma iska kana ya cije libs d'in shi da k'arfi har sai da yaji zafi ya runtse ido da k'arfi........, ba iya zafin cizon ne kadai ba rashin sanin inda Nana take shi yafi komai d'aga mishi hankali a wannan lokacin.
Tunani ya cunkushe mishi sosai har ta kama ya sara samun kwakwaran solution guda d'aya.......,runtse ido yayi ba tare da ya bud'e ba abunda ya fad'o mishi a rai shine yanayin yanda ta rud'e a lokacin da yake tambayar ta........., da kuma amsa mishi da tayi cikin sauri ba tare da ta tsaya ba......., that means tana tare da Datti kenan?ina ta samo shi har ta yarda ta bi shi?
Gidan shi mana idan ba gurin ba ina zata je?, tambayar da yayi ma kan shi kenan tare da samo amsa ma kan shi........rasss gaban shi ya fad'i yayi saurin shigewa mota Aina dai bata ce mishi komai ba har yanzu shima haka ya ja motar a 360 ba su suka tsaya a ko ina ba sai gidan Datti.
B'angaren Nana tana ganin ya sake ta tayi saurin saukowa daga gadon a tsorace ta d'auko kayan ta ta maida jikin ta, rigar garin kokawa da shi har ya d'an yage ta gaba, da gudu ta fito shima ya mik'e da boxer ya bi bayan ta yana kokarin tsayar da ita ina sai parlour ya ci sa'ar kamo ta ra rungume ta yana maida ajiyar zuciya kamar wanda za'a kwace mishi ita........tana fitowa tayi kicibissss da Fu'ad wanda shigowan shi kenan nan ya ga yanda Dattin ya rungume shi Aina kam tsayawa tayi a waje tana jira domin bata k'aunar shigan gidan.
Wani irin tarsashin k'una zuciyar yayi mishi, ji yake kamar an caka mishi mashi a kahon zuciyan shi yay
i saurin dafewa ya ba su baya da sauri", ba zai iya jurar kallon su a hakan ba....scene din will make him go crazy cuz abunda ya gani ya tempering d'in shi sosai har yayi dana sani da bai zo ba balle ya tarar da abunda zai d'aga mishi hankali.
Nana dai tunda ta had'a ido da Fu'ad taji jikin ta ya d'auki rawa kirjin ta kuwa ya hau luguden bugu da k'arfi......,
Datti kamm ko ajikin shi illa ma dad'i da yaji a ranshi, da ace ya san da zuwan Fu'ad da a parlour zai danna Nanar ya hau kanta yayi ridding d'in ta suna ihun dad'i kamar yanda suka saba yayi ta latsar ta tana latsar shi wata k'ila idan ya gan su a hakan zai ce ya janye ya fasa auren.
Sai shige mata yayi ya rik'o waist d'in ta da hannun shi, bakin shi ya kai saman wuyan ta yana shinshinar ta yana magana da wani irin murya" yanzu ka gane cewa tsakanina da kai akwai ban-banci......., idan ka aure Nana saura na ne sai da na ci na rage maka ka kwasa........, sai da taji dad'ina nima naji nata......, muka shayar da juna zuman da babu wanda zamu d'and'ana ma juna irin ta............, duk yana fad'a ne ba tare da ya daina shinshinar ta ba lokaci guda yana gyara mata zaman suman ta da ya barbazu a saman kafad'an ta.........haushin shi taji sosai kalaman ta ture shi da sauri tazo gaban ya watso mata birkitaccen mugun kallo kana ya juyo yana kallon Datti.
Duk yanda ya so ya danne kishi shi karya bayyana shi a fili amma sai ya kasa, Datti ya kai shi iya wuya.....ya kai limit d'in da ba ya jin zai iya danne abun da ke bugun shi a zuci."
"Ai shi bunsuru duk inda yake sai ya nuna halin bunsurancin shi......, kuma sai babba ya ja girman shi kafin a bashi girma........, ni nafi k'arfin na sayar da akuya nazo ina cin dangan k'ara.
Yana maganar tazo mishi kamar dirar mashi...., a basata yaji maganar bai tsammaci zai samu amsa daga gare shi ba".
" Murmushin takaici ya sake" Fu'ad kenan babu abunda ka sani game da rayuwar duniya kwakwalwar ka tayi kad'an ta fahimtar da kai hatsarin da ke tattare da auren Nana.
"Idan ka aure ta gangar jikin ta kadai zaka aura zuciyar ta na tare da ni........,ina so ka rubuta ka ajiye sai ana son ka kafin a mallaka maka zuciya da gangar jikin ka.......ko a hakan na barka ya kamata ka fahimci inda magana na ya dosa.......ga misali nan ka gani a gaban ka ba tilasta ta nayi ba ta kawo min kanta.....muka dirji juna", uhhmm ina taya ka bak'in cikin auren fanko, shuk'ar wani wanda ya raya ta da ruwan jikin shi shi yake ban ruwa mata".
Kunnuwan ta tayi saurin toshewa da tafukan hannun ta zuciyan ta na bugawa da k'arfi.
Idan ta fahimce shi yana nufin kawo mishi kanta kenan tayi?
Lallai yayi mata gadarzaren da warware shi zai yi wuya, da na sani iya da na sani tayi shi fiye da a k'irga na zuwan ta gidan.
"Fu'ad na nan daskare a guri d'aya ya kasa ko da kyaklyawan motsi, bakin shi yayi mishi nauyi ya kuma rasa k'almar da zai yi amfani da shi don ya rama abunda aka fad'a mishi kasa cewa komai yayi da sauri ya fita daga parlourn zuciyan shi nayi mishi tafarfasa, Nana ta bi bayan shi da sauri Datti ya shafa suman kanshi yana murmushin mugun ta yayin da a heart d'in shi yake cewa" kiyi hakuri baby duk son na mallake ki ne ya jawo haka, ya biyo ta wani hanya ne ya nad'a min tarko kuma tarkon ta kama da ni, nima dole na biyo mishi ta wata hanyar ni da shi zan ga wani jarumin ne zai yi nasarar auren ki".
B'angaren Fu'ad kuwa a waje ya tarar da Aina ta rik'e k'ugu tana jiran shi cuz ta kasa jure tsayuwa......., fuuuu ya zo zai wuce ta tayi saurin shan gaban shi tace" baka ganni bane kake k'orarin wuce ni?
Yayi yayi ya rik'e kukan a ranshi amma ya kasa sai ya fashe da mahaukacin kuka kamar k'aramin yaro" auren Nana zai yi ya aure ganganar jikin ta kamar yanda Datti ya fad'a? ko kuma hak'ura zai yi da ita da ita ya fasa auren ta?
Idan yace zai fasa auren ta kenan Datti yaci bulus a kan shi?
Idan kuma yace zai aure ta bai san wani irin zama zai yi da ita ba bayan ya kamata red handed da shi sun gama aikata zina".
Da ya d'auka cewa tilasta ta yake yi kafin ya samu biyan bukatan shi shi yasa tausayin ta ya shige shi har ya fara son ta yake jin zai iya zaman aure da ita, sai yanzu ya fahimci cewa itama jin dad'in abun take yi munafurtar shi take yi kamar bata so ashe itama jikin shi take so! tunda har ta iya kawo kanta gare shi.
Shiru gurin ya d'auka banda sautin kukan shi babu abunda ke tashi a wajen, sai kan Aina ya mugun d'aurewa tace" fad'a min mana baka samu Nanar bane?