Sashe 5
Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin
ar ta zauna,shi kam bai ma shigo gidan ba da ya yi isha'i gidansu Hajiyarmu ya nufa, don ya sanar da su dawowar Jumman,nan har yake yiwa Hajiyarmu complain
in halayen da Jummai ta shigo da su, ya ce ada bai san ta da duk wa
annan halayen ba, sai yanzun.
Hajiyarmu kuwa ha
uri ta bashi tare da cewa, zatayi mata magana.
Sai sha
aya saura sannan ya nufo gida,tana ta gadin zuwan shi,don haka tana kallon shigowarshi, sanda ta shiga
akinshi yana watsa ruwa,ta zauna.
Yana fitowa da ya ganta fuska ya
aure tamkar bai ta
a dariya ba,ta rasa ta ina zata soma mishi magana,can dai ta daure ta ce, "Alhaji ka min ha
uri,na san ban
yauta ba, amma wallahi na kira wayarka ta
i shiga,dama wata
awata ce dake Kaduna ta ke aurar da
arta," ya ce "to yanzun sai ki koma Kadunan," ta zaro idanu, Haba don Allah,ka yi ha
uri Alhaji, nayi laifi, ya eh da haka ni ne dama sarkin ha
uri shiyasa sai ki min abu ki ce inyi ha
uri to na gaji ba zan
auki yawon gantali ba, don haka sai ki koma".
Tayi saurin zubewa gwiwa biyu a
asa,don Allah ka rufa min asiri, insha Allahu ba zan
ara ba,don Allah.
Ya ce ,don Allah ni tashi ki bar min
aki,shashasha wadda ba ta san darajar kanta ba,bare na aurenta,ke kenan yi nan yi nan,gara ma kin canza hali,don wallahi ba zan
auki wannan rainin wayon ba.
Ta fita dai tana mai jin zafin abinda ya yi mata, amma cikin ranta tana cewa,
wanan nan zaka zama zauna nan in Allah ya yarda,duk wannan cin mutuncin da ya yi mata sai ta rama.
Shi ko
wanciyarshi ya yi tare da yi mata addu'ar Allah ya shirye ta, ita ko A'isha tana can gurin Ummanta, suna shan hira, tana ba Umma labarin yanda Uncle ya ke kashe mata ku
i,ko da Ummanta ta ce, to suna zaman lafiya da abokiyar zaman tata?
Cewa ta yi suna yi har ma take bata labarin zannuwan da ta ba da a kai mata, Umman ta fahimci
arta bata zuwa gurin mijinta a cikin hirar tasu, inda take cewa, ita sau
aya ta ta
a zuwa
akin Uncle ya ce ta gyara mishi shimfi
a, sai kuma taga shimfi
ar a gyare.
Umma ta ce,ai yanzun ke don rashin hankali ba zaki shiga
akin mijinki ba duk ranar girkin ki ki gyara safe da yamma?" A'isha ta yi shiru, Umma sai fa
a take mata, ta ce "Lallai yarinya in ko haka za kiyi,za kuwa ki zama koma baya gurin mijinki,ai wannan gyaran
akin shi ne zai sa yaji dake fiye da yanda ki ke labari yanzun, duk irin biyayyar da zaki mishi na banza ne in har ba zaki gyara mishi shimfi
a ba."
######
[12/10, 19:21] Ummi Tandama
Page 4*
Aisha ta ce , to Umma shi ne fa ya ce wai ba zan iya ba,wai sai nan gaba.
Shiru Umma ta yi don ta san A'isha yarinya ce, amma har da ma shirmenta,in ban da haka yara ma
anana wa
anda ba su kai ta ba sun san aure bare kuma ita?
Sam ta kula A'ishar ma bata gane me take nufi da gyaran shimfi
a ba.
Aisha ta ce, to in na koma ai zan ringa yin gyaran.
