Sashe 23
️Musayar Ruhi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiga kitchen d'in sukayi sukashiga yin bincike amma babu wani abu wanda yayi kama da guba harzasu fito Hammat yace
" Siyama "
Aduba cikin kowane abinci koma daga cikin abincin ne "
Cigaba da dubawa sukayi nanma babu cikin fusata Hammat yashiga yin watsi da kayan cikin kitchen d'in cikin damuwa Siyama tace
" haba Hammat kasas sauta ma zuciyar ka mana wannan abinfa cikin natsuwa za'abishi ba cikin zafin rai ba sabida zai iya kasancewa ma gubar barbad'ata akayi a lokacin datake dahuwar abincin ko kuma cikin wani kayan abincin akabata batare dasanintaba Hanan d'in yakamata mutambaya kashikuma doctor yace bazata'iya yin magana ba "
Afusace Hammat yace
" idan bazata'iyayin magana ba ay hannuwanta zasu'iya yin rubutu ko ? "
Yana kaiwanan yafita daga kitchen d'in afusace cikin sauri Siyama tabi bayanshi shan gaban shi tayi cikin nuna damuwa tace
" dan Allah Hammat karkatadata yanzu koma tatashi bayanzu yakamata afara yin wannan binciken ba sabida ayanzu tana cikin furgici karkuma wani abun yakuma samunta "
Dogon tsaki Hammat yaja yace
" To meye ruwana dan wani abu yafaru da Hanan ay naga banida asara ko ? kikamasani ko dasaninta tazuba gubar dan muci mu mutu se abin yaqare akanta kune kuke daukar tsintatciyar mage tanayin mage dan haka yazama dole tatashi tafad'amin yadda akayi guba tashiga cikin abincina "
Kaucewa yayi afusace sake shan gabanshi Siyama tayi cikin raunin murya tace
" amma Hammat banta'ba tunanin cewa haka katsani Hanan ba se yau ashe har zaka'iya yin tunanin Hanan zata'iya yin kisan kai ? toko idan har zata'iya kaima zaka'iya kenan sabida irin tarbiyyar da akabaka itama Hanan irinta akabata inada tabbacin cewa duk wanda Ammi tarena tofa bazaiyi cutaba balle kisankai meye ribar Hanan idan takasheka gaskiya anyi kuskuran had'aku aure sabida kwata kwata babu dacewa amma kasani kaine kayi babban dace dasamun Hanan amma bazakagane hakanba se nan gaba Allah yasa zuwa lokacin kanada sauran dama idan kuwa bakada sauran wata dama to wallahi sekazama abintausayi "
Siyama na kaiwanan tajuya cikin 'bacin rai cikin d'aga murya Hammat yadakatar da ita dafad'in
" ke Siyama wallahi kinci sa'a kece da wanine yagayamin irin wa'innan maganganu da senasaka yayi muguwar nadama amma dukda haka daga yau banaso kisake shiga harkata idan kuma bakijiba hmmmm "
Cikin takaici Siyama tace
" toni mema zezamin shiga cikin harkar wanda bashida tausayi ? kariqe rayuwarka nima nariqe tawa "
Daga haka tajuya tafice daga part d'in sosai zuciyar Hammat tasake hawa nufar bedroom d'in yayi a matuqar fusace yanashiga yashiga kiran sunan Hanan afusace ganin batatashiba yasa shi tadata zaune wani irin wahalallan numfashi taja bud'e idon ta tashigayi ahankali ganinshi tashigayi dishi dishi cikin zafin rai yashiga cewa
" ke hanan yazama dole nasan tayaya guba tashiga cikin abincina idan bazaki'iya yin magana ba to ai zaki'iya rubutawa ke koma bazaki iyaba yazama dole ki'iya "
Sakinta yayi yaje d'akko pen da paper wata irin juwa Hanan tashiga ji komawa tayi tafad'a sanadin haka robar ruwan tagoce kafin wani lokaci jini yafara haurawa cikin robar drip d'in babu
Bayan Jakadiya tadawo tare da kuyangun da'akasata kiransu cikin murya irinta munafurci tace
