Sashe 18
Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A'isha fa ke da ciki." "Ciki?" Inji Kari, Hajiya Jummai ta ce "Ciki kuwa," Hajiya Kari ta ce, to share hawayenki,ba sai mun barshi ba, sannan zai zo duniya,tanka
ar da
an iska zamu yi ya bi sokawe kawai,ai haka zai zauna yanda baki haihu ba babu shegiyar da zata haifa.
Ki shirya zama guri
aya a tsautsayine.
Hajiya Jummai ta ce, to sai na ganki Aminiya ta, mai maganin kuka na."
Suna gama wayar,ta zabga tagumi a yanzun babu abinda ya fi dacewa face ta bar batun fitarsu, ta koma kan batun cikin nan.
Don haka ta soma tattara ku
in guri
aya,tana yi tana magana ita ka
ai cewa take yo in ma ta fitar da ita alhali ga ciki ai nayi ta banza, tunda
an shi da ita zai zo duniya.
Kaji masu ja da ikon Allah.
A'isha sai da tayi baccin wajen awa biyu sannan ta farka,Uncle dake zaune kujerar gefen gadon ya yi tagumi yana kallon ta,jin hannunta a ri
e ne yasa ta bu
e ido ta kalli ko ina, sannan ta kai dubanta ga Uncle
inta wanda ya ke kallonta cike da murmushi, ta ce har yanzun muna asibitin?
Ya ce,eh muna asibiti, ta ce Uncle baka je Ofis ba?
Ya ce, Ofis sai da lafiya ai Beby.
Ta kalli
arin ruwan suna min
arin ruwa ne?
Ya ce eh,ta ce gashi ina son inyi sallah.
Ya ce za kiyi Beby,bari ki
ara jin
arfi.
Ta ce to.
Ya
ara matsowa kusa da ita,"kin san ciwon da ke damunki?
Ta ce, a'a ya saka hannunshi cikin tafin hannunta ya ce "Beby ashe
ana ne nake ta neman inda zan saka na sha wuya, Allah ya dube ni da rahamarshi ya sa ni na
auko ki tun daga makaranta na saka cikin mahaifarki.
Beby don murna yau ji nake tamkar yau aka haife ni, nima zan zama uba,kina
auke da cikina
wana goma sha ba
wai." Ta juyar da fuskarta gefe don kunya.
Ya mi
e tsaye "Beby kina jin kunya ne?
Yana magana yana
arin le
a fuskarta.
Tasa hannu ta rufe fuskar, ya ce a'a Beby kada ki cuci
anmu,kada ki mishi yanda Hajiyarmu ta yi mini har yau na kasa yarda cewa tana sona kin ji?
Ta
aga kai alamar eh, amma kanta na ta can gefen, ya ce to gaya min ki yi murna?
Ta kuma
aga kai,kina son Bebyn?
Ta kuma
aga kanta, ya ce na gode.
Bari na ce ma Likita kin farka,bai ce dasu Nafisa ta farka ba,ya nufi gurin Likitan tare suka shigo da Likitan ya duba ta tare da tambayar inda ke yi mata ciwo,ta ce babu, sai dai jikinta Duk a gajiye,sannan bakinta babu da
i, kuma tana jin yinwa sai dai ta san in ta ci zata yi amai ne.
Likitan ya ce, yanzun dai fa
a mana me ki ke marmari?
Ta yi shiru tana tunani,can ta ce tuwo da miyar ku
ewa,tuwon garin masara.
Uncle ya ce,to bari na sanar da Nafisa ta je tayo miki yanzun kin ji?
Ta
aga kai.
Likitan ya ce ya kamata dai ta sha ko ruwan tea ne haka saboda cikinta ya warware.
A'isha ta girgiza kai, tare da cewa,ba zan sha ba,in na sha tea bakina tsami yake yi, Likitan ya ce za ki jira har a kawo tuwon?
Ta ce eh, Uncle suka fito da Likita.
