← Book details Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 22

Sashe 9

Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana gama wayar ta mi
e ta ce,sai ka dawo kenan, lokacin yin kitsonmu ya yi.

Ya ri
o hannunta irin sallamar da zamu yi kenan?

Ji tayi tamkar ta fisge hannunta,ya ci gaba.

Beby zan tafi, ina kewarki,zan so ace tare muka tafi."
Cikin gatse ta ce,"To ba ga amarya ba." Sai bai fahimci gatse ta yi mishi ba, ya ce,"kin amince in tafi da ita?" Haushi ya kama A'isha, ta ce yardata ka ke nema?

Ni kuma a wa?" Ya ce,ni fa duk abinda zai maido min da walwalarki shi nake son yi,a zuciyarta ta ce,ka ce dai kana son abinda zai ba
anta min rai,ya ce kin ji ni me zan miki ki huce?

Ta ce,wai to ni ce maka aka yi ina fushi?

Ya ce, amma ai da ba haka ki ke ba,ta ce to yanayin rayuwa ne yazo da haka, don haka mu duka sai mu
auki ha
uri da juna.

Ya saki hannunta tare da cewa shikenan,ni zan wuce Beby sai na kira waya" Ta rakashi kamar yanda ta saba, suka yi sallama a gun mota.

A'isha ta koma ciki, zuciyarta da damuwa.

Nata ganin Uncle ya samu wadda ta fita yanzun zaya daina damuwa da ita, shi ko ya tafi ne cike da kewarta tare da son ganin ta dawo tamkar da.

Ran da Jummai zata fita daga girki, Alhajin ya sanar da ita cewa,yana son tafiya da Hadiza tafiyar nan da zai yi.

Nan Hajiya Jummai ta shafa ma idanunta toka, ta shiga masifar cewa, ita bata yarda ba, don ya ga komai ya ce tana shiru shine zai zalince ta,to ita fa bata amince da wannan zancan ba.

Shiru ya yi yana kallonta,ga mamakinta sai taga ya mi
e tare da cewa, tafiya da Hadiza babu fashi, saboda matanshi uku ba zai tafi shi ka
ai ba,ta ce to dole sai da Hadiza?

Ya ce,to gaya min da wadda zan tafi, A'isha tana makaranta,ke kuma ina ne ba mu je da ke ba?

In bazaki manta ba,lokacin da aka
aura mana aure dake ko sati
aya ba muyi garin nan ba muka bazama duniya, wata shidda muna yawon amarci.

Cikin wa
annan wa ya samu haka?

A'isha ko airport ta ta
a zuwa ne?"
Hajiya Jummai ta fito tana cewa,na barka da Allah.

Da kallo ya bita, ita wannan watau rashin mutuncin da take yi wa wasu shi ne ya soma zuwa kaina,ya yi
wafa,ko a jikinshi ya
auki amaryarshi suka nufi Phoenix.

Harkokinshi suna tafiya yanda yake so gefe kuma ga amarya.

Hadiza irin matan nan ne masu fi'ilin tsiya da
wasa,gata da son komai ace ita ce gaba, sannan tana da son
yale-
yale.

A da Hadiza ba
a ce, amma yanzun fara ce tas,sai dai in ka kalli
afar zaka gane farin na mai ne.

Tana da
iba kuma bata da tsawo,ga tumbi.

Gaskiya sun yi soyayya ko ince suna soyewa.

Tana matu
ar son Alhaji Saddi
#######
[12/12, 13:22] Ummi Tandama
Page 7*
Ta fi son ace daga ita sai shi bata son ganin kowace mace kusa da shi, shi yasa take jin haushin wannan shegiyar Beby
in da bakin shi ke yawan kira, don ta kula yanda yake yawan cewa Beby ko Jummai ba ya kira haka,tana burin maye gurbin Beby
in nan.

