Sashe 13
Sirikata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Azuciye ta kwashi akwatinta Wanda bayan bature yagama Jin bayanin kowa akan abinda muktar da chief security suka aikata ya sallami chief security da tawagarsa, Shima muktar ya sallamesa Kuma yace duk kayanda sukayi amfani dashi na gidan sukwashe su tafi dashi, iya adalcin da yamusu kenan daga haka be musu komiba Kuma yace yabasu daga yaunzu zuwa dare sukwashe komatsan su subar masa gida, shine fa hjy Deeja wacce ayanzu takoma Deeja tsura ba hjyr sbd dama samun guri yasa tasanyawa kanta hjy Deeja, takwashi akwatina niki niki zata tafi kauye gidan su da alh muktar baban nera Wanda Shima a yanzu y koma muktar tsurar sa ya gyara musu dakyar ta iya Kai akwatinan main falon gidan sbd girmansu dakuma yawan kayan dake cikinsu muktar de yana kallon ikon Allah kuma yana biye da ita ko ajikinsa dan zata tafi sbd yasan tsiyar da ya shirya mata, ko kadan beyi yunkurin hanata tafiyaba.
Suna kaiwa bakin main door na falon yajuya yayi hanyar boys quarters domin tasar da mahaifiyarsa tazo su cikawa wandonsu iska dan yaga Danielo se hararsa yake daganinsa beda mutumci yasan idan ya yarda yakara awa daya acikin gidan to ba shakka seya masa dan banzan dukan mutuwa.
Dan yafusata kwarai Jin hukuncin d babansa ya yanke musu batareda ya dauki mataki akansu ba lefin d suka aikataba.
Yana zuwa yasamu maman ta idar da sallar la'asar wacce shi ko azahar be Sami zarafin yi ba, tana ganinsa tace "subhanallahi wannan yaron lafiya? Meta sameka? Ko hadari kayi naga fuskarka duk a kumbure" sunkiyarda kansa yayi idonsa na cikowa da kwallah yace " mama kiyafemin dan Allah kigafarceni bisa Saba mikin da nayi, dan Allah mama ki yafemin" yakarasa kuka na kufce masa,jiki na rawa tace "subhanallahi muntari lafyarka kuwa Kode hjy Dije ce ba lafiya iye? Anya lafiyarka kalau kuwa? "
A raunane yace " mama lafiyata kalau hadiza ma lafiya lau take dan Allah mama kiyafemin duk abubuwan da na aikata agareki," "bakamin komiba muntari duniyace ai budurwar Wawa, Wanda be zo bama tana jiransa duk da nasan cewa akwai abunda ke faruwa amma nayafe maka, koba komi baka ki zamana kusa da Kai ba bakamar yar uwarka habiba data gujeni ba ita Sam bata kaunar ma nunawa duniya nice na haifeta, amma Kai koba komi muna rayuwa aguri daya, nayafe maka muntari" tadaga hannu sama tana gdy ga Allah dayasa danta yadawo cikin hayyacinsa koma menene dalilin dayasa yadawo hayyacinsa itakam ta godewa Allah da zuwan wannan dalili tasan adduar ta bata tafi abanza ba.
" Mama anbani daga yanzu zuwa kankanin lokaci nabar cikin gidan nan domin masu gidan sun dawo Kuma ya koreni daga aikin ma" muktar yafada yana Kara sunkui da Kai, "bangane ankoreka ba me kayi da aka koreka?".
Kansa akasa ya zayyanewa mamansa duk abinda yafaru tundaga neman da yayiwa Deeja har yau da bature yadawo, cikeda mamaki da al'ajabi take kallon muktar gaba biri yayi kama da mutum, ashe zuwan da suke kwana 2 gaisheta ashe ba banzaba, ita abinma harda dariya yaso bata.
Cikin mamaki tace "yanzu harda kudin da Awwalu dan gidan habiba yaturo maka masu yawa kahada kayita karya agari, Gani cen wani lokacin ma garin kwakin nan idan babanki yafita ba samowa yakeyiba, to Allah ya kyauta nagodewa Allah da Zuwan wannan rana koba komi kadawo cikin hankalinka, Kuma ina fatar ace kashiryu kenan har abada, domin Allah yaba son tuban muzuru,ka tabbatar kayi taubatan nasuha".
