Sashe 15
Sirikata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Agajiye ta karasa bukkar mutane tagani sosai agurin kamar ana biki wasu azaune wasu atsaye wasuma bacci suke acen gefe sbd layi bezo kansuba faduwa gabanta yayi, ita da take son tasamu ganin mlm buzu ayau Kuma har takoma ibadan duk a yau da alama hakan bazata samu ba, ganin yawan jama'ar dake gurin, yanke shawarar zama tabi layi kawai tayi, tana zaune se kallon mutanen gurin take aranta tana ayyana yadda mutane suka shagala dason abin duniya kamar de yadda tayi abaya,wasu ko tunanin zasu mutu basayi.
A ina? A yaushe?kana me?,aikin alheri ko aikin sharri duk bakasaniba kaide kawai duniyarce agabanka, "hmmmm" tasauke ajiyar zuciya tana furtawa afili "Allah ya sa mudace", tana zaune wata mata tafito tana daura dankwali se wage kafa take amma dan masifa fuskarta sanyeda nikaf wai batason wani agurin yaganeta, gashide da ganinta kasan me ta aikata amma wai nikaf ne sanye afuskarta.
Wasu mata agefe suka kalleta suka kwashe da dariya Fadi suke "gawata karamar 'yar tasha nan, ai idan kika kuna bazki tarar kauriba, hjy ta tunda kika iya debo kafa kikazo nan ai kawai nafsi2 ne kowa yayi takansa bawanda zakiwa wani fi'ili kowa abinda yakawosa kenan neman duniya" suka fada suna tafawa, ko kallonsu batayiba tayi hanyar barin gurin.
Jikin Idiyatu a sanyaye take kallon kowa na gurin, se dab da magrib sannan tasamu ganinsa Shima seda taroki wani alhaji cewar ita ba 'yar gari bace kafin yabarta dakyar tahau layinsa, sallama tayi tashiga gurin bakinta dauke da 'yan addu'o'in da ta iya jikinta banda rawa ba abinda yake wani mugun kallo tareda wata gigitaccen tsawa aka daka mata "karki kuma yimana sallama anan munafuka", jiki na rawa ta tsugunna akan gwiwar ta tana bashi hkr, kallonta yayi sosai kamar yadda itama take kallonsa sede shi kallon dayake mata ma daukeda fassarori ne masu wuyar ganowa itakuma tagaza ma kallonsa sosai, amma a dan kallonda tamasa taga cenji sosai a tattare dashi wannan karon ba babbar riga bace ajikinsa wani abune kamar buhun albasa sanye ajikinsa anmasa dinkine ko saqace batace ba, Amma abin haka yake kamar dinkin rigar Maza irin tazarce dinnan har kasa me fadi, ga dakin yaceza sosai yanzu abubuwane dayawa kamar na bokaye sabanin zuwan fari datagansa sanye da babbar riga dakuma rawani ga carbi a hannunsa, wannan karon Babu ki daya.
"Idan kin gama kallon naki zan baki amsar abinda yakawoki, wannan aikin da kika sa akayiwa dan mutane da kika sato kika mayar dashi naki baze taba warwarewa ba har se ranarda Rabil yahaduda iyayensa na jini, saboda haka tashi kibani wuri" hankali tashe ta bude baki zatayi magana ya daga mata hannu "tashi kitafi, nagama magana", jikinta na kyarma tafito da saurinta lokacin gari yayi duhu sosai batama San hanyar inda zata fita takoma cikin gari ba.
Tana nan zaune se hawaye take badamuwarta takasa komawa gariba aa damuwarta itace yadda zata rabuda Rabil dinta cikin kankanin lokaci, sannan batasan yaze dauki abinda ta aikata masaba, koze yafe mata ko aa, Allahu aalam.
Tama sani yaudarar kanta kawai take baze taba yafe mataba, Kuma tasani nan da lokaci kankani zata tafi gidan yari, wata qilama life imprisonment za'a yanke mata, watever koma menene tayi Shirin amsarsa hannu bibbiyu babban tashin hankalinta yanzu shine Bata saniba Rabil ze yafe mata ko aa.
