← Book details Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 22

Sashe 10

Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka ta ji
an biyu suna kiranta don haka
an zamanta a gidan itama take mata duk abinda taga yaran suna yi.

Ta ce eh, fito da jakarki,ta koma ta kinkimo jakar Momy ta amsa tare da cewa
auko
ayar, A'isha ta ce gashi su Hassana suna bacci ba mu yi sallama ba,ta ce ba komai zan sanar da su,in hutu ya
are ki ka dawo ina fata zaki zo?

Ta ce insha Allah, har mota ta rakata.

Sun gaisa da Uncle ya yi mata godiya sosai sannan ya yi mata alkhairi kamar yanda ya saba babu
irgawa.

Aisha dai ta shige bayan mota ta yi shiru sam bata son komawa gidan rayuwar
wana uku a gidan Malama Salamatu ta yi mata da
Jabir na jan mota suna zaune a baya
ala dai bata ce mishi ba tunda ya shigo motar suka
au hanya kasa jurewa ya yi ya lalibo hannunta ya sa
ala yatsunshi cikin nata,bata hanashi ba sai dai bata kalleshi ba yanayin salon da yake yi gurin murza hannun nata kansa ta ji wani irin yanayi.

Saitin kunnanta ya rusuna, ya ra
a mata cewa ki yi ha
uri Beby, nayi laifi,ba tare da ta dube shi ba ta ce name?

Ya ce na manta na tafi na barki,ta girgiza kai tare da
aga kafa
u,ai ba komai, rashin sakin fuskarta shi ne ya hanashi yi mata hira shiru har suka shiga harabar gidan sai dai hannunshi yana cikin nata.

Jabir yana tsayawa ya fito ya bu
ewa maigida
ofa, Uncle ya ce kai mata kayan ciki Jabiru.

Tana
arin bu
ofa ya jawo hannunta tsaya mana Beby ta koma ta zauna.

Ya fuskance ta sosai, Beby kiyi ha
uri,ta ce me kayi min ne Uncle wai shin?

Ya zuba mata idanu.

Kina nufin ban miki komai ba?

Ta girgiza kai tare da cewa, a'a.

Ya ce,to in haka ne meye ki ka canza min,ki ka dake min ba kamar da ba?

Na shiga wani hali Beby,hakan yana soya raina fa.

Sai a nan ta dubeshi zuciyarta na gaya mata cewa da gaske ne zancan da yake miki da bai manta da ke har na tsawon kwana uku ba, duk da an mishi text amma a fili sai ta ce, kayi ha
uri to yanayin rayuwa ne ka san ya kan canza wata rana
ila zan daina ya sake yin
asa da murya tare da cewa,haba Beby,wata rana fa ki ka ce?

Ta
aga kai ya ce kenan ni da farin ciki sai wata rana kenan?

Ta ce, Uncle ai kai ba zaka zama cikin ba
in ciki ba saboda kana da amarya in ba kaga fara'a ta ba ai zaka ga tata.

Ga mamakin ta sai taji ya ce, haka ne, amma sai dai ni nafi son ganin taki
in,ta yi shiru,ya ce kin ji me nace?

Ta dube shi duk da a duhu ne amma tana iya ganin annurin angonci a fuskarshi, kuma gashi ya tabbatar mata cewa yana ganin fara'ar amarya.
ila da amaryar ce zata
aure fuskar da sai yafi haka ru
ewa, ya
an matsa hannunta da ke cikin nashi,ta yi firgigit ta kalli gurin da yake, ya ce na sani kina tunanin abinda na yi miki ne ko?

Ya ci gaba da sam ban za ci yin auran nan nawa zai
ata ranki ba, da ban yi ba, ba tasan sanda ta ce Uhum ba, saboda ta san labari Uncle ya ke,wai kace baka san ran mace zai
aci ba,za ka yi mata fa kishiya ne, amma ka ce baka san yin hakan zai
ata ranta ba, wannan ma hira ne,shi kam da ya fuskanci ba zata lallasu ba, sai ya ce shikenan mu shiga ciki.

