← Book details ️Musayar Ruhi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 27

Sashe 11

️Musayar Ruhi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*

AND NOW
```MUSAYAR RUHI```

*_____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*

*Pg 21 & 22*

*S* osai Hanan takeyin kuka kamar ranta zaifita numfashintane yafarayin sama alamar asumarta zata tashi yunqurawa tayi daniyyar tashi tad'akko Inhelar ta amma ina sema sake jitayi numafashin nata yasakeyin sama sosai dede lokacin Ammi tashigo ganin halin da Hanan take ciki yasata qarasawa cikin tashin hankali Fadila dake bayan Ammi ta'idasa shiga aguje nufar wordrop d'in jikin bed tad'akko mata Inhelar ta cikin sauri Ammi takafamata ita itama Hanan d'in cikin sauri tafarayin amfani da'ita zuwa can lumfashin nata yafara dedeta ajiyar zuciya kawai take saukewa fuskarta dukta kumbura tayi jah sabida jarfatarta ajiyar zuciya kawai take saukewa rungumeta Ammi tayi tanacigaba da lallashinta sosai Ammi takejin tausayin Hanan

Washegari bayan sungama breakfast Ammi tadubi Hanan tace

" Hanan inaso kisanar dani gaskiyar abinda yake cikin zuciyar ki kisani bazanyimiki doleba idan har bakison auran Husain kisanar dani Hanan ke amanace agareni idan kika cutu bazan yafemakaina ba Hanan zan dauwama cikin baq'in ciki sanar dani Hanan "

Hawayen dake shirin zubowa cikin idanunta tayi qoqarin mayer dasu cikin raunin murya tace " a a Ammi bakiyimin doleba hasalima gata kikayimin har abada banida wata uwa seke babu cutarwa a tsakanin uwa da 'ya dan Allah Ammi kidena fad'in haka abunda yasani cikin tashin hankali Ammi shine tayarda najicewa bakece mahaifiyataba narasa uwa irinki Ammi zuciyata tashiga cikin damuwar tunanin ina iyayena maiye dalilinsu nakaini gidan marayu Ammi inajin tsoron kar'ace nid'in ba'yar hal......."

Dakatar da'ita Ammi tayi dafad'in " karki furta Hanan inaji araina in sha Allah ked'in 'yar halakce gaba da baya kinji Hanan kidenafad'in cewa kinrasani a matsayin uwa zansake fad'a har abada banida wata 'yah mace aduniya seke Hanan "

Hawayen da Hanan take 'boyewa suka silalo saman kyakkaywan kuncinta cikin sauri Ammi tasa hannu tasharemata tarungumota dede lokacin Fadila tafito tsaf cikin shirin tafiya skul ganin haka yasa Hanan saurin miqewa tanufi bedroom tashirya sutafi kwanan Ammi 5 takoma Nigeria seda ta tabbatar Hanan tasaki ranta sosai sannan tabar qasar bayan tafiyar Ammi Hanan takoma cikin qunci fiye da dah dama sabida Ammin ne yasatake daurewa kullum Fadila cikin lallashin Hanan takeyi sabida itama lamarin yagirgizata dan ko amafarki batayi tunanin cewa ba Ammi ce tahaifi Hanan ba gakuma wani babban tashin hankalin shine auran yaya Hammat balle tasan yatsani Hanan gurin kowa bashida sauqi cikin lokaci kad'an Hanan tayiwata muguwar rama kamar wadda tayi shekara tana jinya abubuwa ukun nan sunsata cikin tashin hankalin dababu misali lamarin fyad'en da'akayimata batason kowayeba ga jin wannan mugun labarin nacewa ba Ammice mahaifiyartaba ga wani tashin hankalin na auran yaya Hammat kuka sosai Hanan takeyi cikin kukan take fad'in

" nashiga uku yaya zanyi da rayuwata wane matsayi nike cikin 'ya'ya masu cikakken asali tayaya zan'iya zamada yaya Hammat amtsayin miji dawane baki zanfahimtar dashi cewa fyad'e akayimin wazance yayimin kenan banida mafita ya Allah banida dabara da mafita akan wannan lamarin agareka namika kaina tunba yauba inaneman d'auki da agaji agareka ya Allah " sosai takeyin kuka hatta muryarta tadishe

Allah sarki Hanan gaskiya kinacikin matsala

Akwana atashi yau bikin Hanan da Hammat garage saura 1 week yaune su Hanan suka sauka Nigeria cikin tsananin fargaba da bugun zuciya Hanan take ciki Fadila kuwa sefaman tausarta takeyi sabida yadda taga hankalinta yasake tashi sosai girjinsu yanasauka Fadila tamiqe ganin Hanan batada niyyar tashi yasa Fadila takamo Hannunta d'an zabura Hanan tayi sabida tatafi duniyar tunani bamatasan jirgin yatsayaba takowa sukayi ahankali sunariqe da hannun juna suna idasa fitowa Hanan tahangi Ammi cikin sauri taqarasa rungumesu Ammi tayi cikin farinciki cikin kissa Jakadiya taqaraso garesu jawo Hanan tayi jikinta tace

" Amaryarmu barka da dawowa Nigeria zomuje ga motar Angonki can tamusamman dayabada ad'akkoki gaskiya kinyi sa'ar miji inama munsan cikakken asalinki ? " qasa qasa tayi maganar yadda babu Wanda zejita se Hanan d'in sosai maganar jakadiya taduki zuciyar Hanan wasu irin hawaye sukashiga gangarowa daga cikin idanunta saurin shanyesu tayi sabida kar Ammi tagani babu jimawa datsayawar jirginsu Hanan su Hamut ma suka diro Nigeria sosai Ammi tatsurame ido tunkafin yaqaraso gareta sosai taga yayi wata irin muguwar rama itako Hamidat tayiwani kyau sosai taqarayin haske saura gaf suqaraso wani irin jiri yakwashi Hamidat tafad'i cikin gigita Ammi da jakadiya dasauran masu tarbarsu sukayi kanta cikin sauri akasureta daga nan se Asibiti duk dasu Hanan tsayin lokaci doctor yanadubata kafin yafito dubansu yayi yace " ina mijinta ? " cikin sanyin murya Hamut yace " gani doctor miqame hannu yayi sukayi musabaha yace " inatayaka murna matarka tanada ciki kimanin wasu satittika " zaro ido Hamut yayi had'ida dafe girjinshi sabida yadda zuciyar shi tayi wani irin mugun bugu

Tofa

Marmyn zarah ce
[8/19, 5:55 AM] Aunty Fauza: *⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*

*NA*

*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_