Tun saura
wana hu
u a yiwa su A'isha hutu, makarantar kamar yadda ta saba ta samo tura ma dukkan iyayan
aliban nasu text cewa rana kaza ne za'ayi hutu, lokacin da sa
on ya isa ga wayar Uncle ba layin ba ne cikin wayarshi, tunda baya
asar ma.

Kan wayar da layin ke ciki ma bada ita ya tafi ba, don haka bai samu sa
on ba, ballantana ya ce aje a
auke ta,
a'idar makarantar ba sa ba da
alibai sai dai in iyayansu ne ko wa
anda suka
auki nauyinsu.

Sam Uncle bai san ta
amaiman ranar hutun ba, don haka koda ranar hutun ta zo A'isha ba taga anzo
aukarta ba,a
arshe bayan kowa ya watse nan shugaban makarantar suka shiga neman shi a cikin waya.

A'isha ta ce, musu ya yi tafiya baya ma
asar gaba ki
aya.

Don haka sai suka ba da ta gidan wata Malama da ke nan cikin makarantar.

Wannan lamarin ya
ara sa A'isha yarda da cewa yanzun Uncle ya daina yi da ita, ya daina sonta inda da ne ba yanda za'ayi ya share ta, yanzun ya samu wata wadda ta fita, sanadin wannan yasa A'isha zama miskila.

Gidan Malama Salamatu, gida ne mai tsari da tarbiyyar Islama, tana da yara
an biyu sa'annin A'isha, suna son Aisha sai dai ta kasa sakewa da su,ba ta cika magana ba, sai dai sun kula tana da yawan ibada.

Malama Salamatu ma ta yaba da A'isha.

Ranar da ta cika
wana biyu ne ya ga sa
on ta cikin Internet
in shi, lokacin yana zaune yana duba sa
onni.

Hadiza kuma an dage ana ta dan
ara uwar
walliya, fa
in innalillahi wa'inna ilaihir'raji'un
in da ya yi shi ne ya saka ta juyowa ta dubeshi,nan ya
auko wayarshi ya shiga neman layin Hajiya Jummai.

Hajiya Jummai ta
auka lokacin ma tana gidan Kari, ya ce Jummai an
auko beby daga makaranta ne?

Ta ta
a baki sannan ta ce, wacece haka?

Cikin sauri ya ce "A'isha fa" ta ce,sallahu ka bari cewa a
auko ta?

Sannan ta kashe wayarta, ta tsani wannan A'isha ballantana in yana fa
in Beby
in nan, ta ce
an rainin wayo, Kari ta ce,hala mutumin naki ne?" Ta ce shi ne mana,kin ji shi ne?

A firgice wai an
auko A'isha daga makaranta?

Karima ta ce, na kula duk da ya yi auran nan hankalinshi ya fi tafiya ga wannan A'ishan.

Jummai ta ce, shi yasa na tsane ta, har na fi jin kishinta akan Hadiza, duk da nasan Hadiza da uwarta Lanti ba
yalle ba ne?

Kari ta ce"ai dole ne kifi jin kishin A'isha, tunda wanda ake kishin domin sa ya fi sonta,(ta ci gaba da cewa) ko me ya gani jikinta?

Yarinya ba
ugu ba shara
a babu nonon kirki.

Koda yake kin san
auyan nan fa suna da mugayan malamai, sai a mallake miki miji a kan Naira
ari ko
ari biyu."
Tsaki Jummai ta ja,ai ba'a
wana a gado kullum, kuma nima na san ba don sun min asirin da duk abin da nayi kada ya ci ba wane su, shi yasa yanzun nake son in an gama aikin nan, ba makamin nan ya ce zai karya asirin da suka yi mini ba?

Yana karyawa zan
alle tsiya nima duk in ga bayansu,don duk sai na kashe su,ni kishiya in ba a lahira na aikata ba ko mai nayi mata ban huce
wanciyar da tayi na gadon mijina ta
ani kalar soyayyarshi ba,ta sha min zumar da ba kowane namiji ne ya iya ba da ita ba".