Wannan alhajin ne yafito daga cikin bukkar mlm buzu ko tace boka buzu shimade babbar rigarsa a hannu yanata gyara tazugensa yazo yakama hanya batareda wani dar dar ba, cikin azama ta taso tana kwala masa kira, "bawan Allah,dan Allah katemaka min mufita tare bazan iya wucewa ba bazan gane hanya ba".
"Ok muje"yafada yana daure tazugensa tana mayar da babbar rigarsa,tafiya suka farayi yana haska musu torch light din wayarsa se uban surutu yake zabga mata kamar ta tambayesa,Fadi yake " Amma zuwan ki na farko kenan ko?"
" Eh" ta amsa masa atakaice," to Amma ke kuwa meya kawokine? Nikinga abinda yakawoni nan shine wasu mahaukatan kudi nakeson samu awata kwangilar titi dazan amsa a hannun gwauna Amma da alama munafukai har sun kaiwa gwauna tsegumin cewa ina sama da fadi da kudin al'umma, ni nan da kika ganni cancellor din kauyen..... " Be karasaba Idiyatu takwala wani ihu tana cewa " wayyo maciji innalillahi wa inna ilaihi raji'un munshiga uku" agigice ya juyo yana kallon katon macijin da yafasa Kai se huci yake yana kallonsu, jikin Idiyatu na rawa tafara karanta ayatul kursiyyu shiko wnn alhajin yana fadin " wayyo Allah menake gani haka kamar gajere?, Wallahi wannan mugun macijine idan yacijeka sede wani ba Kai ba, yanzu musan yadda zamuyi mu tsere masa batareda ya cijemuba".
Kuka Idiyatu tafara dan ita tsoron datakewa maciji har yabaci mugun tsoron macijine da ita, sanda alhajin nan yafara yanaso yabi ta gefen macijin nan wata wawuyar Sara macijin yakawo masa aiki yasamesa akafa nan take alhaji yafara jijjiga dafara tafara fita ta bakinsa duk wata kafar gashi ajikinsa tafara fitarda wani irin jini bakikirin, ko sakan 50 beyiba yace ga garinkunan.
Idiyatu tarasa me zatayi itama kawai jiran sarar macijin take shiru2 ba a saretaba kodata duba babu maciji ba alamarsa ai aguje tafara neman hanyarta gudu take ba kama hannun yaro bata tsayaba seda taganta akan dogon titin dayake nuna mata alamun ta iso cikin gari sannan tadantsaya haryanzu jikinta rawa yake Kuma bata dena ganin yadda wnn mutumin yamutu murus agabantaba.
Tana tuna yadda yamutu ai taci gaba da gudu har Allah yasa yakawo cikin mutane ko taxi bata nemaba akafa taketa tafiya hartakai kanta hotel din jiya seda takara kama daki sbd tariga ta sallamesu da tunanin bazata dawoba SE gashi kaddara tasa bata koma ba, agajiye tabude dakinta toilet tamike direct bayan tazubar da komi atsakar dakin ruwan sanyi tasakarwa kanta abubuwa da dama suna zuwar mata a ka,. Har yanzu tana ganin yadda wannan alhajin yamutu agabanta gashi yagama zayyana mata mugun aikin da yake Kuma da dukkan alamu wani mummunan abu y shiga tsakanin su da boka buzu, subhanalla batakosan tuna yadda yake gurnanin azabar fitar rai, yanzu yamutu kafuri fasiki wa iyazubillah, Allah kasa muyi kyakkawan karshe.
Alwala tadauro tafito sallaoli ta tayi tana yankewa kanta shawarar gobe bazata bar garin kontagora ba setaje gidan iyayen Rabil Wanda ko shekaru dari za ayi bazata manta hanyar zuwa gidanba, zataje tafada musu komi Kuma tasa subita domin suga dansu ko mugun asirin dake jikinsa ya karye.
Da wannan mafitar bacci yakwasheta akan sallaya ko abinci bata nemaba tun Karin safen da tayi.
