← Book details ️Musayar Ruhi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 27

Sashe 22

️Musayar Ruhi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mameen Zarah & Sudees

Please comment 🤝🏻🤝🏻💖😊👌🏻

Love u all fans 💖😊🤝🏻

Ana tare 🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝
[8/19, 5:55 AM] Aunty Fauza: *⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*

*NA*

*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_

```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*

AND NOW
```MUSAYAR RUHI```

*_____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*

*PG 59 & 60*

*Z* aro ido Siyama tayi cikin tsoro da furgici tamiqe itama Hanan qoqarin miqewar tayi amma takasa sekiran Aunty Siyama takeyi shiko Hammat duban abincin yayi sosai sabida shikam abinma mamaki yashiga bashi ganin yadda Hanan tafara fita hayyacinta yasashi miqewa cikin sauri kiran waya yashigayi kafin wani lokaci doctor shi ya iso

Ganin shigowan doctor yasa hadimai farayin kuskus hakan yasa har labari ya iske Hajiya kilishi miqewa tayi cikin sauri tace

" Doctor kuma a part d'in Hussain lafiya kuwa ? "
Saka abayarta tayi tafito part d'in Hammat d'in tanufa tanashiga tayi tozali da Hanan kwance kamar babu rai doctor yanadubata cikin matuqar tashin hankali taqarasa tanafad'in

" lafiya me yasameta Hussain kaine ko ? sanar dani me kayimata " dede lokacin kaka da Sarki Jabir sukashigo kafin suqaraso gurin su Hajiya Fulani ma suka'iso itama Hajiya Fulani agigice take suko su Hajiya Mariya ko ajikinsu sunzoganin kwamne kawai duban Hammat kakatayi tace

" bade wani abun kasakeyimataba ? dan wallahi daganinka ba haquri zakayiba kakeyima mutane kifi kifi da idanu "

Tamke fuska Hammat yasakeyi sosai sabida baqaramin 'bacinrai yajiba akan maganar kaka aman da Hanan tafarayine yasashi maida dubanshi gareta sosai Hanan take amai kamar zata amayar da kayan cikinta kusan 30 minutes Hanan tanayin amai sannan yalafa

miqewa doctor yayi yadubesu yace

" Alhamdulilah gaskiya kawai matsala gimbiya Hanan guba ce taci amma Allah yataimaka bataci sosai ba allurar danayimata yasa ta amayar da ita sede kuma tata'bata sosai a maqoshinta ayanzu bazatacigaba dayin magana ba sabida hadda harshenta abin yashafa zata'iya daukar lokaci ahaka zakumata'iya cigaba dayin magana anan kusa bazan iya yankewaba amma inasaka rai zatadawo dede in sha Allah zansakamata drip had'e da magunguna kar abata abinci yanzu har zuwa gobe sabida 'yan qwayoyin cutukan dasukarage kar susamu mahad'in cigaba dayad'uwa kuma......."

Dakatar dashi Sarki Jabir yayi cikin tashin hankali yace

" guba doctor guba fa ? "
Jinjina kai doctor yayi yasake tabbatar mishi shiko Hammat wani irin faduwar gaba yashigaji dubanshi Ammi tayi cikin tuhuma tace

" Hussain tayaya akasamu guba anan ? waye yakawo abincin da Hanan d'in taci ? waye Hussain ? "

Cikin wata'irin magana wadda dagaji ta'bacin rai ce yace

" Ammi nima bansan tayaya guba tazo nanba amma abinci itace tadafa dakanta "

Tsawa Sarki Jabir yadakamishi dafad'in

" wannan ay shashancine tayaya ba'asan yadda guba tazonan ba dawa dawa yashigo part d'in ayau inaso asanar dani da gaggawa dakaiiii ni keeeeeiiiiiiiyy Hammat "

Maganar Sarki Jabir tasaka kowa cikin razana sabida yadda yayi matuqar fusata shiko Hammat numfashi yafara saukewa akai akai sabida zafin rai cikin huci yace

" kuyangu su 3 sunshigo dasafe sede amma bansan suwayeba sabida ita Hanan d'in ce tagansu sunzo kawo breakfast ni ina cikin bedroom se Momy wato Hajiya Fulani sekuma Jakadiya se Siyama datashigo yanzu amma namanta kaka ma tashigo dasafe k....."