" Allah yataimakeka dama a d'azu naje part d'in Hajiya Fulani tabani wasu sinadaran abinci Wanda tace min za'ayimata abinci namusamman mahaifiyarta da qannanta zasuzo to amma tad'ibar ma Hanan irin kayan tace zatakaimata amma danace tabani nakai se tace min ita zatakai mata dakanta shine nace tunda duk muna cikin zargi hadda ita meze hana aje a bincika "
Jinjina kai Sarki Jabir yayi yace
" hakane aje abincikamin dukkan wani sinadarin abinci dake part d'in su Hanan d'in ke Hajiya kilishi da ke Hajiya Fulani da kai Hamut dake Siyama kuje abincika agabanta ita Fulani "
Hajiya Fulani batajikomi arantaba sabida tasan batayi komiba zuciyar ta d'aya takai kayannan amma kassssss Hajiya Fulani bakisan anyimiki zagon qasaba
Adede lokacin dasuka shigo robar ruwan Hanan tacika da jini takumbura shiko Hammat baima saniba masifa tahanashi lura tsawa yaketayima Hanan itako nishi kawai takeyi hannun natama rawa kawai yakeyi numfashinta yafarayin sama jin tsawar da Hammat keyima Hanan yasa Ammi da Hamut nufar bedroom d'in cikin sauri suna shiga robar drip d'in nafashewa hakan yayi dede da sumewar Hanan cikin muguwar razana Ammi tace
" innanillahi wa'inna ilaihirraju'uunnnnn nashiga uku yakashe min Hanan " shiko Hamut zaro ido yayi yamakasa ko motsi sabida muguwar razana zuciyar shi kuwa kamar zatafito sabida muguwar bugawar datakeyi
Mameen Zarah & Sudees ce 😊🤝🏻
[8/19, 5:55 AM] Aunty Fauza: *⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*
*NA*
*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_
```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*
AND NOW
```MUSAYAR RUHI```
*_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
*PG 65 & 66*
*J* in salatin da Ammi tasaki dakuma jinin dayawatso mishi da yadda yaga Hanan tasume yasaka Hammat razana miqewa yayi cikin sauri yana jiyowa tunkafin yaseta ganinshi Ammi tashiga sauke mishi mari masu mugun zafi shiko Hamut yin kan Hanan yayi ganin batayin numfashi yasashi shiga cikin tashin hankali fiye da dah cikin tashin hankali yace
" Ammi Hanan tamutu batayin numfashi shikenan yakasheta "
Jin haka yasa Ammi tsayawa da marin Hamut tanufi kan Hanan jini kuwa duk yawanke mata jiki cicci'barta Ammi tayi ganin haka yasa Hamut fita aguje kafin Ammi tafito tuni Hamut yanufi parking space yatada mota su Siyama da Hajiya Fulani kuwa ganin yadda Ammi tafito sa'be da Hanan yasasu shiga cikin tashin hankali musamman dasukaga yadda jini yake d'iga a jikinta bin bayanta sukayi cikin sauri nufar motar Hamut d'in tayi shiga suduka sukayi yaja motar aguje
Wasu daga cikin kuyangu sukanufi cikin masarautar dasauri suna fad'in yadda akafita da Hanan kafin wani lokaci tuni su Sarki Jabir sunji babu 'bata lokaci sukanufi asibitin
Shiko Hammat durqushewa yayi agun sabida qafafunshima sunqaqara d'aukarshi tundayake Ammi bata ta'ba yime irin wannan marinba jiyayi yama tsani komi a rayuwar shi tsayin lokaci sannan yamiqe afusace yabud'e wordrop d'in kayanshi yashiga had'awa yana gamawa yashiga toilet yawatsa ruwa komi cikin zafinrai yakeyin shi yanafitowa yad'auki kakin shi yasaka wayar shi yad'aga yayi kira ana d'agawa yace
" inabuqatar atanadarmin jirgin dare zankoma Turkiya hutun ya isheni haka "
Bejira mai za'aceba yakashe kiran zaran key d'in mota yayi yajawo jakarshi yafito fuska a matuqar tamke yadda yafito yasaka kuyangu mugun tsorata sabida idan sukaganshi ahaka sunsan akwai matsala kuma duk wanda yashiga hannunshi yashiga uku nufar motar shi yayi yabud'e ta afusace yashiga yajata damugun gudu saura kad'an yabanke wani dogari
