← Book details Uncle Datti Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 52

Sashe 7

Uncle Datti Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sammm bata zata cewa shi bane tafi kyautata zaton ko Nana ce yaud'in ma girkin zata koya.

Suna had'a ido suka sakar ma juna murmushi, ya bud'e mata hannayen shi alamar ta taho tayi sauri ta fad'a jikin shi ya maida hannuwan shi ya rufe.

A kunne yayi mata rad'a yana cewa" princess d'ina yaya kike? yaya daren ki"?, tayi kasa da kai ta amsa mishi".

" Yau kin k'ara kyau sosai babyna, kwalliyar ki ta min kyau sosai bari ma na k'ara kallon ki da kyau", cikin zolaya ya kare maganar tare da raba jikin shi da nata cuz ya san Ainar shi macece mai tsananin jin kunya".

Har cikin zuciyar ta taji dad'in yaba matan da yayi, hakan yana k'arfafa mata gwiwan cewa one day one time Datti zai soma sha'awar had ma su rab'i junan su".

Nana ce ta sauko parlourn taga babu kowa tunanin ta ya bata ta lek'a kichen tana nufar wajen ta hango Datti sai tsiya yake ma Aina tana dariya da yake daga wurin tana iya jiyo su har ta iso basu daina ba".

"Morning uncle, morning aunty, " suka ji muryar ta tana fad'a cikin had'in baki suka amsa mata.

"La aunty shine kika shiga kitchen ko ki ta tashe ni na koya".

Eeyyyy little Nana mantawa nayi wallahi sai da na d'ora na tuna but next time tare ma zamu yi kinji".

Ta nodding head like lizard.

Rarar Aina yayi cikin b'acin rai yace" a'a sai dai kiyi ke kad'ai, Nanar nawa-nawa take da zata shiga kitchen girki?

So kike ki risking life d'inta?

Ta kwantar da murya tace" Dear meye abun b'acin rai a ciki she insisted fa".

Bayan haka kai kake ganin ta kamar yarinya amma wallahi abunda zai tayi ko wata babbar mace ma ba iyawa zata yi ba".

" Noo Aina u didn't get me right kawai dai bana so ne watara bakya kusa ta yanka hannunta da wuka, ko kuma wani abunda zai cutar da ita ko mu duka, kinsan akwai abunda dolle sai adge d'inka ya kai kafin ka fara amfani da shi ".

Tsorona ma b'angaren wuta".

" Ka kwantar da hankalin ka insha Allah zan dinga kula da kome take yi, da yardar Allah babu abunda zai same ta".

Nana ma ta marairaice murya tace" Allah uncle zan iya ba zan tab'a wani abun ba".

Kamar zata yi kuka ta fad'a.

"Owk owk ya isa haka", fita yayi ya basu waje ba dan ranshi ya so ba sai dai dan ya lura Nanar tana so sosai".

D'akin shi ya koma ya nufi bathroom ya had'a ruwan wanka, sai da ya goge bakin shi tsaffff kafin ya fara wanka, ba wani dad'ewa yayi ba sai gashi ya fito yana tsane ruwan jikin shi, yana gamawa ya d'au mai ya shafa nan ya nufi wardrobe ya d'au suit da wandon shi ya saka tare da fetsa jikin shi da turaruka kana ya d'au brief case da lab coat d'in shi ya fito.

Fitowan shi yayi daidai da lokacin da su Aunty Aina suka gama komai suka jero a dinning, a tare suka zauna Nana ta serving d'insu suka hau ci.

Bayan sun gama ne yayi musu sallama ya fita, su kuma suka zauna a parlour suna hira.

A Office Datti ya had'a kai da gwiwa duk tunanin Nana ya bi ya addabe shi, babu abunda yake tunawa banda daren jiya, kar dai ya fara jin wani abu game da Nana?

Kaiiiii impossible!

Ya rasa wanda zai ji sha'awar ta sai Nana?