Nashigo eh tabbas nashigo kenan haddani cikin zargi ko ? dan ubanka nayimaka kamada wadda tasan kalar gubama ? toga hannuwana sakamin ankwa kaje katsareni soja ay dama idan bakayihakanba bakacika soja ba ham....."

Azafafe Hammat yace

" bazan kamakiba kaka kuma ni bance kina cikin zargi ba tambayata akayi kuma nabada amsa amma wallahi idan nagane wanda yashigomin da guba har matata taci narantse da Allah ko ban kasheshi da dukaba to zan illatashi da duka dan bazan tsaya jiran hukuncin waniba "

Yana kaiwanan yanufi inda Hanan take duqawa yayi yasureta yanufi hanyar bedroom d'in shi da ita yakusa shiga yatsaya juyowa yayi yace

" doctor bama Siyama ruwan tazo tad'auramata kaje zan nemeka "

Yanaqarashe fad'ar hakan ya'idasa shiga ciki cikin sassarfa Hamut yashigo cikin part d'in shikam se ayanzu yaji sabida tundayadawo yashiga cikin bedroom d'in shi befitoba se yanzu cikin gigita yashiga cewa

" lafiya Ammi mekefaruwa ina Bro na kuma Hanan bangansuba maiyafaru dasu ?

Duk a lokaci d'aya yajero wannan tambayar dafashi Ammi tayi cikin damuwa tasanar dashi komi agigice yanufi bedroom d'in qafafun Jakadiya rawa sukashigayi sabida yadda taga idanun Hammat sunkoma sabida 'bacin rai gakuma furucin dayayi cikin zuciyar ta tashiga fad'in

" nashiga uku ni ladidi kashina yabushe idan aka ganoni " suma su Hajiya Mariya sun tsure kowa se faduwar gaba yake fama da ita itako Hajiya Fulani sosai tashiga cikin damuwa sabida tasan bazatafita cikin zargiba tunda tashigo cikin part d'in daka tsawar kaka yasakowa dawowa cikin hankalin shi

" to ay sekowa yafita ko tunda ya d'auke matar tashi yabar parlour munafukan banza kawai zakusanine hmmmm Allah yasa idan akagano wanda yazuba gubar nan abarni dashi aga yadda zanyime hmmmm "

Mameen Zarah & Sudees ce 💖👌🏻🤝🏻
*⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*

*NA*

*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_

```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*

AND NOW
```MUSAYAR RUHI```

*_____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*

*PG 61 & 62*

*H* amut yana shiga idanun shi suka sauka akan Hanan dake kwance saman kyakkyawan bed d'in Hammat idanunta a rufe amma yadda take sauke numfashi zakasan tana cikin yanayi cikin tashin hankali Hamut yadubi Hammat yace

" bro tayaya Hanan taci guba kenan babu tsaro a part d'in ka yazama dole kagano duk wani mai hannu a cikin wannan mugun abun "

Kafin Hammat yayi magana Siyama tace

" ay kobakaceba yazama dole agano basekazomana da san iyawaba "
Sosai ran Hamut ya'baci dajin furucin Siyama afusace yabud'e baki zaiyi magana Hammat yayi saurin cewa

" a a Bro ku ajiyaye wannan fad'an naku anan kubarni naji da abinda yake damuna "
Sosai maganar Hammat tabama Hamut mamaki duban cikin idanunshi yayi sosai yadda yaga idanun nashi sunyi matuqar canzawa yasa yatabbatar hankalinshi yatashi ajiyar zuciya Hamut yasauke yace

" yaushe kafarajin tausayin Hanan kuma yaushe kafara damuwa da matsalar ta ? "

Afusace Hammat yace
" cewanayi nadamu da matsalarta ko nacemuku nafara tausayin Hanan ne ? ko 1 kawaide naga anaso afara renamin wayone kamarni Hammat ashigo har cikin part d'ina akawomin irin wannan mugun abin hmmmm ay yazama dole nad'auki mataki kuma idan dan d'akko Hanan danayine yasa kukeyin wannan tunanin to kuba bari sabida naga Maimartaba da Ammi da kaka dakuma wa'incan magulmata ne yasa nayi hakan sabida kar wa'inda basusan komiba susani "