Kari ta yi dariya, tare da cewa, shegiya mutuniyata,in na tuna baya,ba ki da
yau, amma tunda naga Alhajinki ya ri
e ki daga wasu mazan na san ba ki da sau
i.

Jummai ta ce,ai wallahi duk mazan da aka yi harka a can da ba su san komai ba,ke dai bari kawai." Suka tafa tare da sakin dariya.

Shi ko Uncle tsaye ya mi
e rike da waya yana jan tsaki layin Jabir ya nema, bayan ya
auka ya ce Jabiru don Allah maza-maza gobe da asubahi ka nufi makarantar su Beby,sun yi hutu ba'a
auko ta ba." Jabir ya ce,ko aje yanzun ne?

Uncle ya ce a'a bana son tafiyar dare,kai dai don Allah kayi sammako.

Sannan ya kashe wayar, ya dubi Hadiza wadda ta cika ta yi dam sakamakon yanda yake kiran Beby, ta ce to ita bata san hanya ba ne?

Da bazata koma gida ba?

Ya dube ta cike da haushin abinda Jummai ta mishi, sannan ya ja tsaki ya fita, takaici ya rufe ta,lallai zata
auki mataki a kan A'isha.

Daran dai Alhaji Saddi
sun yi
wanan doya da manja ne, shi da amarya.

Washegari Jabir yana idar da sallar Asubahi ya
auki hanyar makarantar su A'isha.

Maigadin ya yi wa bayani tare kuma da neman taimakonshi,kan cewa gurin wa zai je yanzu?

Maigadin ya ce "Gaskiya gara ka koma in dai ba sunanka aka saka ba kan cewa,kaine zaka ringa zuwa
aukar ta ba,don ba zasu ba ka ba, lokacin da Jabiru ya kira maigidanshi ya shaida mishi yanda suka yi da maigadi,shiru ya yi lokacin yana shirin zuwa mitin ne ya ce, "Jabiru ka koma gida nima zan taho yau insha Allahu,in na
aukota na dawo." Furucin ya firgita Hadiza saboda
auko ta daga makaranta za su koma gida?

Ta hura hanci gami da girgiza kai, dole ma tasan me wannan yarinyar take ta
ama dashi.
arfe ta
was na dare suka sako
afa cikin gidan,ban da wayar shi da yake son
auka da ke cikin gidan,da baza ya shiga gidan ba,ko ta kan Hadiza be bi ba ya barta da
an aiki suna ta ya ta
iban kaya,ya yi cikin gidan,kai tsaye
akinshi ya nufa,ya
auko wayar da number
in (P.C)
in su A'isha ke ciki matsalar babu caji.

Batir
in ta,ta hannunshi ya cire ya saka sim
in ya fito ya le
a gurin Jummai kamar yanda ya zata bata nan sai su Suby ya nufi waje.

Yana fita su Hadiza na shigowa, ya ce mata sai ya dawo bata amsa shi ba dama bai jira amsar ta ba ya tafi abinshi.

Jabir ke jan motar har suka iso, ya kira (P.C) a waya in da ya tabbatar mishi cewa tana nan gidan wata Malama nan cikin makarantar yanzun zai yiwa Malamar waya,ya
ara da cewa ba ya gari ne da yazo, amma su shiga Malamar zata fito, har
ofar gidan Malama Salamatu wani malami ya kai su, sannan ya yi musu sallama a gidan lokacin A'isha har sun
wanta batayi bacci ba amma ta yi shiru cikin tunanin Uncle da abinda ya yi mata,sai taji
wasa
ofa gami da sallama,ta amsa, sannan ta tashi ta bu
e Malama ta ce an zo
aukar ki A'isha kunna wuta.

A'isha ta kunna wuta tare da cewa da wannan daren Momy?
Chapter 9 · 0% Book details