← Book details Sirikata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 18

Sashe 2

Sirikata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kara kara Kaka... Wannan tafiyar ta dabance wannan salon na daban ne... Tafiyar me zafice akwai darasi sosai acikin wnn tafiyar kude ku biyoni domin Jin yadda zata kaya acikin wannan zazzafan labarin.
SIRIKATA! SIRIKATA!! SIRIKATA!!!

Hmmm wnn labarin akwai taba zuciya da nishadi kude ku biyoni domin mu nutsa tare acikin labarin....

Shin su wanene idiyatu da Biba?
Wacece hjy DEEJA?
Wacece innah?
Wacece mahaifiyar na gwaggo?

Duk kubiyo ni domin Jin suwaye su...

Momsani......✍️

🌹 SIRIKATA 🌹
By SADIKA IBRAHIM
Bismillah rahmanir raheem.

Pg 03_04
Wacece idiyatu....

Garin Lagos.
Kasan gadar legas gurine daya kunshi mutane daban daban masu yare maban banta kama daga hausawa, yarbawa, inyamurai dade sauran yaruka da dama kowa harkar gabansa yake kowa yasan wasu irin mutane ne mazauna kasan gadar legas, mutane ne da dama Wanda suka baro garuruwansu da mahaifarsu Wanda suka baiwa duniya gaba dakuma amanar rayuwarsu, yawancin mazauna wannan guri basa tina makomar rayuwarsu sude kawai gasunan ne suna rayuwa irin yadda sukaso.

Taye wata bayerbiyace me kananun shekaru a duk cikin matan dake zaune suna sana, ar su ta karuwanci itace karamar yarinya sosai dan duka duka shekarunta 15 kawai.

Tun tana yarinya iftila'i yafada mata kanin babanta yamata fyade daga nan tafara Sha,awar Maza harta Kai shekaru goma Sha uku daga nan ne kuma ta tarkata tabi wata mata me suna funke suka tafi legas kasan gada suka cigaba da karuwancin su, itade taye ta kasance mace ce karfin jini bakowane kwayoyin planning ne yake karbar taba, Hakan ya janyo mata yawan samin juna biyu tayi abortion kusan sau tara, ana goma ne tahaduda wani bahaushe inda ya dauketa Yakama mata gida suka dawo nan cikin unguwar surulere suka cigaba da dadironcin su, ana haka kwasam Sega ciki ajikin taye har na tsawon wata biyar, ta tada hankali kan cewa ita lalle seta zubar inda wannan bahaushen me suna murtala yace tabar masa abinsa yana so kuma inta yadda shi ze aureta bayan ta haihu, taye ganin cikin sauki Allah yakawo mata miji dama tagaji da karuwanci tuni ta amince, yadauketa suka dawo arewa garin kontagora Niger state.

Bayan taye ta haihu Allah yabata mace aka Sanya mata suna Idiyatu duk da cewa taye tanada aure hakan be hanata cigaba da hulda da wasu mazan ba, Shima baban idiyatu yacigaba da kula matan sa abinsa, ahaka rayuwar idiyatu ya taso uwa bin Maza uba bin mata, sannan idan zasuyi rayuwar auratayyar su baruwansu da idiyatu ko tanajinsu zasuyi abinsu su gama suyi ta faman ihu da nishe nishe tanajinsu baruwanta itama har abin yafara bata Sha, awa.
______________

Ahaka har ta taso har tagirma tafara kidayar dangi halin iyayenta be cenza ba,.

Muktar...

Muktar makotansu Idiyatu ne. Kasancewar yadda iyayenta suka sakar mata ragamar rayuwarta hakan yasa har takwana a makotansu gidansu Biba kawarta wacce takasance kanwar muktar ce, muktar tun yana bawa Idiyatu minti intazo gidan su yasamu ya lalibe mata 'yan gidayar danginta har yafara bata kudi tayi yana cewa tacire wandonta,da haka abin nasu har yakai wata ran setayiwa Biba sallama kan cewa ta tafi gida,dazarar Biba Takoma gida se Idiyatu tadawo tashige dakin muktar Wanda yake asoron gidan tun suna abin dawasa dawasa har tafara kwana a dakinsa da asuba yarakota kofar gidansu tashige,bawanda yasan abinda suke aikatawa har Biba kawarta batasan cewa Idiyatu da yayanta suna wannan rayuwarba. Haka zatazo da kudi tayi abinda takeso iyayenta Basu taba tambayar Ina take samo kudiba, wataran har taye tana amsar kudi a hannun Idiyatu wai ta ara batareda tasan daga Ina yarta ya samo wannan kudinba Kuma bata damu tasaniba.