Addu'a ce a bakinta, har ta bu
akinta, ta shiga.

Da wanke toilet ta soma sannan ta kakka
e gadonta,ta kulle
ofarta ta
wanta, cikin bacci ta ke jin
wasa
ofa,ta kalli agogo sha biyu,a ranta ta ce to wanene?

Maida kai ta yi ta ci gaba da baccinta, don bata zaci Uncle ba ne, tunda ba ya
wana
akinta ko ma ya
wanan baya kula ta.

Washegari da aiki ta tashi, ta yi sallar Asubahi,ci gaba ta yi da aikace-aikacenta, ta share ko'ina ta goge ta kunna turarukan wuta ko'ina ya
auki
amshi,ta fa
a toilet ta yo wanka ta fito tana yin filla-filla da kayanta.

Nan ta dinga
ago kayan da Uncle ya yi mata, lokacin yana ji da ita, ta cire su gefe.

Sannan ta ciro zannuwa da lesuka tun na cikin a
watinta,ta zube su duk zata ba da a
in ke mata su ne.

Yanzu tana son English wears gashi ba ta sa su ba, duk sun mata ka
an.

Sai wani (3)ne da t-shirt
in shi ta saka,ta cire saura ta zuba su cikin wata leda da niyyar zata ba Mima
ar gidan Anty Sadiya, wanda zata
inka
in ma Anty Nafisa zata yi ma waya ta bada a
inko mata, tunda ba ta san inda zata kai
inkin ba, duk zamanta a gidan ba tayi wani
inki ba, sai dai Uncle ya siyo mata (r) kawai, zama da su Samira ya sa ta iya zama gaban madubi, duk da basa yi a makaranta, amma suna labarin mahimmancin yin
walliya a gurin mace,su kan ce mata mace doki ce sai da gayu,su kan yi labarin cewa in sun yi aure zasu ringa yin
walliya ga mazan nasu.

Amina kan ce ai in auranta ya kusa
ananan kaya zata shiga kasuwa ta jibgo, A'isha tana gaban madubi tana tuna hirarsu,nan ko ta zage ta zabga
walliya ta saka sar
a (passion) har da ta
afa da
ankunne zobuna da warwaro da ta kalli kanta a madubi sai da ta furta ni ce kuwa?

Ta gyara gashinta,tana cikin saka wayarta a caji taji
wasa
ofa,ta zo bakin
ofar ta ce, "Wane ne?" Muryar Uncle taji ya ce,ni ne Beby bu
e min,ta bu
e fuskarta ya soma kallo a ranshi ya ce jiya i yau waton babu fara'a kenan.

Ta kauce ya shiga sannan ta kulle
ofar cike da mamaki ya bita da kallo ta burge shi fiye da tunaninta,sumar kanta da ke
wance a dokin wuyanta ta tsuma shi, kamar yanda ta saba ta tsugunna ta gaishe shi duk da ba fara'a ya ji da
i ya amsa tare da cewa lafiya lau Beby,kai amma fa kin yi
yau, shiru ta yi tana zaune nan inda ta gaishe shin, tana wasa da zoben dake
aramin yatsanta,ya dubi
akin a zuciyarshi ya ce yarinyar tana da tsafta sosai, ya ce Beby ina so in Zauna da ku in kin gama yanzun cikin falona, ta ce, to ina zuwa.

Duk sun hallara a falon A'isha kurum suke jira.

Hadiza takaici Hajiya Jummai takaici gashi su kansu sun
i kallon juna tsakanin Jumman da Hadiza sai
an harare-harare.

Aisha kamar ta saka hijabi sai kuma ta fasa,ta
auki hula ba
a kalar wandon tasa, gashinta kuma ya bazu a bayanta,silifas ba
i ta saka sannan ta
auki wayarta ta nufi falon.

