Sashe 3
Sirikata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna zaune suna fira sama sama Sega sallamar zayyad, da mamaki harira ta amsa tana masa sannu da zuwa tareda tambayar sa ko mantuwa yayi Taga yadawo ba lokacin da yasaba ba, budar bakinsa se cewa yayi matarda zan aura ce tace muhadu agidana yau da rana shiyasa kika ganni yanzu, yafada yana Maida kallonsa kan Biba wacce tayi wani irin zama kamar dakinta se hura hanci take.
Cikeda mamaki harira take kallon zayyad tamaida kallonta inda taga Yana kallo straight kan Biba tadawo da kallonta kan zayyad Wanda yamatsa kusada Biba kamar ze shige cikinta yana mata magana kasa kasa, yayinda idiyatu daya kasance yau ne farkon ganinta da zayyad tayi mutuwar zaune tasaki Baki da hanci tana kallon zayyad kamar zata cinyesa danye.....
Momsani......✍️
🌹 SIRIKATA 🌹
Na SADIKA IBRAHIM.
Bismillahirrah manirrahim.
Pg 05_06
Wani irin kukan kura harira tayi, tafada kan Biba dan kallon da taga tanawa zayyad dakuma yadda yazaune kusada ita kamar ze mata sujjada shikadai ya isa yasanar da ita cewa Biba itace macen da yake ikirarin matar da ze aura, batareda tunanin komiba cikeda tsananin fushi da zuciya take dukan Biba,akiyayi fushin me hakuri, Basu iya fushiba idan aka cimma tsautsayi suna iya kisa,,,, dukan Biba take kamar Allah ya aikota Fadi take "nizaki ciwa amana, duk yadda nake dake duk temakon da nake Miki, sau nawa kina zuwa min nan da yunwa indau abinci nabaki sabulun wanka, da wanki bawanda bana baki amma Dan rashin tsoron Allah kirasa wa zakiciwa amana seni....... Kan ta karasa taji anyi sama da ita fauu fauu kawai kakeji zayyad yana wanke fuskar harira da Mari dukanta yake kamar yasamu namiji irinsa, seda yawa harira mugun duka kafin yakoma kan Biba wacce bakinta da hanci yake zubar da jini idonta daya har ya tasa saboda wuya bakinta kamar ganda ya suntume yayi himm gaba daya fuakarta ta sauya kamanni, kamata yayi ya dagota zaune ganin yadda fuskarta tayi dameji abin yakara harzukashi yajuya kan harira dake yashe gefe daya se kukan bakin ciki take yace " kije nasakeki, kafin in dawo kitattara yanaki yanaki kibarmin gidana".
Idiyatu da tunda aka fara jibgar Biba ta daka tsalle takoma gefe tana kallo aranta fadi take yawwa kashe min yar banza kiragen aiki(aikin me idiyatu 🤔) seda taga zayyad yafara dukan harira kafin tanemi hanyar guduwa kar azo ahada da ita, amma tana zuwa soron gidan ta tsaya tanajin duk abinda yake Wakana har sakin da yawa harira tanaji.
___________________
Bayan kamar sati biyu anata hidimar batun bikin zayyad da Biba su idiyatu kirjin biki komi tare ake musu na kwalliyar auren hatta kayan gyaran amarya idan aka bawa Biba to tareda idiyatu sukesha acewar idiyatu yayan Biba takewa gyara, Hakan Kuma be taba damun Biba ba, ita damuwartama yadda kwana2 zayyad yacenza mata gaba daya yadena zuwa wurinta sede ya aiko mata abokinsa da kudi yace suyi abinda sukeso shi hidima tamishi yawa.
Akwana atashi yau takama daurin auren Biba da angonta zayyad, jama'a suntaru makil a babban masallacin unguwar ta sabon gari, kamar a mafarki maroka suka fara sheda an daura auren zayyad da amaryar sa idiyatu akan sadaki dubu hamsin lakadan ba ajalan ba.....