HARIRA...

HARIRA makociyarsu idiyatu ce itama bafulatana ce da mijinta zayyad yanada rufin asirin sa sede mutum ne matafiyi yana sana, ar hatsi ne ya dakko daga kauyuka yakawo cikin gari, da sassafe yake fita se kusan goman dare yake dawowa.

Biba tana yawan shiga wurin harira saboda Biba batada kyuiya harira tana aiken Biba ko ina, Hakan yasa suka Saba sosai.

Ashe Biba son zayyad take idan akayi sa, a yadawo gida da rana Biba seta ruga gida Tasha wanka tadawo taita yiwa zayyad iyayi kala kala, aita masa fari da karairaya, idan Yana nan ma har cenza salon magana da tafiyarta take ashe zayyad yagano nufinta Hakan yasa yadena sakar mata fuska itakuwa harira baiwar Allah batasan me ake cikiba.

Biba de ganin hakarta yaki cimma ruwa hakan yasa tanemi shawarar kawarta idiyatu wacce ita batama San harira ba sosai saboda ita batada shige shigen gidan mutane ba kamar Biba ba itakam kusan kowa na unguwar tasansu, abinda yasa ma batasan hariraba saboda Basu dade da dawowa unguwarba.

Biba ce tashigo gidansu idiyatu tanata rabka sallama amma shiru ba amsa, kasancewar taye maman Idiyatu Bata cika zamaba tana cen wurin yawon tallar maganin basir Wanda take fakewa dashi tana Sha, aninta, Biba Kai tsaye dakin Idiyatu ta fada da tunanin ko bacci take kamewa tayi na wasu yan mintoci sakamakon ganin idiyatu da yayan ta muktar turmi da tabarya basama cikin hayyacinsu basusan tashigoba..

Seda Biba ta daddage ta sambada wata uwar ashariya sannan sukasan da wanzuwarta agurin, se a lokacin ne suka fara neman abinda zasu suturta jikinsu, cikeda borin kunya Idiyatu tafara kukan karya, Fadi take "seda nace Maka banso bansaba ba amma kaki ji kanatayi yiiiii wayyo nashiga uku" ta dora hannu aka, da mamaki yake kallonta yace "munafuka bakece kika kiraniba kikace mamanki ta tafi tallah ba, babanki dama se angansa"

Idiyatu de se matsar kwallah take, Biba ce taja numfashi cikeda mamaki se kallon su take, a iya saninta gaisuwa ce kawai take hada Idiyatu da yayanta amma yau segasu kamar wasu ma aurata.

Jan numfashi Biba tayi tace " nide sa kayanki kizo muyi magana wani lamarine yakawoni wurinki".

Tajuya tafita tabarsu sunata zare ido, shiru shiru Idiyatu zata fito bata fitoba muktar ma shiru, seda aka dauki kusan 5mins kafin taji anyi wani irin Nishi kamar na raguna, sannan sega muktar yafito yana daura tazugensa yawani daure fuska dan ma karta kawo masa wargi, cikeda Al, ajabi Biba take kallonsa tareda mamakin dadewar su bayan yanzu suka gama gaddama atsakaninsu kan cewa basuda lefi, kowa se mannawa dan uwansa lefi yake,alhalin duk Wanda yagansu kamar yadda ita tagansu to tabbas zegane cewa abinsu babu tursasawa aciki,komi dasuke aiwatarwa da son ran junansune, tajisu shiru kamar basusan da zuwanta ba, sannan Kuma yanzu yafito yana wani Sha mata kunu, hmmm abin al,ajabi baya karewa me rai.

Tanaganin muktar kamar ustaz ashe kwallon shege ne, tuno yadda taganshi dare dare akan Idiyatu take, abun kamar majigi yazauna mata radam a kwakwalwar ta, Idiyatu ce tafito tanata yan matse matsen kwallah, wai ita wlh ba yar iska bace muktar ne yace..... Kafin takarasa Biba ta daga mata hannu tace"dakata dan Allah" cikin kasa kasa da murya Biba tace "da dadi abin dan Allah?"
Cikeda mamaki idiyatu ta dago miri mirin idanunta Wanda suke abushe ba alamar kuka tace "mene?, Mekike ce?"