Lokacin ne ya ce musu ta farka suka shigo.
Nafisa tana cewa,"Maman biyu, Maman biyu" A'isha ta rufe fuska, Uncle ya shiga ya dubi Nafisa "Sister ki je ki yo mata tuwon garin masara da miyar ku
ewa,ya dubi Beby
in ya ce, wace irin ku
ewa?
Ta ce
anye.
Nafisa ta suri jakarta,ta ce bari naje na cika aikin Bebynmu.
Ta fita tana cewa, sai na bi ta gidan Hajiyarmu na amshi garin,don ba ni dashi a gidana.
***. **** ****
Hajiya Jummai suka yi sallama ita da Hajiya Kari,
akin cike da dangin maigidan nata aka amsa musu.
Ta shigo tana cewa, sannunku, sannunku fa.
Ina A'ishan?
Suka ce ga ta nan a
wance.
Hajiya Kari ta ce sannu kin ji, Allah ya inganta miki.
Hajiya Jummai ta
ora hannunta a goshin A'isha tana cewa Allah mun gode maka, ashe mu ma zamu ga
anmu?
A'isha ko jin hannun ta yi tamkar an
ora mata dutse, ita tun fil'azal in dai Hajiya Jumman nan ta zo inda take gabanta sai ya yi ta fa
uwa,don haka yanzun ma addu'a take yi cikin ranta.
Hajiya Jummai kuwa saboda tsabar makirci sai ta kama kuka tana fa
in, ni
a su wannan yarinya kin share mana hawaye, shekaru sha ba
wai!
Babu
a cikin gidanmu." Anty Sadiya ta ce, Jummai ki daina kuka, insha Allah sai kun samu dozin.
A ran Jummai ta ce,tir da maganarki tsinanniya amma a fili sai ta ce,amin Sadiya.
Karima ta ce,
ya koka Aminiya,kukan farin ciki ne" Fatima ta ce, "Nafisa ta da
e ko in kira ta ne?" Anty Sadiya ta ce,ai Bros ya bita.
Rufe bakinta ke da wuya sai gashi da sauri yana
auke da cooler, Nafisa tana biye dashi, itama
auke da
wando da su plate, Jabiru ya shigo
auke da
walayan ruwan (EVER) da kalolin juice,ya ajiye ya koma ya shigo da manyan ledoji cike da tarkace
Hajiya Jummai dai suna gefe suna kallon ikon Allah,suna ta
a baki tare da girgiza kai
unci cikin zuciya kuwa ba a magana, shi ko maigidan sam bai ma kula da su ba.
Ya ja kujera ya zauna gaban gadon, ya ciro waya ya kira Likitan yana shaida mishi sun kawo mata abincin, Likitan ya ce, gashi nan zuwa.
Ya shigo Nurse's ke biye da shi
auke da
wanonin silver, Likitan ya dube ta da murmushi ya ce, sannu Madam.
A'isha dai hannunta na kare a fuskarta,ya ce da Nurse's
in bata ta wanke bakinta,ta shi ko?
Ta yun
ura kafin ta ankara tuni Uncle
in ta ya
agata zaune yasa filo ya jingina ta, kunya duk ta rufe ta.
Ya amshi
wanan daga hannun Nurse
in ya ce Nafisa bani ruwa
aya a can cikin
walin,ta mi
o mishi ya ajiye
wanon kan cinyarta ya bu
e ruwan,ta ce kawo zan iya da kaina.
Likitan ya cire mata ruwan da ake
ara mata.
Ta kuskure bakinta, Nafisa ta mi
o mata tuwon nama ya yi wa tuwon zube, Uncle ya amsa ya ajiye mata a cinyarta,ta ta
a baki ta ce,a cire naman,ya ce to Nafisa cire mata naman.
Aka cire ta kuma cewa a rage tuwon.
Ya ce,ki ci iya cinki, in kuma ba zaki iya ba, bari na baki ko?
