Sashe 6
Sirikata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin ranta fadi take lalle Idiyatu takai makirar mace, Kuma zata nuna ma ta lalle itama ba baya ba ce gurin makirci.
Murmushi tasaki itama cikeda kissa tace "ayyah kawata karki damu komi yawuce, Allah ya yi ni ba matar zayyad bace kece matarsa, karki damu komi ya wuce nayafe miki".
"Nagode sosai kawata bani labari bayan barinku garin kontagora ina kuka shiga?" Ta tambaya tana tsare Biba da ido tarda Jan hannunta suka koma gefe inda aka tanada domin zama.
Ajiyar zuciya Biba ta sauke kafin tafara bawa Idiyatu labarin bayan barinsu garin kontagora da iyayenta....
"Muna zaune munata jimamin yadda al'amarin auren yakasance dama baba ya fita kawai seganinsa mukayi yadawo afujajan yana cewa maman mu muhada kayanmu zamu bar wannan garin yanzu base anjimaba,munata tambayar sa ko lafya amma baba babu abinda yake iya fadi se kuyi hanzari mu are garin na,haka muka hada kayanmu cikin wannan daren baba ya yo shatar mota muka kama hanya Wanda shikansa baba besan Ina muka nufaba,seda mukayi nisa sosai kafin direba yake tambayar baba in muka nufa, budar bakin baba se cewa ya yi duk inda kanufa ka kaimu cen,kideda mamaki muke kallon baba gashide a zaune amma daganinsa kasan ba kalau yake be,Muna fita daga cikin garin kontagora baba ya ja wani dogon numfashi kamar a lokacin ne yake samun 'yancin shaqar ta. Bayan mun bar garin kontagora nida iyayena a wannan daren bamu tsaya a ko inaba se suleja, cen kauyen *SULEJA* me suna *LAMBATA* Dake direban dan cen ne Koda muka iso asuba tayi wani wurin an idar da sallah, kinsan a wancen lokacin abubuwa basi tsada kamar yanzuba haka baba yasami hayar gida karami yakama da temakon wannan direban,.
Bamu dade a garinba baba yakama sana,ar Saida kayan miya da yan kudin da suka rage masa, haka muka cigaba da zama a wannan kauyen har tsawon wata biyar Muna mutunci da wannan direban kasancewar makotan muke dasu,Shima yana zaune da mamansa da babansa saurayi ne, munsaba dashi sosai dan yazama abokin yaya muktar munzama kamar yan uwan juna ahaka muka fara soyayya har takai aka mana aure, da fari muna zaune lafiya da iyayensa watan mu uku da aure SIRIKATA tasani a gaba wai banyi cikiba, kullum setamin gori kamar na shekara, tun ina kuka har na dena, mijina me suna Lukman yayi ta lallashina idan tana min gori, daga baya na kile nafara tsula mata iskanci San raina idan takama min fada Sena faki idon danta in mata gwalo, ranarda na fara mata haka ranar munga tijara kamar zata dake mu nida Lukman, fada take kamar me nikuma inata fakar ido Ina mata gwalo da dakuwa, daga na ga ze juyo se in hau share ido azuwa kuka nake.
Wata rana da na gaji da halinta nashiga bandaki zanyi fitsari tafara sababi wai naki haihuwa se de inci in buga katon kashi, Kuma nayi na bata guri zata yi wanka, nagama uzurina na fito tashiga tanata banbamin fada kan ta fito na kada kuka da ruwa na zuba mata a dede kofar fitowa daga ban daki aiko tana fitowa santsi ya kwasheta ta zame jikike dibbb tasha kasa tasaki ihu me karfi sekuma tayi shiru.
Ina labe Ina kallonta nayi dariya nace Allah Kara munafuka, nashige daki na narufe nahau bacci, se wajajen la, asar naji hayaniya kamar ana kuka, tashi nayi aiko naji muryar Lukman yana kwalamin kira da gudu na fito Ina mitsike ido Aiko nayi arba dashi rikeda mamansa Babu alamar rai atare da ita nanfa hankalina yatashi karde tun faduwar da tayi wajen 12 na rana bata tashiba aiko nashiga uku... "Kikama min mana kintsaya kina kallona ko tunanin me kika tsaya yi a wannan yanayin" muryar Lukman tadawo dani daga duniyar tunanin da na afka.
