Sashe 12
Sirikata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kan Rabil a sunkuye Wanda tun sanda aka shiga da Fatima dakin theater yaji kansa ya Sara ya zauna ya sunkiyarda Kai, dago kansa yayi idonsa sunyi matuqar jaa abin tsoro har seda nurse din ta firgita taja baya jiki na rawa tace " sorry sir matarka ta haihu anyi aikin cikin nasara tasami twins duka Maza".
"Alhamdulillah" shine abinda Idiyatu da mamar Fatima suke furtawa, tareda matar makocinsu Wanda ya yayiwa Fatima waliccin aure, tazo bayan shiga da Fatima operation, mamar Fatiman ce takira ta sheda mata shine ta karaso.
Cak suka dakata da murnar da suke sakamakon abinda sukaji Rabil yana furtawa kamar amafarki.
"Wacece ta haihu? nisam ba 'ya'ya na bane, banida wata alaqa dasu".
Yafada yana nuna wannan nurse din da tafadi haihuwar, idonsa jajur kamar Gauta.
To fa Dan Dan Dan Dan Dan
My people ya kuke ganin wnn Al amarin ze kasance da alama aikin malam buzu yayifa.
Idan me karatu be mantaba shafin farko Idiyatu ta sahalewa mlm buzu yin farraqu tsakanin Rabil da abinda za, a Haifa masa, gashide kamar idiyatu ta shiryu Amma Kuma aikin da tasanya ayi Yana nan yana firering.......
Nadatse pg din ne anan sakamakon yimuku dayawa bashida wata fa, ida.
Inada ayyuka dayawa Amma nake takure kaina namuku typing, Amma common react ya gagari me rai haba Dan Allah mudinga yiwa juna adalci.
Am a busy soul too, yadda kuke da uzuri Nima haka nakedashi Amma na ajiye nawa namuki typing, sbd Allah ban cancanci soyayyar ku ta hanyar comment ba, Kuma abun haushin shine wnn littafin free ne, Babu ko sisinku ku ko tunanin datar da nake kararwa bakwayi.
Shiyasa tunda bakwason yin KOMAL 🤣Nima nake kyuiwar yin typing 😤mutaru mugyara pls nd pls my people 🙏
In Sha Allah idan kukamin zafafan KOMAL nikuma namuku alkawarin gobe akwai zazzafan update 💪
Share fisabilillah 🤲
Momsani...... ✍️
🌹 SIRIKATA 🌹
Na SADIKA IBRAHIM.
# Dan Allah ayi hkr jiya mabuda wuta ne bansamu nacika alkawarinaba, Amma yau gashinan namuku me yawa. Masu kirana Dan suji lafiya nagode sosai da kulawarku Allah yabar zumunci.#
Pg23_24
Bismillahirrah manirrahim.
Wnn pg din nakine kadijat Musa ki yayyagashi inkinso🥰
"Wacece ta haihu? Ni Sam ba 'ya'ya na bane banida wata alaqa dasu".
Kafin sudawo daga suman wucin gadin da sukayi yasakai yabar asibitin ido rufe ya afka cikin motarsa ko ganin gabansa ba ya yi, dawani irin speed yaja motar haryana bude mutane da qura, mutane se kallonsa ake wasu na cewa Kila mutuwa aka masa, aguje me gadin gate din asibitin yabude masa yasa kai yafita ikon Allah kadai yakaishi gida dan wani irin tukin ganganci yake se shara uban gudu yake kamar ze bar duniyar.
Yana isa gida dakinsa ya fada idonsa jajur abin tsoro he look like he was possessed, yana zuwa yafada kan makeken bed dinsu yadafe kansa dake barazanar rabewa biyu yalumshe idonsa zuciyarsa suya take matuqa ga jikinsa ya yadau wani masifar zafi kamar ana hura masa wuta acikin zuciyarsa nan take zazzafan zazzabi ya rifesa, se karkarwa yake yanaso y ambato sunan Allah yakasa, bakinsa SE bari yake hakuransa suna hadewa da junansu.
