Sashe 10
Sirikata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana cikin tunani kawai yaji tasaki kuka yiiiiiii ta fado kasa daga goyon tana birgima akasa, ai dasauri a sukwane ya dawo daga tunanin da yatafi ya tallafota yana tambayarta lafiya me takeso me aka mata, cikeda tabara tace "bakaine kadena tafiyar dokin ba Kuma bakayin kukan Doki ba yiiiiii" taci gaba da kukan ta rungumeta yayi yanata aikin lallashi seda ta wainasa da kukan shagwaba sannan tadage hannuwa sama wai yacire mata riga zafi takeji ita yamata wanka.
Haka ba yacce ya iya ya dauketa kamar baby yakaita toilet yamata wanka Wanda dole sukayi tare bayan ya kwashi gara ya goyota kamar yar yarinya yafito da ita waje kamar wai haka ya sauketa Saman bed zasu cigaba da aikin lada Sega Kiran waya, kamar baze daukaba sekuma yadakata da abinda yake Jin Kiran yaki yankewa daya yanke wani ze shigo, yana daukar wayar yaga bakuwar number Kuma bata Nigeria ba, picking yayi kawai yaji ana masa yaren french, kashewa yayi aka sake kira Yana dauka da Dan fadan sa yace "wrong number please" daga cen akace "dan Allah Ina magana da alhaji muktar Nigeria mijin Biba ne? "
Gabansane ya fadi yace " eh shine Amma Kai wayene? "
" Kana magana da Dr Mansoor Al mustapha daga nan niamey kasar nijer, mu Sami matarka ne tayi hatsari ankawota daga nan wani kauye kusada cikin gari, kwana 6 kenan Muna neman wani Wanda yasanta bamu samuba kasancewar tayi dogon Suma sakamakon hatsarin da tasamu acen Kuma mun nemi wayarta mun rasa se jiya muka samu ta dawo hayyacinta shine yau ta bamu number din ka muka nemeka dafatan zakazo nan niamey dake kasar Niger domin tafiya da matar ka Kuma kabiya kudin aikin da aka Yi mata? "
Arikice yace " what Biba akasar nijer no ba matata bace matata tana nan Nigeria tana SULEJA taje gaida iyayenta yau kwananta takwas kenan" kuka yaji an saki daga gefen tacikin wayar sekuma aka amsa tana kuka tace " alhaji takemata min nice Biba matarka uwar danka Awwal Ina kasar nijer naje amsowa mama maganin ciwon kafarta shine tsautsayi ya afkamin nasami hatsari yanzu haka maganar da nake maka kashin cinyata ya karye seda aka Sanya min karfe ajikina" tafada tana rushe masa da kuka...
Dogo baban nera residents.
Hjy deeja ce taga mijinta muktar SE harhada musu yan kayansu yake hankalinsa duk atashe jikinsa SE rawa yake sakamakon Kiran gaggawa Daya Sami dg chief security na wannan gidan cewa megidan yana hanyar zuwa gidan Kuma wannan karon da iyalansa ya taho yanzu hakama an daukosa daga airport.
Yana hanya yakusa isowa shine yaketa sauri sukwashe kayansu sukoma boysquaters kafin bature ya karaso.
Karar motoci yaji Wanda seda cikinsa ya Murda kafin kace me anfara shigowa da kayan su, Sega matar bature me suna Isabella da yaranta biyu maza Fredrick da Danielo sun sanyo Kai cikin falon turus sukayi ganin wata mata zaune akan sofa sin falon ta kure ac tana kallo jikinta sanyeda wasu kananan kaya yar vest pusher pink karama da wandonta dede gwiwa ta mimmike ta bararraje ga lemo a gefe tana siffing..
______________
Tofa yau ake yinta HAJIYA DEEJA gamasu gida sundawo faaa🏃🏃🏃
Share fisabilillah 🤲
Momsani........ ✍️
🌹 SIRIKATA 🌹
Na SADIKA IBRAHIM.
Momsani.