Kamata mukayi muka kaita asibitin cikin gari dake da motarsa shiyasa muka isa cikin kankanin lokaci.
Likitoci dayawa akanta tunda Lukman ya dawo da kudi dayawa a hannunsa aka hau dubata, seda aka dauki lokaci me tsayi sannan suka fito still suna tattauna wani abin a tsakaninsu, nide Ina gefe duk na tsure, ga babansa a gefe se Jan charbi yake, kasancewar Muna hanya Lukman din yakirasa yake fada masa abinda yafaru da maman Wanda yagani da idonsa.
Inda suke muka isa Lukman d babansa har suna hada Baki wurin tambayar meya sameta.
Kallonsu likitan yayi ya ce subiyoshi office dinsa, bayani yake musu cewa mama fa tasami matsala a spinal cord dinta, sannan saboda dadewa da tayi a kwance sakamakon faduwar da tayi tasami shanyewar barin jiki sbd haka sede hakuri.
Kuka Lukman yake kamar karamin yaro likitan se hkr yake bashi baba ma kukan ne kawai beyiba. Nikuma nayi tsuru tsuru kamar banda gaskiya, to Ina na ganta" tafada tana kashewa da dariya kafin tacigaba da fadin!
"Haka akacigaba da jinyar mama wadda ko magana Bata iyayi sede tabi mutune da kallo ga bakinta Daya karkace se miyau kw dilala,yan gidan mu suna kokarin zuwa kullum har aka sallameta bayan mundawo gida se Kuma jinyarta yadawo kaina sbd baba baya iyawa jikin girma ga maman Lukman ba kadanba, nice wankanta tsarkin kashi, abincinta yayinda Lukman yake fita nemo mana abinci, nafara gajiyawa sbd kullum seta kima kashi ba kadanba nikuma duka kayanda tayiwa kashi sede in zubar bana wankew itama wataran SE inbarta da kashinta inje in kwanta abina seta dankare mata ajiki kafin inzo insaka tsintsiya dashi zan mata tsarkin bayan nasa face mask ato Ina zan iya wankin kashin gardiya, ga wari kamar mecin mushe wallahi,.
Ahaka nafara laulayi me zafi sosai lokacin shekararmu daya da rabi da aure hakan yasa bana iya mata komi se Lukman yasamo wasu manyan mata biyu a nan cikin kauyen suke mata komi Nima suna dan yimin wani abin dan bana son girkinsu sbd kazantarsu nakeji.
Haka cikina yakai watan haihuwarsa mama sede ta kalleni da tsiririn ciki abinda take so Amma ba halin magana Baki ya karkace.
Watan haihuwata nace zani gida babanmu yahana wai sbd SIRIKATA ba lfy, Aiko mamanmu tace ba hakaba ai me jinya daban sbd haka Sena dawo Lukman besoba haka yakyaleni nakoma gida cikin iKon Allah na haifi dana namiji me kyau kamar babansa aranar da aka fadawa maman Lukman na haihu tayita kuka alamun murna Amma ba bakin Fadi, ga jikinta kullum ba sauki abinka dame karamin karfi, haka mama ta lalace takare akwance wataran masu jinyarta daya tafita dayar Kuma tana sallah aiko mama tafado daga kan gado wuyanta ya karye ko shurawa batayiba.
Bayan tayi sati da rasuwa nadawo gidan haka naketa renon yarona me suna Awwal shekararsa daya da wata bakwai na yaye sa, daga kansa Kuma bankara haihuwa ba.
Daga baya muka dawo cikin garin SULEJA nan akasa Awwal a school har yagama primary Allah yayiwa Lukman budi akasa Awwal a private school yayi ya gama lokacin mijina Lukman ya Yi kwari yazama oga sede yaransa su ja masa motocinsa yana zaune akawo masa kudi.