Anata guda kamar an dauke nepa kowa yayi tsit Jin wacece amaryar da aka daura aure da ita, kafin kace me gidan biki yakoma gidan danbe tsakanin amare biyu Biba ta dukan Idiyatu take itama tana ramawa damben su sukasha me rai da lafiya bawanda yayi yinkurin rabasu seda suka gaji dan kansu suka koma gefe suna maida numfashi kamar zakaru, cen bayan sun huta suka cigaba,daga baya ma se suka koma jifan junansu da duk abinda suka samu kan kace mekenan an watse anbar amare da uwayensu sunata rabon fadan se jifan juna suke da mugun alkaba,i suna tonawa junansu asiri, atakaicedai Idiyatu tazama matar zayyad batareda kowa yasan dalili ko kuma makasudin juyewar wannan al, amari ba yayinda kowa yayi shiru da bakinsa kamar an mantar dakowa zancen kamar ma babu abinda yafaru.
Inda bayan auren da kwana 2 Idiyatu ta tare adakinta sannan Kuma akanemi iyalan gidansu Biba sama ko kasa Babu su ba labarin su, kawai wayar gari akayi aka ga gidansu kulle kamar ba a taba zama cikin gidanba, sannan bawanda yaneme su.
Amarya Idiyatu an tare gidan zayyad Wanda sukeshan amarcinsu kamar ba gobe, yamanta da zancen wata Biba balle Kuma matarsa harira wacce bemasan wacce duniya tashiga ba, yamanta irin soyayyar da sukasha ya manta cewa itadin amanar baffanshice kasancewar ta yar wan babansa daya basa aurenta tunda aka haifeta, kunsan fulani da auren dangi to haka ta kasance da zayyad da harira asalinsu yan kauyen gombene amma kasancewar fulani basa zama guri daya haka sukayita zama gari gari inda suka yada zango a garin sokoto garin shehu, acen suka kafa zuriar su har aka haifi su zayyad da harira Kuma aka hada su aure yawon karatu yakawo zayyad kontagora inda har yagirma yasami sana, ar Saida hatsi bayan Allah yasa masa albarka ne ya dakko matarsa harira yadawo da ita nan garin kontagora inda yake sana, ar sa kasancewar yafijin dadin zaman nan din.
***********************
Harira bayan ta farfado tasamu gidan wayam bakowa se ita kawai ga sakin da zayyad yamata tana kuka tahada kayanta dake tanada yan kudi a hannunta tahada tayi na mota takoma cen sokoto wurin iyayensu tafada musu duk abinda yafaru ran baban zayyad yabaci yayi fushi sosai yace tayi hakuri tazauna ze zo yasame shi da batun auren inde shi ya haifeshi bashida mata aduniya bayan harira, da wannan tasamu saukin zuciya, kwasam bayan sati da dawowar ta gida Sega zayyad yazo da batun aje nemar masa auren Biba babansa yamasa tas Kuma yace masa inde shine mahaifinsa ba hannunsa ba kafarsa acikin aurensa, hakama mamansa tamasa fada sosai inda shikuma yayi zuciya yataho yasamu tsohon malaminsa dayayi almajiranci agurinsa yazama waliyyinsa aka nemar masa auren Biba inda a yanzu reshe ya juye da mujiya idiyatu itace amarya....
Haka rayuwa takasance wa zayyad da amaryarsa Idiyatu bayaji baya gani akan Idiyatu yama manta da iyayen sa balle wata aba wai harira ba a ma zancen biba, yazama bawan idiyatu shine wankinta bautar duniya ba wacce bayawa Idiyatu da iyayenta inda yagyara musu gida komi yasamo Idiyatu ko mamanta hakama baban Idiyatu abu kadan zece Idiyatu yar albarka kicewa mijin ki inason kaza, shiko jiki na rawa ze dauka yabayar har yana tambaya ya isa ko akaro..