Me take da shi wanda mata masu da shi da har zai d'aga mishi hankali?

"Nana yarinya ce bayan haka kuwa uwar su d'aya uban su d'aya da Aina, anya idan ya bari ya sa wani abu a zuciyan shi yayi ma Aina adalci kuwa?

Babu wani abu da yake a jikin mata wanda bai sani ba amma Why!

Why!!!!!!

Me yasa sai Nana kad'ai zai ji sha'awar ta?

Me yasa sai yarinya k'arama kwaila wacce ko cikan budurci bata da shi shine zata d'auke mishi hankali abunda shekaru da dama ya dad'e yana jira?

Pls vote nd comment
Bana ganin votes d'inku da comments dan Allah if you are following ku daure ku dinga min comments hakan ne zai karfafa min gwiwa.
eedatou.............

SHINNING STARS WRITER'S ASSOCIATION*
'''The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.'''
https://m.facebook.com/110896360504039/photos/a.110896457170696/110898470503828/?type=3&source=45
*UNCLE DATTI*
JIKINA YAKE SO!
*eedatou
'''Follow and
ote me on Wattpad''': *eedatou*
Kan kace meye sai ga zufa ya gama karyo mishi.

Yana cikin wannan yanayin ne wayar shi ta soma ruri, ringing d'aya, biyu ya d'aga cikin k'osawa cuz ji yayi k'arar wayar tana cika mishi kunne gashi a wannan lokacin babu abunda yafi so fiye da kad'aice cuz yana jin tsananin kewan Nana na dad'a kama shi.

Usman ne abokin aikin shi kuma aminin shi wanda suke zaman majalisa tare shine ya me k'ira.

Yana d'agawa naji yace" yeess ina Office".

"Owk gani nan zuwa"
"Owk to ba case sai kazo man", difffffff ya kashe wayar tare da numfasawa, jawo wani file yayi ya hau bubbud'ewa yana dubawa.

Tsohon wani record ne na patients d'insu wanda suka jima da yi musu Surgery shi kan shi ma ya manta da zaman file d'in a wajen da tuni ya tura ma'adana.

K'arar bud'e k'ofa yaji yayi saurin rufe file d'in ya ajiye, ko ba'a fad'a ba ya san cewa shi d'in ne ya k'araso.

Mik'o mishi hannu yayi suka gaisa kana ya zauna a kujerar da aka tanadar ma visitors ya zauna.

Lura yayi da kamar abokin nashi na cikin matsala cuz gabaki d'aya fuskar shi babu annuri, da aka ganshi zaka fahimci akwai wata damuwa da me tattare da shi".

" Man wai baka gajiya da matsaloline ne?

Babu ranar da za'a ganka ka zauna cikin wal-wala".

"Mtswwwww kai dai bari kawai aboki, matsalolina sun yi yawa sosai har sun fara fin k'arfin kwa-kwalwa na", ina cikin matsala babba Usman wanda ya gama d'aure min kai har na k'asa samun mafita".

" Hmmmmm Allah ya tsare mu da matsala balle matsaloli, amma bana tunanin da matsalar da tafi wanda kake cikin ta yanzu".

Doguwar ajiyan zuciya ya sake "Usmaaaannnnn", ya d'an ja sunan".

"Na'am", ya amsa tare da tsare shi da ido yana jin yaji me zai ce".

Kai dai san matsalar da ke damuwa game da mata ko, kuma sanin kanka ne a sanadiyar wannan matsalar har blue films nake da videos d'in su amma ko gezau bana ji, kuma kun sha min tayin ladies d'inku duk da haka dai-dai da rana d'aya ban tab'a jin feelings ba, in fact ma ban san yaya ake jinta ba, wallahi Usman jiya d'aki d'aya na kwana da Nana, idan nace hankali na bai tashi ba wallahi nayi maka karya?".

"Whattttt!!! me kake nufi wannan k'almar?

