← Book details ️Musayar Ruhi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 27

Sashe 8

️Musayar Ruhi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

" Fadila kenan asumata keneman tashi yakamata nawatsa ruwan d'umi senaci abincin nasha magani sannan nakwanta ko " daga haka tashiga ciki girgiza Kai Fadila tayi tace Allah yayaye miki wannan ciwon Hanan " itama nufar cikin bedroom dinta tayi sabida kowa danashi se bayan isha'i sannan Hanan taji yanayinta yafara dedeta sabida shan tea mai dumi dataita sha bayan tasha magani parlour suka fito kamar kullum kuyangu suka dinga basu labari misalin 10:pm sukabar parlour zuwa ciki babu jimawa bacci yakama Hanan sabida yanayin jikinta itako Fadila tana zaune saman bed tana karatu

Misalin 12:10 dede Hanan taji wani baqon yanayi kamar cikin bacci amma setaji wannan abun yafi qargin bacci sede zahiri bud'e idonta tayi ayko yayi mata tozali dawani qaqqarfan Saurayi mai cikar zati da izza kasancewar babu haske sosai cikin bedroom d'in yasa bata ganin fuskarshi sosai sede wani irin mugun turare maijan hankali dake tashi daga jikin shi kafin tayi wani yunguri yatoshe mata baki tayadda babu damar tayi ihu cikin sanyin murya sa'banin yadda Hanan tazata yace

" Hanan yau yazama dole nabar miki tarihi cikin rayuwarki yadda babu Mai auranki seni to amma nidin jikinki nikeso ba ke dinba nafahimci hakanne bayan kinbar Nigeria amma sede kasss gani nakeyi kamar nafi karfinki sabida kinyi yarinya dayawa amma dukda haka zan gwada sannan daga yau zandinga ziyartarki wajan baccinki har kibar qasar Turkiya sannan Jan kunnan dazanyimiki shine karki sake kisanar dakowa idan kuma wani yasani to tabbas zan kasheki Kuma nakashe duk wani naki kuma kinsan kinada Asuma dan haka banaso kiyi kuka dan kar asumar taki tatashi kinga idan bakida lafiya tofa bazakisamu damar yin karatuba kinga kenan 'yar uwarki zatawuceki kenan karki sake kiyimin ihu idan kikayi duk wanda yashigo tozan kasheshi sannan nagudu kinga kenan kece za'ace kinyi kisan "

Sosai zuciyar Hanan take bugawa addu'a kawai takeyi cikin zuciyar ta sannan tashiga cewa " babu tantama wannan Yaya Haisam ne sabida shine kedaburin haka agareni tun kafin nazo Turkiya nashi 3 hawaye suka shiga gangarowa daga cikin idanunta zuwa gefan fuskarta cire hannun shi yayi daga bakinta yacusa hannunshi cikin lallausar sumarta sannan yakai bakinshi cikin nata

Tofa meke shirin faruwa da Hanan ne muje zuwa

Marmiyn Zarah ce 👌🏻🥰

[8/19, 5:55 AM] Aunty Fauza: *⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*

*NA*

*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_

```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*

AND NOW
```MUSAYAR RUHI```

*_____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*

*PG 15 & 16*

*S* osai yake kissing d'in Hanan kamar wani mijinta tsoro da tashin hankali yasa zuciyar Hanan matsanancin bugawa tunaninta yatsaya cak tamarasa cikin wane hali take ciki shiko ajiyar zuciya kawai yake saukewa cikin lokaci kad'an yarikid'e kamar wani mayunwacin zaki jin yadda sautin kukanta yake fita yasa yasake maida bakinshi cikin nata sosai hawaye suke gangarowa daga gefan fuskarta masu zafi qoqarin rabata darigar jikinta yashigayi cikin rawar murya tace

" dan Allah karufamin asiri karkayimin illah arayuwata illah tahar abada bazan iya jurar kuncin zuciyaba idan kaketamin haddi tabbas zankashe kaina dan bazan iya jurar ganin Ammina cikin qunciba dakayimin haka garama kakasheni hakan zaifimin dan Allah "

Jikin zafin rai dajin kalamanta yarabata da rigar tata datsiya yasake jawota jikinshi sosai hannuwanshi yadaura saman breast dinta yashiga murzarsu sosai jikin mugunta da izza muyarshi na hard'ewa da'alama yashiga cikin wani yanayi na sauqi yace

" karki sakecewa komi sabida bazan saurarekiba ayau yazama dole namayar dake tamkar matata sabida hakan zuciyata keso nikuma banahana zuciyata cika muradinta kisaka cikin ranki yau zakizama cikakkiyar mace tun bakikai 20 yrs ba zansake jaddada miki cewa idan kikabari wani yasan wannan lamarin to tabbas zakiyi nadama tahar abada "