Yana kaiwa nan yanufi toilet yabarsu nan tsaye duban Hanan Hamut yayi cikin tausayawa yace

" Allah yabaki lafiya Hanan amma halin Hammat bazai canzaba "
'Dauramata ruwan Siyama tashigayi shiko Hamut fitowa yayi babu kowa a parlour hakan yasashi fita babban parlour Sarki Jabir yanufa kamar yadda yayi tsammani sunancan suduka cikin fushi Sarki Jabir yace

" inaso kowa yajini sosai idan kasan kanadasa hannu akan wannan mugun abun to garama kayi bayani qila kasamu sassaucin hukunci amma idan akaqi nasaka ayi bincike kuma aka ganomin hmmmm zakusa mamakina ke Jakadiya me yakaiki part d'in Hammat d'azu ? "

Zaro ido Jakadiya tayi cikin razana tace

" ammm amm Allah shi taimakeka najene naji ko gimbiya Hanan tanabuqatar wani abu shine ma yarima Hammat yacemin basabuqatar komi banshiga ko ina bama yacemin haka "

Jinjina kai Sarki Jabir yayi sannan yasake cewa
" naji amma ke kikeda masaniyar komi akan kuyangu suwayene sukakai breakfast part d'in su Hussain yau "
Had'iye miyau Jakadiya tayi sabida duk tagama furgita cikin in ina tace

" rammace da larai "
" aje a kawomin su " cikin d'an shakku Hajiya Mariya tace " amma ranka shidad'e itamafa Hajiya Fulani da Siyama sunacikin zargi amma naga kafi maida hankalin ka akan Jakadiya "

rai 'bace yadubeta yace
" kenan kinanufin bansan abinda nikeyiba kenan to bari kiji kowama cikin zargi yake hadda kema duk wanda yake cikin masarautar nan to yana cikin zargi base kad'ai wanda yashiga Part d'in ba sabida wanda yashiga tayuwu aykenshi akayi dan Haka kishiga cikin hankalinki kema bincike yana nan zuwa kanki amma wallahi duk Wanda yasake katseni senasaka an tsareshi kowaye shi "

Ganin Hanan tad'an samu bacci yasa Siyama komawa parlour babu jimawa dafitarta Hammat yafito daga toilet zama yayi a bakin bed d'in dubanta yayi sosai yadda take sauke numfashi yasashi kauda kai cikin takaici

Please dan Allah kuyi haquri najina shiru jiya qinbamu wuta sukayi yaukuma nad'an fitane amma dukda banayin typing Friday gobe zanyi in sha Allah dan yamaye gurbin najiya sannan akan maganar qara yawan typing in sha Allah zanyi qoqarin haka kunsan abinka da bakasababa da hidimar yaro 😊 shiyasa se ahankali amma in sha Allah zanqara kunji kucigaba dayin haquri dani komi zai dawo dede in sha Allah fatan alkairi gakowa 🤝🏻👌🏻💖

Mameen Zarah & Sudees ce
[8/19, 5:55 AM] Aunty Fauza: *⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*

*NA*

*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_

```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*

AND NOW
```MUSAYAR RUHI```

*_____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*

*PG 63 & 64*

*A* fili yace
" hmmmm gaskiya anaso a rainamin hankali bayan shigowar waccan paper sekuma akasamu damar shigomin da guba badan kallon wannan news d'inba dafashikenan muduka zamuci gubar kenan ? to amma agabana Hanan tashirya abincin kuma har zuwa lokacin da Siyama tazo mukahau kan dining babu wanda yashigo tayaya gubar tashiga cikin abincin ? kenan koma yayane a kitchen komi yafaru "

Miqewa yayi cikin sauri yafita parlour ganin yadda yafito cikin sauri yasa Siyama saurin miqewa tanufoshi kafin tayi magana yace

" Siyama dubamin kitchen d'innan kaf kigani inatunanin anan akasamu gubar nan muje "
Chapter 22 · 0% Book details