Stop beating around the bush", Ya kuma tsare shi da ido cikin tuhuma".

To cut the story shot Nana itace kad'ai macen da ta tada min hankali, ban san me yasa ba feelings d'ina ita kad'ai nake ma".

Ni abunma mamaki ya ban yanda ka san mai shafar aljanu, na rasa wanda zan ji sha'awar ta sai k'arama yarinya?

" Turkashi lallai akwai rikici, idan ko haka ne kana cikin matsala babba".

Yanzu me mafita?

Mafita shine why not ka following zab'in zuciyan ka".

"Ban fahimce ka ba".

"Datiiiiiiiiiiiii", cikin dishewar murya ya k'ira sunan shi.

Ba tare da ya amsa ba ya tsaya yana kallon shi.

Haka k'addarar ka take, idan duk duniya Nana ita ce kad'ai zaka samu shauk'i daga gare ta kenan ita ce key din feelings d'inka, muddin ka tauye ma zuciyar ka gakkin ta ina tabbatar maka da baka babu sauran farin ciki har abada".

" Har yanzu ban fahimci inda ka dosa ba shared more light".

Dafe kai yayi da hannu d'aya" Ohhhhhh gushhhhh wani irin k'aramin kwakwalwa ne da kai da baka ka fahimci inda na dosa ba?

" Question please".

"I'm all ears".

" Wani irin shawara zuciyar ka ta yanke game da Nana?"
Shiru yayi na wasu mintuna kad'an yana k'arantar zuciyan shi, deap inside his heart he had feelings na ya dinga biyan ma kanshi bukata akan ta, ko ta wani hali ya maida ta gurin morewar shi, yayin da wani b'ari na zuciyar shi ke gardad'in shi da idan yayi hakan yaci amanar zumunci, matar shi da kuma kan shi".

" Ta
yaya zai iya cin amanar yarinyar da ko kuka yaji tana yi zai susuce, anya zai iya zamo sanadiyar tarwatsewar rayuwar Nana?.

" To wani mafita yake da shi?

He knows that ba zai tab'a samun satisfaction akan kowa ba, yanzu haka zaiyi ta zama ba tare da ya sha zumar mace ba?

So tari yana jin maza yan uwan shi suna cewa babu abunda yafi mace dad'i, kaiiiiiii inaaaaa dolle ne ya dinga biyan bukatar shi akan ta.

Idan har zai samu biyan bukata to babu ruwan shi da shekarun ta all he knows shine ya samar ma kan shi mafita".

D'agowa yayi da kai yana kallon Usman yayin da fararen idanuwan shi suka rikid'a suka koma jaaaa, zai yi magana Usman yace" ba sai ka fad'a min komai ba na san amsar.

Matso kaji sauran sirrin".

Matsowa yayi Usman yayi mishi rad'a yana gamawa suka kece da dariyar su Datti na cewa shege mutumina dad'ina da kai akwai dabara".

Ahaka dai suka ci gaba da tattaunawa a tsakanin su, zuwan Usman tamkar ya rage ma Datti fiye da rabin damuwan shi ne".

B'angaren baba babba abubuwa sun tsaya mishi sosai a ranshi, duk da baya da tabbacin Fu'ad zai aikata mummunar abu akan Nana amma jikin shi yayi matukar sanyi sosai, yana jin tsoran halin d'an yau.

Haka yaje ya samu tsohuwa a sirrance suka yi maganar su biyu.

Itama tayi mamaki sosai, ta kuma so ta sa shakku a game da maganar sai dai sanin halin baba babba mutum ne mai gaskiya ya sa ta yarda.

"Wallahi tsohuwa tsoro nake kar yaron nan ya nemi cutar da ita, dan baki ji yanda ya fusata sosai ba na tabbata da a lokacin tana gaban shi zai iya caka mata wuk'a ta mutu".
Chapter 7 · 0% Book details