Sashe 17
Sirikata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Koda suka iso a sukwane Biba tasanyo kafarta me lfyr ta sakko tana sanyo tabiyu wacce itace ta robar aiko cikin tsautsayi ta gurde tadafi kanta y bugu da kasa, nan take tasume, Dede lokacin da muktar yarikowa mamansu dan bakkonta zata kasuwa cefanen kayan miyar datake siyarwa, Wanda yayi2 tabashi yaje mata taki yadda Shima yadage akan sede suje tare, shine suna sanyo Kai sukayi arba da Biba yashe akasa ba alamun numfashi atare da ita ga sauran mutanen gidan zagaye da ita.
🌹 SIRIKATA 🌹
Na SADIKA IBRAHIM.
Not edited.
Pg31_32
Bismillahirrah manirrahim.
Dakyar na gwaggo yasamu mamansa tadena maganar Karin auren sa,seda yakara kwana 4 sannan yatafi bayan yakara kwantar mata da hankali.
Abangaren Idiyatu dasu Fatima ma anbasu sallama lokacin Rabil yafarko Shima sede be fiya yin magana idan ba tazama dole ba, anyi anyi idan baze amshi yaran fatimaba to yasaketa amma yaqi yace shi wlh ko kashesa za ayi baze taba sakintaba amma fa yaranta banashi bane baya sonsu bayason ganinsu, anrasa gane kansa akan yaran kullum Idiyatu batada aiki se kuka itace tayiwa yaran yanka itada alhaji mijin maman inaya yara Kam sunsami gata na ban mamaki kamar yadda ubansu ze musu haka aka musu fiyeda yadda ma ze musu, gasu da shegen kyau kamar ba yaran hausawaba, komi na shagalin sunansu daga Idiyatu da alhaji yafito, yara kam basu rasa komiba se soyayyar ubansu, Kuma bayan Idiyatu bawanda yake masa uzuri domin bawanda yayi tunanin wai tsafine yake dawainiya dashi, duk atunaninsu kawai haihuwace bayaso, ita kanta Fatima takasa yimasa uzuri tace sede yahada duka yatsanesu har ita dan ita bazata zauna da Wanda bayason yaranta ba, ita abinma wani lokacin mamaki yake bata ganin yadda idan yazo gidansu ganinta duk wulaqancin da zata masa taki fitowa baya gajiya, dazarar tafito zeyi kamar yamata sujjada yayita bata hakuri akan tadawo gida hakanan domin yanzu tayi arba'in harma da doriya, idan kuwa tanason ganin tashin hankalinsa to ta dakko yan biyu yanzun nan ze rikice yayi kamar ze dauke numfashi, ranar da ta ce seya dauki Hassan dake ba a cenza musu sunaba aiko ranar taga tashin hankali ganin idonta don ba zato tadora masashi akan kafarsa aikuwa yayi wani irin ture yaron yako fadi kasa hannunsa ya amsa shikuma yazube agurin asume tarikice tarasa wazata kama cikin da da Uba aikuwa sede tayita zunduma ihu tana neman agaji dan takasa temakon ko dayansu ga Hassan akasa se tsandara ihu yake ga Rabil asume agefe ita Kuma tana riqe da Hussain Wanda shine yake ciwon zuciya ba aso yana kuka ko kadan Kuma ba ason hayaniya dayawa ataredashi.
Gashi dazarar Hassan yakama kuka Shima ze kama, ga ihun uwarsu daya cika masa kunne gashi tariqesa akafadarta ihun ta yana kaiwa kunnensa sosai ai take Shima yakama kuka duk ta rikice Hussain bedade Yana kukaba yayi luf yalangabe mata ajiki ai data Kuma yanka wani wawan ihu alhaji da shigowarsa kenan aikuwa yarugo aguje ya afko cikin dakin ko sallama ba tsaya yiba, yana arba da Fatima riqeda Hussain ga Hassan da Rabil yashe akasa ai dawani irin gudu yakarasa shiga dakin ya dakko Hassan lokacin mutanen gidan duk sunji ihun Fatima Suma aguje suka shigo dakin mmn inaya ce arikice take tambayar lafiya bawanda ya amsata se ihun Fatima dayaki karewa kamar tazare se callara ihu take, alhaji ne yy karfin halin cewa Osman babban dansa yakama masa Rabil yasanya amota sutafi hospital.
