Sashe 14
Sirikata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gyangyadi take tana farkawa dan bataso bacci yakuma daukarta dan batasan mezata kuma mafarki dashiba, Ahaka wani baccin yakara kwasheta lokacin karfe 4:59am, wannan karon batayi mafarkin komiba har sanda aka kira sallar subh sannan tafarka mamaki yakamata ya akayi tayi bacci yau, daga hannuwa sama tayi tana hawaye tana fadin alhamdulillah., Alwala takara yowa tazo tayi raka'atainil fijr sannan tayi sallah asuba, bata Kara kwanciyaba ta hada komi nata ajaka tayi oder abinci tea kawai da bread lokacin karfe 6:30am tafito tabiya bill dinta takara tarar mashi SE kauyen su mlm buzu.
%%%%%%%%%%%%
Bibace zaune Saman gadon ta kanta duk ayamutse se zabga kuka take duk tahada uwar zufa jikinta se kyarma yake, yanzu babu halin bacci ya dauketa seta dinga mafarki da sirikar ta mahaifiyar alhaji Mansur tana miko mata hannu tana fadin "Biba! Biba!! Biba!!! Mena mikiiiiii" haka take fama tsawon kwanaki uku kenen gata mayyar bacci minti kadan bacci ya debeta harda minsharinta siii sii fii fii kirr kirr" Amma dazarar bacci yasoma dadi seta farka afirgice tana tsala ihu yanzuma zaune take tana kuka akan gadonta gashi karfe 2 na dare ne yanzu, dama mirror dinta yana kallon gadone tana dago kanta da niyyar sauka daga kan gadon aiki tayi arba da kanta ayamutse acikin mirror ga fuska jage jage da hawaye da majina ai take ta kwallara wani azababbben ihu tazube akasa ba numfashi, itade harga Allah firgita tayi da taga kanta a mirror, setaga kamar fatalwar sirikar natane take gani azahiri.
Ihunta ba inda be karadeba acikin gidan tayadda duk Wanda ke rayuwa acikin gidan seda yaji arikice suka taho part din nata Koda suka iso a kwance suka ganta akasa babu alamar numfashi atareda ita.
Koda tafarka ta ganta akan gadon asibiti matar Awwal zaune tana bawa danta friso tana ganin ta farka ta taso tana mata sannu da saurinta ta fita taje ta kirawo dr tare suka shigo da Awwal da alh Mansur duddubata yayi yana tambayarta yatakeji yanzu tace batajin komi yajuyo ga alh Mansur yace Kila anjima mubata sallama.
...........................
"Idi sonake ka kaini gidan na gwaggo"
"Kai wallahi idan yasan nina kaiki seya koreni daga aiki Kuma wlh ni da aikin nan kawai na dogara dashi nake ciyar da iyayena, Kuma wlh oga baya mana keta dazarar lokacin biyan ma'aikata yayi baya kwana da haqqin kowa akansa, Kuma ma muna cen Muna aikifa ni yatayar ya aikeni kasuwa yace naje duk abinda kika lissafa asai miki ko kyalle kar na rage idan kudin sunkare nakirashi y turomin wasu, duk wayar da kikeyi da Wanda yaje kasuwa jiya dani kikeyin ta wallahi oga yana matukar kaunarki da yimiki biyayya kema kibarshi ya sarara mana haba".
"Idi na gwaggo dana ne ko na ka? Munafuki algungumi, to wallahi ko ka kaini ko nasa yakoreka daga aikin naga ta rsiya, ai tunda naga yayimin wannan uwar siyayyar nasan waccen munafukar juyar matar tasa bakaramin chabawa take ba, kadubafa yanzu kwanon gyada yakai dubu daya da dari uku haka nace masa yasaimin kwano ashirin amma ko musu beminba ya siya, nace yakara biyar ashirin din na lissafa bazai isheniba ko tari beminba ya amsa da to, nace inason biredi guda goma dukda de ba uwar da zanyi dashi karshentama su lalace tunda ni bawani ci nake ba, gashi ya siyomin, nakara da kayan tea gashinan ya laftomin kamar zan bude kanti, nace masa na ci bashin katin waya na dubu ashirin agurin garbati me kanti ba musu ga ya aikomin da dubu talatin wai nabiya bashi narike sauran, irin wnn hidima to Allah kadai yasan uwar juyar matar sa me taci, sbd haka yau base gobe ba ka kaini garin minna in yaso ka ajiyeni ka tafi nikuma bazan fada masa Kai ka kaini ba".
