Sashe 15
️Musayar Ruhi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Hussen lalle naga biyayyar dakayimin wato sabida nabaka umarni shine kake son kashemin yarinya ko ? ka kyauta to bazan sake baka wani umarnin ba idan kagadama kakasheta yazamar maka dole kayi jinyar Hanan kai dakanka idan kasake nasake dawowa banganga cikin bedroom d'in Hanan ba Allah senayi mugun 'batamaka rai kaji nagayamaka duk abundatakeso kuma take buqata kayimata kabata umarnine nasake baka " daga haka tajuya zatafita cikin 'bacin rai cikin sauri Hammat yace
" Ammi kumafa da yau ne zankoma hutun nawa yaqare " cikin 'bacin rai Ammi tajuyo tadube shi tace
Babu inda zakaje har se Hanan tawarke sabida tare zakutafi inaso kanemar mata wata skull d'in acan tunda dama kace zakayi wasu shekaru a can zuwa lokacin dazakadawo tagama idan kuma tahaihu ni dakaina zanzo sabida tunyanzu inajin tsananin son 'ya'yan Hanan " tanaqarashe fadar haka tafito daga bedroom d'in fita tayi daga part d'in baki d'aya sosai Hammat yaji zuciyar shi kamar zatafashe sabida 'bacin rai zama yayi bakin bed cikin 'bacin rai
Zaune Hamut yake cikin parlour shi hannunshi riqe da wayar shi wata number yaketa faman nema amma baiganiba dede lokacin Hamidat tafito daga bedroom d'in ta nufo inda yake tayi zama tayi akusa dashi kafin tayi magana yamiqe zaibar gurin cikin sauri tamiqe tasha gabanshi cikin marairaicewar murya tace
" D yafakamata kasaurareni koda zaka kasheni bazan fasa sanar dakai cewa wannan babyn naka bane idan baka cikin hayyacinka ne kasamar dashi toni inacikin hayyacina dan haka babyn ka yanabuqatar kulawarka takowane fanni kum......" Kafin taqarasa yaja wani irin mugun tsaki yabar parlour
Marmyn Zarah Ce 👌🏻🤝🏻
[8/19, 5:55 AM] Aunty Fauza: *⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*
*NA*
*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_
```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*
AND NOW
```MUSAYAR RUHI```
*_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
*PG 35 & 36*
*C* ikin takaici tabishi da kallo shiko yana fita part d'in Ammi yanufa zaune yasameta a parlour shiru tana nazari da'alama tunanin wani abun takeyi sallamar Hamut yasa tasauke ajiyar zuciya cikin mamaki yadubeta yace
" Lafiya kuwa Ammi kamar akwai abunda yakedamunki ? "
Murmushi tasakar mishi sannan tace
" a a Hassan babu komi kawai de ina tunanine akan cikin jikin Hamidat yadda kanaji kanagani zaka amshi cikin dabanakaba wannan lamarin yanadamuna Hassan amma inasake lallashinka da kayi haquri kadaure watarana gaskiya zatabayyana kaji Hassan dama nasanka akwai haquri kaqara akan wanda kake dashi Allah yayi maka albarka "
" amin Ammi in sha Allah koda hakan zai dauwama nahar abada zanjure sabida abu 2 kare mutuncin masarautarmu dakuma kare nawa mutuncin bari naleqa ango "
Murmushi mai sanyi Ammi tasauke sabida maganar Hamut tasatajin d'an sanyi cikin zuciyarta binshi tayi da kallo har yafita lumshe ido tayi cikin sanyin muryarta tashiga cewa
" ya Allah kabama Hassan lafiya kayayeme duk wata damuwa tashi kabashi dangana da juriya cikin zuciyar shi "
Haka Ammi tacigaba da yimai addu'a har tsayin lokaci labari ya'iske su Hajiya Hajara akan tabbas Hammat yakusanci Hanan adaran jiya har Sarki Jabir yafidda kyauta tamusamman ga Hanan cikin zafin rai Hajiya Mariya tace
" hmmmm kenan komi dede to wallahi nikam inanan akan bakata senasan duk yadda nayi nalalata rayuwar yaran Hajiya kilishi " iska maizafi Hajiya Hajara tafesar tace " nikam qarin damuwata shine yadda Hajiya kilishi da hajiya Fulani suka d'inke da juna hakan baqaramin ruguza shirinmu yakeyiba yanzu hajiya maiye mafita ?"
