Sashe 17
Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya yi shiru yana kallonta,can ya ce shi kenan zan zo labarar.
Ta yun
ura ta tashi zaune tana
arfin hali dan kada ya
i yarda.
Ta fito ta ce,sai kazo ya ce,to, yabita da kallo shi dai kawai don dai ta
i ne.
Cikin mota suna tafiya tunani yake,ko dai wani ciwon ne ya
urawa
ar mutane?
To shi wannan wace irin
addara ce?
Allah ka min da sau
i, cikin
wana biyun ta ko
u,ta dai samu ta zana jarabawar, amma fa cikin jin jiki.
Tun misalin ba
wai ya isa makarantar,kai tsaye gurin (P.C)
in ya nufa, ya tambaya ko yaran sun gama zana jarabawa? (P.C) ya tabbatar mishi da cewa sun gama.
Ya ce, to dama ya zo ne ya tafi da A'isha, saboda ba ta da lafiya, kuma gashi bata son shan magani dole sai an sa idanu kanta (P.C) ya ce,babu matsala,nan ya ce bari ya yi waya da wa
anda suka dace.
Aisha tana
wance sa
on ya zo mata, cewa an zo
aukar ta, kasa tashi ma ta yi, sai da taimakon su Samira sannan ta tashi ta ri
e ta suka je,ya tare su.
Ko lokacin amai take ji, zuciyarta tana tashi ya kamata cikin mota ya saka ta,su Samira ne suka
waso mata kayan,ya yi musu ihsani, suka yi sallama tare da fatan samun lafiya gare ta, sannan ya shiga mota.
Suna cikin tafiya ta kasa jurewa,nan fa amai ya zo mata ta ko dinga she
a shi tamkar ranta zai fita, daga nan asibiti suka nufa.
Cikin sauri ya shiga ya yi wa Nurse's magana,gadon
aukar marasa lafiya suka
auketa a kai, har lokacin amai take zabgawa.
Uncle
in kuwa duk ya gama ru
ewa, ya kira Alhajinshi yana sanar dashi cewa A'isha babu lafiya, kuma babu yanda take ma'ana, jiki ya yi tsanani,ya kira Nafisa da Fatima har da Sadiya, kafin ka ce haka kuwa,tuni Nafisa ta iso,su Fatima suma sun zo, Alhajinmu shima sai gashi ya ce me ya same ta?
Uncle ya ce, Likita na tare da ita.
Jim ka
an Likitan ya fito Nurse's na turo ta a gado.
Nan suka bi su zuwa
akin da aka
wantar da ita, ruwa aka
aura mata tare da yin allurori cikin ruwan,nan da nan ta soma bacci.
Likitan yana fitowa Alhajinmu ya bishi zuwa Ofis, shi da Uncle
in.
Likitan ya ce,su
wantar da hankalinsu, insha Allah komai zai zo da sau
i, yanzun dai zasu yi mata gwaje-gwaje daban-daban, tunda bata cikin hayyacinta da zata iya musu bayani, sannan sun ce daga makaranta take.
Suka ce to bayan sun fito ne Alhajinmu ya yiwa
an nashi nuni da ya
wantar da hankalinshi ya san cewa rayuwa da mutuwa duk daga Allah ne.
Itama Hajiyarmu ta damu taga wani daga cikinsu don taji labarin jikin,da ta gaji sai ta kira Nafisa ta ce,wai shin Nafisa ya ya jikin yarinyar nan?
Nafisa ta ce, jiki kam tana jin shi Hajiyarmu, yanzun dai ana mata
arin ruwa, sannan sun
ibi jininta za su yi mata gwaji.
Ta ce, to Allah ya sawwa
Shi kam Uncle yana nan duk inda Likitan yabi yana biye dashi,don son sanin matsalan A'isha,bai ga wasu cututtuka ba, amma ya fi zaton ciki ne,don haka sai ya shiga wannan gwajin.
Sun tafi sallar azahar, Likitan ya shigo yana cewa, ina maigidanta?
