← Book details Uncle Datti Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 52

Sashe 3

Uncle Datti Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tsaki ya kuma ja cike da takaici yana kallon su d'aya bayan d'aya" walle guys baza ku gane bane, kunsan ma me, na fi minti arba'in ina kallon blue film d'in nan amma ba wani feelings d'in da nake ji, kai like ma normal film d'in da babu romantic scene haka nake ji".

"Whatttttt don't say this please! cewar wani kenan wanda ake k'ira da Yusuf ya fad'a da mugun mamaki.

" haba man kar ka raina mana hankali mana, kana namiji ace ka kalli bf kace baka ji feelings ba? ko yaron da he is not well matured idan ya kalli bf dolle sai ya d'an ji canji a jikin shi balle kai da kake da mata?

We taught duk wannan matsalar ya k'are a sanda aka maka aure ka gane ko so stop all this jokes we are no more kids".

Sassauta murya yayi kamar zai fashe da kuka yace" wallahi billahil azim Yusuf da gaske nake Allah babu abunda ya janja har yanzu".

A take suka tsura mishi ido da mugun mamaki, tunda suke basu tab'a cin karo da mai matsala irin na Datti ba, ba dan sun san halin shi baya karya ba da tuni sun karyata shi.

Can Usman ya nisa yace" tabbb inko haka ne ta yiwu ko haihuwar ka akayi da matsalar ko kuma matsalar jinnu ne?"
"No Usman bana tunanin hakan".

Fahad yayi saurin dakatar da shi, a iya tunanina may be process na maturity d'in shi ne ya zo da hakan it might be zuwa d'an wasu lokutan al'amuran zasu dai-daita.

To Allah yasa abokaina amma wannan matsalar babba ne ace kana namiji abu baka jin sha'awa, gayu akwai fa matsala fa".

Haka ne amma da yardar Allah babu komai", ya fad'a.

"Ni wallahi matar ka ce ta bani tausayi wallahi, duniya babu macen da zata amince a aura mata miji mai irin matsalar ka, say tari ma hakan ya kan yi silar kashe aure na sha jin labarin cewa mata da yawa sun halaka da irin wannan matsalar auren domin duk hak'urin mutum jiki da jini, " Yusuf ya fad'a lokaci guda yana kakkab'e jikin shi yace" ku taso muje..............

Mik'ewa suka yi su hud'u suka shiga mota ba su suka wuce ko ina ba sai club suka zazzauna suna chilling, kwalbar bear ne a jjjjugaban su suna sipping a hankali fahad, Usman da Yusuf suka mik'e suna ta rawa da yammata shi kuma Datti yana zaune a wuri d'aya yana kallon kywawawan samari da yammatan da ke wurin, ga mata iya mata wanda suka amsa sunan mata amma duk ba su ishe shi kallo ba, hasali ma bai ga dalilin da ya saka suka tsaya suna b'ata lokacin su akan mata ba shi ko kad'an bai d'auki jinsin mace a bakin komai ba, he is friendly to them amma kwata-kwata baya jin feelings balle ma mu'amala ya shiga tsakanin shi da mace.

Har ga Allah ba yana iya bakin k'ok'arin shi wajen tilas ta ma kanshi ko zai ji sha'awar Aina amma har ila yau baya jin komai game da ita, kuma yana sane da irin kawaicin da take nuna mishi a zaman su na aure, bata tab'a nuna ta kosa da shi, kuma bata tab'a neman shi da nufin kwanciyar aure ba shi yasa yake ganin kimar ta da darajar ta.

So tari yana tsananin tausaya mata da irin tauye mata hakkin da yake yi wanda shi kanshi ya sani halittane yanda bazai iya canja shi ba, da yana da wata dabara da zai biya mata bukata da tuni yayi, sometimes yana trying best d'in shi ya romancing d'inta amma duk da haka tamkar itace yake baya iya tab'uka mata komai, babu kalan romantic novels, blue films, din da bai nemo ba duk dan ya taimaka mishi wajen biyan bukatun shi amma abu yaci turaaa...., daga k'arshe ya rungumi k'addara ya zuba ma Allah idoooo.

What's up guy!!!! cewar Usman kenan dan ya ga tund'asu yake zaune shi kad'ai.

Mtswwwwe ya ja tsaki lokaci guda yana lallon wrist watch d'in shi, saurin mik'ewa yayi yace" i need to get going guy".

Why!!!!!

Cike da damuwa Usman yayi maganar yana kallon Datti".

"Nothing, kawai dai i can't keep waisting my time ne a nan wajen, i see no reason da zan tsaya ina kallon abunda ma ba burgeni yake ba illa ma haushi da yake ban".

Alrght, bye then zan fad'a ma guys d'in cewa ka wuce.

Owkkkkkkk yana fad'a ya bar wajen, gida ya nufa ya tarar da baby angel a kwance a kan cinyar Aina tana tsefe mata k'itso zata wanke mata kai, sallamar shi suka ji Aina tayi saurin sakin kan Nana a tare suka mik'e suka fad'a jikin shi suna dariya ya maida hannun ya had'e su waje d'aya kana Aina tayi saurin raba jikin ta da nashi tayi d'akin shi da sauri tana had'a mishi ruwan wanka.

D'ago da Nana sama yayi yana wasa da ita suna dariya sai ma ya ji moment d'in nan ma yafi mishi ganin matan da yayi a waje wanda yake d'auka marar amfani har Aina ta shigo ta tarar da su a hakan tace" dear d'ina wai baka gajiya da yarinyar nan ne?