Acen asibiti kuwa jikin Idiyatu na kyarma tace "innalillahi wa inna ilaihi raji'un hasbunallahu wa ni'imal wakil, allahumma ajirni fii musibatii wa kalifnii Khairan Minha, ya Allah wat have i done,? Dis is all my fault,I did dis, innalillahi wa inna ilaihi raji'un," ta maimaita wnn Kalmar yafi akirga sbd tsananin tashin hankali su maman Fatima basuji abinda take fada ba, sukansu shock din abinda Rabil ya aikata ke begama sakinsuba.
Cen makociyar maman Fatima me suna maman inaya tace "kan bala,innan me wannan yaron yake nufine? Ko yafara shaye shaye ne? To wallahi be isaba muze nunawa kwaya iye? Ubanwa yahaifar masa yaran dazecewa mutane bashida wata alaqa da wnn yaran? Tun ma bega fuskarsuba ze fara karantawa mutane wasikar hauka, to wallahi billahil azeemu be isaba," juyowa tayi kan Idiyatu wacce jikinta ke masifar kyarma kamar ana kadata tace "iya Rabil" dake haka akece mata a unguwar duk makota sunanda suke fada mata kenan tunda yawancin su sun chakude da yarbawa da hausawa ne shiyasa SE suka zama kamar duk daya suke, tacigaba da fadin "kinajin haukar d danki ke Shirin aikatawa ko? Dan uwar ubansa yaran nawaye dazecewa mutane ba 'ya'yansa bane iye? Ubansa ne yayi cikinsu ko Kuma ke uwarsa? To wlh tun wuri kifada masa yadawo hayyacinsa kafin yaga haukar datafi tasa idan ma yafara afa kwayoyine to yasawa kansa birki tun kafin alhaji yadawo yaji wannan bakin furucin da yake akan Fatima da 'ya'yansu".
Hankalin mutane har yafara dawowa kansu sbd masifar da maman inaya take zazzagawa gashi se daga murya take damacen masifaffiyace.
Jikin Idiyatu na bari hakama bakinta tace "Dan Allah maman inaya kiyi hkr muzauna asasanta wannan Lamarin ni zan masa magana in Allah ya yarda komi zezo cikin sauki dan Allah kiyi hakuri"tafada tana hade hannayenta guri daya alamar roko sannan muryarta kasa kasa.
Maman Fatima bata iya cewa komiba se ajiyar zuciya datake saukewa akai akai, bude baki mmn inaya tayi da niyyar sakeyin wata maganar sega
Doctors din ne suka fito suna cigaba d magana atsakaninsu, mmn inaya ce ta tarbesu da sauri tana fadin"likita yajikin 'yata? nurse tace mana anyi aikin cikin nasara, ina take da abinda ya haifa?"
Seda likitan yagama magana da sauran doctors din sannan yace "sorry ma'am ina mijin ita me jinyar yake inason ganinsa yanzu a office dina, seda ta harari gefen da Idiyatu take wacce tayi zuru kamar ace Kee ta arce, sannan tace "yafita bashida lfy likita kafadamin duk abinda zaka fada masa ina sauraronka ni zan masa bayani".
Seda likitan yakare musu kallo dukkansu sannan yace "Ina mahaifin ta?"
Mmn inaya tace "yakusa karasowa dama baya garine" " ok idan yakaraso yasameni a office dina yanzu za a Maida ita dakin hutu tukun yaran Kuma idan aka gama shiryasu za a miko muku su" Dr yafada yana wucewa zuwa office dinsa.
Minti biyar tsakani mmn inaya tana gefe tana hura hanci idan ta tuna Rabil yace wai bashida wata alaqa tsakanin sa da yaran wani irin bakin ciki ne yake turbuketa, yanzu ma se sakarwa Idiyatu magana take, Idiyatu kuwa tayi mus ba baki, burinta kawai shine tasamu kebewa domin tafara Shirin zuwa kontagora dole ma taje tasanya mlm buzu ya warware wannan aikin don ita Kam yanzu harga Allah take kaunar Rabil da yaran sa, tagaji da aikata zunubi hakanan, tundaga farkon rayuwarta babu wani aikin kwarai data taba aikatawa,ga mafarkin nan da tayi akan shirinsu na zuwa Niger tafara tsorata sannan Kuma Biba data dage setaje ga abinda yafaru d ita wannan shine babban dalilinta nafara tsorata da lamarin duniya sannan kobayan haka ita kadai tasan yadda take bacci da daddare har yau bata dena hunted dreams ba,.