Fatima ta ce, ya je sallah, ya ce in ya dawo yana neman shi a Ofis, suka ce to.
Nafisa ta ce,ni matan Bros suna bani mamaki,dubi har yanzu babu wadda ta le
o" Fatima ta ce ,ai dama ke kina sa ran zuwansu ne?
Gaya min cikinsu wace ce ta kirki?
Hadizan Hajiya Lanti ko Hajiya Jummai?
Ni dai na ce Allah yasa ba wani ciwon suka sakawa
ar mutane ba tunda dukkan su ba wadda ta dogara ga Allah."
Sadiya ta ce, "Shi yasa yanda na tsani mutuwa ta haka na tsani auren shi da Hadiza,kina ganin yanda Hajiya Lanti mahaifiyarta ta ke juya Baba Sunusi,sai ka ce remote,shima Bros
in suna samun guri haka za su maida shi."
Fatima ta ce, "Insha Allahu ba zasu samu haka ba,ta Allah ba tasu ba."
Ya shigo da sallama, ya dubi gadon da A'isha ke
wance, sannan ya ce har yanzu bata farka ba?
Suka ce eh, Likitan ya ce ma in ka dawo ka je." Ya ce, to kun yi sallah?" Suka ce, yanzun dai zamu yi.
Fuskar Likitan cike fara'a yake kallon Alhaji Saddi
, ya mi
a mishi hannu.
"Ina matu
ar taya ka murnar cewa, matarka tana
auke da ciki
wana goma sha ba
wai."
Idanu Uncle ya tsura ma Likitan, jin zancan ya yi tamkar cikin mafarki.
Likitan ya jijjina mishi hannu.
"Ranka ya da
e wannan shi ne sakamakon da muka gani cikin gwaje-gwajen da muka yi."
Cikin wani farin ciki mai tsanani ya rungume Likitan yana cewa, "Na gode, Allah alhamdulillahi" Da sauri ya fita ya nufi
akin da A'isha take kwance, har yana cin tuntu
e.
Ya shiga ko ta kan Nafisa bai bi ba ya isa gaban gadon ya tsaya, idanu ya zuba ma A'isha.
Ya kama hannunta ya ri
e gam,a zuciyarshi yana raya dama
an shi ne zai fita ranar?
Ya gode Allah da bai sa yaba Hadiza ba, ya gode Allah da ya tsareshi bai zama mazinaci ba,bare ya ba wata karuwa.
Cikin ki
ima Nafisa ta girgiza shi.
"Brother lafiya ka ke hawaye?"
Sam bai ma san yana hawaye ba.
Fatima ta fito da gudu daga ban
aki, tana cewa "Me ya faru na ji kin ce yana kuka?" Sadiya kam tana sallah, amma duk hankalinta na gurin,sai kawai gani suka yi ya juyo ya rungume Nafisa yana magana cikin rawar murya,tamkar kuka zai
wace mishi.
Yana cewa, "Sister A'isha tana
auke da cikina!!"
Duk su ukun har da mai sallar suka furta cewa ciki?
Ya yi ajiyar zuciya, ashe zan ga
an kaina?
Murna suka shiga yi tare da yi wa Allah godiya.
Nan suka shiga kiran iyayansu.
Nafisa ce ta yi dacen kiran Hajiyarmu tana
agawa Nafisa ta ce Hajiyarmu A'isha na da ciki,Bros zai samu
a." Kalmar ta doki zuciyar Hajiyarmu, har ta kasa magana.
Nafisa ta ce kin ji me na ce?" Hajiyarmu ta ce, "Allah ya inganta, ya bata lafiya." Ta ce,"Amin" Nafisa tana kashe wayar, Hajiyarmu ta mi
e ta
auro alwala ta zo ta soma nuna murnarta gurin Ubangiji, lokacin da take godiya ga Allah har da hawayen ta.
Uncle shi ne ya sanar da Alhajinmu wanda shima ya katse duk harkokin da yake yi a wannan lokacin ya sake nufo asibiti.
Lokacin da ya iso, Uncle ya koma masallaci, inda ya zube cikin sujjada yana yi wa Allah godiya.