Daga haka yacigaba da sarrafata kafin wani lokaci yafita daga cikin hayyacinshi cikin rawar jiki yashiga qoqarin shigartar tsananin tsoro yasa numfashin Hanan fita dasauri dasauri yanashirin d'aukewa sabida tsananin tausayin Hanan yasa nafito daga bedroom d'in dan bazan iya kallon wannan mugun cin zarafinba tsayin lokaci sannan yafito daga bedroom d'in nufar wajan wani qaton windows frame yayi dake cikin parlour ture frame d'in yayi gefe tanan akwai hanyar fita da'alama su Hanan basusan dawannan hanyarba bayan yafita yarufeta kamar babu hanya agun iskar sanyin asuba yashiga kad'a jikin Hanan kasancewar labulayen windows d'in cikin bedroom d'in azuge suke wannan iskar yasa Hanan farfad'owa daga wahalalliyar suman datayi qoqarin tashi tashigayi amma taji takasa kamar andanneta abubuwan dasukafaru daran jiya sukashiga dawomata cikin tunaninta fashewa dakuka tayi maicin zuciya mugun zafin da qasanta keyi yasatasake gasgatawa tabbas wannan mugun yarabata da budurcinta qaruwa kukanta yayi sosai tamarasa abunyi tsayin lokaci tana kwance takasa koda motsawa har duhun gari yayaye sama taciga da haske jin bugun qofar Fadila yasa Hanan qoqarin tashi cikin qarfin hali zamatayi babu zato taji wani irin mugun zafi hakan yasa tasaki 'yar qara wadda har seda Fadila tajiyota cikin razana Fadila tace

" lafiya kuwa Hanan " zokibud'e mana ko jikinne ? " sosai Hanan tashigayin mamaki dataji cewa qofar arufe take to tayaya shi yabud'e ? jin Fadila tasakeyin magana yasa Hanan qoqarin sakkowa maida rigarta tayi sannan tashiga sakkowa ahankali nufar qofar tayi cikin wata'irin tafiya kamar mai koyo dukda azabar zafin datakeji amma hakanan tadaure tazo tabud'e shigowa Fadila tayi cikin mamaki tashiga kallonta fuskarta d'auke da damuwa tace

" Hanan lafiya kuwa ? keda kike tadani kullum amma yau segashi nice natadaki ko jikinne ? " saurin seseta kanta Hanan tayi sannan tace " aykuwa Fadila jikinne nawa babu dad'i bansamu bacci dawuriba gashi hadda marata keyin ciwo kingafa ko sallah banyiba dayau zamushiga skul bansan yaya zanyiba " ajiyar zuciya Fadila tasauke cikin tausayawa tace " ayya sannu bari nakira doctor adubaki " cikin sanyin murya Hanan tace " a a Fadila naji sauqi sosai basekinkira doctor ba bari nayi sallah zanfito parlour naji sauqi sosai "

Sosai Fadila take kallon fuskar Hanan d'in yadda taga idanunta sun kumbura sosai kuma sunyi jah ganin yadda Fadila take kallonta yasa tayi Saurin qaqalo murmushi girgiza kai Fadila tayi tace " yakamata kidinga tuna cewa kinada ciwo wanda bayason kuka kuma kisani kinada uwa mai tsananin sonki wadda damuwarki kesawa tashiga cikin tashin hankali dan Allah yar'uwata kibari idan kinada damuwa kiyi addu'a itace magani ba kuka kisani kuka sede yaqaramiki wata damuwar " jinjina kai Hanan tayi cikin gamsuwa da maganar Fadila ganin haka yasa Fadila juyawa tabar gurin toilet Hanan tanufa cikin wani irin hali nadamuwa ruwa tahad'a tashiga gasa jikinta sosai take kuka mai cin zuciya a cikin toilet d'in tanaji dama batazo wannan qasarba dan tayi imanin da tana gaban Ammi hakan bazata faru da'ita ba

TOFA KOWAYE WANNAN DAYAYIMA HANAN MUGUN TA'BO NAHAR ABADA OHO MUJE ZUWA

JORDAN

zaune Hamut yake cikin qayataccen parlour idanunshi nakan TV dake kunne amma hankalinshi baya wajan jin takun tafiyar Hamidat yasa Hamut dubanta wata irin shigace tayi wadda tabayyana surar jikinta sosai qarasowa tayi tazauna hannunta riqe da cup d'in lemo mai sanyi tanasha cikin yanga girgiza kai Hamut yayi cikin takaici yace

" Haba My B amma nasanar dake cewa akwai wani abokina wanda zaizo kawomin ziyara yau amma shine kikayi irin wannan shigar hakan badede bane " wani irin kallon wulaqanci tayimai tace " hmmm Hamut kenan to meye dannafito ahaka kaide koda zanyi tsirara agabanka babu abinda zakaji sabida kariga kazama mace sekabarni nayi yadda nagadama kasani ko abokin naka yagani yayaba kuma wallahi kasani koda zina na'aykata kanada lefi sabida kaine kajamin inagaf da aykata koma meye sabida bazan iya jurewaba " rumtse idonshi Hamut yayi sabida yadda zuciyar shi take tafasa cikin baqinciki yace " tabbas idan har kika aykata zina inada lefi sabida bazan iya sauke miki wannan haqqinba amma kisani ni Hamut bazan bari hakan tafaruba kamar yadda kike neman biyan buqata in sha Allah zakisamu tahanyar datadace bata wannan muguwar hanyarba koda hakan zaiyi sanadin mutuwata ne amma inaso dan Allah koma meye yazama sirri tsakanin ni dakuma ke yanzu kiyimin wata alfarma d'aya dan Allah kije kiyi shigar mutunci sabida abokina "
Chapter 8 · 0% Book details