*Takabbalallahu Minna wa minkum eidil MUBARAK alaina wa alaikum*
# Kamar yadda muka tafi hutun ramadan kamar jiya yau gashi Allah ya kawomu munyi sallah lfy, inawa daukacin al'ummar musulmi barka da sallah, Allah ya maimaita mana#
Ina Kara mika sakon ta'aziyya ta ga oum shaheed akan rashin bango Kuma mijinta Allah ya jaddada rahama agaresa.
Haka zalika Ina mika sakon ta'aziyya ta ga 'yan uwan Rukayya surajo (*ummu Ameera*) Allah yajikanta da rahma, Allah Kuma yaraya abinda tabari.
Bismillahirrah manirrahim.
Pg19_20
Niger republic....
*Niamey*
An sallamo Biba tareda dan ta Awwal Wanda shiyaje y dakkota, domin fafur alh Mansur yaki zuwa yace sede ta dawwama acen idan taji sauki ta dawo tunda be aiketa, dalili kuwa shine zuwan Awwal cen garin suleja dan Jin wani aikene kakarsa tayiwa mahaifiyar sa har niamey gashi tahadu da tsautsayi, Amma se yasami labarin cewa ai mahaifiyar Biba kusan shekara kenen bata gidan tabi danta muktar cen garin da yake aiki, shikuma mahaifinsu wato kakansa kenen yatafi kontagora watannni biyu kenen babu kowa acikin gidan su.
Bayan fadawa alh Mansur wannan zance shine ya yanke hukuncin bazai tafi niamey duba Biba ba sede ya biya duk wani hospital expensive Daya dace yace tayi ta zama acen har sanda ta warke tadawo da kanta, Kuma ya gargadi likitocin kan cewa karsu Kara nemansa idan sungaji da ita su wurgota waje.
Wannan dalilin yasa Awwal tafiya nijer ya dakko mahaifiyar sa wacce ta rame kamar kudin guzuri, gata babiyan bukata gashi tarasa kafa,ga bakin cikin idiyatu ta tadena kiranta ko ta kiratama bata samunta kamar ma block nata tayi, tun bayan da ta ari waya a cen nijer takira ta tafada mata cewa tasami hatsari har yayi sanadiyyar rasa kafarta, yayinda idiyatu taji wnn batu abakin Biba tasaki ihu da kururuwa tana cewa "dayanzu Nima banda kafar, da yanzu Nima sun halakani kamar yadda aka Miki", dif takashe wayarta tun ranar Biba Bata sake ji daga idiyatu ba, data ari waya takira ta tanajin muryarta seta zabga ihu tana cewa aceceta, daga baya ma karya layin tayi tayar, wnn shine dalililn dayasa Biba Bata samun Idiyatu.
Sannan taki zuwa ta dubata, itakuma gashi batada no din kowa na Idiyatu ko no din Rabil batada.
Da wnn ta kullaci idiyatu sosai acikin ranta, Kuma ta alakabta tsautsayin da yasameta da Idiyatu ce.
# SILAH#( aysha danjuma).
Sabo Ibadan..
Tunda Biba takira tafadawa Idiyatu cewa tayi hatsari tarasa kafarta shikenan Idiyatu ta tsure se gudawa take tana iface iface, tana zaune seta yanka ihu ita kadai ko bacci take seta farka afirgice tana tsala ihu kamar wata yarinya, bayan firgicin abinda yasami Biba, tana cikin tashin hankali Wanda tun ranarda tadawo bata bi Biba Niger ba take wasu mafarkayya masu ban tsoro matuqa.
Zainab mahaifiyar Rabil take gani da wuqa tabiyo ta tana cemata kibani yarona, tana binta da wuqa tana kuka Wanda hawayen yakasance na jini,.
Wannan yasa talalace ta yi baki gawata uwar rama da tayi, shikansa Rabil ya rame sbd abun ya hade masa biyu, ga ciwon Fatima lauyayinta me wahala, ga ciwon Idiyatu Wanda yakasance kamar shafar aljanu, Hakan tasa dole yamayar da fatima gida gurin mahaifiyar ta tana kula masa da ita, shikuma ya dakko wasu yarbawa biyu suna kula masa da Idiyatu wacce takoma kamar kazar mayu duk tarame se katon Kai da ido kwalakwala, idan ze tafi aiki se suzo,.