Lokacin da ya dawo
akin su Alhajinmu, suna cikin
akin har da Likitan.
Alhajinmu nan take ya yi wa Likitan
yautar mota, ya ce yaje gidan motocinsa da ke kan titin Isa Kaita ya za
i duk wadda yake ganin ta mishi.
Kai yau kam duk wanda ke da dangantaka da su, sai da ya san A'isha na da ciki.
"Kai Nafisa, har da
awayanta ta ringa kira tana shaida musu, cikin ne da ita.
Amma yanda suke murnar na A'isha abin da mamaki...
######
[12/15, 19:45] Ummi Tandama
Page 13*
Lokacin da Alhajinmu ya iso gida har lokacin Hajiyarmu tana zaune kan sallaya amma yanzun tana jan carbi ne, cikin tsokana ya ce ke ban ganki a asibiti ba, tunda na san dai kin samu labarin matar
an naki tana da ciki."
Ta sunkuyar da kai, "Me zan je in musu?
Na san duk
an'uwanshi suna can." Ya zauna, "Naga fuskarki, ta nuna murnarki, tayi
an murmushi kana son jin ta bakina ne kawai,to na ce Allah ya inganta mishi, shikenan?
Ya yi dariya na sani duk cikin
aki kin fi son Abubakar,don haka yau babu wanda ya kai ki murna.
Ta yi
an murmushi.
"Gaskiya ka fa
a." Ya she
e da dariya," Ashe dai kina son shi ki ke share shi?
To yau zan gaya mishi ya daina min mita kan cewa shi baki son shi,shiru ta yi mishi.
Ku tambaye ni lokacin da ake wannan murnar ina su Hajiya Jummai da Hadiza suke?
To sai in ce muku suna gida, labarin ya ishe Hadiza ne ta bakin mahaifiyarta wadda Alhaji Sunusi maigidanta wanda Alhajinmu ya yi mishi waya ya sanar dashi, cikin murna ya zo gidanshi ya sanar.
Nan fa Hajiya Lanti ta ji tamkar labari mutuwarta ya zo mata dashi.
Nan ta kira
arta tana son jin gaskiyar lamarin.
a Hadiza ta ru
e da jin wannan labarin, sai dai ta ce wa Hajiya Lantin tana shakka domin a saninta dai A'isha tana makaranta.
Hajiya Lanti ta ce,an ce tana asibiti.
Hadiza ta ce, zan dai bincika,nan take ta
auki waya ta kira maigidan.
"Assalamu alaikum,darling kana ina ne?" Ta tambaye shi.
Cikin murna ya ce, "muna asibiti da A'isha,na manta ban sanar da ku ba, A'isha tana nan asibiti."
"Me ya same ta?"
"Ciki ne." Ya bata amsa a ta
aice.
Ya kira layin Jummai lokacin tana lissafa ku
in da zata kai ma wasu malamai guda biyu,
ayan yana mata aiki kan Hadiza,
aya kuma kan A'isha.
Ta
aga wayar cikin raha ta ce, "Maigidana na kaina." Ya ce, "Jummai yau dai Allah ya amshi addu'armu." Ta ce, "Ta me fa?" Ya ce,"A'isha tana da ciki." Da sauri ta mi
e tsaye, "Ci me?" Ya ce,"Ciki." Ta yi
ari ta saisaita numfashinta,"kai Allah mun gode maka,kuna asibitin ne?
Ya ce eh,ta ce gani nan zuwa,ya ce dama na sani Jummai za ki yi murna,ta ce ai fa
a ma
ata baki.
Ya kashe wayar.
Jikinta har rawa yake wajen neman number Hajiya Karima,da
yer ta samu taga number saboda fita hayyacinta da ta yi,tana
auka ta fashe mata da kuka "Na shiga uku!, Shikenan tawa ta same ni,ni nasan tawa ta
are."
Hajiya Kari ta ce,"Sakinki aka yi?
Ta ce,wane saki ba gara a sake ni
in ba da wannan takaici!