Kafin ranar dawowarta, Umma ta zaunar da ita ta koya mata shan kayan marmari masu saka ni'ima a jikin mace,duk da yanda Umma ta nuna mata cewa su kankana,shan rake,aya,ayi kununta da dabino shan romon kaza da sauransu,suna saka mace tayi ni'ima.
A'isha ba ta gane wacce irin ni'ima Umma ke nufi ba,ga nata zaton jikinta zai yi fresh ko
iba zatayi ko ko fari, Umma take nufin zata
ara?
Oho.
Ita dai tana can ta soma amfani da su, sai wasu tsumi da dai sauran abubuwan sha na mata, wa
anda basu da illa.
Itama nata gefen Hajiya Jummai ta gama aiwatar da komai nata,wato guzurin Nijar, don haka jiran sakamako kawai take yi.
Ana saura sati
aya hutun A'isha ya
are, Uncle ya yi mata waya cewa yana nan bisa hanya,don haka ta soma shiri da ya zo zasu juya.
Tamkar kada ta tafi ta ji, sai dai wata damuwa tun jiya ta soma jin wata fa
uwar gaba har ta sanar da Umma.
Umma ta ce, tayi ta addu'a itama zata taya ta.
Sun tsaya a Kano sun yi siyayya, Uncle dai sai tuni yake mata da Amrif Cory, dariya ta ringa mishi, shi kam ya ce na yaba da
amshinsa gami da
anonsa, duk tsarabar da A'isha ta zo da ita gurin Jummai ta kai ta ce gashi nan ta raba ta ba kowa.
Hajiya Jummai ta ce, a'a bani da wanda zan ba tsaraba,ki dai aikawa da su Hajiyarmu,ni kuma bari in
an samu ri
A'isha ta ce, to da kanta ta ce don Allah Uncle ya kaita ta ba su Hajiyarmu tsarabar su.
Sun yi godiya mai tarin yawa, a nanne ma take jin zancan auren Nafisa, lokacin da Uncle suke magana da Hajiyarmu, ashe wani abokin Uncle zata aura, mai suna Alhaji Bello,yana da mata
aya da
a uku,fatan A'isha Allah yasa lokacin bikin suna hutu, har ma tayi wa Uncle
orafin hakan, Uncle ya ce kada ta damu,in tana da rabon za'ayi tana nan to za'ayi cikin hutun.
Lahadi tana zagayo wa Uncle ya ha
a komai na makarantar A'isha ya maida ita.
Sun maida hankali kan karatunsu yanda ya kamata.
Jummai kuwa, kullum cikin zuba idanu take yi taga ta ina aikinta zai fara?
Amma shiru.
Nan fa hankalinta ya sake tashi, ta shiga surutu ita wane laifi ta yi?
Duk abinda ta yi ba ya ci,da yake an ce duk abinda ka ke yi shi kake zaton kowa yana yi,don haka sai ta bar abin kan cewa suna tufka mata asirine, shi yasa.
Yin wannan hasashen yasa ta garzaya gidan Aminiyarta don neman wata mafitar.
Aisha ta zamar mata annoba, bala'i.
Aminiyarta ta ce,sake neman wani gurin zamu yi da zai yiwu ni dai da mun dangana da Indiya, can ne
arshen tsafi ba ki gani ko cikin fina-finansu?
Jummai ta ce,don Allah kuma gaske ne yana yi?" Karima ta ce ,"Zauna nan,ai in zaki mi
e,mi
e sahibata wani aikin sai Indiya,ko Chaina, kafin ma mu dawo tun muna can za'a
auki ran banza mu huta."
Jummai ta ce,ba zuwan ba,ba kuma ku
in nake ji ba,don sai na iya sa duk wani abu nawa a kasuwa in amshi ku
in,matsalata mutumin gidana, kin san cewa har zuwa yau ba mu koma normal da shi ba?
Tun zuwanmu Nijar
in nan har yau,na kasa gane kanshi.
Sai ya yi ta dakemin yana shan
amshi.