Tana kaiwa karshe tafara hada yan kayanta acikin yar gana mustgo dinta tanayi tana Kara yiwa muktar nasiha, suna haka sukaji cirin motoci a harabar gidan, ai jikin muktar na masifar rawa yace "mama yi sauri bar kayan nan haka taho muje" da sauri yadau gana mustgo dinta sukayi hanyar waje yana riqeda hannunta, motocine na sojoji sunkai biyar, gawasu vans agefe kusan guda biyar shake da kayan furnitures da komi na bukatar gida, bayan bature yasallami duka ma,aikatansa abisa tursasawar iyalansa kan cewa sede yasallami dukansu acewarsu ai duka bakaken fata maciya amana ne saboda hk sede ya sallamesu aka yo hayar wadannan sojojin kafin gobe securitynsu na cen kasar waje su iso, Sadaf Sadaf muktar yataho riqeda hannun mahaifiyar sa sunkai dab da gate zasu fita aka daka musu wata uwar tsawa "hey intruders" agigice muktar yasaki bakkon kayan maman yadaga hannu sama yana fadin "wallahi yanzu zantafi bazan Kuma dawowa ba dan Allah kuyi hakuri" yama kasayin turancin se tsilli tsilli da ido yake ga bakinsa da goshinsa har lokacin a suntume, Danielo yace "you jerk u remain here despite all the warning i did to you huh?" Jikin muktar ba inda baya zubarda gumi ga wata irin gudawa data Kara taso masa, sukuwa sojojin jira kawai suke ace wani abu su farwa muktar, kamar Danny yasani dan shi wlh har yanzu haushi yake ji na yadda babansa be dauki wani kwakkwaran mataki akan mutanen gidan ba yacewa sojojin nan "guys get him" ai atake muktar yasaki fitsari awandonsa.
"Dan Allah kiyi hakuri kitaho mutafi banga amfanin cigaba da zamanmu a cikin wannan garin ba, tsawon shekaru masu yawa kinkasayin tawakkali sanadin haka cutuka dayawa sun sanyaki agaba amma har yau kinkasa fawwalawa Allah lamiranki kin ki daukar kaddarar d Allah yadora miki, nasha fada miki idan har Rabil yana raye in Allah yaso Zaki gansa koba jima koba dade" araunane tajuyo rungume da katon hotonsa tun na 1year birthday dinsa, yasha kaya masu kyau kamar ba hoton daa ba yarone me kyau yana murmushi ga cake agabansa.
"In Sha Allah zan dauki kaddarata daga yau hannu bibbiyu idan Rabil dina Yana raye nasan zamu hadu wata Rana" tafada tana ajiye hoton akan katon gadonta Wanda aka rufeshi da farin kyalle, komi na gidan an rufeshi da farin kyalle.
Juyowa tayi kyakkawar mace wacce akalla zatayi shekaru sittin da yan kai, zainab kenan mahaifiyar Rabil suna shirin tafiya airport jirginsu ze tashi karfe 11 Dede zuwa kasar Qatar.
Sakamakon takasa dena tunanin danta Rabil shiyasa mijinta mahaifin Rabil wato alhaji Mohsin ya yanke shawarar komawa Qatar da zama na dan wani lokaci dama yanzu acen yake aiki.
_____________________
Acen garin Ibadan kuwa Dr ne yagama yiwa alhaji bayanin halinda twins din Fatima suke ciki dayan yazo da lafiya dayan Kuma yazo da ciwon zuciya yanzu haka yana dakin gwaji dan anaso aga matakin da ciwon yake saboda sunaso zasu dorashi akan magani, sauke ajiyar zuciya yayi cikeda tausayawa Allah baruwansa ace jariri yana fama da ciwon zuciya wannan SE iKon Allah.