Ta ce, a'a zan iya sai dariya su Nafisa suke mata.
Ta soma
an ci loma ta uku ta ajiye ta ce ta
oshi,ya ce, haba Beby
ara mana,ta ci ka
an nan fa zuciyarta ta soma tashi.
Da sauri ta mi
a mishi
wanan kafin ta ce wani abu tuni ta soma she
o amai.
Kai kawai ya ri
e yana kallonta,kowa sai sannu ya ke mata,su Hajiya Jummai dai ana ta kallon ikon Allah,da
yar aman ya tsaya.
Nurse suka shiga gyara wurin.
Ya ba Nafisa makullin
akin A'isha ya ce, "Ki
auki mata kaya ta cire wannan Uniform
in ta amsa ta fita.
Bayan an gama gyara komai, dole sai dai ruwan aka maida mata,jim ka
an bacci ya
auke ta don ya yi mata allurar bacci, cikin ruwan.
Koda aka kira sallar magriba, Uncle ya ce to duk su koma gidajensu.
Nafisa ta ce wa zai zauna da ita?
Ya ce, shi ne suka sa dariya, tare da cewa, "haba dai" ya ce Allah kuwa.
Nafisa ta yi wa mijinta waya ya ce gashi nan ma cikin asibitin.
Shigowarshi Katsina kenan daga Kaduna,ko gida bai je ba.
Bayan sun gaisa ya taya abokinshi murnar samun
aruwa.
Nafisa ta nemi iznin zama da A'isha, jin cewa Alhaji Saddi
ne zai zauna, Alhaji Bello ya ce, ya yarda Nafisa ta zauna tunda su Fatima duk suna da yara.
Hajiya Karima ta kira Jummai gefe ta ce,sakarya ki zauna da ita mana in yaso na amso magani sai mu ka
ar da shegen cikin tun daga nan.
Hajiya Jummai ta ce,jinina zai iya hawa ba zan baki a
oye ba, matsawar zan cigaba da kallon yarinyar da kuma rawar jikin da Alhaji ke yi kanta,wai baki ga dauriyata ba ne wannan zuwan da nayi ma?
Ni dai gobe mu shirya mu bazama."
arfe ta
was daidai su Hadiza da Hajiya Lanti suka shigo,su da shirinsu ma suka shigo.
Hadiza tana
auke da kula anyo farfesun kayan ciki wanda ya ji ha
in magungunan salwantar da ciki.
Cikin raha Hadiza ta shigo, ina A'ishan
ar'uwa rabin jiki, lokacin ta farka tana
wance.
Nafisa kuma tana sallar Isha'i, shima Uncle yana masallaci.
Hajiya Lanti ta ce sannu
ar nan,kin ji Allah ya raba ki lafiya.
Mun yi murna mun yi farin ciki." Nafisa ta idar suka gaisa ta ce, Nafisa ke ce gurinta?
Nafisa ta ce,eh, Hajiya Lanti cikin makirci ta ce,haba dai ga
ar'uwarta ba sai ta zauna ba?
Kema sai ki koma gidanki,ki ji da kanki" Hadiza ta ce,ai kam ki tafi kawai".
Nafisa ta ce, a'a ai babu komai maigidana ne ya ce in zauna.
Hajiya Lanti ta ce, to shikenan.
Hadiza ta bu
e kular hannunta, ta ce ga farfesu na
an yo miki ko za kiji da
in bakin ki."
amshin shi ya doki hancinta, ta ce to na gode." Nafisa ta taso tana cewa,anya za ta ci?
Komai ta ci fa sai amai.
Hajiya Lanti ta ce "Wayyo, amma kuma kin san ciki sai ki ga in ta ci wani abin ya zauna,in tana so a barta ta
an ta
a" Nafisa ta ce to." Ta kalli A'isha za ki ci ne?
Ta ce eh, Hajiya Lanti da Hadiza suka kalli juna, suka yi murmushi.