Jinjina kai Hajiya Mariya tayi tace tabbas yazama dole munemi mafita amma kibani nanda zuwa gobe zannemo mana mafita " ahaka sukabar shirin nasu akan zasunemo mafita
Sallama Hamut yayi cikin sanyin murya yashiga cikin part d'in Hammat ganin babu kowa a parlour yasa Hamut sakeyin sallama dad'an qarfi babu jimawa Hammat yafito daga bedroom d'in Hanan sosai Hamut yake kallonshi sabida baiyi tunanin zaiganshi anan ba qarasa fitowa yayi fuskarshi tamke miqame hannu yayi sukayi musabaha murmushi Hamut yasaki yace
" barka dasafiya Angon gaske dankam kaine angon gaske ba Hamut ba Hammat nayi matuqar farinciki dakasamu mata kamar Hanan kuma naqarajina cikin farinciki danaji cewa kunzama d'aya kai da Hanan adaran jiya kuma kunsaka iyayenmu cikin farinciki musamman Hanan data jajurce wajan riqe tarbiyyar da Ammi tabata sekuma gashi naganka cikin bedroom d'inta hakan yasake tabbatar min cewa ka amshi Hanan matsayin mata kum........"
Dakatar dashi Hammat yayi dacewa haba Bro kafasan komi amma nayi mamakin dahar kake tunanin zanso waccan yarinyar harma nadauketa matsayin mata ina hakan bazai ta'ba yiyuwa ba ni yanzu abinda yake gabana kuma nike burin gani shine samun lafiyar ka bro "
Murmushin yaqe Hamut yasaki yace " karkadamu d'an uwana nikam ganinka tare da Hanan a matsayin mata kuma cikin soyayyar juna shine babban burina idan naganku cikin farinciki nima zanyi farinciki kamar banida damuwa fatan zakayimin haka d'an uwana ? sabida nasan kana matuqar son farinciki na inaso kahaifamin yara anan kusa zanyi matuqar farinciki dahaka Hammat zan d'aukesu tamkar nawa tunda dama nawanne sanar dani zakayi hakan ? "
Mameen Zarah Ce 👌🏻🤝🏻

*PG 37 & 38*
*A* jiyar zuciya Hammat yasauke idanunshi cikin na Hamut yace
" babu abinda bazanyiba sabida farincikin ka bro amma bazan iya cusa yarinyar nan cikin zuciyataba bama iya Hanan ba kawai duk wata 'ya mace ni aguna batada gurbin zama amma zan iya daurewa nayi abu 1 sabida kai dakuma Ammi na sabida tsananin son danikeyimuku abu 1 d'ayan kuwa shine zan saukema Hanan duk wani haqqi nata dake kaina ayanzu amma babu maganar soyayya bro "
Murmushi Hamut yasauke yace " hakanma yayi d'an uwana nasan itama soyayyar zatasamune watarana inayimuku fatan alkairi karka manta Hammat karkasake kacutarmin da sister na kasan ina matuqar ji da ita "
Daga haka yamiqe yanufi hanyar fita tamke fuska Hammat yayi sosai yace " amma de nasan duk yadda kakeji da ita baikai yadda kakeji daniba ko ? "
Juyowa yayi yasakarmai murmushi batare dayace komiba yasake juyawa yafita iska Hammat yafesar daga bakinshi sannan yajuya yakoma cikin bedroom d'in Hanan zubamata ido yayi fuskar shi amatuqar tamke yanayin yadda take sauke numfashi zaisa katabbatar tasha wuya sosai awahalce takebacci ba cikin natsuwaba qwafa Hammat yasaki yace
" hmmmm habawa yarinya wannan jikin naki zaisha matuqar wahala aguna musamman wannan d'an qaramin bakin naki badai haqqinki akeso nasaukeba tabbas zan sauke amma nankusa zakisaka araba wannan auran namu babu duka babu zagi amma zakigane cewa gidan Soja bawajan wasan mai lefi bane "
Zama yayi yafara latsa wayar shi shigowar Hajiya wato kaka yasashi miqewa zaifita murmushi kaka tasaki tace