Gidan baban nera.
(Bature mansion)
A gigice muktar ya afka ban dakin dake falon kasa, yanata gudanawa, dan wlh bakaramin razana yayi ba da ganin Isabella da yaranta, Dan yasanta farin sani batada mutunci, kadan acikin aikinta tasa akullesa bayan yasha tsinannen duka,.
Danielo yakalli wata yar matashiya a cikin falonsu yace "wat d hell is that?" Yafada yana juyoda kallonsa kan uwarsa Isabella, kallonsa tayi takalli hjy Deeja wacce ke sanye da kayanta,sannan tayi daddaya acikin falon, kamar gidan ubanta.
Bata Sami zarafin bashi amsaba bature ya sanyo Kai acikin falon,yayinda Deeja tamike tsaye cikeda gadara take kallonsu kamar bakin halitta,tana cewa "ku Kuma daga ina,Kode batan Kai kukayi ne?" Tafada tana kwalawa muktar kira da "baby kana ina ga wasu arna nan sun shigo mun gida har cikin falo kamar basuda hankali,wai inama securities din gidan ne?zaku shigowa mutun har falo mtwssssss"
Kafin tarufe baki Danielo dan zafin Kai harya sauke mata mari abakin kuff, aiko nan take jini yabiyo bakin sharr, ai hjy Deeja ana kyalla ido akaga jini nan take tayanka wani uban ihu da kururuwa fadi take " wayyo nashiga uku barayi yan fashi da makami wayyo Allah atemaka min" taruga aguje tashige dakin da muktar mijinta yashige yaki fitowa.
"Danny wat have u done huh,? Why r u always...." Be karasa ba uwarsu ta tari numfashin mijinta wanda yakewa dansu Danny fada akan dukan matar da dukansu basusan wacece ba, da fadin "am confused Hector wat is all dis? Who r dis people living in our house? Did you rent d house to dem or wat is all dis am seeing? and if i could remember well she's wearing my clothes as well?" Tafada tana kama dan tsukakken kugunta dayasha dauri da belt na mata me shegen kyau, jikinta sanyeda shigarsu ta masu jajayen kunnuwa.
Kasa bata amsa yayi tunda bashida ita Shima, shi a iya saninsa Koda yaushe gidansa part dinsa a rufe yake, yana kasancewa abude ne kawai yayin da yake gari, Amma duk sauran parts din gidan ko ina abude ake barinsa tunda akwai masu aiki da securities, amma kamar ganin mace yayi acikin falon nasa Kuma idan ya fahimci maganarta kamar tana claiming cewa gidanta ne. Kasancewar shi yana dan Jin yaren hausa jifa jifa.
Daga wayarsa yayi yakira chief security na gidan gaba daya kasancewar shi aka baiwa ragamar kula da komi na gidan, duk wani ma'aikaci kama dg mata har mazan, masu bawa flowers ruwa har masu kula da abincin gidan duk shine babban su, daga cen cikin wayar aka daga ana cewa "oga please wait for me, I dey for toilet doing shit oga" bature me suna Hector betaba Jin chief security nashi yayi pidgin English ba se yau Kuma da alama arude yake, dan tunda yasanar masa cewa ya iso airport aturo security suzo su dakko su shida iyalansa yaji wani wawan ihu da chief security yasaki har seda ya dauke wayar akunnensa, kafin ya kashe dan ya tabbatar yaji abinda ya fada, yasan akwai wata yar matsala, Amma atunaninsa Kila fita yayi yabar tsaron a hannun yaransa ashe wata tsiyarce suka kulla agidan Kuma yau zasu warware masa komi dan gidan su,, yafada aransa tareda fadin yazo maza yasameshi acikin babban falon gidan dashida duk wani ma'aikacin gidan.