Baki sake idi yake kallon maman ogan nasa, shi wallahi be taba ganin muguwar mata wacce batason kwanciyar hankalin danta irin wnn matarba.
Gashide be rageta da komi ba duk bala'i da tujarar da take masa be hanashi yimata biyayya ba, amma ita batada buri daya wuce kullum ta muzguna masa.
" Kayi shiru idi, kode ka kaini walh ko Kuma aikinba ahaka" tafada tana cira Kai gefe. Idi yaron makotanta ne babanshi yarasu se nauyin iyayensa wato matan babansa su biyu da kannensa yakoma kansa, da mamarsa da kishiyarta dake suna zaman lfy se yake fita yana saukale(dako)din kaya akasuwa yana dan samo musu na abinci kasancewar shine babba Kuma namiji agidan kannensa duk matane, wata rana na gwaggo yakawo mata ziyara seya gansa yadawo daga saukale dinsa suka gaisa yataya shi shigowa da kaya cikin gida, anan na gwaggo ke tambayar sa aikin da yake yace masa dako yakeyi yanzu a sabuwar kasuwa to anan de na gwaggo yace masa yahada kayansa idan ze koma minna sukoma tare yabashi aiki acen kamfanisu da yake aiki bangaren shinkafa, shine dalilin zaman idi yaron na gwaggo Kuma duk idan ze aikowa da mahaifiyarsa Sako to idi yake bawa kasancewar shi mutum ne amana,.
"Dan Allah kiyi hkr karkije tunda ya yo miki sakon Kuma duk abinda kikace Wanda yafishima aka kawo miki".
Daukar wayar ta tayi tana neman no din na gwaggo tace "barima kagani, yanzu kila daga nan base ka koma gurin aikiba zaka Sami sakon sallamarka, kaga seka cigaba da dakon da kakeyi" tafada tana cuno baki gaba kamar wata yarinya wannan mata bade masifar tsiyaba.
"Kiyi hkr in Sha Allah goben kishirya Sena kaiki amma dan girman Allah karki fada masa nina kaiki dan Allah".
" Inde wannan ne idi shakuruminka bazan fada masa ba kaide kawai ka nunamin gidan kodaga nesa ne nisena shiga Kai kajuya abinka".
" To Allah yakaimu goben".
" Amin kadauki biredin nan guda uku katafi muku dashi, idan Allah yatsaga da rabon wani inya shigo Shima nabashi haka zan rabar dashi".
Gari na wayewa tun karfe 6:00am tagama shirinta tsab tana jiran idi, karfe 6:30 ya yi sallama yashigo daga ita se kayan jikinta se kudinta da wayarta a cikin yar pose dinta, titi sukaje sukahau taxi se tasha, 7:00 dede motarsu ta daga, dake hanyar bakyau se karfe 1:20 suka isa garin dukda gajiyar datake ji a cikin jikinta hakan behata Jin karfiba idan ta tuna kudirin da yakawota.
Adede kofar gidan me adedeta yasauketa, dasauri Kuma idi yacewa me adedeta yayi maza subar wurin karma wani ya gansa asan shine yakawota.
Kallon yanayin unguwar take wacce ko sunanta bata saniba,ko ina tsit unguwar akwai tsari gidajen kusan duk iri dayane, saboda zakwadi sanda idi ke fadawa me adedeta ko saurare batayi hankalinta na cen ta matsu ta isa tayi cin mutunci.