Idiyatu na gida mummunar labarin nan yarisketa, arikice tabaro shagonta Wanda ayanzu take dan zuwa ba sosai ba, ta tafi asibitin, Koda ta isa tasami mmn inaya, alhaji, Osman, sunyi jigum jigum ga Fatima idonta harya kumbura sbd kuka, Kuma har yanzu bata dena kukanba, kanta akan kafadar mmn inaya, likita ne yafito dasauri duk suka mike suna tambayar sa lfy be amsa musu ba yashige office nasa ya dakko wani abu yadawo yasake shigewa seda yakusan 2h sannan suka fito.
Kallonsu likitan yayi yana tambayar sune suka kawo yaran ko, suka amsa masa, yace ma alhaji yabiyosa ofis alhaji yace "banida wannan kwarin gwiwar likita kafadi koma menene anan dukanmu iyalai guda ne Kuma kome yafaru da yaran zamu dauki kaddara, fadi kawai likita".
Numfashi Dr ya sauke yagyara tsayuwarasa yace "dafarko dai zance alhamdulillah munsani nasarar dedetuwar numfashinsu dukansu daga yaran har uban, shi baban nasu tsananin firgicine da kaduwa da yayi sakamakon gani ko jin wani mummunan abu shine yayi sanadiyyar sumewarsa Wanda Allah yatemaka faduwar batazo da wata matsala ba yanzu haka yasami bacci in Sha Allah nan da 1h ze iya farkawa cikin koshin lafiya".
Sauke ajiyar zuciya Fatima da Idiyatu sukayi atare, aransu fadi suke alhamdulillah.
Dr yacigaba "sukuma yaran dayan da yafadi yasami gaucewar kashine ahannunsa amma yanzu komi normal alhamdulillah munsani nasarar dedetuwar kashin nasa Shima yana bacci zaku iya ganinsama yanzu, shikuma dayan wato Wanda muka fada muku tun farko yanada matsalar ciwon zuciya munsamu ya farfado yanzu haka ana Kara masa gwaje2 ne dan mu Kara tabbatar da yana cikin stable condition, amma fa akiyaye abinda yake sanyashi irin wnn kukan dahar yake sanya numfashinsa yana daukewa sbd munriga munfada muku condition dinsa pls akiyaye next tym kar ana barinsa yana irin wnn kukan idan ba hakaba idan yana samun irin wnn attack din wata rana ba lalle ne ya farkaba sede ayi hkr dashi kawai".
" Alhamdulillah" shine abinda kowa na wurin yafurta, wata wawuyar ajiyar zuciya Fatima takara saukewa, gdy alhaji yaketa yiwa likitan, likita yace bakomi yanzu ma zasu iya shiga sugansu idan angama yiwa Hussain gwajin se akawo musu shi.
Ai dasauri Fatima da Idiyatu har suna rige rigen shiga dakin ganin Idiyatu yasa Fatima tayi kan Hassan dasauri Wanda yaketa shara baccin wahala hannunsa nade da plasta, Idiyatu Kuma kan Rabil tayi tana shafa kansa idonta cikeda kwallah, itama idonta har ya tasa sbd kukan da tayita yi dazu, kiss tamasa agoshi tace "in Sha Allah zan gyara komi Koda hakan yana nufin numfashina na karshe aduniya, I will correct my mistakes nd I will resurrect wat i have killed inside you my son" kamar amafarki yakeji maganganun ta akunnensa bude idonsa yayi yana kallonta itama shi take kallo tana hawaye sosai, maida kallonsa yayi kan Fatima wacce taketa kallonsa idonta cikeda kwallah mika mata hannu yayi dasauri tamatso takama nasa, janyota yayi tafado kansa rungume juna sukayi ita tana kuka Shima ji yake kamar yayi kukan, bayason yaranta yarasa meyasa amma ko kallonsu bayason yi, ita Kuma taki fahimtar sa, magana yafara kamar haka adede lokacinda su mmn inaya da alhaji, da mmn Fatima suke shigo sbd ita se lokacin tazo kasancewar agidan mmn inaya Fatima take jegonta " pls teema karki Kara bani yaran nan banaso, wlh banaso idan na kallesu jinake kamar na shaqe kaina ko na shaqesu, pls karki sake banisu, alokacin da kika doramin daya ajikina jinayi kamar gaushin wuta kika sanyamin, kiyi hkr bansan na yardashiba" dago Kai Fatima tayi daga kan kirjinsa tazuba masa idonta Wanda suka kumbura tana kallonsa da tsananin mamaki, kallon cikin idonsa rayi taga tsantsar gaskiyar sa yake fadi, bayason yaransu akan me to? Wannan itace tambayar da batada amsarta duk wani Wanda ne cikin dakin ma bashida wannan amsar se mutum daya Idiyatu.