A lokacin da Awwal yagama secondary school ya nuna yafison kasuwanci akan ya yi karatu shikuwa Lukman ba mutum ne me tsanani ba duk abinda muke so shi mukeyi dagani har yarona Awwal.
Haka aka Bude masa babban boutique yana Saida kaya kana nan kaya masu kyau latest har yazo ya abin yayi albarka ya karawa ahagonsa girma yazama babban dealer Yana kawo duk wani sabon design na kaya irin na yaran masu kudi kala kala.
A haka yasamo wata yarinya acikin garin Abuja yarinyar ba masu Hali bane sunade da rufin asirin su Amma Basu kaimu ba agidansu yarinyar ma mamanta itace bolar gidan shiyasa bana sonta amma Lukman yadage shi abinda yaronsa keso Shima shi yake so banaso amma hakanan yashige gaba tarda temakon babana aka nemowa Awwal auren mufida aka daura musu aure.
Watansu biyu da aure tafara laulayi nikuma Ina fahimtar cikine da ita kawai nasa mata magani a abinshanta Tasha ya zube Kuma nabiya likitan kan cewa ya tabbatar wa Awwal cewa ita Tasha dakanta, dalilina shine banason tahaihu da dana Sena samo masa mace yar masu kudi sannan zan bari ta haihu.
Aiko ranar Awwal kamar ze saketa, haka babansa yayita tausarsa har ya hakura daganan Kuma nasami dama seda na zubar mata da ciki sau biyar, yar banza kamar akuya Se saurin daukar ciki, daga baya ma Sena koma ta karkashin kasa nahanata haihuwar kwata kwata, Amma dake Awwal nason matarsa yaki sakinta nikuma bazan bari ta haihuba.
Yanzuma nashigo ibadan ne dan naji ance yarbawa sunfi iya asiri inasone insamu Awwal ya auri wata yar abokin babansa me suna alhaji Tukur dollars, yarinyar wayayyiya ce yar gayu gashi babanta me kudi ne sosai Kuma ita kadai Allah yabasu".
# Karshen labarin Biba#
Sauke ajiyar zuciya Idiyatu tayi aranta tana cewa ayyah Biba u r still silly nd naive little girl I know year back.
Anan itama idiyatu take fadawa Biba yadda ta tsani yarinyar da Rabil danta ze aura ahaka suka ajiye kan cewa zasu wurin bokan tare kowa yaje da bukatarsa.
Seda su Biba sukaje gurin malamai ko ince bolaye har biyu sannan Biba takoma Abuja, a gurin zuwa wurin malaman ne sukayita fada sbd Idiyatu tanuna halin ta na mako lols.
# End of flash back#
Itade Idiyatu abinda yasa batason matar Rabil ta haihu shine tana tsoron Rabil yafara tara yara yadena damuwa da ita Gani take kamar idan ya haihu bazata Sami gadonsa da yawa ba, sannan ya Sha fada mata cewa idan Allah yabashi yarinya ko yaro komi na dukiyarsa da sunan dan ko yar ze mayar akan komi na dukiyarsa. Kenan ita ta tashi a tutar Babu duk wahalar da tasha gurin renonsa ace Allah yamasa arziki tana kallo yamayar da dukiyar sunan iyalansa ita kuma ko oho.
Ita tayi ruwa tayi tsaki ta hana matar Rabil haihuwa ta hanyar bin malamai da bokaye.
Dalilin zuwansu kauyen kontagora kuwa shine Fatima matar Rabil tayi barin cikin wata biyu, Hakan yatayarwa da Idiyatu da hankali kenan asirinta y karye kenen, hankali tashe takira Biba take fada mata shine Biba tace mata ta shirya suje kontagora ansami wani mashahurin malami, arikice Idiyatu tace "kontagora? Eh.... Umm... Aa... To yaushe zamu dake umm.... To yaushe?, Kode nabaki kudin kijemana in yaso base najeba"