Kwankwasawa gate din tayi me gadi ya bude yana tambayar ta daga ina watake nema tace masa "nice uwar me gidan" kallonta yayi sama da kasa yace "to ai oga be cemin mamarsa zatazo ba" rike haba tayi tace "saboda yazama solobiyo dan ana gadin wannan juyar matar tasa har se yafada maka ga Wanda ze shigo ga Wanda zaka bari yashiga? Tab lalle na gwaggo inacen sake da baki an maisheka sauna huhulahu" kafin me gadi ya yi wani yunkurin ta bankadesa ta afka cikin gidan, afarfajiyar gidan ta gansa akan wata resting chair me Lilo shida matarsa Aisha tana kan cinyarsa tana matse masa kurji agoshinsa se dan shagwaba yake mata yana matsa ass dinta jikinta sanyeda bomshort se wata yar riga shoulderless fara, jikinta yayi luwai luwai farar fatarta takara fresh, Shima jikinsa sanyeda dan boxers na Maza medan fadi.
Sunyi nisa gurin shafe junansu daga matsar kurji aka cenza jaha, Jin salati kawai sukayi akansu fadi take "sallallahu alaihi wa sallama, kalu innalillahi na gwaggo mezan gani haka? Yaushe ka koma cikakken dan bariki ? Dama abinda take maka kenan shiyasa kaki ka Kara aure balle kaga gudan jininka nima insamu naga 'yan jikokina ko?" Masifa take kamar zata ari baki kamar wacce takamasu suna aikata zina, asukwane suka bar jikin junansu dasauri ya dauki jallabiyyar sa yasanya yamatso kansa akasa yana fadin "barka da zuwa mama yaushe kikazo?"
"Rufemin baki bunsurun banza da wofi tunda kazama sallamamme yaushe zakasan nazo, yau gani agidanka da ka hanani sani yau Allah yakaso ni Kuma nazo kenan sallamamme sha3 maloho".
Kansa akasa be iya cewa komiba aransa mamaki yake ya akayi tasan gidansa, shin wama yakawota garin ne, tambayar da yakasa baiwa kansa amsa dan ko kadan besawa ransa idi ne yakawotaba.
Aisha ce tamatso bayan ta Sanya kimono dinta ta suturta jikinta tace "sannu da zuwa mama, Bismillah mushiga ciki......" Bata karasaba mama ta kwashe fuskarta dawani lafiyayyen mari hagu da dama, tace " munafuka algunguma jinin fir'auna juyar banza da wofi, ta Ina nazama mamanki? Nace ta Ina nazama uwarki? Uwarki nacen de jinin munafukai masu asircewa mutane 'ya'ya".
Taga taga tayi zata fadi yayi saurin tarota idonta arufe bakinta har ya fashe, idonta yayi kwanciyar jini, dagowa yayi cikin sanyin murya yana fadin "haba mama nine bakya kauna ba Aisha ba duk wannan abin da kikeyi ba ita kike yiwa ba ni kike yiwa, Kuma in Sha Allah zan saki Aisha Kuma bazan Kuma aureba zan zauna nikadaina tunda haka kikeso, idan nafada halaka kinka kinada naki kamashon kenan".
"Na gwaggo ni kake fadawa wadannan maganganun? Ni ?" Kafin yayi wani yunkurin ta ruga aguje kamar mahaukaciya ta karyo ganyen gwandar da aka kawata compound din gidan dasu different types na bishiyu, ta hau lafta masa kamar karamin yaro yana kare fuskarsa ko kadan beyi yunkurin kwatar kansa ko yahana taba, tana ta zuba masa tana zaginsa kamar ba dantaba yana durkushe akan gwuiwoyinsa ko motsi bayayi idonsa arufe, shiru yaji kafin Kuma yaji ihun maman tasa, bude idonsa yayi, aiko yayi arba da Aisha ta daga mama da hannu daya kamar ta daga kaza, idonta duk jinine kwance aciki gwanin tsoro dagani kasan ba cikin hayyacinta take ba lyk she's been possessed.
🌹 SIRIKATA 🌹
Na SADIKA IBRAHIM.
Pg27_28
Not edited
Bismillahirrah manirrahim.
Dakyar Idiyatu tagano haryar daze sadata da gurin mlm buzu saboda tun ranarda sukazo da Biba bata sake zuwaba, Kuma dama zuwan farko kenan se yau data dawo.