Hadiza da ta
osa taga A'isha sai da numfashinta ya kusa
aukewa lokacin da A'ishar ta shigo da sallama, Uncle ne kurum ya amsa.

A'isha ta
ara tsare gida, ganin amaryar ta su duk suna zaune ne kan kujera mai zaman mutum uku sun sa shi a tsakiya.
########
[12/13, 07:51] Ummi Tandama
Page 8*
Aisha me ladabi sai kurum ta zauna kasa a gabanshi ta kalli hajiya Jummai ta ce,Hajiya ina kwana?

Itama ta cije ta ce,lafiya lau Aisha kin dawo kalau?

Ba tare da ta dubu Hadiza ba,ta ce ina kwana?

Yi tayi tamkar ba ta ji ta ba,sai da Uncle ya ce ana gaishe ki,cikin yatsina ta amsa,shi ko sai kallon Aisha yake yi,ta dube shi ta ce Uncle gani.

Hadiza ta kuma cika da mamaki ta maimaita kalmar tace Uncle?

Lallai wannan yar bariki ce,dubi yanda tayi wata shiga tana ta yatsina sai kace yar wani da wata ga wani ladabin kinibibi za a wani zauna gabanshi,maigidan ya yi gyaran murya ya ce,dalilin tara ku a nan shi ne,ina so in kara tunatar daku cewa yanzun kun zama ku uku don haka sai ku yi ta hakuri da juna,musamman ke Jummai,tunda ke ce babba,ku ma dole ne kuyi mata biyayya ban da raini,sannan ga masu aiki nan ni nake biya,don haka na kowane in ma basu isa ba a nemo wasu,haka nan duk mai wata bukata sai ya tambaye ni ,game da kwana kuma sai kuyi shawara dai dai ko bibbiyu?."
Hajiya Jummai ta ce,bibbiyun za'ayi, Hadiza ta dube ta gami da tabe baki ta ce,bibbiyu?

Gaskiya ba zan iya kwana hudu ban gan shi ba,Hajiya Jummai ta dube ta,ko Aisha mamaki ya cika ta,wannan tana nufin tafi kowa son shi kenan?

Jummai kuwa cewa tayi sannunki da karfin hali,kina nufin kin fini son shi ne?

Hadiza ta ce kina shakka kenan?

Wani murmushi Jummai ta yi irin wanda ya ke nufin baki san da wadda ki ke magana ba.

Sannan ta ce kin tafka kuskure,amma za ki ga aya.

Aisha ko wayarta ta ciro ta shiga yin game,jin suna ta musu ne ya dakatar dasu da cewa,kai ku min shiru,an ji naki ra'ayin kema anji naki,Beby ke me ki ka ce?

Hankalinta ya tafi ba taji ba,ya sake cewa, "Beby." Ta dubeshi "Na'am,Uncle me ka ce?" Haushi ya cika su Hadiza,ya ce ke me kika ce game da kwana?

Ta girgiza kai uncle bani da zabi,ya sanyaya murya saboda me?

A ranta ta ce ko na zaba me kwana da kai zai kare ni dashi?

Amma a fili sai ta ce ,ba komai ni kaga ba zama nake ba,ya ce a a wannan ba dalili ba ne,ta kara sanyaya murya,Uncle Allah na yafe musu,su yi yanda suke yi,ta mike ta tafi.

Ya bi ta da kallo sannan ya ce,ba zai yiwu ba.

Hadiza ta ce,me zai hanashi yiwuwa darling ba itace ta ce ba.

Jummai ta ce kawai ka bar ta tunda ita ce ta yafe ya ce to in ita ta yafe ni ban yafe ba,baku ganin cewa yarinya ce sai mu taru mu cutar da ita?

Ya mike ina zuwa, Hadiza ta ce yanzun binta za kayi?

Ko sauraronsu baiyi ba,ya tafi.
Chapter 10 · 0% Book details