```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*

AND NOW
```MUSAYAR RUHI```

*_____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*

*PG 23 & 24*

*G* anin haka yasa kowa yamaido duban shi kan Hamut ganin haka yasa Hamut sauke ajiyar zuciya yace

" Alhamdulillah ina matuqar farinciki da wannan albishir doctor Allah yaraba lafiya murna sauran jama'a sukashigayi su Jakadiya kuwa jitayi kamar tatashi sama takoma gida dan sanar dasu Hajiya hajara Hajiya Fulani kuwa sosai tashigayin murna sabida batasan maike wakanaba itako Hajiya kilishi murmushin yaqe kawai takeyi sabida tanada tabbacin wannan cikin bana Hamut bane shima Hamut d'in yaqen kawai yakeyi dukda wani irin ciwo da zuciyarshi tafarayi babu jimawa sosai akabata sallama had'ida magungunna da shawarwari suna isa gida akashiga murnar dawowarsu Sarki Jabir dakanshi yafito zuwa harabar masarautar sabida farincikin dawowar su Hanan cikin sauri Hajiya taqaraso rungume Hanan tayi cikin taushin murya tashiga cewa

" barkanki da isowa matar Soja tabbas kinzama mace mai sa'a arayuwa kinzama matar jarumi kuma sadauki dukkin kere sauran mata kinyi gudun wuce sa'a Hanan inatayaki murna "

Sosai Hajiya kilishi da Sarki Jabir da Hajiya Fulani sukayi farincikin jin wannan kalaman na Kaka wucewa tayi da ita zuwa part d'inta kuyangu suka take mata baya anayimata kirari Hamut kuwa tuni yabar harabar wajan part d'in Ammi yashiga kai tsaye yanufi bedroom kwanciya yayi saman bed d'in Ammi idanunshi nakallon sama wasu irin hawaye suka shiga gangaro mai tagefan fuskarshi sosai yake kuka hannun shi yad'aura saman kirjinshi dede setin zuciyar shi yadafe sabida yadda yajejin ciwo cikin zuciyar shi matsananci itako Hamidat tuni tanufi part d'insu had'ida rakiyar kuyangu da Hajiya Fulani wadda tariqeta sabida doctor yace jikin nata babu qwari jakadiya kuwa tuni tanufi cikin masarautar dan fad'in abindake ranta jiki babu qarfi Hajiya kilishi tanufi part d'inta tana shiga tun a parlour tafarajiyo sautin shasshekar Hamut cikin bedroom cikin sauri taqarasa ciki ganin yadda yakeyin kuka sosai yasata saurin zama d'aga kanshi tayi tad'aura saman cinyarta cire hannunshi tayi daga saman qirjinshi tad'aura nata d'ayan hannun nata tashiga sharemai hawayen fuskarshi addu'a tashiga yimai tsayin lokaci sannan yafara sauke ajiyar zuciya itama Ammi ajiyar zuciyar tashiga saukewa cikin taushin murya tashiga cewa