Jiki a sanyaye tadaga masa kai tana Saka wani abu acikin ranta, kowa dake dakin kallon tsantsar mamaki suke musu Wanda ko sanin anshigo basuyiba Idiyatu ce tarufe baki da tafin hannunta tafita wani irin kuka na kucce mata, se a sannan Fatima tasan da mutane adakin Jin karar kofa, ganin wadanda suke tsaye yasata dagowa da sauri tana sauke Kai kasa, kasa cewa komi sukayi dukansu kowa da abinda yake sakawa acikin zuciyarsa, lamarin Rabil abin dubawa ne kamar Wanda jinnu suka shafa, haka sidda bazaka tsani yaranda kayi cikinsu Kuma kasha wahalar tarairayar cikinsu ba, se bayan sunzo duniya ne zaka ji katsanesu? Wannan Lamarin abin a dubane abunda kowanne su yake sakawa kenan acikin ransa, dukansu gurin gadon Hassan suka nufa suna kallonsa cikeda tausayi.
****************************
Haka lokaci yayita shurawa inda daga karshe aboye batareda sanin kowaba Idiyatu tayi hayar private investigator tasashi yana bincikar mata lamarin MUHSIN mahaifin Rabil inda suka Sami labarin ankara yimasa canjin gurin aiki yakara komawa Florida da aiki, gabaki daya takasa samun wani makama akan lamarin iyayen Rabil.
Kuma sbd karancin ilimin addini datake dashi bata wani yi tunanin hada masa da temakon malamai akan dagewa da addua da rokon Allah, akan ya sanyaya lamarin ba, tafi believing kan cewa tabbas karyewar wnn sihirin yana tareda haduwar Rabil da mahaifansa na gsky.
Agefen su Fatima da iyayenta su mmn inaya kuwa sun Sanya malamai sudinga yimusu rokon Allah akan ya sanyaya koma menene dake tareda Rabil din, sbd wani malami yasheda musu lalle Rabil akwai sihiri ajikinsa Kuma yabasu addu'o'in da za a dinga masa aruwa yana Sha, Kuma alhamdulillah yarage wannan firgitar idan yaga yaran sede har yau baya daukarsu, itama Fatima bata fasa yimasa adduar ba, har yanzu Kuma bata koma gidansaba gashi yaran har sun shekara suna yawonsu ko Ina, sunyi wayo Hassan bade kiriniyaba, Hussain ne ma becika yawan dariyaba shine me ciwon zuciya, Koda yaushe zaka gansa acukule, idan yayi dariya yaga Hassan ne ko alhaji ko Kuma Osman babban da mmn inaya.
Yaran akwai shiga rai kowa sonsu yake acikin unguwa kamar yaran turawa Allah yamusu baiwar kyau gasu very identical baka taba ganesu sbd kamarsu tayi yawa, gasu dukansu blue eyes garesu, sede na Hussain batakai na Hassan duhuba, bazaka taba gane hakan ba se idan suna tare aguri daya,ko agida ana ganesune kawai ta halayyarsu Hassan akwai dariya ko cemasa akayi kaii to yanzu ze bantare baki yana dariya,Hussain kuwa ga kyuiya ga rashin fara'a,shekararsu daya da wata biyu aka yayesu sbd girmansu kamar ba twins ba dama bawani damuwa suke da nonoba, idan aka kaisu gurin Idiyatu tun safe se dare suke dawowa, shiyasa ma tayayesu.