Cikin Kara kasa da murya Biba tace "abinda naganku kunayi da yaya nace da dadi kuwa?"

Ai se idiyatu tagyara tsayuwa tace "wai ma meya kawo kine?"

Cikeda son Jin kwaf Biba tace"nide tambayar ki nayi yakikaji lokacin da yaya na yake eh yane?"ta fada tana kashewa Idiyatu ido daya,"lumshe ido idiyatu tayi tace "ummmmm me ma zance dake ne, wlh duk duniya banajin akwai abinda yakai sex dadi, yayanki karshene wurin hakar hole, kinsan Allah wannan maganar da muke dake yasa nakara jikewa" takai karshen zancenta tana tusa hannunta cikin pant dinta tana lumshe ido.

Cikeda al, ajabi Biba ke kallon idiyatu, Jan hannun Biba tayi tace muje kiji....
_______________________

"Shakuruminki kawata inde Ina numfashi bakida miji se zayyad, Amma fa ni banma sanshi ba fa ban taba ganinsaba", Biba tace " nide ba wannan ba kawai inason zayyad Kuma zan iya aikata komi domin insameshi".

Kasancewar taye maman Idiyatu mace ce me biye biyen malamai inde har taga namijin daya birgeta Kuma taga zebata wahala wurin shawo kan sa to da malamai take hadasa, hakan yasa idiyatu ta iya shige shige itama,Wanda da Hakan nema tasamu kan muktar yayan Biba, saboda betaba gwada kwanciya da itaba sede ya dan tattabe mata kirji yakyaleta,ranarda tanuna masa tanason su kwanta tare yaki amincewa a cewarsa bayason ya aikata zina,wannan din ma da suke yakasa rike abinda yake ji ne,amma sutsaya ahaka kawai Allah ya yafe musu, tadaga Kiri Kiri yanason yadena ko tabamata kirjin gashi Kuma ita tanada Sha,awa sosai sekawai wataran takai sunansa wurin wani malami daya daga cikin Wanda take raka mamanta ya mata aikinda yasa muktar yakwanta da ita,tuntaga ranar Kuma se suka zama kamar mata da miji wataran takwana a dakinsa wataran shiya biyota gidansu su shige dakinta sukwana suna abu daya se asuba yake bitowa yakoma gidansu, koyanzu da Biba takamasu cemasa tai tunda tariga tagansu kawai su gama abinsu shiyasa Biba taga sun dade basu fitoba.

Idiyatu tace "zankaiki wani wuri inde zayyad kin auresa angama".

Harira baiwar Allah batasan meyake faruwaba tadega kwana 2 Biba tadena zuwa, Hakan yasa taje har gidansu Dan taji lafiya, bayan sun gaisa da maman Biba harira tace taji Biba shiru kwana2 shine tace bari tazo tagani lafiya kuwa, lafiya lau wallahi harira dama sunfara jarrabawane a makaranta shiyasa dake wannan ce jarabawar su ta fita karamar secondary. Bayan harira tabar gidansu Biba da kwana 2 se harira suka fara samun matsala da mijinta zayyad, Abu kadan fada sannan yatsiri dawowa dawuri duk abinda yake karfe shida yadawo gida yasha wanka yafita se karfe goma ko Sha daya ze shigo gidan sannan Babu maganar arziki tsakanin su, tana cikin wannan hali tarasa Wanda zata fadawa taji dadi tana zaune darana tazuba uban tagumi sega sallamar Biba itada idiyatu sunshigo gidan sallama sukayi shiru ba amsa seda suka shiga har dakin suka zauna harira batasaniba tayi zurfi a tunanin wane laifi tayiwa mijin ta yacenza mata.

Seda Biba ta tabota sannan tayi firgigit ta tasauke numfashi tace 'yaushe kuka shigo banjiba? Sannunku dazuwa"ta tashi takawo musu ruwa me sanyi na tulu, gaisawa sukayi Biba tasha wanka se yatsina takeyi tana karewa dakin harira kallo kamar yau tafara ganin dakin.
Chapter 2 · 0% Book details