Shiga goma fita goma baby angel ni dai karta gajiyan min da kai.

Saurin sakin Nana yayi tare da mik'a mata tsarabar ta tayi d'aki tana tsalle kana ya yi wajen Aina ya lakaci hancinta da hannun d'aya yana murmushi wanda ya bayyana dimple d'in shi yace" Mrs complainer an bar miki mijin ki d'in what next"? ya d'aga mata gira.

"Take your bath", cikin muryar shagwab'a sai ya tsaya yana kallon ta.

Me kake kallo bae?

Shagwab'ar ki ce ta burgeni?

How i wish i will have feelings for you da na gwada miki tsantsar soyayya, forgive me wife, ki yafe min na san na gaza ta wajen biya miki bukatan ki, saurin rufe fuskar ta da tafukan hannayen ta tayi, Aina.........., ya k'ira sunan ta da daskararriyar murya tayi saurin cire hannun daga fuskar ta tana kallon shi".

Ba laifi na bane da na zama rago a gare ki".........,
Ba laifina bane da na kasa cika miki mara da ruwa wallahi Aina da da hali da nayi ko zan samu sassauci a zuciya ta domin kuwa zuciyata cike take da tausayin ki da ni kaina".........

Tunda ya fara maganar kwalla ya soma zubo mata ya rungumo ta yana lallashin ta tare da fiddo da hanky yana goge mata a kunne kuma yana binta da tattausan lafazi har sai da ya tabbata ya saka ta dariya kafin nan yace mata ta taya shi wanka, ta waro ido tace" babbar magana!!!!!

Ina zata iya cud'a datti sallon taje tayi gane-gene?

Duk abunda take fad'a a kasan zuciyar ta ne.

Nace :lol kika sani ko daga nan ya wulla da ke duniyar dad'i?

Abunda kike mafarkin samu ne fa.

Kamar ya gano ta ya d'an ja kunnen ta da k'arfi har sai da ta saki ihu a hankali mai d'auke da kissa da kisissina tace" ouch kunnena zafi!!!

Zafi dear ".

" Saurin sakin ta yayi da sauri yayi hanyar d'akin shi kana ya juyo ya kashe mata ido d'aya yace" that's your punishment for disobeying your husband, next time idan kika bijirema umurnina it will be more worsen than this".

Ta marairace fuska kamar zata yi kuka ya kuma mata gwalo ya haura zaman bene da gudu yana waiwayowa yana mata gwalo.

Tana ganin ya tafi tayi d'an murmushi a ranta tace" Matar Datti kenan, zaman gidan Datti gwanin birgewa sannan kuma gwanin kunci, ba dan matsalar shi ba da zata iya cewa tafi kowa sa'an miji".

Cije lab'an ta tayi na kasa ta bi bayan shi itama tana shiga ta tarar yana bathroom, direct wardrobe d'in shi ta nufa ta nemo mishi dogon wando da shirt baka ta d'ora zaman bed d'in shi, bata tsaya b'ata lokaci wajen nemo tuarare ba cuz shi kanshi kayan baya bukatan turare, cuz like b'arin turare akayi a jikin kayan saboda dukan su ma'abota tsafta ne shi yasa a kullum k'amshi kama jikin kayan su yake yi".

Shelve d'inshi ta nufa ta d'auko novel tayi rigingine a kan gadon shi tana karantawa cikin nisad'i cuz story d'in ya d'auke mata hankali matuk'a haka kawai take jin shauki na kamata".

Some parts na labarin dariya yake bata tayi ta tuntsirewa da dariya wasu kuma ya bata haushi, idan aka zo wajen tausayi tayi ta Jan majina da kyar tana kokarin hana hawaye zubo mata jim kad'an sai gashi ya shigo kugun shi d'aure da towel yana rik'o hand towel yana tsane ruwan jikin shi, kallon ta yayi yace" seams like u are carried away?"
Ta juyo tana fad'in" yeah", it's very interested".

Mikewa tayi a hankali taje kan shelve d'in ta ajiye novel d'in a wajen da ta d'auko, ta d'auko kayan da zai saka tayi wajen shi a lokacin har ya gama yana shafa mai.

Sai da ta jira ya gama ta mik'a mishi ya k'arb'a yana mai zuba mata albarka tayi murmushi ta koma main parlour ta bashi wuri ya saka kayan.

Tarar da Nana tayi da Teddy d'in ta tana wasa tace zo nan na k'arasa miki tsifan, ba shiri Nana tayi wajen ta da sauri ta hau tsefe mata kan.

Da yake kad'an ya rage su gama hakan ya saka basu wani b'ata lokaci ba suka gama daga nan ta jata zuwa wajen da suka tanadar domin wanke kai ta wanke mata tsaffff da shamboo ta had'a da anti-dandruff tana gamawa ta hau drying mata kai da hand dryer.

Fitowan Datti kenan ya tarar babu kowa a parlour kamar zai yi d'akin Aina sai kuma ya fasa ko mai ya tuna ya nufi saloon d'in nan ya tarar da har Aina ta gama drying ma Nana suma tana tufke mata da baby pink na ribbon.

Babu abunda kan Nana ke yi idan banda k'anshin tsadaddun mayuka da kuma turare na kai, ga wani irin sexy shinning d'in da suman ke yi.

Waya ya fiddo a ya hau musu video yana tsokanar Aina wai zata kyau da aiki a saloon ji yanda ta dad'a hasko mishi baby angel d'in shi.
Chapter 3 · 0% Book details