" Kabar kuka Hassan Allah yasan halindakake ciki kuma shine zaiyima magani in sha Allah nan gaba sekamanta dawata damuwa a rayuwarka tunkafin naga damuwarka nasan cewa bakada alaqa da wannan cikin na Hamidat sabida nasan babu yadda za'ayi kasamu lafiya bakasanar daniba nasan farincikin ka baya 'boyuwa agaremu sannan yadda naga kacanza kamar kayi muguwar jinya yasa tun a lokacin nasan cewa lalle akwai damuwa Hassan inaso kayi haquri kataushi zuciyarka karka yanke wani hukunci ayanzu mubi komi sannu sabida idan kad'auki wani mataki ayanzu musamman nasaki dole akwai tambayoyi idan hakan tafaru sabida kasan al'adar gidan saurauta babu saki idan bada wani babban daliliba wannan dalilin yakai matsayin sakin Hamidat to amma yanzu bakada hujja Hassan idan kuma mukamatsa tofa tabbas dole batun lalurarka zatafita inamai baka haquri kasake miqa komi ga Allah kaji Hassan "

Tashi yayi zaune yadubi Ammi sosai idanunshi sunyi jah sosai yace " Ammi Dan Allah kibarni nasaki Hamidat dama tanemi hakan nace tabari semundawo gida kuma gashi mundawo Ammi ayanzu bandamu da kowama yasan lalurata ba aybanine nad'aurama kainaba Ammi ganin Hamidat a cikin idona yanzu mugun baqinciki ne agareni dan........ " tabbas nima banyarda Bro d'ina yazauna damata irin Hamidat ba Ammi gaskiya......."

" dakata Hussain kamar yadda nace abikomi sannu to abi nima banyarda yacigaba dazama da Hamidat ba amma akwai lokaci kaji " miqewa Ammi tayi tafita zuwa part d'in Sarki Jabir bayan fitar Ammi Hammat yadubi Hamut fuska tamke yace

" Gaskiya Hammut kanabani mamaki wai nikam wannan Hamidat d'in itakad'ece mace ko idan karasata shikenan kadena rayuwa toma wallahi gara kadawo rakiyar mace yadda kakeson Hamidat idan da haka takesonka bazata ta'ba bama wani kantaba koda kuwa itace sugabar masu mugun shi'awa bazan iyayin rayuwa irin takaba Hammut kacanza dan Allah kacanza zuciyarka "

Yanagama fad'ar haka yajuya zaifita kamo hannunshi Hammut yayi cikin rauninmurya yace " kayi haquri d'an'uwana amma inaso kasancewa ita soyayya makauniyace tanashiga lokaci d'aya amma fitarta baya yiyuwa alokaci d'aya tanad'aukar tsayin lokaci kafin tabarka musamman soyayyar mutun ta farko aduniya tabbas Hamidat tayimin butulci a rayuwa ko cikin mafarki banyi zaton kwatankwacin haka daga garetaba amma Hammat zuciyata tanatuhumata da lefi inaji kamar nine sanad'in saka Hamidat ta'aykata zina da'inada lafiya dabatayi shi'awar aykata hakanba kuma danasaketa dabatayiba tunda tasan zata auri wani kum........"

" dakata Hammut ko kayarda koma karka yarda dole Hamidat mailefice itad'in jahilace koda bata ta'ba zuwa Islam ba tata'bajin cewa aykata zina haramunce balle mutun mai aure lokacin datake gidansu yayatayi da shi'awar tata seyanzune zatakasayin haqurin kadawo Nigeria kurabu tunda ita tacire rai da samun lafiyarka Hammut Allah natsani Hamidat batun yauba balle yanzu dako qaunar ganinta banayi "
Chapter 11 · 0% Book details