Sashe 18
Sirikata Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Wani abin al'ajabi shine yadda Idiyatu keson yaran nan harya baci, Ashe sonsa takewa Rabil shafim maine,haka zata kashe musu kudi kamar batasan zafinsuba, Karin mamakin shine duk ranarda aka kawosu gidan ta, to Rabil baya fitowa adaki ze wuni ashe labewa yakeyi ajikin labule yayita kallonsu duk kiriniyar da sukeyi yana kallo wani yayi murmushi wani yayita mamaki sbd wayone dasu, haka Idiyatu zata zuba musu kayan wasa afarfajiyar gidan suyitayi, idan suka gaji takwashesu tamusu wanka acenza musu kaya adaukesu amota afita aiko haka Rabil ze shiga tashi motar yayita binsu abaya duk inda sukaje yana biyedasu batareda saninsuba, har sugaji sudawo gida, se anmayardasu sannan yake samun mutsuwa yakwanta yayita tunaninsu yana murmushi shikadai amma ko inda suke baya zuwa balle ya daukesu.
Se bayan an yayesu snn ne Rabil yaje har gida yayita magiya abasa matarsa haka ba yadda suka iya aka bashi matarsa domin itama tanuna tanason komawa ga mijinta.
Agurin mmn inaya aka bar yaran, amma Idiyatu tazo tanemi alfarmar duk abinda suke bukata arayuwa ita zata yimusu, taroki alfarmar ko pampers sukeda bukata itace zata Siya.
Haka rayuwa tayita shurawa har su Hussain suka isa shiga school lokacin Fatima nada shigar wani cikin bawanda yasani harshi uban gayyar Rabil tsoro takeji gashi bazata iya zubarwaba, batason irin kaddarar su Hussain tafadawa wnn cikin Shima, haka zata boye adaki tayita kuka, kasancewar wnn cikin lafiya lau tayisa ba amai ba komi, sede 'yan kwadaye2 dacin abincinta daya karu.
Idiyatu itace komi na makarantar su Hussain taki barin alhaji yatemaka mata da komi hatta sock dozen uku uku ta ajiye musu, haka pencils, litattafai Kuma duk a school ake basu, makarantacs me mugun tsada, komi da komi acen ake baiwa yara har abinci, idan Kuma baka bukatar ba makaranta seka dinga kawo naka amma idan ka kawo sekaje gurin social master kanuna masa Kuma ka dandana agabansu sannan ka ajiye katafi, haka Idiyatu tadaukarwa kanta wannan larurar, Fatima tayi tayi tabari suci na school taki wai kar aje abawa buddies nata naman alade kasancewar school din ta arnace, sukuma haka take kiransu buddies.
Ahaka har cikin Fatima yakai wata bakwai SE a sannan yafito shikansa Rabil se a lokacin ya tabbatar da cikine da Fatima sbd ada ya dauka tumbine kawai tayi, ganin bata laulayi ko kadan sannan bata taba cemasa tanada cikina ko tanajin ciwon Kai, idanma taji abinta sede tasha magani batareda saninsaba.
Aiko ranarda yagane cikine yayita masifa wai taki sanar masa, budar bakinta kuwa tace "sokake nafada maka inada ciki ka shegantasa tunma kafin yazo duniya ko?"
Sekuma jikinsa yayi sanyi bekara cewa komiba haka yayita yallabata Kodan tari tayi yanzu ze mike tsaye yace yaya muje asibiti ne ko kuwa, abin nashima har dariya yake bata wani lokacin.
Cikinta yashiga watan haihuwa amma kullum fargaba take, Hakan yasa tafara ramewa kullum Rabil na nan nan da ita amma hankalinta yakasa kwanciya, ranarda ta tashi da nakuda se rokon Allah takeyi ita ciwon baya damunta kamar yadda take fargabar yadda Rabil ze amshi wannan dan dako haihuwarsa ba ayiba, tana tausayin wnn yaronko yarinyar, Kuma a wnn karo ta Sanya aranta idan har Rabil yace wannan dan ko 'yar banashi bane to ita dashi sede a lahira.
Lafiya lau ta haifi yarta mace me kama da Rabil sak kamar yayi kaki ta tofar, itama blue eyes gareta, Rabil kamar zeyi hauka harda hawayensa ya rungums 'yar yana mata addua nan take ya Sanya mata suna Nadhira yana bala'in son sunan.
Kowa mamaki yake don da gayya mmn inaya takwaso su Osman niyyarta idan Rabil yace wannan ma b 'yarsa bace tasa sumasa shegen duka se gashi agaban kowa yake kukan sonta harda Sanya mata suna.
Anan take suka gano lalle akwai wani Al amarin akansa gameda su Hussain.
Allah shine mafi sani.
Anyi shagali nafitar Kai a wnn haihuwa kamar shine haihuwar fari.
Daganan Kuma Fatima bata Kuma haihuwa ba.
****************
BAYAN SHEKARA GOMA....
"Likita dan Allah kiyi iya yinki aceci rayuwar matata, dan Allah, idan kunga da matsala ayima ta CS kawai acire babyn amma wnn wahalar tayi yawa"na gwaggo yafada gumi na karyo masa.
"In Sha Allah karka damu zata haihu dakanta base an mata aiki ba in Sha Allah zata haihu dakanta, kude kuci gaba dayinata addua".
Gefe daya kuma wata gajeriyar matace se gyatsine fuska take tana hura hanci magana take kasa kasa " hmm niza a nunawa haihuwa nida ba haife maza hudu, dan ma ba tsayawa suke ba iskancin banza wnn har nakuda take".
Gefe daya kuma mmn n gwaggo ce se jab tazbaha take tana kwalalo ido tanaso tayi mgn amma tana tsoron bala'in murja dawo
END OF BOOK 1.