Bayan shekara biyu da faruwar wannan al, amari kwatsam zayyad yatashi dason ganin iyayensa Amma yana fadawa idiyatu tace me zasu masa bayan ga nata iyayen ai iyayenta nasa ne so kawai yayi zaman sa, haka sukayita yi har aka kwashe sati biyu. Zayyad yana tashi kawai sede ya hau mota se sokoto wurin iyayensa yanata kuka yana rokar gafararsu
Dakyar da sudin goshi suka yafe masa inda yasamu labari me dadi daya kusa zautar dashi, labarin shine harira tahaifar masa yaro namiji, bayan tafiyarsa da wata uku ciki ya bayyana ajikin harira har na tsawon wata biyar haka bayan ta haihu ba yadda iyayen basuyi da ita akan tasake aureba amma taki fafur tace itafa ko tsufa zatayi tagama aure inde ba zayyad bane mijin,(first love never dies😍).
To bayan ta yaye yaronta me suna Abubakar Sadik takoma makaranta inda dama tayi karamar secondary se kawai ta dora da karatunta gashi yanzu tana s.s.3 matakin karshe na secondary.
Sadik yayi wayo abinsa, haka zayyad ya rude ya rikice akan takoma gidansa seda tagara sa son ranta harda kukansa iyayen ko sukace baruwansu inta yarda shikenan haka zayyad ya share duwawu yayi zaman saboda cemasa tayi se sanda tagama makaranta sannan zata Kara aurensa, Kuma ita tana gida kusada iyayen ta sede in ze dawo nan sokoto da sana, ar sa kokuma yatafi yafinga zuwa ganinsu, da haka ya yarda yayita zamansa tsawon wata uku Yama manta yanada wata mata Idiyatu.
_______________________________
Acen kontagora kuwa Idiyatu hankalin ta yatashi matuqa rashin zayyad yazamar mata wani babban gibi a rayuwarta, dafarko tayi zaton kauye yatafi gurin kasuwancinsa sedaga baya sannan takeji gurin abokanan sana, ar sa cewa sokoto yatafi tofa daganan ne tasan cewa duk wani alkadari nata ya karye, hankali tashe suka koma wurin bokan su itada taye anan ne bokan yake sheda musu duk abinda akayiwa zayyad yakarye saboda yataka kasar haihuwar sa, sede asake musu wani aikin Wanda zeci makudan kukade ko kuma sukawo idon jariri sabon haihuwa, tofa daganan ne hankali su ya tashi matuqa don su basuda wannan kudin sannan basusan inda zasu samo idon jariri ba. Dama da zayyad suka dogara komi nasu shine cinsu, shansu, sitirarsu komi na rayuwa gashi sanda ze je sokoto basu saniba balle su Sami wani abu ahannunsa sannan duk abinda yarage musu agidan sun siyar sunci dadi.
Shiru shiru zayyad bedawoba har tsawon wata takwas lokacin harira tagama makarantar ta har an daura musu aure sun tare a gidan da yagina musu acen sokoto domin batareda sanin Idiyatu ba yazo kontagora shigar dare ya tattare komi nasa har gidan da suke aciki nashi yasiyar kwanan shi 3 agarin ya tattare komi nasa yakoma sokoto..
suna zaune suna ta hamma sunsiyarda komi nasu basuda sana, ar komi baban Idiyatu yakara calewa Lagos abinsa yabarsu nan,, suna ta zabga hamma ga yunwa ga zafi sejin sallama sukayi dafa waje Idiyatu bako mayafi ta tashi taleqa seganin wasu Maza biyu tayi daya dan saurayi dayan Kuma dattijo, tace musu "lafiya kuwa wa ake nema?"Atakaice dattijon yace mata yazo ganin gidansa ne saboda haka ga notice yikawa Idiyatu wata yar takadda yace nanda sati daya yanaso subar masa gidansa zeyi gyara saboda dansa zeyi aure.
Baki sake Idiyatu ke kallonsa kamar Yaya gidansa, tace "wannan fa gidan mijina ne zayyad Kode batan Kai kukayi?" tsohon yace mata ai yasani zayyad din da kansane yasiyar masa da gidan kwana 6 da suka wuce, idiyatu tace "to idan ma dan anga mijina baya nan ne akeson aci zalina to wallahi ba a isaba bazamu fitaba", tayage takaddar tazubar takoma ciki.
Tanata banbamin fada tana gayawa taye abinda yafaru, taye tace kyalesu macutan banza ba inda zamuje Muna nan zanga Wanda ze fitar damu agidan nan.