Karima ta ce, "ke Aminiyata nemi ku
i in ma bai barki ba ni sai in je miki.
Menene amfanin Amintakar?
In ana zuwa lantsandan gaban lahira inji
an magana to zani,in samo miki mafita game da kishiya.
Ai ki daina damuwa,mu za'a gaya wa Boka?
Jummai ta yi ajiyar zuciya, da
i ya rufe ta,a duniya bata da tamkar Karima, ta ce, "Aminiyata Allah ya ja mana
wana,ni na san bani da masoyiyar da ta kai ki duk duniya."
Ji toshewar basira.
In sun samu hutu.
A'isha duk ranar girkinta,ta kan shiga
akin Uncle
in ta gyara mishi gado har ma da sauran gurare, sannan ta saka mishi turaren wuta mai
amshi, amma bata kwana tunaninta ma bai kawo mata ta
wana
in ba, har
wanakinta na hutu suka cika ya yi mata komai ta koma.
A'isha ta maida hankali kan karatunta, bata wasa sai dai zama da su Samira ya yi matu
ar wayar mata da kai.
Su kan zauna suyi hirar samarinsu kamar yanda
an mata kan yi.
Amina kam kullum bakinta yana ba su labarin Kabir,Samira ma bata da zance sai na Adam.
Kowacce in tana labarta yanda take ji game da abin
aunar nata, A'isha kam baki take saki ta yi ta kallonsu.
Samira ta ce, A'isha wai ke kullum tamkar ba ki waye ba, haka ki ke jin kike wai baki da saurayi ne?
A'isha ta girgiza kai tare da cewa,ni bani da wani saurayi.
Amina ta ce,ni wallahi ban da ina da Adam
ina ko da sai na ce don Allah ki ha
a ni da Uncle
inki mana?
Samira ta ce,ai gayen ya yi ne, A'isha ta yi
an murmushi, sannan ta ce,shi Uncle ba fa yaro bane.
Samira ta ce ji wannan ai ba yarinta ake kallo ba a maza,
walitis ake dubawa, shi Uncle
in ki yana da duk
walitis
in da ake so ga namiji."
Aisha ta ce,ni ban san wani
walitis ba fa da kuke magana" Dariya suka shiga yi mata, A'isha ta ce,kun ji lokacin sallah ya kusa, ya kamata mu soma shirin shiga Masallaci."
Duk lokacin da suke ire-iren wannan hirar, A'isha kan tambayi kanta, menene wannan
in da su Samira suka damu kan su dashi?
Ita dai ta san burgewa kamar Uncle in ya yi
walliya,yana matu
ar birgeta, bayan wannan ba ta san komai ba.
wanci tashi su A'isha an shiga (SS3) duk da batayi wata
iba ba, amma ta
ara tsawo.
irjinta kuma ya bun
asa har yana
an rinjayarta, shi ne ma sanadin yin
an rusunawarta wanda wasu
an makarantar nasu suka fassara shi da yanga, zuwa yanzun ta san mene ne aure,me ake yi in anyi shi?
Sai dai ita mai tsananin tsoro ce.
Shi kuwa Uncle har yanzun ba ya tunanin ta
a ta, domin yanzun ya gama yarda cewa
wanciyar da yake yi ne da
an jama'a suke mutuwa, duk da yana tsakanin bu
atar hakan, saboda yanzun Hajiya Jummai,damuwarta ma tai yawa,don ta ce an sa mata hannu na asirin da tayi bayi ci,tana nan dai tana fafutukar ha
a ku
in zuwa Indiya ko Chaina.
Aisha wadda yanzun shekarun ta sha ba
wai kenan ta samu shekara biyu gidan Uncle
inta.
Ganin haka ya sanya jama'a suke ta kai-kawo kan cewa Alhaji Saddi
dai yanzun mata sun daina mutuwa a gidanshi, sai dai haihuwa shiru,don haka mutanen da a baya suke zaginshi sai kuma suka shiga kawo mishi tallar
ansu.