" ina kuma zakaje Soja ayni bazama zanyiba zuwa nayi naja kunnanka akan cewa yakamata kasan cewa Hanan yarinyace ahankali yakamata kadinga binta dubaikafa wani gabjeje dakai jiki duk amurd'e kamar wani saqaqo kataushe 'yar mitsitsiyar yarinya ko tausayi babu tode wallahi girma yafad'i se kaitayima mutane mazurai ashe dama akwai abinda yake cinka cikin rai se anyi magana kafara cewa ......." Jin tarin Hanan yasa kaka dakatawa cikin sauri taqarasa gareta shiko Hammat yacika yayi fam zuciyar shi sefaman zugi takeyi sewani irin huci yakeyi kamar zaiyi danbe dawani fita qaramin parlour yayi cikin zafin rai
Cikin sanyin murya Hanan tace " kaka inaso nashiga toilet amma naji qafata tariqe " cikin takaici kaka tace " hmmm ayma naga qoqarinki Hanan qato irin wannan ay iyamishi se qanqeshasshiyar mace kuma qatuwa amma ke 'yar ficiciya dake ay naga shegen taurin rai agunki badan hakaba dayanzu zaman makoki mukeyi bari nakirashi yazo dankam ni bazan iya d'aukarkiba " miqewa hajiya tayi tanufi qaramin parlour itako Hanan wata irin fad'uwar gaba taji sabida ayanzu mugun tsoran Hammat ne yaqaru cikin zuciyarta fiye da dah dubanshi kaka tayi tata'be baki tace
" dubeka se shegen zafin ran tsiya kamar bakaibane kagama cutar 'yar mutane adaran jiyaba ay sekataso kad'auketa kakaita 'bandaqi " daga haka tajuya takoma ciki wani irin naushi Hammat yakaima hannunshin nahaqu sannan yamiqe cikin zafinrai yashiga ciki wani irin mugun kallo yawatsa ma Hanan sannan yaduqa yad'auketa cak zuwa toilet suna shiga yadireta yaja wani irin mugun tsaki yajuya yafito
Ganin yafito daga shigarshi yasa kaka saurin dubanshi tace " kai waito uban me kafitoyine batare da'itaba " sosai ran Hammat yasake 'baci yace " haba Hajiya to nasan wane irin uzirine da'ita dahar zan tsaya jiranta setagama ina kallonta " sakin baki hajiya tayi danjim sannan tadubeshi tace
" iyye sufa dama Sojoji bafa tausayi sukacikaba to yanzu wah kake jira yazo yayi maka d'awainiya da'ita ? kamurgushe 'yar mutane ko tausayi babu shine yanzu zakanunamin mazurai ayko bahaya takeyi yakamata kajirata tagama wanka kuwa Kaine yakamata kasalleta soso da sabulu kakoma ko se raina ya'baci kasanni ba'ayin sha shanci dani " tamke fuska yasakeyi sosai yace " wai Hajiya ita ........" Dakatar dashi tayi dafad'in bakada uzirin komi aguna Hammat kawaide kayi abunda yadace wanda ya'bata ay dolenshine yagyara kasani Allah zai tambayeka idan kacutar da Hanan nibari naje zuwa anjima zandawo kuma zantambayeta idan tace kayimata wani abu ranka zai'baci sefaman wani kumbura fuska kakeyi bayan yanzu Hanan tarigada tasan komi garama kasakar mata fuska yafi "
Daga haka tafita daga bedroom d'in afusace yajuya yakoma cikin toilet d'in tsaye yaganta cikin zafin rai yashureta yadawo da'ita saman bed yajefata hakan yasa Hanan sakin wata 'yar qara wani mugun kallo yabita dashi yace
" ke wai lokacin dakikabama wani kimarki waye yatsaya yayi jinyarki ? senine yanzu zakidinga langwa'be mawa nifa taimakonki nayi kuma sabida Ammi na to kisani tun wuri garama kidenayin wannan wasan kimiqe idan kuma bahakaba to kisani zanyi abinda kowa zaisan a fanko nasameki "