Mameen Zarah & sudees ce

*PG 67 & 68*
*A* asibiti kuwa suna isa aka amshi Hanan emergency akashiga dubata babu jimawa Sarki Jabir da Hajiya kaka kenan suka iso cikin asibitin cikin tashin hankali Sarki Jabir yanufi gun da Hajiya kilishi take zaune tambayarta yashigayi akan abinda yafaru d'an jim tayi sannan tadubi inda su kaka suke yar ajiyar zuciya tasauke sabida tasan bazasu iya jiyo abinda zataceba cikin damuwa tace
" Maimartaba munyi kuskuran had'a Hanan da Hammat aure sabida Hammat bazai ta'ba son Hanan ba duk da wannan halin datake ciki munje munsameshi yana azabtar da ita bansan tayaya ba har robar ruwan da akasakamata tagoce mai makon ruwa yasakko se jinin jikin Hanan d'in yafara zuqowa yana haurawa har robar tacika muna shiga tana fashewa shikuma yatadata zaune yanata dakamata tsawa dubi jikina duk jinin Hanan ne ya'batani maimartaba inajin tsoron kar Hanan tamutu asanadin Husain Allah zaikamani da lefin kasa cika amanar dana d'auka tunda munsan damacan basonta yakeyi ba amma mukahad'asu nashiga uku "
Ammi taqarashe fad'ar hakan cikin zubda hawaye masucike daquna sosai Sarki Jabir yafusata cikin 'bacinrai yace
" in sha Allah Hanan bazata mutuba amma yazama dole Hussain yafuskanci hukunci mai tsauri sannan dolene muraba auran nasu kibarni dashi amma ayanzu banason kowa yasan wannan abun sabida Hajiya k......."
Kafin yaqarasa cewa komi Hamut yaqaraso text d'in dayashigo cikin wayar shi yanzu yashiga nunama Ammi da Sarki Jabir text ne daga Hammat kamar haka
" _Slm my bro a yau nabar gida batare da sanin Abiy da Ammi ba dakuma kai bazan iya cigaba dazama ba sabida anfifita wata tsintatciya akaina wadda babu wanda yasan cikakken asalinta an had'ani zama da'ita akan dole sannan kuma za'a takuramin sabida ita gaskiya bazan iya ba kacema Abiy da Ammi sugafarceni nabarku lafiya_ "
Zazzafar iska maizafi Sarki Jabir yafesar yadubi Ammi yayima Hamut nuni da yaje bayan Hamut yabar gurin Sarki Jabir yasake duban Ammi yace
" wato Hajiya kilishi yazama dole mununama duniya gatan Hanan kodan Hammat yasancewa Hanan tafiqarfin wulaqanci a cikin idan kowa "
Zaro ido Ammi tayi cikin mugun tashin hankali tace
" Maimartaba banason narasa Hanan ina kallon Hanan kamar rayuwata kumafa kasan akwai yarjejeniya tsayin wa'innan shekarun munjure ganin yadda Hajiya dasauran matanka sukeyima Hanan se yanzu ne zamukasa jurewa Maimartaba nayi alqawarin samarma Hanan wanda zai sota fiye dakomi nashi dan Allah karka tona wannan sirrin "
Cikin damuwa Sarki Jabir yace
" kiyi haquri Hajiya kilishi bazan iya cigaba dajure hakan ba yazama dole kowa yasan cewa Hanan tanada gata "
Yana qarashe fad'ar hakan yabar gurin tsayin lokaci sannan doctor yafito nufarshi sukayi suduka cikin sauri doctor yace
" Alhamdulillah komi yazo dasauqi ayanzu de babu wata babbar matsala sede afurgice take munyi mata allurar bacci zatajima tanayin bacci idan tafarka zakuma iya tafiya gida zaku'iya shiga kuganta amma please karku d'aga sauti "
Farinciki sukayi sosai bayan doctor yawuce kaka tadubi Hamut tace
" kai Hamut wai inashi Hammat d'in yake ? Wannan yaro akwai banza hali atare dashi "
Jin tambayar kaka yasa Sarki Jabir saurin cewa