Fitowa yayi bayan yagama Jin bayanin likita, dasauri mmn inaya takaraso tana tambayar sa akan abinda likita yafada zaunawa sukayi akan waiting chairs dake bakin kofar dakin da aka kwantar da Fatima aciki yana mata bayanin abinda yake faruwa maman Fatima taje gida tayi wanka tadawo, kuka mmn inaya tasaki tana fadin "innalillahi wa inna ilaihi raji'un wannan wace kalar jarabawace ace jariri da ciwon zuciya bayan wannan mummunar tabon da ubansu ya musu, alhaji kanajin fa wai cewa Rabil yayi yaran Fatima bandashi bane bashida wata alaqa dasu" "what?" Alhaji yafada yana mikewa "mekike son kicemin ne shi Rabil din ne yace yaran nan ba banashi bane? To na uban waye? To wllahi be isaba Ina yake ne?" Yafada yana wurga idon sa ako ina nawurin idonsane yasauka akan Idiyatu wacce har yanzu takasa wani kwakkwaran motsi.
Tambayar yamayar kanta " iya Rabil me nakeji ne mmn inaya tana fada Rabil din da kanshi ne yace wadannan yaran banashi bane?".
Bejira amsartaba yaciro wayarsa yafara dialing no din Rabil amma switch off.
Kallon Idiyatu yayi wacci ta taso tana bashi hkr akan bari taje gidan in Sha Allah komi ze dedeta.
Fitowa tayi daga asibitin tahau taxi tayo gidan adaki tasami Rabil kwance zazzafan zazzabi ya rifesa, tashi hankalinta ya yi dakyar tasamu wasu samari suka fito mata dashi aka sashi amotarsa ta tuka takaishi asibiti dasauri likitocin suka karbeshi akayi addmiting nashi aka sa masa drip bacci me nauyi y daukeshi, office din Dr Idiyatu taje sukayi wata magana dake asibiti dayane da inda aka kawo Fatima.
Fitowa tayi jikinta har rawa yake tanajin wani masifaffen guilt kamar takashe kanta.
Komawa gida tayi tadauki kudade masu yawa agurguje tawatsa ruwa tashirya ta fito t rufe gidan tashiga makotan ta tayi magana dawata bayerbiya tafito tahau taxi rabiya ta shagonta tadudduba abin da zata duba tafito me taxi y wuce da ita se tashar mota, yau komin dare in Sha Allah agarin kontagora zata kwana, zataje malam buzu ya warware wannan aikin kar alhakin Rabil yakasheta, gana yaran da basusan hawaba balle sauka.
🌹 SIRIKATA 🌹
Na SADIKA IBRAHIM
Bismillahirrah manirrahim.
Pg 25_26
Karfe 11:00 na dare idiyatu ta iso garin kontagora, mashin tahau yakaita hotel takama daki salloli yafara yi kafin tayi oder abinci me sauki source din anta me ruwa ruwa se coffee me zafi Shima dakyar taci tasamu wuri takwanta tunanika da dama suna kawowa kwakwalwar ta hari, jitakw inama tana iya maida hannun agogo baya data mayar da Rabil gurin iyayensa tun yana yaron sa.
Sede Kash aikin gama yariga ya gama, itakam duk cikin kaddarorinta babu me kyawon da zata tuna balle tace kodanshi Kila zata iya shiga aljanna, amma ba a yanke kauna daga rahmar ubangiji, tana rokon Allah karya kasheta batareda ta sada Rabil da iyayensa ba, ita ko bazasu yafe mata ba ta gwammaci ko kulleta zasuyi tayarda akan de tamutu da wannan nauyin Saman kanta.
Kamar wasa bacci yafara daukar Idiyatu yau ko maganin yaran batashaba Sega bacci yana daukarta, carbi ne a hannunta tana jaa cen bacci me nauyi yayi awon gaba da ita, kamar wasa kamar a farke taga Rabil yana kuka yana kallonta yana cewa "why? Why?? Whyyyyyyyy??????" Kawai seyafada wani wawakeken rami me masifar duhu,Afirgice tafarka ta hada uwar zufa tana kwala kira sunansa "Rabillllll yaronaaaaaa" ganin kanta da tayi kan dadduma a dakin hotel din da tasauka yasa tasan mafarki tayi, hamdala tayi tunda ba gaske bane aguje tafada bayi ta dauro alwala tazo ta tada sallah yi take har kafafuwamta suka gaza, se azaune takomayi hakanma tagaji sekawai tasaki kuka yitake ba kakkautawa, Idiyatu tarame sosai daka ganta kasan she is totally depressed nd devastated.