**********************
"Wlh na gwaggo seka Kara aure nibazan Kuma cewa kasaki basamudiyar aljanar matarkaba amma seka Kara aure Kuma nizan Nemo maka matar da zaka aura, Kuma bazaka koma yauba, wlh na gwaggo har yanzu bayana ciwo yake min Kai wnn matar muguwa ce yiiii haka kawai tagwauce mini agudi wallahi bazan yafe mataba yiiiii" gadariya nacinsa ga takaici, na gwaggo jiyake kamar ya dara, uwa uwace amma yadanji dadin yadda aljanun Aisha sukadan wujijjjiga maman tasa yasan in Sha Allah zasu samu saukin wani takurar, abinda yafi damunsa shine auren da ta nace yakara shi gaskiya baya ra'ayin mace fiyeda daya, zeta lallaba maman harta hakura da batun Kara auren nan, dan shikansa yasan bazeyi adalciba sbd yanason Aisha dayawa bayajin ze iya hada soyayyar ta da wata.
Yau kwanansa biyu agarin kontagora tunda akasamu Aisha yajefar da ita daga daukar kazar datayi mata tace wlh bata kwana gida daya dame garken aljanu yau seya mayar da ita gida, dakyar yasamu yashiga makota yaroki alfarmar makocinsa akan yabashi aron matarsa taduba masa Aisha dake matar malamar islamiyya ce, shikuma yaje yamayarda mamansa kontagora aranar dan kin kwana tayi tace ko Ina bazata kwanaba se agidanta, Dan bakaramin riqo Aisha tamata ba, hakan ya darsa wani mummunar tsoron ta aran mama, musamman yadda taga idon Aishar yajuye kamar na wata halitta.
_________________________
"Dan Allah mlm Ina masu wannan gidan suke? Wani mutumi nake nema me suna muhsin da gidansa anan yake yanzu Kuma naga wannan gidan na bene ne dan Allah ko kasan inda muhsin din yake? yanada mata zainab".
Kallon Idiyatu mutumin yayi yace " to ai wannan gidan ma nashine hala kindade baki zo garin bane? Ai arzikinsa yaci uwar nada yanzu hakama sunkoma Qatar da zama saboda waide naji ana cewa antaba sace musu yaro tun yana karami, wai shine dansu na fari, sanadin haka ita matar tasa takamu da ciwarwata da dama saboda takasa mantawa da yaron, gashi ance wai har idonta sunsami matsala, Kuma made wai kamar harda kwakwalwarta, to hakade naji ana fada. Hala ke 'yar uwarsuce? To lalle de sunkoma Qatar da zama kusan wata daya kenen da tafiayrsu".
🌹 SIRIKATA 🌹
Na SADIKA IBRAHIM.
Not edited.
Pg29_30
Bismillahirrah manirrahim.
"Malama kibani kudina natafi inada aikin yi ba kallonki nafito yiba" me taxi yafada yana kallon Deeja wacce tayi sororo tana kallon gidansu da aka sanyawa dan madedecin gate yasha fenti sosai kamar ba a kauyeba, kafin tabashi amsa wasu yara suka fito aguje kamar agwagi sukayo kan Deeja jikake timm sun shatile kafafun Deeja segata akasa warwas basu tsaya ba sukayi wata hanyar aguje da alama dayane yakeson yakama dayan kamar mugun wasa suke kotakan Deeja wacce take yashe akasa basubiba sukayi gaba abinsu aguje, me taxi mezeyi ba dariyaba yi yake ba kakkautawa kamar sabon kamu yadda yaga 'yan wadannin yaran nan sun kwashe kafar Deeja abin ba karamin dariya yabashiba, dama tabashi haushi sosai ganin yadda ta tareshi jikina rawa yatsaya yaga kyakkawar mace da alama airport ze kaita ganin yadda take ta yauki da iyayi akan titi ga dan mayafi karami akanta, yana tsayawa yaji takira masa sunan wani kauye sekuma yayi tunanin Kila ziyara zata Kai, shinefa suna isowa yaga tanuna masa wani gida me dan kyau duk yafi gidajen kauyen kyau yaga tafita tayi tsaye tanata kalle kalle kamar bakuwa tabarsa zaune yana jiran kudinsa shine yake tambayarta tabashi kudinsa kafin tayi wani yunkurin shine wasu yara ne ko wadanni bataceba suka kifar da ita akasa, shiko me taxi mezeyi ba dariyaba ganin yar gayu wanwar akasa takasa ko tashi.
Deeja da kyar tasamu ta tashi ta sallami me taxi bayan takare masa zagi tas se kutuntuma masa ashar take kamar shine muktar.