Kawai she was just pretend to be normal amma deep down ita kanta tasan she's not normal, kullum setasha maganin yara don tasamu bacci amma haka zata karaci zamanta ko kyafta ido batayi dasunan bacci har yafara taba mata kwakwalwa, aboye tana ganin likita batareda Rabil yasaniba, Abu daya takasa jurewa Wanda takeji dole ta aikatashi kafin mutuwarta ta risketa shine tasada Rabil da mahaifansa na gsky, yin hakan tasan ze iya sanadin rayuwarta amma tagwammaci faruwar hakan sbd tana tsoron mutuwa ta risketa acikin wnn yanayin.
Kuma zata nemi Biba in Sha Allah tafada mata komi sbd halin rayuwa, Kuma tanemi afuwarta akan cutar da tayi mata na aure zayyad da tayi, duk da alokacin itama Biba cutar tasoyi amma daga karshe itace ta amshe komi, sannan tasa akayi musu ingije tayadda sukabar garin kontagora batareda sun shiryaba.
*******************
Hjy Deeja sehada kayanta take tana kuka tana durawa muktar zagi ta uwa ta Uba, Fadi take "munafuki algungumi, mugu azzalumi, natsaneka Kuma wlh karubutamin takaddar sakina yiiiiiii", muktar na gefe bakinsa a suntume sakamakon dirar mikiyar da Deeja tayi Saman kansa batareda ya shiryaba aiko ta shammacesa tasamu bakinsa da goshinsa ta dinga kwala masa takalmin Isabella me shegen tsini, Wanda ita kanta bella batasan sanda Deeja ta wafce shi akafarta ba.
Fadi yake "aikema kwadayinki yaja miki banda kina makwadaiciya ko primary bakiyiba amma kice ke seme kudi Zaki aura uwar ki lashe money Kuma ta daure maki kugu Kuma wlh idan kika ga nasakeki kin biyani duk kudaden da na kashe mikine, bari ma in samu littafi narubuto duk abinda nakashe miki dan nasan paper tayi kadan tadauki yawan abubuwan da na muku keda uwarki lashe money".
Duk wannan bidirin da ake mahaifiyar muktar tana boys quarters tana sheqa bacci bayan taje kitchen ta dauko lafiyayyen abincinta da lemon kwali taci tayi hani'am daganan se bacci, duk tsiyar da aka tsula agidan bata saniba har dawowar bature duk batasan anayi ba.
"Muktar ni kake fadawa Sena biyaka duk abinda ka kashemin? Ni kake kiran uwata lashe money? Bayan ta aura makani uwata muktar? " Tafada tana nuna kanta.
" Ahab uwa tafi uwa ne? Inace nan saboda samun wuri kika ce sede uwata takoma bq d zama tunma bakisan gidan ba nawa bane, koba haka akayi ba munafuka gashinan saboda in faranta miki bantaba yiwa uwata biyayya ba tunda na aureki, bayan masifar dana jefa kaina ta aron gida harda masifar kauracewa uwata d kikasa nayi, gashi yanzu duk a silar ki na rasa aikina, Kuma yanzu ma ni bansan ta inda zan fara Neman gafarar uwata ba, balle in sanar d ita abinda ke faruwa dani, Kai da kunyama ince mata ga abinda yasameni tunda sanda nake amatsayin me wannan gidan ban kyautata mata ba" yakarasa cikin raunin murya kamar zeyi kuka, shi wallahi bema san abinda yakaishi yin wannan danyen aikin ba, idan ya tuna yadda me gidan y temakeshi batarda wani tunaniba da yadda ya banzatar da mahaifiyarsa SE yaji inama yana iya maida hannun agogo baya daya mayar ya kyautata rayuwarsa data uwarsa, koba komi yanzu daya shiga wani hali itama ta tausaya masa, amma yanzu ko giyar wake yasha baze fara tunanin tausayawa daga garetaba.
Zuciyarta na tafarfasa tace "wlh yau a gidan mu zan kwana zakasan kayi da ni wlh seka sakeni dan ni ba kalar talaka bace".